← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 197

Sashe 77

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kasan tsaban kudi aka zuba wajan siyan sa, flask din coffe ya bude ya zuba musu a mug biyu kafin yadawo parlor yakawo musu “ bottle water yakawo musu kafin yayi musu sallama yace sai sun fito bara ya koma bakin aikinsa godiya dr ibrahim yayi masa,kafin securitie yajuya yafita shidai malik tunda suka shigo ya rufe idonsa yana sauraron saka da warwaran da zuciyansa ke masa he thinks this his last hope domin idan yanzu ma bai sam uba baya tunanin yanada rabon yin aiki a rayuwarsa all abby’s effort will go in vain, nan take yaji hankalinsa yatashi brain dinsa yadinga juya masa, dakyar ya iya Calming kansa,Ahankali yabude kofan study room din yafito babban mutun ne tunda zai kai kusan 60 years bafullatanin usuli ne mai dan karamin jiki bazaka taba cewa yakai shekarunsa ba dan gashi yasaka medicated glass, yana sanye da pajamas white sai takalmin kafansa dake nan white,yanda yake tafiya kaman irin baturan nan “dr ibrahim na gani fitowansa yataba malik a tare suka mike “cike da girmamawa, cikin parlor ya shigo kafin yacire takalmin kafan sa ya chanza wani murmushi kan kyakyawar fuskansa daka gansa kaga very decent mutun, dr Ibrahim yayi saurin karasa kansa kasa yana gaishe sa murmushi yayi kafin yakama hannun dr ibrahim yabasa side hug irin na turawan nan exactly,Malik dai na nan inda suke tsaye kansa dai nakasa,dr usama yakarasa da kansa yakamo malik yana bashi side hug kafin yakama hannunsa suka gaisa,dr ibrahim yana murmushi yadawo kusa da malik yatsaya, dr usama ya kalle su cikin pure British English yace have a sit dears,zaman sukayi kafin su sake gaishe sa da turanci ya amsa su,kafin ya dinga bin malik da kallo saboda gani daya yayi masa yaji wani irin kaunar yaron na bin duk wani parts na jikinsa, yanda dr usama ke magana kai kace bature ne, yace dr faisal yamun bayanin komai shiyasa naji I need to see you “yafada idonsa na kan malik, malik yadago ahankali kafin yace yes sir “ dr usama yasake zaman glasses dinsa yace I need to know more about you son, malik yayi shiru kafin cike da illimi yafara magana duk wani words daya fada dr usama na bitan su babu kuskure ko kadan duk bawai yasan malik din bane aaaaa tsaban illimin sa ne yakan fahimce karya da kuma gaskia bayan malik yayi shiru dr usama yace what about your qualification? Malik yace degree ne sir I started my masters but things came out of sudden I have to drop it, dr usama yayi shiru kafin yace it’s alright son “ kafin yakalli dr ibrahim yayi murmushi yace what about you dear? Dr ibrahim yayi murmushi yace yana shafa kansa, yace I finished my bachelor degree 4yrs back am now working in one clinic behind this area ‘ dr usama yayi shiru kafin yace which course did you study?dr ibrahim yace medicine sir “ dr usama yace oh oh ‘it’s fine gobe sai kadawo kaman this time with your credentials son “malik yace yes sir, kafin yamaida dubansa ga dr ibrahim yace kaima I will call you kaji son? Dr Ibrahim na murmushi yace it’s alright sir mungode Allah yakara girma,dr usama yace Ameen kafin yamike ahankali yanufi hanyar kitchen din sai da yasake Chanza takalmi kafin yashiga shidai dr ibrahim sai kallon ikon Allah yake yana shiga yabude pampoo yasaka sanitizer yawanke hannunsa kafin ya dauko wani very clean towel yagoge hannu mug ya dauko ya dauraye sa da warmer water kafin yasa towel ya goge yasake saka tissue kuma ya goge,bude flask din yayi ya zuba coffee din kafin ya rufe yasake wanke hannun ya goge wasu takalman ya chanza kafin yadawo parlor dr ibrahim dai sai kallon ikon Allah yake non stop, coffee din kawai suk asha apple din kam basu wani sha dayawa ba,sukace zasu tafi,har bakin main entrance dr usama yayi escorting dinsu bayan ya chanza takalman sa har bye hug yayi musu,kafin ya juya “sallama sukayi da securitie,kafin suka fito kasancewan anguwa ba a cika samun keke bay asa u dinga takawa har suka fita daga anguwan kafin suka samu keke,sai da aka fara dr ibrahim kafin sukayi sallama malik nasake ma dr ibrahim godiya, bayan mai keken yayi dropping dinsa yasake kara masa 500h kafin yajuya yashige gida, knocking yayi aydarh dake takure,nan jikin bangon parlor bayan tagama wanka ta shirya kaman tayi barin perfume tsaban wani irin kamshi mai sanyi da musulmin dadi ke fita daga jikinta,bude masa tayi kanta akasa tunda kan head dinta har toes yake kallonta, ya hadiye wani yawu kafin yalumshe idonsa,kamshin na gigita sa wani irin pleasures ke bin duk wani corner na jikinsa, he cant stop himself kawai yatura kofan, yasaka key yawani irin jawota yana saka jikinsa firgita tayi tana wara ido, yanda yayi hugging dinta as if his life depends on her kaman irin yaro yajima yana neman mamansa nan bai ganta bas ai yanzu yanda yake ta sauke ajiyan zuciya kaman wanda yayi race competition, Wallahi wani irin zirr taji yanda yayi din sai taji wani tausan sa yakamata “yanda yayi yasata jin wani iri har cikin ranta tayi niyya hanasa amma kawa isai taji yanda yayi din yana bukatan haka kawai yasa ta sa hannunta nata hugging dinsa back “wani irin sauke ajiyan zuciya yayi na pleasure ,kusan 10mins suna ahaka har kafanta yafara rawa alaman tagaji, kamata yayi ya zaunar da ita a laps dinsa yazagayo da kansa yana kallonta, kamshinta na fizgansa, yama rasa abunda zai ji “this gurl is real definition of perfect,Komai nata yayi masa,ahankali tasauka daga kansa kafin tawuce kitchen takawo masa ruwa sake kama hannunta yayi ya daurata kan laps dinsa again yacigaba da kissing neck dinta kusan 5mins ita dai takasa hanasa saboda bata masan abunda zata ce din ba kawai dai tasan bata son tayi spoiling mood dinsa, har kan lips dinsa ya cigaba da kissing passionately lips dinta are very soft and warm kaman wani magic ke kan lips din har wani tongue dinsa yake sakawa cikin bakinta ita dai tabani dashi. Kusan five minutes yana kissing lips dinta tana jin yanda yake sauke ajiyan zuciya har lips din ma sun fara mata zafi yanda yakeyi da sauri da sauri,ganin bai da niyyar tsayawa ita kuma bazata iya hanasa ba saboda yanda yakeyi din kaman irin wanda zai mutu idan ya daina, duk wani salver na bakinta malik drink it up,gawani iri da jikinta ke mata kaman tanajin sanyi,jikinta very weak bata masan lokacin data cigaba da kissing nashi back ba,malik kam jin aydarh na kissing dinsa back,ai ihu kawai ya rage bai fasa ba,wani irin special rahama ke bin duk wani corner na heart dinsa,ji yayi kaman zai shide kissing dinta yake non stop itama kissing dinsa kawai datake duk da kasan ranta tanaji kaman ba daidai bane amma bazata iya hana kanta kissing dinsa ba, jin hannunsa na yawo a jikinta hankalinta ya dawo jikinta dasauri ta datse lips dinta, jikinta ya hau rawa, malik dai baji bagani ya cigaba da yawo da hannunsa a jikinta she has the best skin in the world skin din very warm and soft kaman irin jikin babys din nan, ga natural skin scent dinta is turning him up ji yake kaman yana touring cikin stars in the sky, bata gigice ba sai dataji hannunsa kan hook din bra dinta gabanta dake ta faduwa kaman zai fito, yasake yankewa ya fadi, tasan dayayi mata unhooking zai ce sha zaiyi ita kuma har yanzu bata son takara experiencing zafin dataji, ahankali tasa hannunta kan nashi kaman wacce ke tsoro tana kokarin baro hannunsa daga wurin,cikin wani irin voice na endless feel yace allow me cuddle bug nayi alkawarin bazan jima ba, yanda yayi kaman sai dataji wani yarr dasauri tasa kanta a chest dinsa tana boye fuskan ta, tace nidai kunya nake ji tafada muryanta cike da tsoro da shegen shagwaba, yace tau muje bedroom ASSEIYARH?duk dan yarabu da ita ta gyada masa kai “yanda ya dauketa kaman irin yarda ake daukan new born babies,yashiga bedroom din da ita ta boye kanta cikin tsakanin armpit dinsa da kamshin ke wani irin tafiya da ita, da kafa yatura kofan dakin kafin yamika hannu yayi switching off din hasken,ahankali ya ajiye ta kan katifan kaman wanda zai ajiye crates din eggs kan tiles,flat ya kwantar da ita kafin yayi mata rumfa “da kirjinsa, bakinsa yasake daurawa kan nata ya cigaba da bata hot hot kisses wanda duk dauriyanta dole ta biye masa hannu yasa yana zipping A-line gown din atamphar dake jikinta zare rigan yayi yadawo da ita daidai kugunta, ahankali ya sauko kansa in between white soft balloons boobs dinta,wanda ke cikin pink lace foam bra ‘ ajiyan zuciya ta sauke da dan karfi ita kam batasan wannan shocking din da jikinta ke mata ba, fuskan shi ya cigaba da juyawa tsakanin pretty twins dinta “ hannu tasa tana zagaye bayansa ahankali yadago yana zare rigan shaddan jikinsa tare da singlet din, skin dinsu yahadu waje daya “yasaki wani nishi,yana sake goga fuskan sa wurin ahankali da kyar yace nasha?wallahi bata masan ta gyada masa kai ba malik yayi wani irin smile kafin hannu yasa yayi kasa da bra din, bakinsa ya kai wajan saida yayi wani dan kara da sai data bude ido ta kallesa kafin ta maida idonta ta lumshe, yanda yake sha din kaman wani baby jikinta kaman ana vibrating wani irin dadi taji kaman kar yadaina bata san lokacin da ta hannunta cikin suman kansa ba,jin tana supporting dinsa yacigaba da abunda yake da zafi zafi yana sauke ajiyan zuciya “kusan 30mins yana abu daya zuwa yanzu kami ta har tagaji wallahi shi kam kaman ma ana kara masa karfi tun tana counting minutes din dazai bari har ta rabu dashi, bacci ya dauke ta shima haka kusan lokaci daya baccin ya dauke su. Kiran sallarh farko ya farkan dashi daga baccin daya daukesa wanda suke mane da juna ahankali yake bude idonsa har yabude su tarr a kanta, bacci take looking very peaceful a jikinsa “kallonta yake ko dauke ido babu ahankali yaja long nose dinta ahankali yafurta sleeping cute “kafin yasa hannu ya mayar mata da boobs dinta a bra
Chapter 77 · 0% Book details