Sashe 27
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yayi bala’In reddish sun fito waje ,ahankali take fadin inhelar baya jin ta da kyau amma ko baa fadi masa bay asan asthma ce da wani irin sauri yakira dr ibrahim yace masa yana asibiti eh kawai yatsaya dr ibrahim din yace ya kashe wayar bai tsaya jin sauran maganar da dr ibrahim din ke fadi ba ya kashe wayar, hijab yasaka mata, kafin ya kamata ko tsayuwa da kyau bata iyawa dakin ya jawo, yarda ya rike ta kamar baby ba guntuwa bace amma tsawon su ma bai hadu ya kere ta sosai, kofan parts din nasu ya rufe yataho da ita rike a jikinshi “kaf yan gidan na zaune a a tsakar gidan kowa na harkan gabanshi suna fitowa ido ya koma kansu kamar zasu cinye su da kallo, Ramlah kau kamar zatayi hauka,yana fita yasamu keke suka shiga. Cikin few minutes dr ibrahim da taimakon dr hafsa sukayi kokarin daidai ta numfashin nata allura akayi mata saboda ta huta, Dr ibrahim yace malik yarinyar nan na shan wahala asthma nata chronic ne, malik yasauke ajiyar zuciya yace Ya jikin nata? Dr ibrahim yace she is getting better dr hafsa ma tayi mata allura, zuwa anjima zaku iya tafiya idan ta farka, malik yakalli dr ibrahim yace idan badamuwa dr hafsa zata iya mata p test? Dr ibrahim yayi murmushi yace awwww tun farko Malam kayi magana amma ka wani tsaya kwana kwana,bara ta farka tau. Kallon paper dake hannunshi yake ko kiftawa babu mamaki ne sosai a ranshi duk da dr ibrahim yayi masa bayani amma bawai ya yarda bane sai da ya gani da kansa, dr ibrahim yace sai fa kawai hakuri this time bakayi nasara ba,atari gaba,malik yayi murmushi yace tau wani yace maka na kagara ne,dr ibrahim yayi kasa da murya yace tau miye nasawa ayi mata awo,malik yamike tsaye yace sai anjima zan fito sai na tarar dakai gida muje wajan tare dr ibrahim yace tau ba damuwa sai munyi magana tace ma dr hafsa da inhelar take amfani an bata,malik yace tau shknn nawane bill din dr ibrahim yace nabiya ai,malik ya kalleshi bai ce komai ba ya wuce.Haka kawai yaji bai kyauta mata ba shine silan faruwan komai har tayi kukan da asthman ta taso ko da yashiga dakin zaune take hijab din ta rike a hannu fuskanta tayi wani kala, she is fine,she fine,she is damn cute,and cool in body structure ,sannu yace mata batace mashi komai ba,kafin yace saka hijab din mu tafi yayi gaba bai jira amsarta ba.Ramlah ta kalli mamansu da fadila dake tsaye tace wallahi mama nake gaya muku fa ba larabawa bane, maman Ramlah tace wai ya’yan waye a kasar Ramlah ta tabe baki tace da yaran wasu ne sunzo su kama haya a wannan compound din ina kuma kullun kuna nan baku ga wani alamar ansa furnitures ba fadila tace hakane amma ranar dana ga sun rako inna wallahi abayar jikinta dana ganshi a wayar maman boy data zo kitso wajena yakusa dubu dari biyu maman Ramlah tazaro ido tace ke fadila!fadila tace sai kiyi kuma ai ita Ramlah tasani,Ramlah tace mama idan ma bata fi ba,maman Ramlah tace ni ba wannan ba kyan jiki da haduwar yarinya ke kamar haddadun yaran masu kudin larabawa fa, fadila tace ni haushi na mijin ko gaisuwa da kyar yake amsawa ita bata ma fitowa balle mu ga fuskar mata magana,Ramlah ta mike tsaye tana wani kashe dauri tace ai wallahi ko ma miye sai munyi soyayya dashi,fadila tac eke Ramlah baki da tsoro wai?ina laifin ki tsaya akan auwal din,Ramlah tace minene kuma auwal ana maganar mutane wannan yar iska siyamar daman danayi maganin ta naga tana wani dauke manah kai a gidan nan siyasa ma na nuna ina sonsa duk da hakan kuma har yanzu babu ruwanta damu bata shiga harkar mu shiyasa na rabu da ita,nidai na fita maman Ramlah ta washe baki tace a dawo lafiya diyar albarka ita dai fadila na kallon ikon Allah tafa san inda zata je shine hadda wani addua take mata. Sai daya shimfida mata zanin gadon daya wanke kafin ta kwanta sai bacci,parlor yadawo yana cigaba da tunanin abunda ya faru yau , without making any sound yashiga bedroom din yabude wardrobe ya fiddo turmin atamphar da ummi taba ta kudi yagani a kasan atamphar kallon kudin yake ko kiftawa babu tunuwa yayi da 20k sadakin ta yasa shi yin murmushi ya girgiza kai yasan ummi ce tasaka mata kudin tunda kudin ta ne ai sadakin ta ne,Bakan leda ya saka atamphar kafin ya rage fankar dakin yasa duvet yarufe ta she is sleeping so tight kamar yar baby kallonta yayi few seconds kafin ya juya da ledar atamphar a hannu ya fita, “Gidan yashiga tana zaune gidan nan kal kamar a zuba abinci ka ci kan cement din da aka shafe tsakan gidan dashi,tana ganinshi ta washe baki tace yanzu fa nake labarin ka araina nace yau shiru ko kana ina zama yayi kan tabarman da take yace asibiti mukaje bata jin dadi ina wuni inna?tace asha kam Allah yasawwake,malik yace Ameen kafin yace dr hafsa fa?inna tayi mitsi mitsi da ido tace wacece kuma haka? Malik yace hafsa nake nufi tace ohh wannan matar zaka ce,nidai tun safe datasa wannan farar rigar ta fice har yanzu bata dawo ba,malik yace eh asibiti muka baro ta ai nayi tunanin ta dawo inna tace aaaa wallahi bata dawo ba,tayi kasa da murya tace audu ko dai yaron ciki ne ke gana mata wannan azabar?malik yace aaa inna asthma gare ta, inna tace Allah ya kyauta ciwon lumfashi baiyi ba sam, malik yace yawwa inna ga wannan atamphar idan hafsa ta dawo a bata sai ta kawai mai mata dinki ,a dinkawa ASSEIYARH inna tace tau shknn daga haka suka cigaba da fira da malik kafin yayi mata sallama ya wuce. A kofar gidansu suka hadu da dr ibrahim dake tsaye yana waya da murjanatu matar da zai aura wata mai zuwa bayan ya kashe ya kalli malik yace ya mai jikin?malik yace dasauki bacci ma take mutafi kawai basai na shiga gidan ba akasa suka cigaba da tafiya har wani babban gida,dialing number mai gidan dr ibrahim yayi yace masu su shigo “ parlor daidai cikin mutunci suka gaisa dashi, Allh musa yace ma malik nasan Ibrahim yayi ma bayanin komai shiyasa nace kazo sai naji daga bakin ka malik yace eh , babu damuwa Allh musa yace to daga gobe in sha Allah zaa fara aikin site din kaine babban engineer malik yayi godiya kafin Allh musa ya fiddo 5k yabasa yace transports ne.plate din chips yasiya kwara biyu shi daya ita daya tun kofar gidan Allh musa suka rabu da dr ibrahim kasancewar akwai inda zaije ,yasiya man mata fresh green apple sai water melon yahau keke ya dawo gida,a plate ya juye kafin yayi sliced din apple din da kankanan dakin yashiga da sallama,can kasa ta amsa sa yashigo. Zaune take ta jinginan da kanta a wall,ahankali take breathing kallo daya zaka mata kasan she is sick fuskan nan tayi karkar kaman madara,idonta ya dan fada ciki ahankali take rufe idon tana budewa kaman wani yasata, kallonta yake ko kiftawa babu kafin ya dauke ido,ahankali ya ajiye plates din hannunshi dukka biyun “ murya can kasa yace how are you feeling now? Kaman bazata ce komai ba,tace better daga nan taja bakinta tayi shiru shima shirun yayi kafin yace “sit” tashi tayi ta zauna ahankali kanta kasa plate din chips ya dauka ya daura matakan laps dinta kafin straightly yace “eat” hannunta yabi da kallo yanda take juya fork din a mugun gayence rings din hannunta masu masifan kyau da daukar ido bakaramin karama hannun nata kyau yayi babu digon lalle ko kadan, chips din data ci bai fi 8 ba egg din ma rabi taci,ta ture ‘plate din chips din ya dauka yasake mayar mata a cinya kafin yace eat it all! Kallonshi tayi kadan kafin ta kalli plate din tayi raurau da ido alaman kuka zatayi kafin ta girgiza kai,muryanta irin masu gaf dayin kuka taci na koshi ai “ baisake cewa komai ba ya kwashe plate din chips din ya fidda a warmer yazuba sa, sannan ya dawo ,ko baiyi magana tasan abunda yake nufi,ahankali ta dauki sliced din apple daya tana tauna kadan kadan ba laifi tace kusan 4sliced kankanan ma taci kusan uku satar kallonshi tayi kafin ta ajiye plate din, kusan 10mins suna zaune a haka babu wanda yayiwa daya magana,mikewa yayi ya zuba mata ido yace akwai abunda kike so kuma?batayi magana ba sai gyada masa kai kadan datayi alamar babu fita yayi daga dakin ya koma parlor. Inna dake tsaye bakin ventilation din su da katuwar jikkanta sai gwada sallama dake,jin ana sallama kuma da alama na ne yasa shi ajiye tsintsiyar dake hannunsa ya nufi kofan part din inna yagani tsaye,murmushi yayi ya shafa kai yace inna sannu da zuwa ina kwana? Inna tace na ma fayi tunanin hala cutar kurumtaka yasame ka ace na kusa tanminid ina banka sallama amma shiru baa amsa ba kuma baa zo aka bude ba,malik yace ina can ciki fa yanzu shigo, shigowa tayi ta zauna kan carpet din ta ajiye jikkarta gefenta malik ma ya zauna yace inna ina kwana?ya gidan mun tashi lapia?inna tace lahiya lau audu ya kwanan mai jikin kuma?yace Alhamdulilah “tashi yayi yashiga kitchen sauran fruits din daya siyo mata ya ma inna slicing ya kawo mata yasan ko ya kawo mata abinci bazata ci ba ma, inna ta bi fruits din da kallo kafin tace ohhni hajara banda kai daga nashigo dubiya kuma sai ahadani da kayan karin ciwo ni dana zo dubiya,malik yace babu komai fa inna,yawwa inna nace jiya an bawa hafsa kayan?inna ta juya kai ta kalli kofa kamar mai tsoron magana ta dauki kankana daya ta sa baki tana sha,kafin tace eh ta karba tau Allah natuba audu miye wani abun bawa hafsa ta kai wa matarka dinki ita kanta ba fa wani masu dinki arziki ta sani a kanon nan ba wallahi,dan dai babu ruwana amma da jiyan nan nace kabani na kai idan ake man nawa dinki,malik can’t hold it but to laugh dariya yake irin wace