Sashe 114
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“ummi tace babu komai yanzu zan dawo ummi nafita aydarh ta sauko kafanta kasa ahankali tamike daurewa kawai take amma zuwa yanzu ma jikin dasauki badai wani sosai ba,rufaidarh dake kallonta cike da tausayi tace ina zakije girl? Aydarh tace wurin oum rufaidarh takalli oum tace uktiee ki matso sai ta zauna kinga Still she is in pain “oum ta mike takaraso gaban gadon ta zauna aydarh, Aydarh kawai tafada jikin oum “oum rufe idonta tayi trying hard not to cry but she can’t help it but to cry “ sai hawaye sharr suka fito daga idonta rufaidarh ma mikewa tayi kawai tafita daga dakin kwara a basu time there missed each other yah rabbi mothers love take gani pure dinsa a idon oum amma kara tahanata nunawa yarta “ anan reception ta tarar da ummi zaune tayi joining dinta “suka zauna ummi tace suna ciki ba rufaidarh ta gyada kai tace there missed each other “ummi ta gyada kai kawai “Aydarh ta dago tace oum narh you don’t love me anymore yanzu!? Oum ta girgiza kai tace no daughter kiyi shiru kinji “Aydarh ta gyada kai tace ina abba fushi yake dani Wallahi Allah banyi komai ba tell him banyi ciki ba bai mun Komai ba Allah tafada tana sake fashewa da kuka “oum ta jawota tace I know baby girl nasani kinji shima yasani ki daina kuka bai fushi dake kuma anymore kinji ne “ashe kunje Washington?aydarh tagyada kai kafin taba oum labari kadan na tafiyansu da islamiyan daya sakata da kuma friends dinta na can dama komai banda tsakanin su da malik oum tace you looks more than perfect baby girl, aydarh tayi kasa da kai kawai tace tau yanzu kina sonsa aydarh ta sukunyan da kai tana tura fuskanta bayan oum cikee da kunya. Oum tace ina tambayan kiyi shiru fa “ Aydarh tace oum zan sha ruwa “oum ta girgiza kai ta mike ta wuce tadauki bottle water wanda baida sanyi ta mikawa aydarh “oum na kallonta ko kiftawa babu alamu sun nuna burinta ya cika aydarh tazama mutun kaman kowa ahankali oum ta lumshe tana furta which favor of god will I deny Alhamdulilah “oum tace ina yake shi Abdoolmalik din aydarh tayi kasa da murya tace yafita maybe oum tace eyyerh “oum ta mike tace bara naje wajan su auntie aseeyan “Aydarh tace oum Abba fa?oum tace zai zo shima anjima “tafada tana fita daga dakin aydarh ta kwanta tana lumshe she is just reversing there moments together kawai she can’t express yanda take ji Wallahi kwakwata bata son hada ido dashi “wani irin tsoro da shakkansa take bana wasa bak o muryansa taji sai gabanta ya yanke yafadi kaman wani abu “ jiyan nan dayake mata magana har yanda heart dinta ke beating tana iya ji taso tayi masa ranshin kunya tace sai tace bata sonsa amma taji bakinta ma bazai iya fadin hakan ba “indai haka zai cigaba da mata bazatayi auran ba ko komai zata huta da this issue na matan dake crushing dinsa she never engaged herself a wani personal damuwa sai auranta dashi Wallahi bata son miyasa ganinsa dawasu bak e sa taji zatayi hauka ko dan shine kawai abunda ke gareta yasa take jin haka duk da haka tana tausan sa she can see that fears in his eyes na tace bazatayi auran ba kuma,ita ko bazata koma wajan oum ba ta cigaba da zama da ummi she prefer low level life than high level life datake a da this shekara dayan dasukayi atare she can feel herself a matsayin mutun kaman kowa tasan yawan abubuwa na rayuwa kuma Alhamdulilah she is very proud of him bayan wannan cutan dayayi mata yasata wannan kalan wahalan da babu abunda zai saka tace bazatayi auran ba kuma amma yanzu she preferred ma a raba su don tsoronsa take idan yaso yakoma wajan ita arniyan baturiyan linda let’s them finish each other tafada tana turo baki “karan notification din message ya shigo wayanta she forgot when last ma da ko taba wayan tayi don rabon ta dashi kusan 3 days yau bata masan yaakayi wayan yazo hospital din ba kaman bazata duba ba sai kuma taga duba ta dinga bin wallpaper din daaka sak akan home screen din da kallo same yanda take kalan message din dake layi daya wanda malik ne ya turosa “I love you tasty lolo you be the everything that I mean!kawai ta karanta kusan time without number ga wallpaper wanda maybe maryam ce tasaka picture din dasukayi ne a café ranan dasu kaje hadda su dr ibrahim sunyi kyau bana wasa bai ta ta dauki picture din gashi yayi resting head dinsa a boobs dinta hoton yayi kyau sosai masha Allah jin kaman ana shirin bude kofan yasata yin sauri ta maida phone din kasan pillow tana rufe idonta ummi tashigo ahankali tana kallon aydarh itama aydarh jin ummi ce yasata bude ido tana kokarin tashi zaune ummi tace noo baby kwanta basai kin tashi ba ‘akwai wani abun dake miki ciwo kuma?aydarh ta girgiza kai ummi tace zaki iya cin wani abu yanzu?aydarh tayi kasa da murya cike da respect tace ina son custard ummi tayi murmushin jin dadi tace right now baby “shi maigida naki yafada miki gun dazashi ne?aydarh tasake sukunyan da kai don kunya tambayan yabata wai maigida ta girgiza kai ummi tace tau bara naje in the next twenty mins zan dawo ga oum ki nan da aunt ki kafin nadawo hajajju dai bansan inda tayi ba a asibitin nan “Aydarh tayi dan murmushi kafin ahankali tace agaishe da maryam ummi tace baby ashe haka yaran nan sukayi miki amma baki fadamun ba ?aydarh tayi shiru kawai ummi tace kiyi hakuri “still aydarh batace komai ba ummi tace Allah yakyauta ta juya tafita “sallama tayi dasu oum tace yanzu zata dawo sukayi mata adduan a dawo lafiya ta tafi suna nan zaune sai ga hajajju sun shigo tareda dr raudarh reception din hajajju na ganin su tawashe baki dr raudarh ma murmushi tayi takarasa suka gaisa da su ummi hajajju tace kinga su duk larabawan sudan ne billahi wannan ce uwar sai kuma wannan yar uwarta ce kinganta shi uban aida bandai ta babu bil adaman dayake mashakurin kauna don sai ince ta tare gaba da baya komai ita dai billahi “ dr raudarh tayi murmushi batace komai ba yanzu ma daga shagonta suke na siyan da textiles tasa hajajju ta zabi atampha da leshi suka tsaya suka bada dinki kafin su yo asibitin “dr raudarh takalli oum tace hajiya ya mai jikin?oum tace Alhamdulilah dr raudarh tace bara nashiga na duba ta “oum tace alright dr hajajju tasamu wuri ta zauna tana kallon oum tace fatima oum ta saukan da kanta tace na’am hajiya hajajju tace kowa a fameli yasan halin Habibu koba gaskiya ba?rufaidarh ta jinjina kai tace gaskia hajiya hajajju tace yauwa kinga dai dalilin hada auran yaran nan har akayi musu sharrin daba su jib a basu gani ba tau Alhamdulilah daman dalili biyu ne cikin ikon Allah alamu sun nuna dayan burin yacika saboda ga dai yarinya nan alhamdulilah Wallahi gakuma soyayyarta kaca kaca a idon yaron duk bakin halinsa kau da miskilancin sa “ita daice banga alama ba kodan bata hada ido da jama’a oho sam batada wayewa Kaman ba tashin turai ba mijin ma kam tana tsoronsa haka zai dinga kiran ta dawani suna koma mi yake fada wannan dai tsakaninsu amma yarinyar nan said ai tayi freetandin kaman tana bacci fa tsaban rashin kaunar Allah yoo Allah natuba idan ma kyau ne saidai su goga banda tana mace ga makirar yarinyar kila wani abu tasake sha ma kirar jikinta gatanan barakallah dole yaro ya kwance lissafi “ga kamshin kaman dai tayi barin turare kuma dai kadan ake fesa mata uwarshi ma ke saka mata amma billahi karki so kiji kamshin tsadaddan turaran a jikinta “rufaidarh tace yanzu hajajju duk wannan dogon bayani mu muna kagu muji abunda zaki fada hajajju tayi mitsi mitsi da ido tace tau yanzu fatima aiki yarage wurinki wannan mijin naki bai ji bai gani saike burinki yacika saura namu burin dana dan uwanmu mahaifin su habibun daya rasu sai tafara matsar Kwalla oum tace kuyi hakuri Hajiya Allah yajiqansu ina sauraronki hajajju tace aiki yarage naki fatima kiyi kokari kibashi hakuri yaroki yafiyar dan uwansa ya yafe masa sa zumunci su yadawo ciki guda dai bawasa bane Wallahi “oum tayi shiru kafin tace in sha Allah hajiya komai yazo karshe da yardar Allah hajajju tace Allah ya yarda kafin tayi kasa da murya kaman mai tsoron wani abu tace tau yanzu haka zaki kara mika masa diyar yatafi da ita can kasar wajan nan da kwana shiddan tana cikin wannan halin tunda hariji ne yakara afka mata ta maza tarufe baki tace ahtau nidai ba ruwana bara kiga yanzu fa yaron nan da lafiyarsa shine babba a can asibitin turawan Wallahi haka akace kinga kau ai ba karamin mutun bane nan gaba kadan sai kiga yazo yafi shi habibun kudi Wallahi rufaidarh ta kalli oum oum tamiki tace hajiya bara mu shiga daga ciki “hajajju ta mike tace bara nima na duba aida shi audul din dai ne ko wani waje ya buga bandai sani ba shiga “sukayi dakin kusan atare dr raudarh takarasa mata medication dinta na yau ta tsaya tana kallonta tace Aseeya miyasa kikayi wa mijinki gardama har ya hayake miki har haka?aydarh dataji kaman kasa ta buda tashige tayi kasa da kanta batace komai bas ai hawaye sharr dr raudarh takama hannunta tace bayan magani dakika sha aseeyarh kinada baiwa ba yar karama ba kuma aka kara baki maganin sabon budurci wanda baa bama amare shi sam maybe baki sani ba kikayi amfani kika zama double virgin and still daya zo miki kin masa gardama kinga baki da rabon wahala amma da bakaramin illa zai miki ba “miyasa kikayi gardama? Aydarh da still hawaye take ta shiga girgiza kai tace Wallahi auntie banyi ba Allah “dr raudarh tayi shiru tana kallon aydarh yarinya takai mace dole namiji ya gigice kanta amma ta yanda malik yaje mata ko ba komai likitane yasan abunda yake kawai dai yaje mata ne kodai tayi masa gardama ko