Sashe 96
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sai yazama babba zaka gane “tawara ido tana kallonsa kafin tace really?yace mata sure tayi shiru tayi lamo a jikinsa,can wayansa yayi kara yana dubawa yaga dr usama ne cike da girmamawa yadaga suka gaisa kafin dr usama yafada masa content din dazai fada masa sukayi sallama Still tana jikinsa kaman yan mage her boobs is taking him up yanda suke gogan gefan sa nasa sa jin wani yarrr”can tace masa kan yadaina ciwo ya girgiza mata kai kafin yace saura kadan but is still aching me “Aydarh tayi shiru kafin tace masa sorry yace jeki cikin karamin box din nan daga cikin karamin zip dinsa zaki ga paracetamol carry it for me tamike tace ohk “yanda ass dinta kew ani shaking cikin abayan yake ta bi da kallo,shiga tayi ta bude akwatin ta zage zip din daya fada “kafin hannunta yakai kan drug din daya ke sha takai kusan five minutes tana juya maganin a hannunta mamaki take tasan drugs sosai saboda abunda take karanta kenan tasan amfanin magani “shiru tayi tana mayar da maganin kafin ta dauki paracetamol din day ace kawai tafita kitchen ta shiga ta zuba masa ruwa a wani hadadaddan glass cup “tafito ta mika masa kafin ta ciran masa magani kwara biyu ta mika masa tadai kasa kallon fuskan sa karba yayi yace thanks cuddle bug ta gyada masa kai kawai yazame ya kwanta nan kan kujeran “ yana rufe idonsa, mikewa tayi walking very adorable tashige bedroom din ta zauna kan gado tana rufe idonta ahankali tasamu kanta da tambayar,miya keyi da maganin is he sick?tadinga maimaita sunan magani da amfanin sa kafin ta zame ta kwanta kan gadon da tunani kala kala a ranta “ can bayan sun karasa salla isha”I ta waiwayo ta kallesa ahankali tace ya jikin?ya gyada mata kai kafin yace so much better Alhamdulilah “tace Allah yabada lapia mai amfani yace Ameen Ameen,mikewa yayi yace change ga mr joe can a waje yana jiranmu ‘ta kallesa kafin tace waye haka yace driver tace oh tace ina zamuje?yace provision zamu siyo aydarh tayi shiru kafin tace no I will stay kaje kawai “yace tau what of idan na bace nida bansan koina ba, aydarh tace ai tare dashi zaku tafi so bazaka bacce bay ace no tashi kawai ki sake kaya mu tafi “mikewa tayi ta bude wardrobe inda tajera kayanta dayan side din ku ta jera masa nasa “rigan sanyi ta dauka kawai tana cire hijab din ta daura kan abayan ta kafin tayi rolling da veil dinta tasaka perfume shidai already yafito parlor yana jiran ta fito “bayan ta fito ya kalleta yace wait tabi sa da kallo yakoma bedroom din ita kuma ta zauna kan sofa tana facing kofan bedroom din kalan rigan sanyin ta yasaka yana murmushi kafin yafito tana kallonsa batace komai ba har suka fita daga gidan malik ya rufe kaman yanda mr joe yanuna masa,kafin suka shiga back seat din daya bude musu malik nata kallon anguwar aydarh tayi kasa da muryar sa kafin tayi magana da hausa tace ni bana son gasa Allah malik yawara ido yace minene gasa?tace kana saka kalan kayana Allah kadaina yace wai saboda yan matan turawa su san ni mijin aure ne kema matar aure ce kar asamu matsala ace wata ta soni aydarh ta zuba masa wani harara tace basai ka dinga fita kai daya ba,balle ma har su ganka yayi murmushi yana shafa sajan sa yace I like this your perfume tace dan Allah ya gyada kai yana kama hannunta yana kallo lalle kaman yasa hannu a baki yaci,can yakalleta yace why baa yiwa maza this henna kallonsa tayi tana wara ido kafin tayi dariya har sai da yaji sound din dariya white clean teeth dinta tass suka bayana wanda hakorin gold dinta na makka yakara masa kyau “shagala yayi da kallonta har sai data hura masa ido kafin yadawo “tace to muje sai na siya lallan nayi maka yace kin iya ne?ta gyada masa kai yace kai haba ta turo baki kafin tace oh baka yarda ba yadaga hannunsa sama dasauri ya girgiza kai yace noooooo na yarda hajiya tace good boy “bakin wani katon super market mr joe yayi parking building din wurin yayi kyau har yagaji billahi bude motar sukayi suka fita a tare,mr joe yamika wa card din fidda kudi da dr usama yasaka ayi masa na can kasar kafin ya zauna a motar shidai yarike hannunta duk da baisan ta inda zasu bi ba amma he is acting well babu wani kauyanci saboda tsaban illimi dake zaune a kansa “cikin super market din suka shiga babu inda aydarh bata sani ba a wurin “still suna rike da hannun juna ta dinga jansa suna siyayyan su shidai binta yake tana daukan duk wani abun amfani daya dace, ganin bata wani dauka dayawa bay asa doubling abubuwan data dauka tana laftawa a basket din sai data cigaba da kallonsa har yagama kafin ya tura basket din tana biye dasu “wajan luxury Expensive chocolate suka je “unique chocolate ta dinga daukowa tana sa su a karamin basket din da ta dauka malik yace keda bakya shan chocolate?sai sannan ta juyo tadan kallesa tace wannan is not same da wannan malik yagyada ka kawai yana kallonta har tagama kafin yace shknn abunda kike so?tagyada kai kafin dasauri tace nooo I want sanitary pads malik yace ohk “shima kusan pack gudu dayan mata kafin yayi payment ya mika card din kafin aka cire akayi packaging kayan a leda kafin aka ba wani ya dauka musu har a mota “.bayan sun gama shirya kayan a kitchen komai yayi daidai a kitchen din, tafito ta samesa zaune yana research bedroom tawuce tayi shirin baccinta ta kwanta, shima bai jima ba yazo ya kwanta ,alhamdulilah yayi bacci yau kasancewan yasha magani bayan sun gama sallarh asuba “Aydarh komawa tayi ta kwanta,malik kau kasa ko da baccin yayi ma yarasa miyasa yake jin wani kala yau din nan kasancewan yau ne first dinsa a aiki sai yake jin kansa wani kala ganin dai yakasa baccin gashi 7 tayi kawai ya mike yashiga toilet yayi wanka kafin ya fito ahankali ya tayar da ita yace je ki kiyi wanka kar muyi late ahankali tashiga toilet din tayi wanka tass tafito tana shiryawa yana kitchen tea kawai yayi making musu jiya sun siyo slices bread, lokacin daya shigo dakin har sarkewa yayi wajan kallonta Allahumma bareek tabarakallah masha Allah yah rabbi!!she is damn cute her body is a necessary she has the finest body structure in the world her skin is very cool and creamy har wani shining skin dinta keyi yah malikul muliki “is this how beauriiiii she is Ahhhhh whatttttttttttttt.. yaseen tafi kyauwu kyau tafi hadewa haduwa “English gown tasaka dark blue sai belt din daure rigan takawo chiffon veil shima dark blue tasaka sai wani karamin necklace da dan kunnanta silver mai kyau ga kuma bracelet hannunta shima na sarkan mai dan azaban kyau fuskanta hadda powder ga kajal da massacara,sai red lips data saka kadan yayi kaman nude ma Allah “ yabi kafan ta da kallon hills ne masu uban su kyau wanda dakanshi yayi mata choosing a boutique din dasuka siyo, sunyi tsini mai kyau ga lallan kafan daya sake ma takalmin kyau Wallahi yarda tayi kyau har fizgansa take “ahankali tace masa shall we?gyada mata kai yayi kaman dan yaro kafin ta tashi kamshinta na fita ahankali yana shiga hancinsa “ kusa da inda yake tsaye ta karaso tace muje yayi kasa da murya yace nope bazaki fita ahaka ba “Aydarh jin abunda yace yasata langwabar da kai tana turo bakinsa tace pleaseeeeeeeeeeee sir billahil azim kaman tayi masa wani magic yazama kaman sakarai “yace ohk “tayi murmushi kafin takama hannunsa suka wuce parlor sharp sharp suka karasa breakfast din ta mike tana gyara masa suit din jikinsa murmushi can kasa tace handsome Doctor I wish you all the best for your first sir,malik yace thank you cuddle bug “ mr joe na waje yana jiransu kafin suka fito daidai zasu shiga mota karan notification yashigo wayan text sms din dr ibrahim yashigo a wayansa yana wishing dinsa all the best for the work “ malik yayi murmushi kafin yayi replying message din the journey was silent kafin “ mr joe yayi parking baki wani katon apple store malik ya tambayesa kafin cike da girmamawa yafada masa sako dr usama yace a karbo masa “ fita mr joe yayi yashiga apple store din already anyi masa packaging latest 16pro sai kuma normal 16”da wani Expensive MacBook mai dan azaban kyau. Mr joe ya mikawa malik wayan da kuma MacBook din shidai malik sai faman kallonsa yake kafin ya tambayesa “mr joe yafada masa gyada kai malik din kawai yayi mr joe ya tayarda da motan suka cigaba da tafiya “bakin asibitin sukaje babban asibiti ne girman sa bana wasa ba hawan bene kusan 7 ne ma ko 8 gashi ginin kawai abun kallo ne daga sama anrubuta sunan asibitin dawani irin decoration dashi kansa kasan tsaban kudi kawai ke magana a wajan bayan mr joe yabude musu “yasa hannu yarike hannu aydarh yana sauke wani ajiyan zuciya yana karantu addua saida yasake daidaita nutsuwar sa ita dai sai aikin kallonsa take domin yayi mata wani irin kyau yau din nan daba zama ta iya fasalta shi ba,wucewa sukayi cikin asibitin bayan mr joe yayi masa sallama Still hannunsu na cikin na juna kafanta kawai yake kallo ganin yanda tayi a cikin takalmin tana lura dashi dai batace masa komai ba suna karasawa reception malik ya dakata ita kam aydarh bata ma lura ba “yayi kasa da murya yace dr usama yace we should wait here su zasu su tarbe mu shima jiya ya karaso kasan “Aydarh ta gyada masa kai kafin yace lets have a sit aiko rufe baki baiyi ba ya hango dr usama dawani Doctor wanda kusan zaiyi dr usaman said ai shi asalin bature ne “sun sha suit kala daya malik yamike shima dr usaman shi ya hango daman dasauri suke tafiya irin yanda turawa keyi “bazaka iya bambamce dr usaman da turawa bas ai dai kawai annurin musulunci dake garesa,yana karasowa yayi hugging malik kafin yabasa hannu shima dayan dr