Sashe 44
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kirji kaman allon sha,slippers dinsa dake nan bakin kofan black ta saka akafanta sunyi mata yawa sai sukayi ma kafan wani extraordinarie kyau ahankali tasa kafan ta sauka daga kan step daya dake nan wajan kofan kafin ka sauko ventilation dinsu wani wawan kallo tabi Ramlah dashi kamar taga abun kyama,hannu tasa ta kamo damtsan malik din,kamar daga sama yaji soft tafin hannunta dake warm gashi soft kamar pure cotton tunda ga kafan shi har brain dinsa yaji wani irin abu ya tsarga sa wallahi bakaramin kokari yayi ba wajan controlling kansa,Ramlah kau kamar zata mutu batasan miyasa take bala’In shakkar aydarh ba, malik ya juyu yana kallonta kamar yarda take kallonsa ido cikin ido yarda ta hade rai fuskanta babu alamun wasa bakaramin tafiya da imaninsa tayi ba duk yanda kafin idonsa yayi tasiri a kanta amma ta daure ,Still ta kama hannusa gam ta rike ko shoulder dinsa bata kai ba Wallahi kallonsu da Ramlah keyi ahaka bakaramin firgita ta yayi ba sunyi wani irin azaban kyau atare, aydarh tace “this should be the first and the last time da zaki sake kawo kafanki nan “get out! Shidai malik kaman wani sakarai haka yayi tsaye yakasa cewa komai Ramlah kau haukacewa ne kawai ke batayi ba amma yarda aydarh tayi mata magana bakaramin sosa mata zuciya yayi ba,cike da raini izza wulakanci tayi mata maganar, bata jira ganin tafiyan Ramlah ba tasa hannu taja sa suka shiga Parlor ta maido kofan ta rufe da mugun karfi kafin ta murza key ko kallonsa batayi ba ta juya tayi hanyar bedroom yarda take tafiya kamar wata princess yanda wrist dinta ke kadawa kamar da gayya take tana tafiya kaman bata son taka tiles da carpet din dakin ta shige bedroom,nan tabarshi tsaye bude da baki kamar wani status haka ya tsaya, tana shiga bedroom din ta zauna kan katifan ta rike kanta she didn’t know why she didn’t know the reason but she hates Ramlah to the essence that words can express, kusan 5mins yana tsaye kafin walking majestically yabi bayanta zuwa bedroom din kan katifan yasame ta zaune ta rufe ido yadinga binta da kallo yarda numfashin ta ke fita ahankali ahankali ta jinginan da kanta jikin pillow, tana jin alama da motsin shigowan shi amma tak’I bude ido can yayi gyara murya kafin yace “hey” nan ma bata bude ido ba ganin abunda tayi din sai ransa yabace cikin dan daga murya yace open your eyes and sit “yarda yayi maganan in a serious tone yasata bude ido kafin ta tashi ta zauna gently, bai zauna ba ya mayarda hannunshi cikin aljihu,kusan 2mins babu wanda yayi magana “kafin yace “what’s your problem with her? Kamar irin tana jiransa ko kuma wace ke jiran tambayar ta mike tsaye cike da tsiwa kafin tayi nesa da shi,tace “you just ask what’s my problem with her are you asking or you are trying to explain my problem with her sir? Malik yadinga kallonta ko kiftawa babu hannunta ta daga kafin ta nuna direction din kofa tace go and ask her what’s her problem with me first kafin ni kazo ka tambayeni,I passed this to you time without number sir,nace kace tafita harkana ,malik dai dayaki dauke ido kanta yama rasa abunda zai ce mata wallahi, can ganin tayi shiru Still kuma tana a tsaye kaman yarda shima yake a tsaye,yayi kasa da murya yace “kin riga kin bada amsan ai kince ta fita a harkanki naga ko datazo ai wajena tazo tau I see no reason dazaki yi mata wulakanci ba right? Aydarh ta juya kafin tasake juyuwa ta kallesa tace miyasa tazo wajanka din?kamar yana jiranta yace because she is my girl idan kuma kishi kike sai fada naji,wani irin smile tayi kafin tace kishi kishi miye hakan,I just hate the girl kuma I want her to stop going your way malik yayi shiru kafin yace if not?Aydarh tace said ai ka zaba ko ni ko ita din,malik yayi shiru ya dinga kallonta kaman yarda take kallonsa kafin ta janye idonta tayi kasa da kai juyawa yayi yafita daga dakin,komawa tayi ta zauna kan katifa tarasa dalilin dayasa tayi wani mugun tsanar Ramlah,bata so tanayi masa magana, wata zuciya tace ina ruwanki idan tana masa magana tunda ke ai batayi maki? Girgiza kai tayi kafin tace he is your brother and your husband as well,Husband no idan mijin naki ne miya hada ki dashi baki son sa shim abaya sonki miye zai dameki dashi, zama tayi kan katifan kafin ta kwanta,ahaka ahaka har bacci yayi gaba da ita. Da tunanin abun ya kwana a rai yarasa yarda zai juya lamarin, sai day agama duk wani aikin gida irish yake so ya koya mata yanda ake frying amma bai son yi mata magana ganin kaman tana fushi dashi this is the first a rayuwarsa dayaji yayi mahaukacin damuwa dawani bayan su abby ummi aysha halime da kuma maryam duk duniya bayan su babu wanda yake ji aransa amma yau sai gashi tunaninta yahana shi sakat what does that mean?ko dan tana yar uwarsa shiyasa ko dan tana amana a wurinsa shiyasa?ko daraja girma da martaban ummi kesa sa jinta a ranshi? Ko dan darajar igiyoyin auransa dake kanta, iya zaman su ya fahimce abubuwa dayawa game da ita, saurin kuka,kunya,shagwaba,yarinta, tsoro ga saurin daukar duk wani abu da aka koya mata, maganan tsabta da neatness kamun kanta nutsuwanta is killing him, yarda take magana kawai ya isa kasan how calm she is ga bata son raini rashin son mutane kuma asali yasamu daga home training amma hakan ba halinta bane, sometimes idan yana tuno drama dinta har dariya abun ke basa,wata zuciya tace malik be a man duk yarda kake da rauni kanta try and control your self teach her how you wanted her to be,da wannan yatashi yayi hanyar bedroom din har tayi wanka dakin sai kamshin ta yakeyi ta gyara katifan koi na tass sallama yayi ta amsa kafin straightly yace muje sauri nake yau Monday bata ce komai ba kanta akasa ta bi bayansa har kitchen,bai sha wahala ba ya koya mata kafin yazuba wanda yayi frying a plate yaci yasha sauran oat din jiya kadan kafin yace na fita,shiru tayi har yafita kafin takarasa frying irish din ta kwashe tass ta wanke abunda suka bata kafin ta gyara kitchen din sai da tayi sweeping da mopping bedroom din kafin tadawo parlor tayi Breakfast, ta dauko books dinta tana dubawa,anan parlor bacci yayi gaba data ita ga books din nan kusa da ita. Kofan bude take bata saka key ba sallama yayi yashigo nan ya ganta kwance parlor, kallonta yake kaman irin yau yafara ganin ta da alama ta jima tana bacci anan din books din ya kwashe ya mayar cikin bag din kafin ya kai bag din bedroom ya fito ahankali ya matsa kusa da ita kafin yakai hannunta gently saman cheeks dinta bude ido tayi suka hada ido kafin ahankali ta tashi zaune yace yamma yayi babu kyau baccin yamma,mikewa tayi tsaye tawuce bedroom shima wanka yayi kafin yashiga kitchen din yabude tukunya first yaga babu alaman tayi girki sai kuma ya bude warmer din irish din ne tun nasafe har yanzu a warmer din that’s means bata mayi girki ba kenan bata ci abinci ba kenan? Girgiza kai yayi yana mamakin halinta na rashin son abinci tun safe daya fita yau wuni sukayi yawo shida dr ibrahim don ganin sun hada komai na tafiyan su gobe shiyasa bai dawo darana ba ganin akwai cefane yayi tunani zatayi girki, yunwa yakeji yasa shi daukan sauran irish din yadawo parlor yaci kafin yakoma kitchen din flask yaduba yaga akwai ruwan zafi a cup ya zuba yasaka mata sauran madara da sugar din daya rage ya dama mata oat,sallama yayi ta amsa masa har tayi wanka tana zaune,ya ajiye cup din oat din kafin yayi kasa da murya yace “you are fat and u are not use to food “ aydarh ta ware ido kafin tawani Hade rai tace nidai am not fat Allah,malik yace is a lie baki ga yarda kike bane hala baki kallon Mirror? Aydarh ta juyan dakai murya can kasa tace saidai kaine kato bani ba Allah, malik yace waye katon?bata dauka zai ji ba amma dayake snake ears garesa sai daya jita, tace kai manah,yahade rai yace naga ya maki yarda kike ko na barki,dasauri ta gyara zamanta tace erh fada ina ji, malik ya matso kusa da ita yace your tummy is flat and sai kuma yayi shiru ,tace and what tafada kamar zatayi kuka,yace and the rest of your body is very nan ma yayi shiru ,this time har wani kwallan shagwaba yafara taruwa a idonta tace very whatttttt? Shiru yayi Still idonshi na kanta, ko daukewa babu kafin ahankali yace nothing”tahade rai kafin ta juyan da kanta gefe malik yamike ahankali yace ki sha oat din bara nayi girki har yakai kofan tace “sir” sunan datakira shi dashi sai yaji duk wani kala tun jiya yaji takira sa haka sai bai maida hankali kansunan ba sai yanzu datasake kira,juyuwa yayi baice komai basai kuma ta mike tsaye hannunta rike da cup din oat din daya kawo mata kafin tayi kasa da kai tace nima zanyi girkin murmushi yayi he loves how she behaves childish yanzu miye abun jan maganan daga tace zatayi joining dinsa suyi girki bai ce komai ba yafita tabisa da kallo, kafin ta bi bayan sa danwaken flour yake tana tsaye a kitchen din tana kallonsa Still hannunta rike da cup din oat din ta duk abunda yakeyi tana kallonsa tsaf yarda yake jefa dan waken yake burgeta,cup din ajiye kafin tace nima zanyi murmushi yayi kafin yace zaki iya yi? Ta gyada masa kai yace alright sit yanuna mata dayan karamin kujeran dake nan kitchen din kusa da shi hannunta ta wanke kamar yarda tagani yanayi kafin tafara diban kwabin tanayi exactly yarda yakeyi cikin few minutes suk agama jefawa, kafin malik yace yanzu bari zamu sai ya juya sau uku kafin. Saboda tun dasafe zasu tafi yasa ya siyo mata duk wani abunda zatayi amfani dashi yasan ba lalle ta dinga girki ba ko cin abinci, yasa shi siyo mata chocolates sai cornflakes hadda cabin