Sashe 100
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
duk irin kukan dazatayi sam idonta baya ja haka sai gashi yau yayi wani irin reddish ‘tunda tadawo take jin zuciyanta na faman wani irin azaba “whatttttt kissing dinsa fa datayi in public kuma baiyi attempting hanata ba is that the reason why yace suje café ??saboda ya nuna mata akwai waenda zasu iya masa abunda ita takasa masa “daman dayake fadin zaiyi aure tanuna bata so wasu matan yake bi a waje?? maganin data gani a zip din box dinsa is all fake daman yana aikatawa hakanan yake shan maganin “inalilahi waina illahil rajiun she never regrets knowing him in her life sai yau bata taba jin rayuwanta baida amfani ba tun bayan rabuwanta dasu oum sai yau “ina ma zata mutu da wannan Bakincikin “ita dai tasan bata sonsa ko sau daya ma kau,amma miyasa take jin ciwon abunda yafaru miyasa take jin zafi a zuciyanta idan tagansa dawata miyasa bata son yana magana da mata?wata zuciya tace because he is your husband yeah mijinki ne “wani hawaye tasake ji mai zafi yana fitowa daga idonta dole ta rabu dashi!auran batayi kuma dole ya saketa “aure is not by force batayin auran kuma she hates him as miji and she hates him as brother !! Tafashe dawani kuka mai mugun ciwo cike da rauni “Wallahi ko baka da imani dole aydarh tabaka tausayi “babu abunda yafi haka ciwo kaga mijinka tare dawata wai har tana kissing dinsa in public duk da is normal thing anan amma fa shi musulmi ne “wani irin tari taji ga kuma kukan police dogs da karfi “tun farkon daya danna door bell taji sa amma Wallahi bata son ganinsa “ji tayi kukan dogs din yayi yawa ga tarin shima akai akai sake gyara zaman hulan rigan sanyinta tayi ahankali takarasa kusa da window tasa hannu tana dage curtains din wajan idonta ya sauka kansa,jikinsa duk snow ga mugun sanyin da akeyi a yau ga kuma dogs da duk suka zagaye sa,wani kala taji jikinta yayi mata zuciyanta yayi wani masifan rauni tears from no way suka zubu mata wani irin tausayinsa taji dasauri tasaki curtains tana jingina jikin window heart din nawani over racing Wallahi ji tayi bazata iya barinsa ya kwana ahaka ba duk kau girman laifin daya aika ta mata,ahankali take tafiya very slowly kaman wacce ke counting steps dinta,hannunta tabude kofan tana kallonsa ko kiftawa babu Allah ji take kaman tayi masa kuka kai bama kaman bane hawaye suka dinga zarya a idonta ahankali takarasa kusa dashi tana zuwa dogs din suka cigaba da haushi “suna cigaba da taba malik “hannu tasa tana share masa snow din dake fuskan sa kafin ta kama hannunsa idonsa na rufe hannunta dayaji ana sa wani irin zabura yayi yana dawowa daga moment din daya shiga Still yakasa recalling komai amma yafahimce itace Wallahi wani irin ajiyan zuciya ya sauke bakinsa naso yayi mata magana amma yakasa “wani irin warm hug yabata,kaman zai tsaga jikinta yashiga “kaman zai ballata ya shiga jikinta dukkan su babu wanda bai ji wani irin nutsuwa a ransa ba, ahankali takama hannunsa suka dinga tafi tashige dashi cikin parlor tana rufu kofan “bude idonsa yayi sosai yana kallonta “kasa kawai ya zube yayi sujjud kafin yadago ya kamata yasake hugging dinta ‘batasan ya akayi ba kawai tayi hugging dinsa back sun kunsa min 5 ahaka kafin tazare jikinta kawai tawuce bedroom din yabita da kallo kaman wani mayye ahh “binta yake kansa Still ciwo yake ga mura data gama kamasa jikinsa yayi sanyi lakau sai sneezing yake da coughing “ga kirjinsa dayayi wani dan nauyi ‘yana shiga bedroom din ya tarar da ita tana kokarin shimfida duvet a kasa zata kwanta karasawa yayi “ya durkusa inda take durkushe tana kokarin kwanciya zaiyi magana sai gawani atishawa followed by tari ya dinga yi non stop kallonsa tayi for few seconds yabata tausayi da alama mura batayi masa dawasa kuma daman sanyin wurin dole yayi lahani fuskanta a dinga babu alaman rahama tamike face kaman boss “tayi kyau kuma ahaka kaman wata arrogance princess “ bude wardrobe dinsa tayi tafito masa da wasu white pajamas sabo dal sai rigan sanyi da hula hadda safa “karamin box dinsa ta bude ta fiddo balm kafin tawani daure fuska ko kallonsa batayi ba ta fizgesa shi kuma kaman bai tabayin karfi ba a duniya haka yabita kam tip da tire “ kan gadon ta turasa kafin Still taki kallonsa,tafara unbuttoning rigan sanyin jikinsa bayan tagama cire masa kafin tasa hannu tacire shirt din cikin singlet din tabar masa da chest dinsa ke nan kaman zai barka singlet din gawani gashi kwance luff gwanin sha”awa a wajan balm din tabude tashafe masa from his throat to his neck kafin tasaka masa shirt din Still taki kallonsa kuma fuskanta ba alaman rahama shidai kallonta kawai yake ko kiftawa babu kaman wani dan yaron goye tana gama saka masa shirt din tasaka masa rigan sanyin kafin tacire wandon shima tabarsa da boxers ta mika masa wandon hannunta kaman wata uwarsa tace saka “Wallahi kaman wanda akwai gun hannunta idan bai bi umarninta ba zatayi shooting dinsa haka malik yasaka wando sai jera atishawa yake saf tasaka masa kafin ta fito daga dakin bayan ta kwashe kayan da tacire masan,shidai sai kallonta yake kawai so yake ta rufesa da bala’I kuma ko a fuska bai ma ga halin yi mata magana ba “hot choco coffee tahada masa mai zafi kafin tashiga bedroom din ta mika masa yakarba yace Allah yasaka miki da alkhairi bata ce komai ba tafice yadai cigaba da kallonta zuciyansa na wani rawa. ONE MONTH LATER Ta dinga kallonsa kafin tace gobe kace fa?ya gyada mata kai bayan yagama saka labcoat dinsa yace ehhh gobe manah tace kuma flight din asuba yace ehh tayi shiru kafin tace to “kano zamuje?ya girgiza kai yace no adamawa sai da maimaita abunda yafadi din kafin ta dinga kallonsa tayi kasa da murya tace did you just heard what you say sir?malik ya gyada kai kafin yamike yace it’s now the right time muyi facing familyn mu aydarh dai tayi shiru kafin gentle tace what if basu aminci da mu ba sunyi disowning dinmu fa “malik yakalleta kafin yakamo hannunta yace zamu zauna har sai sun karbe mu “ta gyada kai dai amma maganan sa takasa zama a ranta tunda gari yawaye take jin wani kala tarasa miyasa shiyasa ko breakfast batayi masa dawuri ba “ har time din tafiya office yayi “ahankali tace to office fa?yace ai munyi hutu jiya it’s end of year holiday ga manyan staffs kowa yaje kasan dayake so shiyasa nayi using this golden opportunity muje Nigeria lets face Abby let’s face abba let’s face ummi let’s face oum “aydarh tayi shiru yace sun saka manah 5billion each senior staff for the holiday aydarh ta gyada masa kai kawai amma fadan zasuje adamawan yasata jin wani kala Wallahi bata masan yanda zatayi expressing situation dinta ba “shi kansa malik karfin hali kawai yake amma zuciyansa nabasa abubuwa dayawa yakai six months yana planing ma zuwan su samun aikinsa kuma yakara basa karfin gwiwa gakuma zuwan wannan hutun sai yaji kaman dan shi akayi hutun fargaba da zulimi kawai yake jiya haka yayi spending kaf daran yana salla kan tafiyan nan what if babanta yace yasake ta what if taga familyn ta tace bazata sake zama dashi ba his heart cannot take all this billahi mikewa yayi ahankali yana shafa kanta yace yau babu aiki kawai zanje nayi wani abu a office din tamike tace what of the breakfast?yayi shiru kafin yace mr joe zai zo sai ya karban mun aydarh ta langwabar dai kai tana tura masa bakinta dake nan pink yarr mai masifan kyau masha Allah “tace please sir na biyo sa muzo tare “bana son zama gidan kaman yace aa sai kawai yace mata yes wife yafada yana kissing goshinta kafin yayi mata waving hannu itama tayi masa yafita already mr joe na jiransa suka wuce bayan fitansu takarasa Breakfast din ta shirya a wasu warmers masu kyau da tsada tawuce bedroom sharp sharp tashiga toilet tasake watsa ruwa daman kafin tashiga kitchen din tayi wanka karawa tayi yanzu tafito daure da towel ta dinga kallon kanta a mudubi kiba taga tayi ga skin dinta kaman ana wanke sa da milk tsaban kyaun dayayi ‘har tsoro taji ganin wani ex ordinary kyau data kara idonta har wani shining yake yah rabbi kaman yanda tayi promising su dr hafsa tunda suka zo Washington bai fi sau biyu tayi missing shad uk abubuwan da suka hada mata duk da wani kaman zatayi amai ammahaka ta daure tana sha “sai ta dinga jin wani kala a jikinta maranta kaman ansaka stone tayi tunanin cramps zatayi sai kuma taji shiru bude wardrobe tayi bayan tagama shafa lotion dinta tayi wani shafe shafen dazatayi yau tafi kullun bata lokaci wurin bin kaf jikinta da perfume din da dr hafsa tabata tana matukan masifan son kamshin sa kaman mi malik kam kaman mantawa yake amma sai ya yabi turaran time without a number a rana black abaya taciro sabo dal mai pink flowers abayan na asalin yan gayu ne yah rabbi bra tasaka da pant sai undie kafin ta daura rigan tasaka perfume akai “tayi kyau whatttttt idan kaji kyau daya ma kenan Washington yakarbe ta tadawo asalin aydarh ta tadawo asalin aydarh abba “sai ma karawa datayi daga yarda take ita kanta tasan tayi kyau veil din tayi rolling taji wayanta na kara tana dubawa tagashine taga yace mr joe na jira ohk “kawai tace masa kafin tawuce tana rufu kofan ta shiga kitchen sai data kashe duk wani kayan wuta a gidan kafin tarufe kofan mr joe yabude mata yana karban kayan hannunta yaja motan suka tafi.Ahankali ta bude office din wani irin hajijiya ta kwashe ta ji tayi tana neman kayar da ita yasata rufe kofan da sauri ta dafe wall din malik kai daya tashi ya dauke linda dawani irin lafiyayan mar isai dataga stars rudewa tayi “tayi maza tana maida boobs dinta dake nan mala mala a bra tsawan da malik yayi mata yasata fita ba shiri “duk da haka sai datayi masa dirty talk tana daga murya don har tasan ma aydarh