← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 165 OF 197

Sashe 165

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tayi saurin goge su tashafa cream dinta kafin tabi duk wani parts na jikinta tasha perfume aka turo kofan oum tashigo rike da tray a hannunta light breakfast ne tahada mata tace yaakayi baki saka kaya ba uktiee rufaidarh kawai tafada jikin oum oum tagane abunda yasa tace kinga uktiee karkiyi kuka duk abunda kikagani you deserves more than it kisaka kaya kiyi break din lokaci na kurewa kayan tasaka tayi kyau tafito asalin amarya sosai “Masha Allah dole kasake kallonta wajan six thirty duk aka tafi airport malik da aydarh a mota daya sai aysha da halime da maryam tare dasu “abba da abby a same car sai dr usama ummi da rufaidarh da oum a mota daya sai hajajju baba inna a dayar motar nasiha babu irin wacce basuyi mata ba suka dinga koke koke hajajju da inna suka sa rufaidarh ma kuka “kasa daurewa oum tayi da aydarh suma duk sai dasukayi kukan bana wasa bako a airport din kasa shiru rufaidarh tayi dakyar aka rabasu da oum da rufaidarh gabansu suka shige flight dr usama dai sai lallashin matarsa yake ko cikin motar oum da aydarh basu daina hawaye ba sabo mugun abu ne throughout ranan oum a daki tawuni gashi har yanzu bata jiran rufaidarh ba shima abba yana da meeting a Cyprus zaiyi signing contract a can wajan five zai tafi oum kawai tayi driving dinsa airport yacigaba da bata hakuri shima two weeks zaiyi yadawo daga can zai wuce Australia “ gidansu malik oum tashiga domin bazata iya zaman gidan ita daya ba aydarh na dakinta tareda maryam daman can bawani fira sukeyi da aydarh ba da oum ummi na parlor sai aysha da halime dake ta gyara zogale su hajajju kam anfita gaisuwa “ sai baba dake can dining tare da malik tana fada masa labarin marayun makwabtan su zaayi ma yara biyu aure sai dagawa akeyi babu kayan daki ya dinga salati yace in sha Allah duk zaayi musu komai oum nashigo su halime suka gaisheta Wallahi matar tayi she looks very smart and classy tanada kyau Wallahi bazaka taba cewa takai 39 to 40 ba tsaban haduwanta barakallah amsa su tayi tana musu sannu da aiki karasawa tayi tagaishe da baba malik yagaisheta tana masa ya jiki yace dasauki alhamdulilah parlor tadawo suka gaisa da ummi ummi tace ya yan tafiya? Oum tace Alhamdulilah inaga dai har yanzu basuje masauki ba don bamuyi waya ba ummi tace Allah sarki Allah yakaisu lafiya basu zaman lafiya yasa ace kwara daakayi oum tace Ameen Ameen yah Allah “kafin tace su inna fa ummi tace kinsan su anfita oum tace eyyerh tafada tana murmushi kafin ta debe moringa itama tayi joining dinsu aysha tace lah oum dakin barshi oum tace babu komai zatayi “cigaba sukayi da ciran zogalan suna fira sama sama oum tace in sha Allah zuwa karshen month dinnan zanje Dubai sai ayi ma kaf four brides din visa mu tafi tare duk kowa tazabi furnitures dinsa aysha da halime suka hada ido kafin dasauri duk sukayi kasa dakai wayyo Allah dubai fa ummi tace wai wai har can oum su “oum tace erh man ummi Ai kwara dasu gani a waya kwara su ganshi a zahiri sai yafi ummi tace amma aie abun sai yayi yawa oum tagirgiza kai tace babu komai ummi “malik da baba dai najinsu baba tace ubangiji Allah yasaka muku da alkhairi yakaimu lafiya Ameen duk suka amsata. Ahankali oum ta turo kofan dakin time din tana ninke pray mat itama oum hijab ce a jikinta alaman tana gama salla kenan aydarh na ganin oum taajiye pray mat din tace good morning mama oum tace good morning yarinya kintashi lapia?aydarh tace Alhamdulilah oum tace uktiee fa kunyi waya aydarh ta gyada kai tace erh fa munyi vedio call kuma takirani Whatsapp audio call oum tace masha Allah daman abunda yasa bata kira suna landing ba bari tayi su kammala komai kuma ashe an manta da sim dinta can so they have to registered another one “Aydarh tace eyyerh oum tace to Ki komai ki kwanta “Aydarh tace oum abba fa? Oum tace bai kira ki bane?aydarh tagirgiza kai tace yakirani yatura mun 100m capital nafara business ni ban ma san zai tura ba Allah oum “oum tayi murmushi tace Allah yasaka da alkhairi sai ki fadawa mijin naki yayi masa godiya aydarh tagyada kai “gani take malik ma bawani business din dazai barta tafara Wallahi wannan mai bakin kishin tasan bazai taba yarda ba yahanata school ma balle business wanda maza da mata dole tayi magana dasu from differents countries za dai tafada masa so that he should thanks abba amma tasan bara tayi wani business ita kanta ba tada interest a nan layin sam duk abunda zai saka da yawan stress da magana ba so take ba kawai zata bawa malik din kudin sai yakara a apple store dinsa na can Washington din ahaka tabar ma zuciyanta oum tajuya tafita ita kuma takoma ta kwanta tana rufe jikinta da duvet kaman wacce ake tsinkula taje taci garden egg da cakes din dayakawo mata har ji take kaman babyn na motsi “Wallahi gently ta tashi tasauka daga gadon ta fita daga dakin kitchen tafara shiga na nan part din tadauki clean bowl da karamin knife tafito dashi ta ajiye kan dining fridge din tabude duk sunyi sanyi “tafito da garden egg daya sai cashew daya tasaka a bowl din ji tayi tana son tasha su da sanyin haka har sun fara ice ma “takuma tuna idan tasha zata iya yin mura kuma fadane zaayi mata na kan mi zata sha hakura tayi ta ajiye kawai yahuce shidai p cake din da sanyin sa dakomai tasha shi bayi ice ba nan kan dining tabaje kayan kaman wata rugiya tana ci “ still kuma bataji daidai she wished akwai yamballs kuma na ummi kawai takeso taci ita kam yazatayi turo baki tayi kwalla na turuwan mata a ido gently tayi placing hannunta kan cikin kaman zata fashe da kuka duk shi ke sata jin wannan abun idan tana son abu idan bata ci ba ji take har fever take yanzu nan duk wannan abun dake kan table cakes garden egg cashew fries bai isheta basai taci yamballs rasa yanda zatayi tayi kawai tayi kwafa ta tashi dasauri tabude dakinta tashiga wayanta na bedside karasawa tayi tadauka tasake fitowa nan dinning din tazauna tana dialing digits dinsa yafara ringing shiru bai dauka ba kawai taji ranta yabaci Kwallan yasake kawowa idonta tasake dialing yana fara ringing taji ya tsinke ahhh “bacci yake komai tasan by now bai iya azkar ba ta cika tacika kaman zata fashe kunsan dai mai ciki if she is in need of something “ bata gaji ba tasake dialing luckly ya dauka yace hello jin muryansa kaman yana bacci abun yakawo ta wuya watau bacci ma yakeyi kenan (ji masifa kar yayi bacci komai?)aikau tafashe masa da kuka dasauri yamike daga kan pray mat din yace subhanallah minene miya faru wait cuddle bug what’s wrong with you are sick? Mike damunki mike ciwo am coming kiyi hakuri “ cikin tsiwa tace nima bansani ba tasake fashe masa dawani shagwababban kuka dakaji kasan tsabar sakata ne da jin dadi dayayi ma mutun yawa gefen gadon yazauna yace oh my goodness! Yau da rigima ta tashi kenan shidai yasan babu wata macan daya gani tau ko a ig taga wata tayi masa comment ko wani abu shidai iyakan sanin shi babu laifin dayayi mata yasan yanda zaiyi his voice sounds very serious yace kina jina tayi shiru yace ki nutsu and tells what’s wrong kafin na bata miki rai mamana “shiru tayi kaman anyi ruwa andauke yayi murmushi gefen baki yace aransa yace sai tsoro “tayi shiru yace talks Malama”tayi kasa da murya tana turo baki tace ba kai bane yace bani bane miye mi namiki ?tace dana kiraka baka dauka ba kuma second time din kayi canceling saboda kana bacci yayi murmushi yace kindai san by this time niba bacci nakeyi ba kuma ko da ina bacci kinsan definitely zan farka nadauki kiranki kidai kawai rigima ne kalan naku masu ciki ta turo baki tace erh din “ yace minene tau why do you call now ko nazo ne my baby need me tayi rolling eyes dinta tace saidai maman babyn “tafada tana sa hannu daya tana rufe fuskata yayi murmushi yace seriously? Tace sure yace gani nan zuwa right now kisaka kayan sanyi da dogon hijab ki biyo ta kofan baya “tace wait yace tau tace idan kanaso kafara karbamun yamballs wajan ummi yayi shiru yace da asuban nan tace dan Allah sir Wallahi har fever nakeji idan ban ci ba yayi shiru kafin yace Alright bara nafadawa ummin aydarh tawara ido tace nooo dan Allah karka ce injini kace kai zaka ci sai tayi maka sai ka kawo mun “malik yace kin manta bana son yamballs aydarh tace huu yanzu yazaayi amma nidai gaskia am shy idan kace nice bansan yanda zanyi da kunya ummi ba “yace noo ummi bazata ce komai ba tace yayah ummi bazata ga mun sakata aiki ba tunda tanayi da kanta yace babu wani aiki idan ummi batayi manah abu ba waye zai manah daga ummi sai oum muke dashi yanzu mom tayi mana nisa hun “tace sure kafin tayi kasa dakai kaman tana gabansa tace idan kafito anjima akwai abunda zan fada ma “yace yes wife tace yanzu kaba yah mariam takawo mun can anjima darana sai kazo karka zo yanzu yace why yace oum na nan faa kuma kaga all eyes a kanmu nidai kunya nakeji yace ohk “amma kinsanmi anjima kice zaki zo wajan ummi sai kifara branching part dina kafin ki shiga wajan su ummin kinga babu wanda zai san kinzo ba “tagyada kai tace zan kashe wayana airtime dina ne shiyasa kake ta labari malik yayi wani dariya yace broke girl tace kammm nine broke girl kasan over how much billion be a acct dina yace ehh shiyasa naga kina complain kan kati “ tace bara kaga bara nama sending airtime “yace yes this is a game muga wanda yafi badawa dayawa shine yafi kudi cikin tace yay let’s go tayi ending call din
Chapter 165 · 0% Book details