Sashe 87
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da ita saboda zazzabin dake jikinta da alama itama laulayi bai zo mata dawasa bai ta dai aydarh duk motsin da hibban zatayi sai tayi mata sannu saboda tausayi take bata bana wasa ba “ har bakin kofan gida suka rakasu sai da suka samu keke kafin suka dawo ciki aydarh duk tayi wani kala ganin yarda hibba ke wahala sai datayi amai almost four times abun ma kaman iska tunda lafiya lau suka zo har taje gidan inna”malik ya kalleta yace ko nasiyo manah fruit sai mu dafa noodles kawai? Aydarh ta gyada kai kawai duk yana lura da yanayinta hannunsa yasa ya zagayo waist dinta yace c”mon seeiyarh haka kowa keyi fa kiyi mata addua Allah yarabu su lafiya “Aydarh ta dago tana kallonsa har kwalla ya taron mata a ido “tace nima haka zanyi ya dinga kallonta cus yama fahimci batasan tafada ba sake saka ta yayi jikinsa yace no ke bazakiyi ba in sha Allah sai lokacin ma ta tuna ta mike tsaye tana shigewa bedroom ya dinga kallonta har ta shiga kafin ya furzar da iska ya mike ya fita fruits din yasiyo musu sai rabin chicken wanda aka gasa kafin yadawo gidan kitchen yashiga saboda har yanzu ya lura bata karasa dawo wa daidai ba, sai da yayi greating attarugu kafin ya yanka albasa manya ya daura ruwa yazuba yasaka groundnut oil sai cubes star kwara daya “kafin ya rufe ya fara slicing fruit din apple din nata ne hakan yasa shi yankawa a wani bowl daban bude tukunyan yayi yasaka noodles din kafin yasaka curry yarufe har ya kusa dahuwa kafin ya cire duk wani bones na kazan yasaka iya tsokan a noodles din. Bayan kusan 10mins ahankali ya tura kofan bedroom din yashiga da sallama ta amsa masa ahankali yakarasa cikin bedroom din yasaka duk hannunshi a pocket yana kallonta ko dauke ido babu,bai zauna ba yatsaya a kanta yace muje sai muyi dinner nakarasa “ta dan kallesa sai kuma ta dauke kai batace komai ba shima bai sake magana ba “ yayi hanyar fita hijab din jikinta ta cire sai data linke kafin ta fita ta bi bayansa yana zaune a parlor yana jiranta “ shidai sai kallonta yake tunda ta fito bai dauke idonshi ba zama tayi kusa da shi ya tura mata bowl din dayayi slicing apple din gabanta , kafin ya saka another fork a plate din indomie dayaji kaza indomie ya yayi kyau har yagaji “ ta dinga bin abincin da kallo kafin tace takeaway ka siyo?ko kai kayi tafada tana murmushi malik yace ni nayi manah your husband is the best in cooking “Aydarh tayi murmushi tace I see “ahankali suka fara cin abincin babu wanda yasake magana cikinsu ga mamakinsa sai yaga yau taci abincin ba laifi shidai kallonta kawai yake can ta ajiye fork din kafin ta dauki bowl din tafara shan apple din tunda tafara sha yake kallonta ko dauke ido babu ahankali ta dago kai suka hada ido tayi sauri yin murmushi tana mika masa apple din tace ni fa har namanta bance ko zaka sha ba “malik yashafa kansa yace tunda kin samu kinyi shiru ai shknn dai tayi kasa da kanta tana turo baki tace to ai dai bansan zaka sha ba kuma nidai kadaina kallona haka sai naji duk wani kala farh “yace tau miye kuma a jikinki naki da zan kala while duk nagani duk kuma na shafa “ ai dasauri ta mike da gudu tashiga daki hannunta rike da bowl din apple dinta “murmushi yayi yana kallonta kafin yashafa kai ya mike ya kwashe plate din dasu gama cin abincin “wanke plate da forks din yayi kafin ya fito ya dinga kallon kofan bedroom din kafin yayi murmushi ya girgiza kai ahankali ya tura kofan bedroom din yashiga “ tana jin karan bude kofan shi tayi saurin juya mashi baya ahankali ya matso har kusa da ita kafin ahankali yayi hugging dinta ta baya dasauri ta rufe idonta jin yanda ya kwantar da kanshi as if his life depends on her ya dinga sakar mata hot breaths a neck “ ta lumshe ido ita fa kunyar sa take ji bana wasa ba, ba kaman maganar da yayi yanzu ahankali ya kamata suka zauna kan carpet din tayi saurin kwantar da kanta a kirjinsa ‘duk iya kokarin sa ganin ya daga ta amma taki basa dama,rabuwa yayi da ita “kawai yacigaba da shafa kanta zuwa bayanta daganan kuma ya cigaba da tura hannunsa a boobs dinta ita dai tayi lamo amma jin yakai hannu wajan cike da shagwaba tace uhm uhm “bana so fa sir kadaina yayi shiru bai ce mata komai ba yacigaba da abunda yakeyi din ta dinga mutsu mutsu tana kokarin kwace kanta “can tace to kayi hakuri zafi fa nake jiiiiiiiiiii yanda ta ja maganan sai dayaji wani irin vibrating “ ya rage murya ahankali yakai bakinsa daidai kunnanta yace kai haba?ta gyada masa kai tana sake shigan da kanta a jikinsa “yasake yin kasa da murya yace tau koma dai nayi disvirgin dinki sai zafin ya daina baki daya ba?Wallahi kaman zata nutse dan kunya dasauri ta rufe idonta wani irin yarrrr taji har sai da numfashin ta yayi slow kafin tasa hannu ta dinga dukan chest dinsa dariya kawai yakeyi kafin yasa hannu yana rike hannunta yace kinga relax kwantar da hankalinki tunda kince babu kyau shknn ni ai ba zanyi ba zanje kawai sai na auro wacce zata yarda mu dinga intercourse kawai kinga shknn tunda ke kince babu kyau ko cuddle bug?ai dasauri ta dago tayi masa wani uban harara tace billahi nadai gaya maka babu wacce zaka auro sir kadaina ma wannan maganan nidai bana so Allah “yace tau kinga ita hibba batace ma dr ibrahim haka ba tunda she is pregnant ma yanzu kinga ita ta yarda ba aydarh tayi shiru gabanta nata bugawa ahankali tayi kasa da murya tace am sorry malik nashafa bayanta yace sorry for?.tace zany i nima tafada tana sake rufe idonta “yace aaaaaa idan bazaki iya ba ai shknn tace zanyi yace tau when ko sai munje can Washington dawani irin speed ta gyada masa kai duk don ya rabu da ita yace tau will you kiss me for the first time?aydarh dataji abunda yace ta rufe idonta duk ta rude jin yarda yake tazaro magana kaman bashi ba, ya marairaice murya kaman zaiyi kuka bata masan lokacin da ta gyada masa kai ba “yace oya before the count of three 1 2 duk irgan dazaiyi kaman irin yana tafiya da numfashin ta ne fadin 3 dayayi yasata bude ido taga irin kallon dayake mata “sai tayi saurin sake rufe idon kafin ta matso da bakinta ta hade dana sa kirjinta nata bugawa “ai Malik Kusan suma yayi tsaban wani irin shock dayaji yanda take kissing dinsa kaman mai tsoron abunda take har kyarma yaji tanayi kusan 5mins suna ahaka kafin gently yasa hannu ya zagayo da hannunsa a waist dinta ya riketa sosai ya cigaba da kissing dinta back non stop jin yarda yake ta faman taba ko”ina na jikinta kawa isai ta fashe masa da kuka ai bai maji tanayi ba riganta yasa hannu yayi zipping zip din yaja ta suka koma kan katifan yaja musu duvet shima rigan sa ya zare harda singlet din ma baki daya ita dai idonta a rufe Wallahi ita girman sa da nauyinsa har daga mata hankali yake “jikinsa sai wani irin rawa yake “ yasa hannu yayi kasa da bra dinta kawai yasa baki yaja nipples dinta ya cigaba da mata wani passionately suck kaman zai cinye zafin har cikin ranta amma bata ga alaman ma zai bari ba kawai tayi giving up ita bata masan lokacin daya bari ba don bacci ya dauke ta ko da asuba daya je masallaci yadawo tana nan zaune kan prayer mat jikinta koi na ciwo yake mata ya zauna kusa da ita ahankali yace good morning finest “bata kallesa ba ahankali tace ina kwana?yace lafiya lau ya jikin ki ta gyada masa kai bata ce komai bas ai sunnar da kai kawai take tana dauke ido yayi murmushi kawai ya kwantar da kansa akan laps dinta tawara ido tace wai miye haka yace ah ko ma dai zama a nan dinma haramun ne? Tayi shiru tana turo masa baki yayi murmushi yace you always look fine “ta dauke kai nan matayi shiru yace saura kwana shidda mutafi fa “Aydarh tace Allah yakaimu lapia yace shine Doctor usama ya turamun 2.5m n isai naga ko mu siya abunda muke so anan?tunda nidai bansan ko “ina a can ba amma nasan maybe ke kin sani right?tagyada kai Still taki kallonsa tace nima ban cika zama a can ba ,ba ko’ina nasani ba yace tau mu siya anan kenan?tace duk yanda kayi yayi murmushi yace tau shknn ahankali tace katashi ni bacci nake ji Malik yace nima ai baccin zanyi anan kaman jiransa take sai ga hawaye sharrr tace erh tunda daman ko’ina ciwo yake mun ai dole ka ki dagani na kwanta malik yasaki baki yana kallonta yarinyar nan na neman zauta sa “yana son aydarh kaman ranshi yana son ta kaman rayuwar shi ahankali ya daga ta yace tau kwanta “yamike ahankali ko kallonta baiyi ba yayi gaba “ta dinga kallonsa har yafice duk sai taji bata ji dadi ba ganin kaman yayi fushi “sai taji hawaye sharrr ta dinga sa gefen hijab din tana gogewa kusan 30mins dai baccin yake daukanta kawai ta mike tana gyara hijab din walking very slow tanufi kofan ta bude tasa kai ta lika kadan ta gansa kwance kan carpet amma ba bacci yake ba without making any sound ta rufe kofan ta dinga tafiya kaman mai counting steps dinta takarasa kusa da ita yana ganinta ahankali ya juyan da kansa yabata baya ai kaman yakara jawo kukan tafashe da kuka har cikin ransa yakeji kukan nata “kaman ba zai ce komai ba, yaji dai bazai iya jurewa ba kawai yasa hannu yana jawota jikinsa ya dinga shafa bayanta har ta lafa da kukan sai Saukan da ajiyan zuciya take yace shshsh ya isa haka daina kukan haka nan ya isa, ta gyada masa kai kafin ahankali tace to kadaina fushin?ya gyada