Sashe 72
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sai ga kiran dr faisal din yashigo dauka yayi suka gaisa kafin malik yayi masa bayani daga can dr faisal yace nagane ka Doctor already ibrahim yatura mun number ka naso kiranka sai gashi ka kirani, malik yayi murmushi yace Allah sarki sake gaisawa sukayi “kafin malik yayi masa bayani exactly yanda yayiwa dr ibrahim,dr faisal yayi shiru kafin yace gaskia Doctor ni kaina na duba amma dayake kasan ba bangare na bane saidai ko kayi cross checking amma gaskia bana ce ba, Amma Doctor wannan tambaya yayi mun tsauri yafada yana yar dariya yace kawai kabari dai sai kun hadu dashi babban likitan kaman naku illimin zai fi zuwa daya,malik yayi murmushi yace Alright Doctor till we talk next nagode sosai dr faisal yace babu komai Doctor sai munyi maganan,kashe wayan malik yayi kafin yakoma Whatsapp din ya cigaba da duba informations din he his even eager labaran tazo su hadu da dr usaman bai san ko zai samu aikin ba amma ko ba komai burinsa zai cika wata rana sau daya yana ganin gyara sosai wajan Doctors dayawa wani lokacin dama Allah bai ba mai wuka nama malik amma in sha Allah illimin ka bazai tashi abanza ba ita ce maganar da kusan ko yaushe ummi keyi masa, kashe wayan yayi ya ajiye tunani kala kala a ransa babu sallarh dazaiyi bai roki Allah ba kan cikan ambition dinsa,idan abunda suke nema yasamu shi kam a duniya bai san abunda zai sakawa dr ibrahim dashi ba. Walking majestically ya tura kofan bedroom din yashiga without making any sound karasawa yayi har gabanta ya zauna starting at her ko kiftwa babu, hannu yasa ahankali yaja long pointed nose dinta dake dawani irin kyau ta dan motsa fuska kadan tana turo bakinta, murmushi yayi kafin ya maida hannunsa kan idonta yana zagayewa kadan kadan right hand dinta ta daga tana saukan da hannun nasa, tayi tunanin wani abu n eke hawanta ganin yana jan lokaci ga shi ankusa magrib kawai yasa hannu yayi patting cheeks dinta,ahankali tabude idonta har tabude su tarr kan shi, ganin irin kallon dayake mata kaman zaiyi kuka yasata yin wani cute smile “ taja long nose din sa,kafin tace you really look alike with my abba,yayi murmushi yace dan Allah yarinyan abba ta gyada kai kafin tamike zaune tace ehen why don’t you wake me up ai is already late kuma kabarni nayi bacci “ya dage shoulder yace saboda I want to rest kuma idan bakya bacci you will disturb me you sturbborness will not allow me to rest,you can disturb for the whole africa,aydarh ta shagwabe fuska tace nifa am not sturbborn kawai dai kaine baka jin maganata,yayi murmushi yace naji tau hajiya tashi yanzu magrib yayi bara na wuce masallaci tamike zaune tana mayarda inner cap dinta tace to don’t stay long idan naga ka jima I will follow to check abunda kakeyi din “ yayi shiru yana murmushi kafin yashafa sajansa,baice komai ba ya fita tabi bayansa da kallo kafin tamike tashiga toilet “ pad ta chanza kafin ta wanke fuskanta da soap, tayi brush ta fito, katifan ta gyara kafin ta wuce parlor nan ma babu wani dirty kawai tawuce kitchen tabude warmer su taga Still akwai sauran pasta din datayi musu jallof na rana ahankali ta juyesa a pot kafin ta daura kan camping gas din tafito nan parlor ta zauna,ana gama sallarh ta koma kitchen din aroma pasta har yanzu bai chanza ba gwanin dadi kaman irin yanzu nan akeyin sa, kusan 10mins dataji angama sallarh kuma shiru bai shigo ba gas din ta kashe ta juye pasta, a warmer kafin tawuce bedroom wardrobe tabude ta dauki well ironed hijab har kasa , slippers dinsa dake nan bakin kofan black wanda sai akasa irin kafanta uku dan shi kansa malik yayi masa yawa balle ita wani irin kyau kuma sukayi ma kafan kawai tayi switching globs din tafita kofan tajawo tasaka key kafin tacire key din ta rike kawai ta nufi hanya fita kaf matan gidan na nan zaune suna sanaar surutun aikam kaman zasu cinyeta da kallo duk sukayi shiru suna kallonta ko numfasawa babu “kasa tayi da kanta ganin irin kallon dasukeyi mata kaman wasu mayu, fita tayi daga gida har lokacin basu daina kallonta ba tana fita,maman Ramlah tace ikon Allah ni fa bayin Allahn na fara tsorata dasu farida,farida tace ga har yanzu bawani infamishan kansu maman Ramlah tace ga wannan fitinaniyar yarinyar Ramlah ta like masa wai tana son sa farida tasaki baki tana kallon maman Ramlah tace ita fa Ramlah bata da kan gado Wallahi baki son daga wacce kasar mutun yake bak ice kina sonsa banda rashin lissafi? Maman Ramlah tadaure fuska tace kiji faarida dawani zance tau ke ina ruwanki tunda taji tagani ina ruwanki ke ko bakin cikine da aka saba? Farida ta tabe baki tace Allah ya kyauta duk tsutsun daya ja ruwa ai shi ruwa kan duka ni nayi nan tafada tana mikewa “ .bakin kofan gidan ta tare sa tace dan girman Allah yallabai kabani dama muyi magana please ranka ya dade malik yayi folding hannunsa a chest yanayi mata wani kallo kafin yace yi magananki da sauri I have something to do, Ramlah tace magana nake so kawai kabani dama mu dinga yi ko da sau biyu a sati ne,tunda aydarh tafito ta gansu nan tsaye bakin kofan ta rike wrist tana kallonsu babu wanda yaganta cikinsu saboda duk sun juya mata “ malik ya dinga ji kaman scent dinta kadan kadan sai yayi tunanin taba mata ne dayayi tuno warning dinta yasa shi juyawa zai koma cikin gidan, ganinta yayi batace masa komai ba tayi ma Ramlah wani irin kallo kafin tasa hannu kawai taja sa suka wuce cikin gidan bata sake sa ba sai da suka isa kofan part din su kafin tasa key ta bude kofan taja sa suka shiga tasa hannu tayi up din switch din tana cire takalmansa da tasaka, yadinga binta da kallo batace komai ba,tawuce kitchen ta debo masa abincin ta hado da ruwa, ta tura masa tawuce bedroom ta maida kofan ta rufe da karfi, yarda tayi banging door din har cikin ransa yaji, yarda ta buga kofan her silence is killing him ko tsiwan ne yaso tayi masa bai so tayi shiru ba, yaso tayi masa masifan,ya dinga kallon abincin ko kiftawa babu mikewa yayi yashiga kitchen din ya dauko fork daya yakara ruwa daya kan plate din yawuce bedroom din, tayi kwance lamo kan katifan ya dinga bin fine legs dinta da kallo dake very clean kaman ka zuba ice cream kasha awajan ahankali yake tafiya har yakarasa kusa da katifan nan gefen carpet ya ajiye kayan hannunsa, kafin yasa hannu ya dago ta kaman jira take tafashe masa da kuka rike kansa yayi “Wallahi jijiyan kansa wani harbawa take, baya son kukanta daga masa hankali yake “kusan 2mins kafin yadago ta yazauna akatifan kafin yasata jikinsa ya kwantar da kanta a chest dinsa yana shafa gashinta dake cikin hula, ta dinga sauke ajiyan zuciya yace ya isa haka, bana son wannan kukan yana mun ciwo “ta dago kanta ta zuba masa ido “kafin gently tasa bayan hannunta tana goge fuskan ta, tace ina son zan tafi adamawa “ya dinga kallonta ko kiftawa babu yace ki koma adamawa kuma? Tace erh kawai ka mayar dani gida nagaji nagaji,my patient is almost over,my heart can’t take it anymore yanda take maganan “ har cikin ransa yakeji, yayi shiru kafin yace ASSEIYARH zaki koma adamawa fa adamawa ina?cike da tsiwa gidanmu my fathers house,baki sake yake binta da kallo shidai yayi shiru ta cigaba cewa bazan sake zama anan ba tunda you didn’t value baka daukan maganata,I told you I hate her time without number ka kasa fahimta zan koma gida zan gaya musu karyane ban taba saninka ba sai ranar daka zo gidanmu kamun sharri ban taba ganin ka ba sai ranan daka sa aka mun abunda bazan taba mantawa ba,magana ciki it’s a lie,ni babu wani abunda yahadani da kai sai ta mike tsaye ta kuma sake fashewa da kuka tace sai kuma abba yanemo ka,muje court ayi manah sharri’an taba mun jiki da kai!!yanda take mai magana da fada da tsawa duk bai ji zafi sai last statement dinta wani irin tsawa ya daka mata har sai data firgita idonshi dasukayi kaman garwashi har kyamar jikinsa keyi yace enough,am not your mate kika ce zaayi Shari’a dani saboda nataba ki? Tau bara na tabaki da hujja sai ayi shari’a dani kan nataba matata,yawani irin fizgota, tayi wata kara saboda yanda taji zafi ranshi yayi mugun baci, yafizgi zip din gabanta riganta tun daga sama har kasa yasa hannu ya dire rigan duk duniya bata taba experiencing tashin hankali irin na yau ba, yanda taga yanayi kaman irin lion din jijiyan jikinshi duk sun tashi nan ta fahimce magananta bakaramin bata mashi rai tayi “yanda gabanta ke faduwa kai kace fitowa waje zaiyi, ta gigice tadinga rokansa ai bai ji bai gani har ya fige mata bra da fizga daya yayi mata har sai da hooks din suka bude, ai wani irin kara tayi tace dan girman Allah kayi hakuri ka taimaka ka rufan asiri kayi hakuri billahi bazan sake ba ummi tace kar ka cuceni sir,raping dina fa zakayi is a sin sir kasani aie,wayyo Allah nashiga uku “nabani ummi kizo ki taimake ni wayyo Allahna oum zai kashe ni kayi hakuri dan girman Allah, tasa hannu tana kare kirjinta,malik bai ma san abunda take cewa ba fizgan ta yayi ya wurga kan katifa,knocking kofan take kusan five minutes taji shiru mamaki yakamata ganin yanzu aka gama isha’I bai isa ace ko sunyi bacci ba sake bugawa tayi shiru,tasa hannunta ta gwada murda handle din aikam a bude kofan take parlor tashiga ta dinga sallama ba a amsa,tayi tunanin malik din bai nan sai aydarh tayi murmushi kawai tana girgiza kai tace miskila sarkin sarauta,ahankali taje kofan bedroom din tayi knocking kafin tadawo kan carpet tazauna tana jiran fitowan aydarh, jin anyi knocking yasa malik tashi daga kanta wanda har yayi mata naked, kuka ba irin wanda batayi ba roko kau sai wanda ta manta kawai ke batayi masa ba, mikewa yayi tsaye jikinshi a