Sashe 22
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
he see nothing wrong kaf a jikinshi da zai firgita ta “bai ce komai bas ai gyara tsayuwar shi dayayi sannan yace Tau ayi hakuri “ inna tayi kasa da murya tace daga wace duniyar kake, kuma naji kana hausa anya yaro? Malik yashafa sumar kanshin nan kamar ta irin yan gayun larabawa yace daga sama ta bakwai inna ta tabe baki tayi shiru “kallo daya malik yayi mata kawai ta tuna masa da hajajju saboda har kama suke kuma ma kusan shekarun su daya,”Sake daukar gas dinsa yayi yace yanzu kiga ni bak’o baa nan nake ba zanje na saka gas ban san kuma inda ake sawa bak o zaki hadani da yaro sai yarakani,dafe kirji tayi tare da kwada wani irin salati tace wasu yagagun yaran na isa dasu a fadin anguwar nan dazanyi wani neman suna nasa su raka ka wanene wanda ya fada maka a nan akwai yaron dana isa dashi nasa ya raka ka,daga su har iyayansu ya’yan Allah bani ne woo tau nidai gaskiya ba ruwana bana shiga harkan kowa a fadin kano shiyasa kagani zamana , yanzu ka sakar ma mata fuska ta dinga kwaso ma yara suna shigo maka gida a zuba ma cuta suna tafe daudaa na zuba,shiyasa kaga babu mai shigowa waje na dagani sa ini idan takama dole ma sai mutun yazo wajena ko wanene saidai ya tsaya waje na fito nasame shi saboda bana kaunar azaba ni a dinga cutar mutane da wari ahtau, shidai malik sauraron ta yakeyi har tayi shiru bai ce komai ba, tace jirani yanzu na dauko mayafi sai naraka, malik yace tau “nagode “fitowa tayi da katon mayafinta da jikka tasa makulli ta rufe gidan tace yawwa muje tau tayi gaba malik yabita baya suna tafiya sai surutu take ko shiru babu shidai malik yayi shiru yana sauraron ta ,Tace wai kai daga wacce duniyar ma kake? Malik yayi murmushi yace adamawa “tayi shiru tace minene kuma Adamawa? Yola ko Ina? Yace ehh can tayi kasa da murya tace tau wa ya aiko ka kano kuma kai? Malik yace ba kowa, tayi mitsi mitsi da ido tace kai dawa kazo? Yace mata nida matata,inna takalleshi tace tau Allah ya kyauta babu wanda yasake magana cikinsu har suka isa bakin hanya inda ake siyar da gas din babu wani tafiya sosai daga gidansu zuwa nan din,3kg yake dauka sai da aka cika sa yabada kudin suka tafi, inna tace tau kaga gidana nan ka gaishe da mai dakin naka,malik yafiddo 1k yamikawa inna yace tau gashi babu yawwa in sha Allah naga gidan ai zan shigo ko nima dai saidai mu tsaya kofar gida kar nashigo inna tace, injiwa kai da ba rubabbe ba miye wani abun nace kar kashigo mung ida amma dai bara nasa maka lambata sai ka gayaman karka cuceni ka shigo man gidan ban shirya bah ,shidai malik dariya yayi ,yayi mata sallama ya wuce.Ramlah na tsaye kofar gidan wannan karon ta chanza kaya fitted gown ce ta atampha Jikinta bakin nan yasha lipstick kamar tashafa rubber guda astagfirullah ga bakin kamar filin jirgi washe shi tayi tana karya jiki kamar kara jikin nan kau bleaching yayi gardama “shi Malik ma wllh kyamar ta yake cikin five seconds yakalleta amma yaji sam batayi masa ba “barka da zuwa yallabai tafada tana kashe kanannun idonta kamar Chinese ko kallonta side din datake baiyi ba yashige cikin gidan” part dinsu ya nufa ya fiddo key dinsa ya bude,da sallama yashiga yawuce kitchen ya hada gas din cikin few seconds ya cika tukunyar ya daura mata ruwan zafin da zatayi wanka kafin ahankali yashiga dakin , zaune take amma ta cusa kanta tsakanin kafanta ta takure kanta wuri daya kamar mai jin sanyi,plate din daya saka mata tuwo yabi da kallo tace dan kadan ko rabin malmala baiyi basai pure water daya aje mata shima tasha kusan rabi duk da she cannot recall when last ta sha pure water a rayuwarta, zama yayi ahankali kan carpet din dakin ya bude ledan dake da maganin ta yana dubawa, babu alamar duk yau tasha, maidawa yayi ya aje bai ce mata komai ba itama bata dago kanta ba duk da taje shigowarsa,kusan six minutes babu wanda yayi ma wani magana, tashi yayi “yashiga toilet yadauko sabon bocket din daya siyo kasuwa yafito dashi yashiga kitchen ya juye ruwan da har sun tafasa kashe gas din yayi sannan yarufu kofan kitchen din, ruwan yakaimata already yashirya sponge da soap din tare da toothpaste da brush din daya siyan mata tunda aka kwantar da ita asibiti,har yanzu tana yarda take saidai yanzu ta saussauta curewan datayi wa jikinta, jikkarsa yabude ya dauko wani pink clean toilet babba, ya ajiye kusa da kafanta, sannan yace ki tashi ki shiga kiyi wanka, bai jira amsarta ba ya fice daga dakin zuwa parlor kwantawa yayi kasan carpet yana son yayi bacci kona two hours ne. Spain > Bakaramin haduwa gidan yayi ba duk da ba wani babban bane amma yasha wani hadaddun flowers masu kyau da daukan ido wani red blocks akayi amfani wajan ginin gidan, oum ce zaune saman wata mad Expensive sofa tayi bala’In kyau cikin atampha normal riga da zani tayi wani ubansu daure ta fito da gashinta da tayi packing can kasan keya irin daurin ture kaga tsiyan nan amma tsabar gayu da iya ado salon daurin daban yake karamin bowl ne rike a hannunta da wuka tana slicing green apple wanda ke very fresh dagani yanzu a tsinko su,karo na ba dadi abba yakalleta ,kasa hakuri yayi yace nifa kamar da gayya kike sliced din apple din nan ahankali,murmushi tayi wanda zallar kyanta ya fito tace nifa babu wani abunda kayi mun dan kun gaisa da ita ai ni bana cewai dole kuna da affairs tsakani ba kawai dai bana son yarda kake sakewa da mata nidai gaskia,takarasa maganar tana raurau da ido “abba yayi murmushi yace tau shknn your majesty daga yau angama, dariya yabata yarda yayi kamar wani indian hadda dafa kirjinsa ya ware dayan hannun kamar zaiyi worshipping dinta, kallon shi tayi tace tunda muka sauka ban kira rufaidarh ba , bara nakirata definitely nasan yanzu tana can tana tunanin mu a ranta, abba yace ohh eh yakamata gaskia kiji ya wannan tsohuwar ma,tunowa da hajajju yasa oum yin murmushi har tafara missing magana da ita. Rufaidarh tace mutanan spain, tun dazu nake tunanin kiranku tau danaji shiru baki kirani ba shiyasa nayi tunani ko bakuyi landing ba ko kuma kun tsaya wani wajan tafa sautin murmushi na fita a muryanta “oum tace aaa fah kawai dai agajiye muka sauka sai da muka huta kafin” gaisawa sukayi da rufaidarh “tana tambayar ta ina hajajju “rufaidarh ta sauke ajiyar zuciya tace hmmm hajiya na kasa wajan maids ai yau labari sai wanda ta manta kawai ke bata basu ba, kiji fa “nidai har na gaji da jiran ta dawo saman ma inga dai bin ta zanyi na dawo da ita tabar su su huta suma “oum tayi dariya tace ai hajiya halinta sai ita ki gaisheta tau and kibi ta ahankali kafin takare maki tanadi kinsan ta, dariya rufaidarh tayi tace ba ko wuya “can kuma tayi kasa da murya tace yallabai dai ya nutsu yafara dawowa daga damuwan right?oum ta lumshe ido cikin sanyin murya tace uktiee saidai idan bana duniyar nan zai zauna cikin damuwa amma tuni ya saki waccan tunani ‘rufaidarh ta washe baki tace tau alhamdulilah nasan baki da wasa uktiee,ayo manah tsaraban twins daga spain tafada tana kwashewa da dariya tayi maza tana rufe baki kamar tana gaban oum, bata jira amsar da oum ke bata ba tayi saurin kashe kiran .Zan kwanta , bana son kowa yasan ina garin nan domin bazan ma je company ba oum tayi kasa da murya tace tau shknn ni bara naje muyi dinner karkayi bacci amma saboda yamma yayi,murmushi yayi yana gyada kai yace in sha Allah “ Juyawa yayi yafita,sosai take son tayi wanka amma tana tsoron ace ruwan sanyi ne,daurewa tayi ta tashi, ahankali take wannan tafiyan nata kamar tana yi da gayya , Kamar mai tsoron kofar haka takarasa wajanta duk da a rufe take amma sai da ta jinjina ta tabbatar domin bata son yashigo dakin, kayanta tacire kafin tasa hannu ta dauke pink clean towel din ta daura kamar dan ita akayi towel din kamar dan fatan ta aka saka zaran towel din hannu tasa ta zare ribbon din kanta yah rabbil alameen “hair dinta har wuce kafada, sanyi take ji haka yasata daukar hijabi tanufi toilet din,koina very need ta kalli bucket din da alama ruwan zafi ne a ciki bata wanka da bucket hakan yasa ta jin wani kala”pampo yayi mata wani kala duk da ba local pampo bane amma ita bata saba amfani da irin wannan ba ,sirka ruwan tayi daidai yanda take so wanka tayi,tayi brush tareda wanke pant din da tacire, ahankali ta bude kofar toilet din ta fito har sai da gabanta yafadi ganin shi zaune cikin dakin kallo daya yayi mata ya janye ido kamar ma bai ganta ba da sauri ta koma toilet din,tana tura kofar idonta cike da kwalla ta tsani wani ya ganta haka ko dasu oum ne kau, duk da towel din babba ne hijab din ma har kusan kneels dinta hakan bai hanashi jin wani kala ba domin ko su aysha baya gani haka,mamaki tabashi har sai da ya girgiza kai ahankali yamike ya fice daga dakin da dan karfi ya mayarda kofar ya rufe,saboda taji yafita tafito, cikin few seconds takare ma Vaseline din kallo hawaye ke bin idonta shikenan yanzu bata da gata itama talakka ce yanzu kenan? Da irin waenan abubuwan zata cigaba da amfani sanyi takeji tana bukatar shafa Vaseline din hakan yasata fara shafawa kamar mai tsoron fatan jikinta haka take shafa man, kusan 15 minutes tabata tana shafa Vaseline din,kallon bag din tayi ahankali ta bude ta fido pant din da ta wanke a asibiti bai bushe ba taje ta shanya shi a karfen datayi hanging wanda ta wanke yanzu, dayan ta dauka da pad tasaka kallon rigan da tacire da brassiere ta tayi bata jin zata iya kara sa su, duk da body scent din ta na