← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 168 OF 197

Sashe 168

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

rules nashi tana bi har tafi shi ma kiyayyewa daidai da apple sai tayi cutting dinsa ta wanke masa cikin tana masa wani irin asalin so da biyayya babu abunda yasaka shi jin zai iya mata kyautar duk abunda ya mallaka irin mutuncinta da kawo masa duk shekarun data deba batayi aure ba ta tsare kanta Alhamdulilah babu abunda zayace da Allah sai godiya shikam tsakanin shi da malik sai godiya ba don malik ba da har yanzu bai yi tunanin sake aure ba saboda ganin yake babu wanda zata iya zama dashi irin late wife dinsa ganin yake bazai sake samun wani family ba bayan nashi daya rasa Allahu akbar sai gashi yanzu Allah yanuna masa wani sabon hanya bayan tabashi coffee tazauna yayi murmushi yace wife tace yallabai yace kinyi kyau tayi murmushi tace kai ma kayi kyau yace hun “yace kafin muje umra zamuje lebanon akwai wani aiki da zanyi takwantar da kanta a shoulder dinsa tace Allah yakaimu lafiya when ne tafiyan?yace yeah I thinks next week kenan we are spending only two days acan sai mu wuce mu hadu dasu can “ tace in sha Allah “ yace bazaki sha bak e ?ta turo baki tace ni kamanta bana shan coffee yace yeah yeah hakane tace and yauwa kace yau zamuje kasiyan mun popsicle kuma najibaka sake maganar ba “yace oh god sarkin rigima ala dolene shan popsicle din kenan ta turo baki tace yes yace tau aie shknn bara nagama sai muje “ yace amma baki kina zuwa USA sosai ba tagirgiza kai tace not that much uktie c eke zuwa yanzu kuma tarage zata iya 6months ma bata zo ba yace ayya “yacigaba da sha coffee shi ita kuma tamaida hankalinta kan t.v. Da oum da malik suka tari mutanan atare suka je gidan dakansu turawan suka hada komai na furnitures din gidan wayyo Allah furnitures ne na about 1 trillion komai is in order komai luxury one ne sai kowane daki na gidan yayi irin English room dinnan wallahi abba da oum sunyi kokari kayan kitchen kam baa magana shi kanshi malik bayan angama komai na gidan kasa rufe baki yayi gently yakaraso gaban oum dake tsaye tana magana da turawan sun gama komai kuma a yau flight dinsu zai tashi su juya kudi oum takara musu bana wasa ba bayan kuma already daga can campany an biya su kudin aikinsu driver aka saka yamika su airport ,malik yace angode sosai oum Allah yasaka da alkhairi yakara girma yasa mu rabu daku lafiya oum na murmushi kanta kasa ala dole ita kunyar siriki tace Ameen Ameen Abdoolmalik Babu komai aie Allah yayi muku albarka yacigaba da baku zaman lapia malik yace Ameen yah Allah oum “ vedio call din rufaidarh yashigo dasauri oum tadauka tadinga shiga daki daki tana nunawa rufaidarh gidan babyn tasu wallahi tsananin farin cikin dasuke ciki mouth cannot say it words cannot express it abunda suka sani shine this is a blessed basu taba tunanin komai zai zo cikin sauki haka ba Duk da ansha wahala but Alhamdulilah komai yawuce yanzu saidai su cigaba damusu fatan zaman lapia da zurria nagari ‘rufaidarh tace wai dagaske uktie baa fadawa baby ba?oum tace wallahi faa shi yace don Allah abarshi as in surprise “surprising dinta zaiyi rufaidarh tayi murmushi tace Allah sarki Allah yabasu zaman lafiya oum tace Ameen Ameen rufaidarh tace in law dinki na magana ina zuwa oum tace maza maza kam my regards dan Allah rufaidarh tace wallahi I just cannot wait to see you wallahi oum tace same here my uktie nima duk am eager naganki kafin tace kinga jeki sai munyi magana kashe call din oum tayi tafita tasamu malik dake tsaye nan compound yana magana da security gidan matashi ne hadda matar sa da yaran sa biyu mace da namiji anan BQ suke zaune wanda nan ma malik da kansa yasaka musu furnitures “A ranar duk su ummi abby baba inna hajjaju da aysha suka zo har yanzu baa fada ma aydarh ba sun sa albarka sosai kuma sunyi addua babban limamin masallacin jumaa wanda old friend din abby ne abbyn yakira da almajiran sa sukayi ma gidan saukan Alqurani “ . Abba yace masha Allah yaushe zasu koma kenan? Oum tace wisely thinks gobe amma fa ita yarinya batama sani bashi mijin ne yace please abarshi as surprise he wants to surprise her abba yayi murmushi yace Allah yataimaka oum tace masa Ameen sir oum tace nima fa kaga babu yanda banyi da ummi ba kan chanza akwatin nan dasuyi mata no need tace muyi hakuri amma dole ne sai anyi mata tunda alada ne kuma baayi mata ba a baya tunda yanzu yanada halin yi yayi din abba Yajinjina kaii yace hakan ma yayi Allah yayi musu albarka oum tace Ameen abba ya dinga kallonta ko kiftawa babu talura da hakan tajuya ido tace why are you starting at me baban aseeiyarh?abba yayi murmushi yace bakomai kafin yace mikika gani a idona ta gyara zamanta sosai tana facing dinshi dakyau tayi wani prostitued smile tace aha ahnn I see lovee I see loveee I see so much fliction care and romance “yayi murmushi yace you girl “tace yay boy “yace ina son yar balarabiyana tace nima ina son da fulani na yayi dariya yace and after the umrah this time around we spend much days in nigeria “so daga can South Korea zamuje akwai wani steel campany a can yaron minister of human affairs ke ruling campany so we have an agreement with me and him ‘ zanyi signing contract dasu ‘ duk da ba hakan zai saka muje ba kawai nagaji da nigeria tunda Alhamdulilah komai yazama labari yanzu thank you fateemarh for all your hard works for all your good did towards Allah yasaka miki da gidan aljanna yanda kikayi kokari wajan dawo dani kan hanya Allah ya cigaba da dauraki kan hanya madaidaiciya from here till infinity Allahumma Ameen thank you for reuniting this family “thank you for making my baby perfect thank you thank you for all! Roohi oum tayi lamo jikin abba tace thank you for being a good husband to me thank you for making me who am I today nagode sosai Allah yasaka maka da alkhairi yayi murmushi yace Ameen Ameen wayansa ya duba yace ahh bara naje roohi yayah nasa yana jirana zamu gano gidan Abdoolmalik din oum tamike tace oya muje a motansa zakuje? Abba yace ehh oum tace Alright har compound tarakasa guard dinsa suka Taso yace musu no need shi kawai yafita oum takoma “ ciki, “Akwati mai suna akwati sai da ummi da aysha da taimakon malik din himself suka hada ma aydarh expensive lefe komai classy very matured colors da luxury kaya na manya manya difference Campanies na kasa daban daban iyakan tsaban kudi anzuba a kayan don har limit din transfer aysha ke kaiwa saboda kudin a acct dinta aka saka su “ box of 48aka hada mata “ cikin hilux aka zuba su baba da inna sai hajjaju da aysha suka taka da kafa suka bi bayan hilux din suka shiga gidan abba already oum tasan zasu shigo wallahi kaman ba kusa da kusa ba kuma kaman irin zaa kawo akwatin wanda baa ayi auran ba haka oum tasaka maids sukayi chops kala da iri komai mai kyau na yan gayu taci ubansu kwalliya tasaka red din java dogon riga “ tayi ma gashinta wani style tayi parking kasa tasha red lipstick masha Allah da mayafin atamphar mai tsada tasaka aydarh kam da yanzu kaman cikin nan yasaka ta son zama babu kallabi balle hula sabon abaya tasaka ash sai dan kwalliya kadan a hannun abayan black yayi kyau sosai simple design ‘ kai yadau gyara tana zaune tasaka bowl a gabanta sai faman cin garden egg dake ga warmer yamballs din da ummi ta aiko mata tun safe taci wani ta ajiye wanisai yanzu take ci “baki daya hankalinta nakan MacBook din dake gabanta “sallaman maids taji suka amsa “ita da oum bata dago ba daga abunda takeyi tacigaba ‘suka dinga shigowa da akwati oum dai na kallo da cute smile on her face masha Allah aydarh kam ko kallon su batayi ba don bai shafe ta ba tama yi tunanin ko wani kayan oum ne aka kawo “ sai dasuka gama shigowa da 48 boxes kafin suka fita sai ga sallaman su baba da fara’a oum ta amsa su aydarh ma ta amsa tana ajiye MacBook din tayi kasa da kai hajjaju tace ahh jamaa kuga marar kunya ankawo akwatin ta takame a wuri baba tace ahh tau shi abdool din dakikayi ma wannan kwalliyar ma yafita aie aydarh ta turo baki tarufe fuska tace shi yafada miki baba tace ehh aie yau auran yake ji dani aydarh tace ah lallai ke din baba tace rass aysha da oum dai sai dariya suke musu Hajjaju da inna dai sun samu wuri sun zauna oum ta dan durkusa duk ta gaishe su suka amsa mata inna tawashe baki tace masha Allahu fatima ga dai akwati nan na aida itama lefenta aydarh tadago suka hada ido da oum oum tayi murmushi da dan sauri sauri aydarh ta tattare kayan gabanta tamike tayi hanyar stairs din dakinta har tana tuntube har hada baki suke wajan ce mata tayi ahankali shiga daki tayi gently tazauna kafin tayi lamo tana ta ware ido oh wow watau sir yayi mata akwati kenan kaman wata bride itama kaman kowa anyi mata akwati kenan wallahi she is very happy taji dadi sosai idan tace abubuwan da malik keyi kanta bata jin dadi tayiwa Allah karya wayanta tajawo don ji tayi so take suyi magana kafin tayi dialing number sa sai ga kiran tawara ido tana murmushi tayi sauri tadauka malik yayi shiru “tace nima na zama amarya malik yayi dariya yace ohh haba ashe ma amarya amarya mai ciki ta turo baki tace koma miye nima anmun akwati than…..yace shshsh ki fito ina waje zamuje wani wuri tace ina yace just come out now and umarni ne yafada yana dariya itama dariyan tayi tace right now your majesty “ tace amma fa su baba suna nan nidai am shy yace babu wani shy
Chapter 168 · 0% Book details