← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 128 OF 197

Sashe 128

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

am somebody no words can show my appreciating to you mamana Allahu yayi miki kyauta da aljanna Firdausi tace “Ameen “tanayin kasa da kai gently yace ki zaba manah tayi shiru kafin tace zakayi mun?ya gyada kai yace sure!tace divorces me!!! Kaman ma wanda baiji abunda tafada da kyau ba don tasa kunnansa sun rufe da maganar ta da abunda tafadi”kusan ji yayi duk wani veins na jikinsa sun tsaya chak basu aiki yanda yaji kalman yayi masa saukan mikiya a kunne “ saidai yayi kokari sosai kafin yadawo daga shock din daya shiga tayi tsaye jikin kofa hannunta a kan kofan takasa hada ido dashi ‘ahankali yakarasa yazauna kan gadon cike da ba kansa kwarin gwiwa maybe don taga yana mata irin wannan azaban son da rokon take masa haka haukata sa zatayi?kashesa take son yi ? Yarasa gane wani yanayi zai ce yake ciki kusan five mins bai ce komai ba itama hakan kuma taki barin jikin kofan balle tafita “mikewa yayi yana mata wani kalan kallo yanda idonsa yakada yayi ja kai kace garwashi ne his face skin yayi wani kalan reddish kaman zaiyi aman wuta har huce yake ganin yana zuwa towards her yasa gabanta yankewa yafadi baice komai ba ya kama hannunta “ yamata wani irin fizga dasai tafasa mishi kara hannu yasa yabige pink cute lips dinta dahar wani shining suke tsaban yanda suke da kyau! Har sai dawajan yafashe stain na blood yafito,tana jin jini gabanta yayi wani kalan faduwa “hawaye wani kan wani zatayi magana ya daka mata wani uban tsawa yace keep shut! I say quite Wallahi kaman ruwa akayi aka dauke tsab tahadiye kukanta sai hawaye dake racing a fuskanta bude kofan dakin yayi yajata babu kowa “sai maids din dake bakin kofa masu budewa janta yake kaman wata trash tana kuka sai tana buge hannunsa amma sam baya ma jinta dasauri maids suka bude kofan saboda babu ruwansu a irin wannan kuma kowa yasan mijinta ne cikin su “ and hadda karin ma a dokan aikin su babu ruwansu dakomai na yan gida “ fita yayi da ita baki daya daga mansion din motar sa na kofan gidansu aydarh tun kafin su karasa yasa key din yayi unlocking yana zuwa yabude front sit yatura ta taki shiga daukanta yayi ya wurga yarufe kafin yazagaya yabude driver sit dawani irin speed yabar layin Allah ne ya kaddara zasu isa hotel din darai saboda yanda yake gudu kaman ba cikin hayacinsa yake ba kuka ne tayi sa har ta godewa Allah sai “sauko yayi yabude mata yace come out tahade kukanta tahada Both hands dinta “muryanta na rayuwa kuma very slow tace dan Allah kayi hakuri Wallahi billahi baka nake nufi ba ka yafemun har namutu ban zan sake fada maka haka ba kayi muje ka mayardani gida dan girman Allah Wallahi bazan sake cewa mu rabu ba ka aureni shknn nayarda kayi hakuri na rokeka “ta dinga wani kuka dayaji zuciyansa ta karya she witch his soul yana mata so da tausan daba yama kanshi yana mata kaunar dabaya ma rayuwarsa !sakin kofan yayi ya silale ahankali yazauna kasa bai damu da farin kayanshi ba haka yahade kai da gwiwa “ har yanzu hawaye yakasa barin idonta ‘fitowa tayi daga motan tasa hannu takama nasa dago ido yayi suka hada ido tayi saurin sukunyan da kanta yakai 2mins yana kallonta his heart is beating for her love “ hannu yasa yakama nata “yasata front sit din kafin shima yashiga yaja motan suka bar hotel din “baya cika five seconds bai juyo yakalleta ba ita dai tajuyan dakanta saboda zafin da lips dinta kemata sosai “suna isa anguwan su a tunaninta zataka ya tsaya tasauka daidai kofan gidansu amma sai taga yayi gidan abby da ita babu yanda zatayi saboda wani kalan tsoronshi da shakkansa datake yanzu bude musu gate din akayi zagayawa yayi da motan har can karshan gidan wanda matsayin wani gidan ne sai yabar musu wurin ita dashi ko da sun zo Nigeria “ parking yayi yafito yasa hannu yabude motan yakamo ta har cikin bedroom din part din kan gado ya zaunar da ita yasa hannu yacire mata veil kafin yadauko first aid box dinsa yabude yaciro cotton gently ya goge mata ciwon yadauki maganin ciwon kai yabata ‘kafin yasa hannu yayi zipping din zip din yacire mata rigan yarage daga ita sai white brassiere da underwear shima white pant dinta ma farin ne Tabarakallah rabbi yayi halitta a nan her is skin is more than creamy ko wani milky tafi butter haduwa tafi kyawu kyau Allahu akbar dasauri ta janye idonta tayi kasa dakanta gabanta sai bugawa yake a tsorace take duk tunaninta wani abu zai mata saboda har tafara kuka ma “babu inda yake kallo kaman boobs dinta bra din takamata bana wasa ba boobs dinta sun cure waje daya “farin wajan har wani shiqi yake kaman an zuba bronze a wurin “ abayan ya dauka yawuce toilet daidai wurin da jinin yanuna stain yakama yasaka detergent yawanke shi tass ya dauke kusan 20mins yana drying abayan bama busar da itan ya tsaya ba no kamshin abayan yake shaka kawai bayan yagama yafito dashi “yana kallonta ko dauke ido babu tasa Duvet tarufe jikinta tayi lamo a gadon gently yakaraso kusa da ita ta mike zaune sai kallonta yake taki yarda su hada ido dashi yakamata yamayar mata da rigan “yace sorry “ tausayi yabata tasa yatsa daya tarufe masa baki tana girgiza kai “ahankali tace natafi sir?yagyada mata kai kaman wani sakarai har takai bakin kofa sai kallonta yake ta tsaya sai kuma tadawo kusa da gefen dake zaune a gadon ta durkusa kasa “kanta ma akasa tace zan biya nagaishe da ummi “ idan su maryam suka shirya sai su kirani yanda take maganan cike da respect dakuma wani kalan tone mai dadi da ratsa zuciya bakaman shi daya mutu a kauna baki daya ta tafi da imaninsa “he feels him self a yanzun nan yace ai su ummi dakyar idan sun dawo kije sai ki shirya zaki iya fitan?ahankali tana wasa da yatsun hannunta ta gyada mai kai yace wurin stiches din har yanzu is paining you? Ta gyada mai kai tace kadan tana jin kunya yace kwanta nagani tau “tayi dan jim sai kuma ta matso ahankali gabanta kaman zai fito tagaban riganta tsaban buguwar dayakeyi “takwanta kan gadon tana rufe idonta sosai ‘kallonta yayi for few seconds yana girgiza kai she can be sturbborn but she is very nice and simple “dage rigan yayi yajanye white clean pant dinta dake pure original cotton scent din wurin yadaki hancinsa ya allahu whattttt?rufe idonsa yayi yabude sun kankankace har ruwa ya taro kamshin wurin yana ratsa sa har cikin kasan zuciyarshi yah Allahu! Kallon wurin yayi yasake hadewa kaman bai shiga bay ana ganin baiyi clearing wurin dakyau bane duk ciwon dakaji mata bawan Allah wata zuciya tagaya masa haka Allah ya halicceta he is a medical doctor yasan vijay sosai yasan Virginia ba sanin wasa ba murmushi yayi kadan saboda yasan dazaiyi mata bp test yakai dari tara yanzu haka pant dinta yagyara mata yasakar mata riganta cikin voice din nan nasa kaman sarki yace tashi ki tafi kafin ummi tace nasake danneki dasauri tarufe idonta har tana tuntube tafice daga part din “luckily su ummi basu dawo ba har cikin ranta taji dadin hakan ta lallaba tafice daga gidan takoma gidansu ‘babu kowa man parlor su banda yan aiki dake ta aikinsu duk suna ganinta su ka zube suna gaisheta bakaramin mamakinta suke ci ba yanzu ganin tana amsa musu gaisuwa da faraa har tana tambayansu some few abu daya shafe su “dakin ta tawuce sai lokacin ma ta tuna da dr hafsa databari tana salla a dakin lokacin data fita ganin bata cikin dakin yasata karasowa ta zauna tacire veil dinta tasauke ajiyan zuciya tana rufe ido kusan 20mins she didn’t what is in her mine tamike tadauki wayanta dake kan bedside tayi dialing number dr hafsa tana dauka tace auntie sai kika tafi dr hafsa tace ai duk tunani na fita fa kukayi dashi aydarh tace ah’ah auntie muna cikin gidan fa “dr hafsa tace Allah sarki sai gobe kuma in sha Allah tunda jibi zamu juya kano aydarh tace to”auntie tana gama wayan ta mike tawuce closeted tacire kayanta tadaura towel. Maryam dake kallon halime bayan tagama gwada wani sunglasses tace jib a fa Auntienmu fisabillahi ina wannan glasses din yaga kyau?aydarh tayi murmushi tace noo yah mariam yayi kyau fa halime tawatsa ma maryam harara tace yar kauye duk shi yake yayi yanzu fa baki ga yayah ma kalarshi yasaka ba yau?unisex ne kuma both maza da mata aydarh tagyada kai tana murmushi shidai malik nacan bayansu shima matan shi yake ta ma siyayya kaca kaca “tsaf suk agama siyayyan komai mai kyau da tsada aydarh ta zaban musu komai na yan gayu sai dadi kam suke ji hatta da teddy bears sai da ta daukan musu everything classy babu wanda tamanta ba ta daukar musu ba “bayan yagama yafara biyan na aydarh ko ita bata ga Expensive necklace din gold din yasiyan mata ba yasaka a mota yadawo, already angama counting items dinsu anyi packaging malik yamika mata atm card din tasa pin din aka cire kudin suka tafi waka yakuna a motan nawasa wanda is very hard kaji yanajin waka hakan bakaramin mamaki yaba halime da mariam basaidai su kalli juna suyi murmushi kawai “ bakin wani café yayi Parking yajuyo yafito da Atm yamika ma halime yace kuje kusiyo abunda zai isheku “maryam tawashe baki tace tau yayah “ fita sukayi aydarh tace nifa?tafada tana bata fuska yace mijinki bai miki izina ba tayi shiru yace kiyi mun waka “ tayi dariya kadan tace ai ni ban iya bay ace tau promise me zaki koya sai kiyi mun kinji?ta gyada kai yace jibi flight dinmu zai tashi ta juyan dakai tace Allah yakaimu “ maryam da halime suka dawo da leda har biyu ahannun su, sai wajan twelve pm “yatafi gida itakuma ta wuce daki daga oum har rufaidarh har babu wanda yasan yana nan ita oum ma na wajan mijinta duk da babu abunda yayi mata amma romance sai wanda yamanta kawai
Chapter 128 · 0% Book details