← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 197

Sashe 49

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

looks good “ ta dago idonta ahankali tace thanks kafin cike da tsokana yawani hade rai yace what about the henna shi ban gani ba? Yace barsa ma no Need Ramlah ma tace mun zataje lalle naga nata,aydarh ta hade rai kafin tace sai ka kirata ta nuna ma “ malik yace right now ma yace sai anjima ‘aydarh cike da tsiwa tace kar ka kashe fa yace tau mi zanyi maki “kaman zatayi kuka tace ai ni lallan zan nuna ma koooooooooo ,kaman wani witch haka yasaki baki yana kallonta,hannu ta daga ta nuna masa yah rabbi ya furta ahankali yana masifan son lalle amma bai taba ganin lalle mai kyau irin wannan ba kallon ahannu yake ko kiftwa babu kafin ta janye ta mayar da wayar dayan ta daga masa hannu ajiyan zuciya yasauki bai sake magana ba itama tayi shiru shidai sai kallon lallan yake can taji shiru tace are you Still there? Tayi tunanin ma network ne yayi failing kafin malik yace sure anyi a kafan tau? Ta gyada masa kai kafin ta mayarda camera back kafan yasha lalle tun da aka wanke yayi wani irin maroon mai kyau kafan tsaban kyau da tsabtan shi Kamar ka zuba ice cream ka lashe a kafan flowers ne akayi manya masu azaban kyau tana gama nuna masa ta maido camera gaba kafin fuskan nan ba wasa tace,kuma karka kirata Allah,yace as you wish your majesty “tayi wani smile wanda saura kadan malik yayi loosing cike da yarinta tace Good boy,malik ma yayi murmushi ta dinga kallonsa dan Wallahi yi yayi kamar abba “bata masan tana kallonsa din ba Sai da yace hey kafin tayi saurin dauke idonta tace bye “shima yace bye sturbborn bea tahade rai kaman zatayi kuka tace Wallahi bani ba “malik bai ce komai ba ya kashe kiran “ dr hafsa tayi murmushi tace kinga yarda kikayi kyau kam,je kid uba mirror,aydarh tayi murmushi tace thanks auntie dr hafsa tace don’t mention yallabai yace yayi kyau ba?aydarh ta gyada kai tace erh fa yace yayi kyau sai kuma ta bata rai dr hafsa tasaki baki tana kallonta kafin tace what? Wai fa shi yace zai kirata ta nuna masa taje lalle itama,dr hafsa tace ita wa? Aydarh tace I didn’t even know her name ma self,dr hafsa tace ohh Ramlah wai? Aydarh tace erh ita,dr hafsa ta girgiza kai tace don’t bother your self wasa yake bata ma da Ko number sa idan ma taje lalle ai bazaiyi fice a hannunta ba balle har wani yagani so wasa ma yake ita dai aydarh tayi shiru tana kallon dr hafsa , sadyyy tace hafsa ki wanke naki duk yayi dr hafsa tace tau, yayi kyau masha Allah na dr hafsa ma,sadyyy ta kalli aydarh tace tun kafin goben har an nuna masa ohhni aydarh,aydarh tarufe fuskan ta da hijab tana dariya kasa kasa dr hafsa ta tambayi bill din sadyyy tace aaaa bazata karba ba babu yarda basuyi da ita tace kyauta ne Wallahi dr hafsa tace thanks kawata Allah yabar zumunci sadyyy tace amen “ aydarh tace thank you auntie, sadyyy tayi murmushi tace you are welcome dear “ Amma ki gayawa yallabai na biyo sa bashi idan kika tashi dawowa nima irin wannan dubai perfume din nakeso na jikinki aydarh tayi murmushi ta lura sadyyy na son wasa kafin tace in sha Allah “dr hafsa tace tau wannan kamata yayi kawai kice mata perfume dinta ya hadu miye sunansa sadyyy tace wooooo kawata ina ni ina iya siyansa dr hafsa tace kya ji dashi dai,sadyyy takara cewa hilis din nan har yanzu fa kun hanna ayi manah imaginations dinsa, aydarh tace eyyerh daman kaman bashi dayawa kaman only 2print ne kuma code 1 oum tasa akayi, sadyyy tace Allah sarki amma sunyi kyau amma dan Allah mamanki keda campany right aydarh ta gyada kai, sadyyy tace Allah yataimaka nagode sosai ku gaida gida sosai sukayi bankwana har bakin hanya ta rakasu she even thinks ko da mota suka zo sai taga sun samun keke ita dai mamaki yak’I barin rayuwarta. Kasancewan daurin auran safe yasa su tashi da wuri saboda da an daura zasu wuce, koi na cike da Jama ‘a anata hidima dr ibrahim kau murna kaman zai daka kan baby, malik dai sai kallon ikon Allah yake wajan dr ibrahim ganin yakasa zaune yakasa tsaye hibba kam tasha kira kaman irin an daura auran nan,malik yagaji yace wai bazaka rabu da yarinya nan tayi hidiman gabanta? Dr ibrahim yace baza ka gane bane am eager wllh malik,tsaf malik ya fahimce abunda yake nufi girgiza kai kawai yayi yacigaba da shirin sa, time din daurin auran ya kusa duk sun shirya,Duk tsarki ya tabbata ga ubangijin dayayi ruwa da iska sammai da kassai yakuma hallice wannan nagartaciyar tsabtaciyar hallita Allahu akbar irin kyaun da malik yayi a yau sai kayi tunani yaron president din qatar ne (mijin fatiee in sha Allah😂😌)yayi wani irin Kyau mai fizga hulan tayi matukan karbansa suman kansa dake nan kamar na larabawa Ko indians ta cika d hulan wani mad black shade yakafa a idonshi bai kai dasa babbar rigar ba amma irin kyau dayayi ina ma ace ummi da abby na kusa suka irin abunda yazo dunia ta silan su ,shi kansa dr ibrahim sai daya tsaya ya karewa malik kallo kafin ya girgiza kai yana murmushi Ahankali cike da yabo ya dauko wani ubansu designer turare yabude yafesawa malik din ahankali kafin yace dole sai nayiwa aydarh hotonka saboda irin wannan kyau will never go in vein yau dai maybe daga ranar daurin auranku sai yau kayi irin wannan kyaun malik yayi murmushi kafin yace funny you muce time na wucewa.A yau dunbin mutane suka shaida daurin aura dr ibrahim da matarsa hibbatullahi,side hug malik yabashi tareda shaking hannunsa kafin yace congratulations buddy may yours be among the best dr ibrahim da bakinsa yak’I rufawa yace thanks malik Allah yasaka maka da alkhairi Allah yabamu zaman lafiya mu da matayan mu baki daya malik yace Ameen kafin su shiga da amsa yan murna. Duk wasu preparations an gama su hakan yasa babu bata lokaci malik,da dr ibrahim suka taho tareda amarya hibba babu dan rakiya ko daya saboda baban hibban daya hana yace can gidane wajan yan uwa zata shiga ai. Dr hafsa tace sai yadawo ai suna hanya yanzu ba?aydarh ta gyada kai tace erh,dr hafsa tace amma kinyi kokari da kikaje ke daya “aydarh tayi murmushi tace daman zan iya fa “ dr hafsa tace ai naga bakya fita ne shiyasa, yanzu abinci kike masa?aydarh ta gyada kai tace ai na ma kusa fruits kawai yarage nayi slicing,dr hafsa tace sannu aydarh tayi shiru kafin tace auntie ice nakeso please dr hafsa tace tau shknn bara yanzu idan nafita sai nazo maki dashi aydarh tace to nagode,kitchen ta koma kafin ta juye fried rice din da tayi gabanta nata faduwa Allah yasa tay isai gashi dr hafsa tace mata tunda ga kofan part din take jin kamshin ga taci kadan taji yayi mugun dadi. Dr hafsa tace gashi zata isa ba? Aydarh ta gyada kai tace naga daya ma kawai yasa a ranan, Dr hafsa tace tau shknn ,fasa ice din tayi kafin ta saka cikin fruit din data yanka ta rufe,abinci tayi serving dr hafsa da fruits salad din,dr hafsa tadinga binta da kallo tace wai aydarh bakya gajiya ne? Naga dai wannan abinci na mijinki ne amma kuma zaki zuba mun ‘aydarh na wasa hannunta kanta kasa ta girgiza kai tace ah’ah fa auntie ai nayi dayawa ma, dr hafsa tayi murmushi tace tau hala ke bazaki ci bako sai yadawo zakuci tare? Saboda nasan irin missing girkin nan naki dayayi zai yi wuya a karasa cin abinci ba a gado ba,takarasa tana dariya duk da aydarh bata fahimce abunda dr hafsa tace ba amma sai taji wani irin kunya har tasa tafin hannunta ta rufe fuskanta kafin cike da shagwaba kaman irin zatayi kuka tace Allah ah’ah,dr hafsa taci gaba da cin abincinta ta girgiza kai tace tau nidai akwai pain reliever a wurina saboda dai kwana hudu ba wasa ba “ba kaman kedin nan daya ajiyeki ,tace stopppppp please auntie takarasa kaman zatayi kuka duk wani irin kunya takeji daman yau abunda aka wuni koya musu kenan a islamiya har idan malamin yafadi wani abun sai taji kaman irin ba zai yiyuwa, su maman noor kau taga har wani enjoying class din suke har tambaya suke, sai kuma gashi yanzu auntie ma na kusan maimaita mata abu irin haka, bedroom tashiga tunanin fal ranta duk wani motsi da zatayi sai ta tuna, can ta girgiza kai tace no it’s impossible how can this thing happen between me and him this is the last abu da zanyi a duniya no, da wannan tunanin tayi wanka lallan har wani sake huda yake yafi kyau ma kan jiyan take gani har boye hannunta take cikin hijab saboda yau su maman baffa kaman zasu cinye hannun ita dai sai murmushi take kadan kuma tana godiyan yabon dasuke wa lallen, mayarda parking din tayi can kasa, kafin ta shafa vaseline kaman tana tausayin fatan ta, powder tashafa sai kajal da lipstick a baki free straight din da dr hafsa ta kai akayi mata tasaka yah rabbi! Kamar yau tafara saka rigan “ kallabin ta dauka ta daura flat turban bakaramin kyau tayi ba ga perfume na sa aikin, ahankali tafito parlor time din dr hafsa har takarasa cin shinkafan fruits din take sha wayanta rike ahannunta bataji karan bude kofan ba sai dai wani sirin kamshi daya daki hancinta da sauri dr hafsa ta daga ido ashe kamshin biyu ya hade ga na Aydarh gana malik,fuskan ta dauke da murmushi ta mike kafin tace sannu da zuwa yallabai kun sha hanya,duk sai taji kunya batasan yanzu zasu karaso ba da bazata zauna ba kaman tashiga hakkinsu saboda tunda yashigo idonshi a kanta yake ko kiftawa babu ita aydarh ma kanta nakasa tunda taji shigowansa ,Ahankali yace yauwa dr “sannu da kokari angode fa dr hafsa tace babu komai Wallahi Allah ya huta gajiya, kafin ta juyu ta kalli aydarh tace bara nawuce gida na shirya anjima zan shiga wajan wunin aydarh tace to auntie sai
Chapter 49 · 0% Book details