Sashe 108
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
motar sai hajajju tayi breaking silent din tace Allah sarki aida ‘Wallahi yaran yau ba dan karamin tausayi suka bani bad uk sai naji na gigice da abunda yafaru yau ‘kafin tayi kasa da murya tace ma rufaidarh ina ganin fa cikine Wallahi baki ga yarda tasake wani jaa ba kyau kam kamar ankara mata shi “ko anyi mata aikin kyau a asibiti tau gaskia dai cikine wannan ta sake yin kasa da murya tace tunda an aura mata basamude dole laulayi ya dinga saka ta suma “yoo Allah natuba yanzu haka shegiyar jaraba ce wajanta yasaka zai lalata dan cikin da ma kuma yarinyar bawata cikaken lafiya gareta bahakanan aka cuce sa aka buga masa ita Ahtau eh mana ba asuma ke gareta ba shikuma da bai da tsoron Allah ya dinga wujigaga mata rayuwa ko dayake ma ai laifinta ne yarinya tacika fizga da daukar idon da namiji Al’qurani ita dai rufaidarh batace komai tayi shiru saidai sauraron hajajju “hankalinta na can kan aydarh da tunanin mi yasameta bata cika suma ba ko da kuwa bata da lapia “ Abby yace muyi fatan dai bawani babban ciwon bane baba “baba kulu tace bawani ciwo bane na daban in sha Allah “nasan bazai wuce laulayi ba,abby yayi shiru yace ubangiji yabata lapia amma ina tunanin dakyar ne habib yabar wannan auran baba “baba kulu tayi shiru tace tau ibrahim miye mafita idan tana sonshi shima yana sonta babu yanda Habib ya iya dole ya bar auran kuma ma idan Allah yayi auran na har abada ne ga kuma rabo idan shi habib din ya matsa sai ga Allah ya dauki rayuwarsa wanda bama fata ma sam abby da motor dasu malik ke ciki ta bace masa yayi dialing number ummi bugu daya ta dauka ta sanar dashi asibitin dasuka je kasancewan suma sun kusa isa sai ya rage gudun dayake har abba ya taddo sa.A tare suka nufi reception din malik da ummi na tsaye dr da ummi takira tun kafin su iso ta ajiye wheelchair amma malik bai ma bari aka daura ta sama bas hi yakarasa da ita har kan gadon office dinta da kyar aka samu yafito don sai da ummi tayi masa jan ido dr ta fito bayan sun gaisa da su abby sun tambaye ta ya mai jiki tabasu amsa da sauki ta kira ummi a tare suka shigo office din da dr ta zare glasses din idonta tace wai aunt asiya fyade akayi mata ko this is her first night??ummi tayi shiru kafin tace saidai first night din raudarh lafiya dai ko???ummi tafada duk ta firgice dr tace dasauki dai aunt asiya who is the husband please?da kaman ummi bazatayi magana ba tace Abdoolmalik “ dr tace asha kam son yayi wannan aikin subhanallah ummi tace dan Allah raudarh ki sanar dani what is wrong miye matsalan dan Allah dr tace don matsala kam ansamu amma Allah yataimaka ma dai bata samu fistula urine ba godiyan Allah kenan amma ta wahala a hannunsa bana wasa ba gaskia saboda sabon shiga ce kuma is she pure virgin again sai takara kuma da maganin mata mai double virgin wanda shi ba’a baa mare sai waenda suka jima a aure gaskia shiyasa ta zama double virgin gashi her Vijay is very small and tight irin yan baiwan nan wanda basu da yawa a cikin mata she can’t contain him all sai ahankali ahankali “ummi tayi shiru bakaramin tausayin yarinyar taji ba wanda dawani ne yayi wannan aikin babu abunda zai hana ayi karansa Wallahi amma bazata taba barin kowa yasan wahalan yakai haka ba kaman oum saboda kowa bazai so ayiwa dansa haka bashi kansa malik bazata qyale sa sai yasan yayi ba daidai ba “ahankali ummi tace yanzu ya jikin nata? Dr tace dasauki alhamdulilah angama duk wani abunda yadace saboda har yan akwai stain na jini a jikinta so dinki akayi mata yanzu tana resting room anyi mata alluran bacci da sauran drips sai zuwa anjima amma please aunt asiya a dinga mata sit bath ki taimaka ,ummi ta jinjina kai tace in sha Allah dr tayi murmushi tace amma my aunt yarinyar nan yar uwarsa ce koh? Ummi ta gyada kai tace diyar kannin babansa ce dr tace tabarakallah ai dole ma son yayi barna yarinya sai kace hurul aini “wai yaushe ma akayi auran babana ban sani ba aunt?ummi tace kiyi hakuri rauda auran ne yazo duk ba ashirya ba “dr tayi yar dariya tace Wallahi ba komai amaryar da har tazama mace ai komai yakare shima zan ja masa kunne ja’irin ashe wannan miskilanci da abunda ya shirya “ya rabu da ita har tsawan month ta warke baiwar Allah ta wahala Wallahi ‘ ummi tace ai shima likita ne shashashan “ sai kiyi masa magana ummi nafadi ta na mikewa’fita tayi daga office din suna nan zaune reception malik yamike dasauri looking so disturb yace ummi ya jikin mi suka fadi mi suk ace ???hajajju tayi wani kala da fuska tace yau naga masifa a rayuwar nan “yoo wai ko ba dake yake ba asiya jikin matarsa fa yake tambaya kin kama baki kinyi shiru kaman mai ciwon baki anya lafiyar ki lau?? Baba kulu tace sannu asiya ya mai jikin ummi tace dasauki alhamdulilah baba tasamu bacci ma zuwa anjima sai mu shiga mu dubata “ Abby yace mike damunta ne?? Ummi bata bata amsa ba sai ga dr tafito hajajju ta gyara tsayuwanta tace alhamdulilah ga daftan nan ma tafito “ dr tace jikinta alhamdulilah hajajju tace sai faman kiran dasauki kuke jama’a nan duk famelin ta ne wannan doguwan balaraben dakike gani mijinta ne auransu kusan shekara daya kenan baa nan a kasar ma suke ba billahi balle ace wani mugun abun yakamata kinsan banda cuta babu abunda ke akwai a kasar nan “wannan kuma masha Allah gashin nan ubanta ne babba ne a kasasahen waje kowa yasan sa kinga kama yake da mijin shi kuma wannan farin bafullatanin mahaifinsa ne yayan mahaifinta ne uwa daya uba daya tanuna oum tace wannan kuma basai an fada ba kinsan uwar ce “ga kama nan kyau kaman yayi magana a fuskan su,ga kuma kanwar uwar sai wannan matar dake kusa da uban mijin kuma kakarsa ce uwarmu daya ubanmu daya da ita sai kuma kowa data sa sabgar ko ba gaskiya ba? Dr raudarh tayi murmushi cus duk all this bayanin hajajju she didn’t ask for it fa amma take bata the old woman is very funny “dr raudarh tace gaskia kam tace hajiya muje daga ciki sai nayi miki bayanin abunda ke damunta kaman ummi tace ah’ah sai kuma tayi shiru don bata so raudarh tafadi ma hajajjun ba yanzu zata zo tayi exposing komai “ hajajju tace tau mu shiga Allah yasa muji alkhairi,office din suka shiga tare hajajju ta dinga bin office din da kallo dr raudarh tace samu wuri ki zauna hajiya hajajju ta zauna tana kallon dr ‘dr raudarh tayi ma hajajju narrating komai daya faru amma tayi skipping abubuwa bata fada ma hajajju yawancin abubuwan data fada wa ummi hajajju tamike tsaye batayi branching ko’ina ba sai cikin reception ganin yarda hajajju tafito a fujajan yasa su abby mikewa duk akayi kanta “babu wanda tayi wa magana cikinsu banda salati babu abunda take yi “abby da duk ya rude yace lafiya hajiya kiyi mun bayani dan Allah miya faru mi yasameta sai lokacin abba dayake kallon malik ko kiftawa babu yamike shima ya nufi hajajju “data dafe kai malik kau har ji yake baya ma gani dakyau tsaban tashin hankali duk tunaninsa wani abu ne yafaru da ita Wallahi bazai yafewa kansa ba “oum ma dai kasa hakuri tay isai ta matso kusa da hajajju ‘rufaidarh ma haka ita dai ummi ta daukar da kanta baba kulu ma dai rike mayafinta tayi tana sauraron hajajju tasan bawani kan gado yar uwar tata ta cika ba “hajajju ta kalli abba tace Habibu ka yafe man fatima kema haka kafin naji kunya asiri ya tonu kwara na fadi duk abunda yafaru Wallahi “ummi dai tayi shiru tana kallon hajajju,hajajju tafara bada labarin tunda ga farkon zuwan gidansu oum da rufaidarh gidan baba kulu da duk yarda ta shirya plan din da komai har zuwa yanzu bayanin da dr raudarh tayi mata Wallahi abba da abby harda ummi ma ji sukayi kaman anwanke musu wani ciwo daya jima a ransu kaman an zare musu wani nauyi dayayi mugun rika a zuciyar su “ummi daman a kullun ranta na bata rana irin haka zata zo ranan da komai zai bayana a gaban kowa shikam abba he is very speechless Wallahi yama rasa abunda zaice “ abby kaman magaganun da hajajju ta cigaba dayi kawai yasa shi bin hanya yafita “ malik kam fakaitar idon kowa yayi ya wuce ta dakin daya ga sun shiga da aydarh “aikam karam kan idon hajajju ta rafka wani salati tace dawo nan mugu dawo nan marar tsoron Allah ina zakaje zuwa zakayi ka karasa abunda baka gama ba audul?ashe duk wannan tafiyar dakayi da yarinya babu abunda yashiga tsakanin ku sai yanzu zaka cuceta kadawo da ita a jigace?saboda tsaban rashin kaunar manzon Allah SAW tau dawo maza dawo kai kaga sama da kasa kaga ruwan kyau shine ka rude ka manta da yarda Allah yayo ka ‘ka dinga sukuwa kan yar yarinyar nan ahtau yarinya manah banda girman nono da duwawu babu abunda yasa ma za kaganta da wannan girman basamude dakai ko kunya babu ka haye yar yarinya fisabillahi baba kulu dai dataga abun hajajju ba mai karewa bane gashi baa gida take duk wannan magaganun ba Allah ya taimaka wurin dasuke a asibitin kaman vip ne babu mutane tace dan Allah Amina kiyi man shiru hakanan koma miye matarsa ce zaki dinga magana a wurin nan ba kai ba kugu haba “daga ummi har oum kowa kunya ta rufesa abba mamaki ne zalla a fuskan sa kaman komai a dream yake ganin sa malik dai yashige dakin don bai ko tsaya sauraron hajajju ba domin bama ta ita yake ba ahankali ya tura kofan dakin yashiga without making any sound yana kallonta ko dauke ido babu kaman irin yau din nan yafara ganinta sosai tayi wani kalan haske saidai