Sashe 41
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nufi, sai sannan aydarh ta daga kai tace, ni miye hadani na da wannan, dr hafsa tace ga hadin ki da ita nan kina kokarin sa ido ki bar ta da mijinki kinga aydarh nib a zugaki nake ba amma a matsayina na babba mai hankali bazan so taba barin ki bar shi wannan abun nashige ma rayuwar sa ba,ina ma ace wata macan kirki ce wannan ai yanada daman da zai yi aure ya aure duk wace yake so,aydarh dai ta kasa dauke kanta daga kallon dr hafsa maganar ke shiga har brain dinta batace komai ba dr hafsa tacigaba dacewa yanzu haka fa akwai wani na nan sosai yake sona amma matarsa kamar haukace ma ce gaskia haka na lura,saboda irin cin mutunci da take mun nidai ban iya masifa ba kuma bana son raini wallahi aydarh shiyasa har yanzu nake ta adduar zabin Allah ku dai ku godewa Allah,aydarh kinyi sa’ar miji saidai fatan kuma yara nagari, aydarh kanta nakasa.malik ya tsaya daga bakin kofa yayi sallama dr hafsa ta amsa masa,kafin yace ta fito mu wuce gida yamma yayi , dr hafsa ta kalli aydarh tace mai gida ya ce ki tashi ku tafi, aydarh ta mike ahankali tace sai anjima auntie “har kofan gida dr hafsa ta rako su. Ta dinga kallonsa kafin tayi shiru can kuma ta dago kai tace to a ina ne zakuje bikin? Malik bai yi tunanin zata amsa sa ba dayana fada mata shiyasa yayi mamaki, yace mata can nasarawa,tace lafiya? Yace yeah a can ne matar take “aydarh tayi shiru tarasa ma mi zata ce masa, kafin yace yau saura kwana biyu mutafi islamiyan ku ai naga maki na sat sun ne kawai right? Ta gyada masa kai alamar erh, babu wanda yasake magana cikinsu yayi shiru bai ce komai ba, Ahankali ya mike ya bude wardrobe dinta, ya fiddo uniform din kafin ya fito parlor iron ya hada yagoge mata uniform din tass kafin ya kwashe su ya koma bedroom din saida ya mayarda su cikin wardrobe kafin ya jira tafito daga toilet da alama wanka tayi domin fuskan ta da alaman lema sai gashin gaban kanta da ya kwanta luff, kasancewan hijab dinta tayi baya, ya dinga bin fuskan ta da kallo ita dai bata kallonsa kanta nakasa, juyawa yayi har ya kai kofa idan kin gama ki same ni a cikin, kafin yafita ya rufe mata kofa sharp sharp ta shirya bakaramin dadi take ji ba,yarda take koyon abubuwa yanzu abaya tasaka tayi shafa perfume sai inner cap black da tasaka tafita , a kitchen tasame sa kafin su ya daura white macaroni da zaiyi stew dan tagani,cikin nutsuwa da aji suke komai duk da babu wani dogowan magana da ke shiga tsakanin su amma tsaf take koyon komai zuwa yanzu zatayi iya yin stew tadafa farin pasta da kuma macoroni wainan flour dakuma jallof.cikin fe minutes su ka gama kafin ya fita saboda lokacin isha’I ya kusa ita tagyara kitchen din ta kuma wanke duk wani plate dasuka bata, sharp sharp tashiga tayi alwalla tafito tayi sallarh shima sai sannan ya shigo sai datagama sallan tafito a parlor tasame sa zaune kan carpet ga warmer sai plate biyu spoons biyu da serving spoon kan plates din yana gani tafito ya bude macaroni ya zuba mata daidai yarda take ci a plate kafin yasa stew din kadan yasaka mata spoon din a gefe, ya tura mata gabanta kafin shima ya zuba ya sai ta kalli abincin nasa ta gefen ido kafin ta cigaba da cin nata ahankali,shima abinci yake ci babu wanda ke ma wani magana, bata cinye ba ta mike ahankali yana kallonta ta shiga kitchen ta ajiye plate din ta rufe kafin ta dauki ruwa ta sha kafin ta dauki plate ta saka mashi pure water biyu a kai tafito takawo masa kallonta yayi har ta ajiye kafin yace thank you,duk sai taji taji kunya ita bai taba yi mata abu tace masa thank you ba shikam yau ruwa kawai tabasa yace thank you,bata tsaya ba tayi wuce bedroom din ta zauna,littafin dasuka siyo a islamiyan ta dauka tana dubawa kafin ta tashi ta dauki books din ta zuba cikin hadaddan back bag din da yasiyo mata na zuwa islamiyan, abu biyu ne ya hade mata murna da kuma fargaba,is she eager gari yawaye ta ganta a islamiyan a haka ta kwanta.tass suk agama aikin gidan as usual ta gyara bedroom ta wanke toilet dinta shikuma ya gyara parlor da kitchen ya wanke toilet din nan parlor,sai daya tabbatar da tagama gyaran bedroom din sannan yashiga tana tsaye ta tasaka camesole din uniform din da aka dinka mata sosai rigan ya karbi jikinta kasancewan bata da hannu yasa har kana iya ganin hannu light blue din bra dinta exactly irin uniform din, wanda yabi jikinta ya kwanta luff gashin kanta take kokarin cusawa cikin light blue din inner cap din dayasiyo mata ta dinga sakawa da uniform dakin ya dauki kamshin jikin ta juyuwa tayi ta gansa tsaye jikin kofa , dasauri ta karasa saka hulan ,kafin ya kalleta yayi smile yace yan islamiya an shirya tayi kasa da kai ta gyada mashi kai tace erh yace Alright kafin muyi later kizo sai muyi girki tace alright, ahankali ta biyo bayan sa har kitchen din indomie sukayi sharp sharp sukayi vegetable indomie kafin sukayi frying egg kusan komai ita tayi yau sai dai ya nuna mata,yana kallon yarda takeyin komai ga zufa kadan a goshinta wani irin hadaddan kyau tayi masa a yau din he likes everything in her,her sturbborness ,shiru shiru dinta tsiwa yau din hakan nan sai yaji kansa a matsayin mijin aure shima yarda tagama indomie tayi serving dinsa kadan ta zuba taci kafin ta koma daki abayan tasa ta dauki back bag dinta ta koya kafin tasake fesa perfume kadan nikkab din ta dauka ta dinga bi da kallo bata san yarda zata daura sa ba,Ahankali tafito tajawo dakin rike da nikkab din a hannu kallonta yake ko kiftawa babu kafin yace Tabarakallah, a ranshi takalli sa kafin ta wara ido tana mika masa nikkab din tace gashi ya kalleta yace ni zan saka hala? Tabata fuska tace ahah ban iya sakawa bane aie bai ce komai ba ya bude nikkab din yazo daidai ita duk da ba guntuwa bace amma yayi mata tsawo dayawa ahankali yake daura mata nikkab din har ya gama,Sosai nikkab din yayi mata idonta dayasha kajal yafito tarr , gaba yayi tadinga bins abaya har sai dasuka fita part din kafin yasaka key yarufe, suna fita suka samu keke ya mika su har makarantar, Sai ya tabbatar an ta shiga aji kafin ya wuce wajan aiki. Sit tasamu daga nan gaba babu kowa anan ta zauna kasancewan duk matan aure ne waenda basu samu isa shan illimin addini ba saboda haka aka bude ajin tunda ga farko aka fara karatun lokacin al’quran ne kowa yafito da quranin sa aka fara krt, Sosai aydarh ke fahimta saboda tasa ma ranta karatun ba karamin maida hankali tayi ba .lokacin break ne babu malami sauran students din kowa yacigaba da harkan gaban sa masu surutu nayi masu cin abinci haka masu ba yara abinci ma haka kasancewan dayawan su duk goyo suke ,bata cire nikkab dinta ba kanta nakasa tana duba karatun da mai tajwid yayi masu yanzu sai bin book din take da kallo zata iya maimaita larabcin amma bazata iya fassara hausan ba,a zuciya tace idan naje gida sai na nuna masa yakoya mun, wasu gang din mata ne zaune a bayan ta dayar takasa hakuri tace maman baffa wai bakuji wani irin kamshin dake fita daga jikin wannan sabuwar zuwan ba?wace aka kira maman baffa tace wani iri ma naji wallahi tana shigowa ai gaban sit dina take, dayar tace niba kamshin ba dan Allah kuji diamond rings a hannunta, maman noor ai ke kinsan diamond ko gasu nan dai kananna kwara biyu a yatsanta nafarko dana can karshe kafin babban yatsa ko? Maman noor data gama bawa yarta nono ta gyara zama tace sosai ma wllh diamond rings ne ko da mukayi zaman malaysia babu yarda banyi da dad noor yasiyan man ko daya bane yace bazai siya ba waye shi, maman baffa ta zara ido tace hadda fa English gold a dayan hannunta gashi can a yatsa na biyu, maman noor ta tabe baki tace wallahi kuma mai shegen tsadar ne saboda yan kanannan can sun fiye tsada, dayar tace ji ma yarda skin dinta kewani milk milk gawani shegen glowing datake,maman baffa tace Allah daya gari banban naso ace babu nikkab a fuskan naga fuskan maman noor tace uhm ni fa duk wannan bai daman ba kamar yarda tazo batayi manah magana ba tayi wani shiru,maman baffa ta rike baki kafin tace kiji maman noor dawani zance saninmu tayi ne kuma wannan duk ma abunda tayi ai takai tayi wallahi maman noor tace tau saura kuma ku da shigen shishigi wata taje tayi mata magana,maman ta mike tsaye tace haram haramun wallahi kau sai nayi mata magana yoo ko da wannan turaran banayi mata magana ba kin kau san yarda baban baffa ke son kamshi kuwa? Maman noor tace haka kuka iya aie da kunga mutun tsab sai ku shige masa ai ni wallahi har yanzu baayi wacce zan shigemawa ba,maman baffa tasaki baki tana kallon Maman noor tace aaa fa maman noor da dai anan ajin dai babu kamarki amma yanzu an kawo wace idan tana wuri baki isa ki nuna kin san komai ba,maman noor tayi mata wani dan iskan kallo kafin tace tau tsaya kafin kije nagaya maki wani abu maman baffa,ko da turaran tabaki kamshinsa kawai zakiyi bazakiyi kamshi irin nata ba saboda ita natural body scent dinta yahade da turare maman baffa tadawo ta zauna tace kai haba da Allah? Maman noor tace wallahi kuwa maman baffa tace tau ke taya kika sani ma? Maman noor tace Maman baffa kenan kamar dai kinta miye sana’ata mudai gyara idan na diya mace babu wanda bamu sani ba wallahi,maman baffa tayi shiru sai can kuma tace gaskia dai ita wannan Allah ya yabata, duk abunda suke cewa tana jinsu ko juyawa batayi ba balle ta kallesu,ta cigaba da abunda