← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 159 OF 197

Sashe 159

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsaye a reception yana making call yana ganinta yayi murmushi tasaka farin abaya dal mai flower gold jiki lallan hannuta yasake duhu ga bangles na zinari da rings dasukayi ma hannun kyau bata saka inner cap ba tayi rolling veil din hijab din “tana zuwa tayi kasa da kai zata wuce sa dasauri yasa hannu yajawota tafirgeta Don batayi tunani ba sam ‘ kama hannunta yayi yashige da ita wani office da aka shimfida carpet da alama ma manya staffs ke hutawa a wajan the place is very quiet and clean hadda kamshin gbc “ yarufu kofan tabude ido tana kallonsa a rude tace minene haka zan kai spoon fa uncle tafada tana marairaicewa “ yace I just wanted to congratulates you andaura aure Allah yasa alkhairi yakawo yara nagari rufaidarh ta mishi wani kala da ido tace awwww thank you and same to you dear yace anyway baza mu tafi yanxu ba in sha Allah sai after anyi discharging dinsu daga asibiti rufaidarh tayi kasa da kai tace Allah yakaimu lafiya yace Ameen yace kinyi kyau tarufe fuska tace thank you yace you’re always welcome my darh tace can I go? Ya girgiza kai yace ai bamu gaisa ba tace bayan na gaishe ka ka manta yace is this how to greet your husband? Tayi kasa da kaii tana turo baki tace tau ai ni ban san yanda zanyi bayace oya yafada yana bude mata hannu alaman tayi hugging dinsa “ tace oh no yace sai fa kinyi tagirgiza masa kai tace no please sir not now dan Allah likita yace wannan umarni ne from your husband batada wani way out but to hugs him gently ta shiga jikinsa Allahu akbar tunda Allah ya halicce ta this is the first time da wani da namiji ya rungumeta wani irin pleasure taji tunda cikin brain dinta har kafanta tasauke ajiyan zuciya murmushi yayi shima dr usama har ya manta when last dayayi hugging mace tun kafin matarsa ta rasu “ sai yau ji tayi kafanta yakasa daukanta yalura da hakan yasa shi kamata suka zauna bisa carpet din gently yayi grabbing lips dinta yafara mata wani french kiss ji tayi kaman zatayi mi Allahu! Wallahi kaman wata yar yarinya tafashe masa da kuka “ganin yafara shafo boobs din a rude yasake ta shi kansa bai san abunda yazo kansa ba she cannot control his urge kanta yayi mistake cus here is not the right time to do suchs kukan take yace shshsh am sorry princess kiyi hakuri kinji tagyada mashi kai yafito da wani clean handkerchief yashare mata kukan yace kiyi shiru kinji bazan sake ba “ta girgiza masa kai tace kayi hakuri please ka yafemun tahada both her two hands alaman yayi hakuri ya girgiza kai yace no love kin fi ni gaskia yakama hannunta suka fita dakin da aydarh take suka shiga itace kawai wurin tana bacc isai ummi dake toilet tana wanke ma aydarh kayan data cire dr usama yaduba yanayin saukan drip din da breath dinta kafin yakalli rufaidarh yace zaki dauki abu ne? Tace eh yace dauka naraka ki spoon din tadauka sai bottle water suka fita “.YACE ai kene kawai yakamata ki ganni bas uba tayi kasa da kai tace to “yace zaki iya kamani?ta gyada mai kai yamika mata hannunsa tarike da taimakon ta duk dabawani karfin kirki bane da ita ta kamasa “tasa hannunsa a shoulder dinsa suka shiga toilet din “ ta zaunar dashi kan sit “ kafin ta tara ruwan zafi a bucket shidai sai kallonta yake gani yake kaman bai kyauta ba itama fa bata da lafiya daurewa kawai take shikuma baya son yayi loosing wannan moment din “ sai binta yake da kallo yace bayan tagama tayi kasa dakai kafin tasa hannu ahankali tadauki towel tafara goge masa jiki har cikin ransa yake jin dadi banda saka mata albarka babu abunda yakeyi a ransa tagama tadauki brush dinsa tayi masa brush bata lura ba tadan shafi hannunsa mai ciwon yace ashhhhh dasauri tajuyo tana bude ido duk tarude tace nataba maka kaji zafi am so sorry sir ban lura ba kayi hakuri dazafi I should call the doctors? Malik yayi murmushi yace relax madam “ babu wani zafi kuma haka zaki kira Doctors din su ganni?tayi kasa da kai kunya takamata bayan tagama takama sa suka koma dakin kan gadon ya zauna yana kallonta ganin ta yamutsa fuska “ yace kin gaji sannu cuddle bug ta girgiza mashi kai “ rezoner leafer tasha fasa kasancewan bashida karfi kamshin sa tashafa masa vaseline gently take treating dinsa kaman wani baby tahada masa tea kafin tasaka masa chips and egg ahankali tafara feeding dinsa shidai sai kallonta yake tass yasha tea din dankalin kuma bai ci dayawa ba “ drugs dinsa tabasa “ ahankali yace Allah miki albarka matana! Tayi murmushi tace Ameen mijina “yace I love you tarufe fuska tace har bazan iya counting sau nawa kafada ba yau “yace I cannot get enough of saying it tace you try bude kofan akayi ummi ta shigo duk da malik baida lafiya kuma har cikin ranta taji dadin yanda aydarh keyi mashi amma ita ma fa bata da lafiya ummi ta kallesa tace hala babu wanda yafada maka yarinyar nan na on bed rest kake saka ta wannan aikin malik yayi shiru aydarh tayi kasa da kai ummi tace su su ibrahim din miye amfanin su inda ace lafiya lau take wannan ita ke da hakki amma bata da lafiya ta kanta take ita shknn a aikinka zata kare? Babana?malik dai yayi shiru ummi tace baby hafsa batayi miki bayani ba?aydarh tayi kasa da kai tace tamun ummi ta hade rai tace kuma shine bakya tausan kanki baki san naki rashin lafiya yafi nashi ba baby?aydarh dai ba tace komai ba ummi tace taho muje ki huta ga su baba can zasu dubaki malik yashafa kai yace ummiiiiiiiiiiii ummi tace ummi miye kasan bana son rashin adalci abdool kabarmun yarinya ta huta kana jina idan kana son wani abu bara su ibrahim su shigo ina can ina jinya ashe ita tana nan tana jinyar ka kuma kai kaman ba Doctor ba idan cikin ke baka so kafada kawa isai mu sani yau zan saka ayi discharging dinta muje gida tahuta kai sai ka warke anan din yace ummi nima yau zamu tafi kinga hannun ne kawa isai ciwon a goshi shima bawani ciwo bane ummi tace oh yanzu kasan haka kenan ita da kake langwabewa kana tayar mata da hankali baka fada mata ba wani ciwo bane kenan ?kanta kasa tana. Idan kasamu maman miji kaman ummi you are very lucky idan watace kan danta said ai duk wahalar dazaki ki sha she didn’t bother care amma yanzu ita kaman ko yaushe bayan matan dan nata take ❤ kuma gaskia ne ciwon malik dana aydarh ba daya bane ita nata barazanar rai ake shikam Alhamdulilah tunda an gano bawani ciwo yaji sosai banda karyar a hannu Littafin mu nata bankwana Kusan five minutes kafin tace Erh auntie naji in sha Allah dr hafsa tayi kasa da murya kafin ta cigaba dacewa idan ma wahalar n eke zaki sha abunki shi namiji babu ruwansa Wallahi ki rufa ma kanki asiri kinga you are on bed rest kawai nesa nesa ke dashi da karyar dakomai idan kina shiga masa a asibitinnan he can have you kinsan dai halin mijin naki kuma dazu da ummi tayi fada ba don komai tayi bas ai Saboda tasan halin dan nata Ahtau ita bazata iya fada miki kaf wannan ba shiyasa ni na zauna ina fada maki aydarh dai kanta akasa tana sauraron dr hafsa din “dr hafsa tamike tace hope I have made myself very clear? Aydarh ta jinjina kai gently tace yes kafin ahankali tace auntie idan ban je na duba shi ba zaiyi fushi kinsa sometime yanda yake dr hafsa tace aie ba ahanaki zuwa ba maganar hidima ne dashi wanda zaku kasance daga ke sai shine nace ki bari for shi namiji ned uk da his profession he is a Doctor amma tawannan field din masu ciwo kalan nasa basa jib asa gani billahi ‘Aydarh tace gently aka turo kofan rufaidarh ta shigo sai ga oum a bayanta dr hafsa tayi murmushi tace sannunku da dawowa oum tace yauwa hafsy sannu ya masu jikin dr hafsa tace fa oum ita aydarh ma in sha Allah zuwa anjima zamu wuce gida sai ta cigaba dashan drugs dinta sun chanza ma wasu ta cigaba da hutawa kuma na two weeks ne kawai rufaidarh ta jinjina kai tace Allah yasawwake kafin takalli aydarh tace sannu daughter aydarh tayi murmushi tace tohm mom oum tace kinci abinci?tagyada kai tace ummi tabani rufaidarh tayi yar dariya tace kinji uktiee dawani zance ummi na nan baby zata ki cin abinci naga wani naman kai ma daaka dafa naso inci kuma nafito a gidan kafin nakoma kuma har ummin ta taho oum tayi murmushi tace ina ruwan ummi sarkin hidima “ oum tace bara mu duba son din idan yaso anjiman sai mu tafi duk tare daku gidan shifa when are they going to discharges him? Dr hafsa tace wisely thinks zaiyi kaman five days anan cus yabugu a kansa kuma jinyar karyewa is not easy gashi har guda biyu kuma a hannu daya rufaidarh ta jinjina kaii tace gaskia dai Allah yabasa lafiya oum tajuya kafin tajuyo tace eham am uncle dinku fa?dr hafsa tace wa uncle usama oum tace shi fa “dr hafsa tace nagansu atare da abba so ban san ko suna can dakin yallabai bako fita sukayi Oum tace uktiee yafadan miki yana nan ne rufaidarh tadago kafin ta dauke kai tace nikam ban sani baduk ku baku sani basai ni nine zan sani fisabillahi ? Oum tarike baki tace iye tau duk nan waye mai igiyan auran sa bayan ke aydarh tayi murmushi tasa hannu tana rufe bakinta dr hafsa kau dariyanta takama yi rufaidarh na mata hararan wasa oum tace to ba wani abu bane daman yace ma ibrahim a ciro masa fresh strawberry anan garden gida baya son nasiya shine aka ciro masa natafo masa dashi yana mota kinsan halin mijin naki dan order ne yanzu yace “ an dakune sa idan
Chapter 159 · 0% Book details