Sashe 189
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jere sai dr mac dake tsaye a dakin yana shigowa tayi murmushi tamiko masa hannu shima yamika tace congratulations Doctor yayi murmushi yace thank you dr mac I really appreciate your efforts tagirgiza kai tace it’s our duty to do suchs “fita tayi gently yakarasa gaban first bed din yana murmushi ga tears of pleasure na saukar masa hannu yasa yazuge zip din net din gadon yana kallon babyn daaka shirya cikin wasu mad kayan sanyi na ficharm dake nan Washington blue ne whatttt kallon yaran yake ko kiftawa babu his baby don try tayi kokari yaron babba ne sosai barakallah farinsa har kashe ido yake duk da ansaka masa hula amma bakin gashin yaron har a fuska sai ka rantse yayi 4 months yanda yacika gadon babu abunda yafi basa mamaki sai wani irin kama dayaga yanayi da babyn Allahu akbar ahankali yasa hannu yaciro babyn daga cikin gadon wani irin sanyi yaji ya ratsa mai zuciya hakika jini jini ne “ kaman yaron najira yasa masa kuka wani kalan dariya malik yayi yafara jijiga sa “ ai kaman jira dayan babyn yake shima ya tsala ihu kallon dayan gadon yayi wallahi dariya yayi har all white clean teeth dinsa suka fito ahh what girgiza kai yayi yana shafa bayan baby yace shshsh tau ya isa kunga momma is still sick karkuyi rigima yes angles?innya dinsu suka cigaba malik kaman gasken nan yabata fuska kafin yayi murmushi yace ahh zamu fara koh baku san waye momma bako you should better learn how to be patience beanies kun san what is beanies that tight cap faa mai kamewa dinnan kar kuyi rigima su fa basu san yanayi ba kukan su suke “ murmushi yayi gently yakai bakinsa satin kunnan yaron dake hannunsa yayi masa kiran sallarh kafin yayi murmushi yace Allah ka raya manah Muhammad Adam “ahankali ya mayar dashi cikin gadon ya kwantar dashi ahankali yace sorry adam kuna jin yunwa baa? Karasawa yayi nakusa dashi yaja dan hancinsa aikam yasake fashewa dakuka kaiii there are very identical aiee kamansu yayi yawa they have to indicate between the two of them dole yamusu shaida ahh “ sunyi kama dayawa kuma wallahi duk kaman shine gasu duk sun yi girma barakallah kaman bayau suka zo duniya bamasha Allahu a shoulder dinsa yasaka sa yayi yawo dashi a dakin “ adam yayi shiru “shima babyn na hannunsa hakan sai kokari yake yasaka hannunsa a baki amma ya kasa dagani yunwa yakeji Malik yayi murmushi he cannot believed that he is the father of 3 yanzu Alhamdulilah shima na hannun nasa kiran sallarh yayi masa yashafa kansa yace Allah yarayaka habib naff (abba aka ma namesake kenan masha Allah “ ajiye naff yayi yakarasa wurin budurwar “tabarakallah Allahumma bareek shiru yayi yana mata wani kalan kallo “ hannu yasa yagoge hawayen da yataho masa aydarh tayi kokari tayi jarumta kuma ubangiji Allah kasakawa yarinyar nan da mafificin alkhairi Allah yabasa iko da damar saka mata da alkhairi yarinyar dake kwance cikin baby bed din a kaman ummi babu abunda yarinyar tabari wannan soyayya tsakanin Aydarh da ummi har sai data haihu mai kamanta kenan Allahu akbar “ wani irin son yarinyar yaji a ransa kaman dai yanda yaji a sauran yan mazan hannunsa narawa yaciro ta a gadon daga ta yayi aikam tabude ido tarr wani smile yayi ahh “sauran fa basu bude bas ai ita kiran sallarh yamata kafin yazauna rike da ita a hannu yasake gyaraa mata showel dinta yakama hannunta kaman tasan abunda akayi tasake kallon sa kurrr yayi murmushi yakai lips dinsa a forehead dinta yabata pecky a goshi yace Allah yarayamun mamana Allah yamiki albarka ASSEIYERH sultana “(kaka asiya mama asiya diya asiya that’s nice 🙂)itama mayarda ita yayi cikin gadon cikin kayan dayazo dasu hadda zam zam da dabino ajwa tundaga makka yasiyo shi saboda kalan wannan ranar fito dasu yayi kafin yadauko sabbin feeder bottle dinsu sai daya yabude yagoge dawani clean cloth kafin yasaka dabinon a baki yamurza yabi each feeder yasaka yadauki zamzam din shima yazuba kaman wata mace yabi yarufe daya bayan daya yadinga ciro su a gadon yana basu bayin Allah yunwa suke ji har mamaki yayi yanda suka karbaaa wai wai “ tun ahannunsa naff yayi bacci ya mayarda shi cikin gadon yafito da sulty tana hannunsa wayansa yayi kara vedio call ne abby ke kiransa murmushi yayi yasake yagyara ta a jikinsa yadauki kiran “what a beautiful family masha Allah su abby ne da ummi da inna da baba da hajajju da dr hafsa sai oum duk sun cika screen din kowa naso yaga babies din oum ce can karshe tana kara “ duk a fuskan kowa wani kala shimfidadan farin ciki ne da murna yanda yanayin su ya nuna kaman waenda akama bushara da gidan aljanna “abby yayi murmushi yace gidanku Abdool nine nazama abokin wasanka watau kwara dayane kenan shine zaka cemun kwara uku ne koh? Malik bai ce komai ba yana dai ta murmushi yamike rike da sulty a hannu yajuyan da camera yanuna masa handsome babies din dake cikin cute babies bed suna bacci duk sun cika kayan sanyin da gadon tabarakallah “wani kalan hawayen murna suka fito daga idon ummi mantaawa fa tayi dawasu sirikai ko wasu yara a wajan tarungume abby tafashe da kuka “abby ma rungume matarshi back yayi yana shafa bayanta yana murmushi shima ga kwalla ta cika masa ido amma cewa yake kinga kukan miye hakan tau ya isa manah kukan namiye? Oum tamike tafice daga parking dakin baba ke kusa da ita tashiga ta kalli gabas tayi sujjud addua tayi sosai kafin tashiga kiran abba fada masa tayi ta fadawa rufaidarh “ aie rufaidarh na kashe wayar tafada ma dr usama yashiga booking mata flight to Washington “a daran nan “hada kayanta tahau yi wallahi dr usama burgeshi tayi yanda duk ta rude ance aydarh tasauka takasa zaune takasa tsaye bakinta bai rufuwa kafin kace kwabo “ yan booking flight to Washington sun karo su aysha da halime hadda mariam jirgin asuba zasu bi tareda rabiah zasu tafi itama flight zata bi zuwa abuja cikin daran nan sai su hadu su tafi baki daya ummi da hibba ma duk gobe zasu tafi su oum da baba da inna da hajajju da iya sai ran daran suna ita oum ma dai cewa tayi bazataje bas ai daga baya taje taga baby abba kam daga can turkey zai wuce dakyar oum tasamu ta lallaba shit ace yayi hakuri yabari suje tare later “ “. Tasake kallonsa still batace komai ba don bata jin zata iya magana ma sam sai faman binsa dai take da ido ancire mata oxygen din har yanzu ana kara mata jini tayi yaushi tayi kasa dayawa dakin datake baa barin ana shiga daga dr din dake treating dinta sai shi “sake rike hannunta yayi kafin yasa hannu yagoge mata hawayen gefen idonta dake ta zuba duba yanda jinin yake dropping yayi lafiya lau kafin yashafa kanta “ yakai lips dinsa a forehead dinta yadaura mata kissing har zuwa lips dinta “ talumshe idonta “ tana jinsa bata iya komai don wallahi jikinta kaman ba nata ba har yanzu bata gama regaining from unconscious ba “duniyar ma upside down take mata wani juuuuu take jin in all over her body “yagyara mata bargon datake rufe dashi “ta glass din door din yahango tahowar dr mac tana shigowa tagansa zaune tajuya tace bara takoma wajan triplets har ya gagara ummi ta iso wallahi “yasan zata tsaya da yaran shikuma yazo yabama matan full care din datake bukata ta wahala iya wahala haihuwan ba zo mata da wasa ba kuma nakudar yara uku banan bace tamayi kokari tsakanin shi da ita sai fatan gamawa lafiya Allah ne sila itace silar zamuwar shi wani abu a rayuwa tayi masa komai na duniya “dan yamutsa fuska tayi dasauri yakalleta “idonta a rufe sai kwalla kawai dake zuba ta gefen ido yana gangarawa “ya wanke hatta da rigan data bata wajan haihuwa da hulan da kayanshi da komai na jinin da zaa wanke shi wanke sa sai data sha ledan jini five Alhamdulilah zuwa yanzu jikinta dasauki har angama saka mata jinin drips ne kawai yarage “shi yagoge mata jiki da asuba tasamu tear sosai bazata iya wani zaman kirki ba kawai yabarshi idan mom ko ummi suka iso sai su zaunar da ita suyi mata proper wankan jego “jikinta yagoge mata yasaka mata riga tea yahada mata mai kauri yasakata a jikinsa yana bata dakyar yasamu tasha ko half cup baiyi ba ya kwantar da ita “ alluran bacci aka mata saboda tasamu hutu sosai aie yarinyar tayi kokari ma “ajiyan zuciya yasauke da baccin yadauke ta rabon shi da bacci tun safiyar jiya a zaune ya kwana rabi wajanta rabi wajan yan uku shi da dr mac rigima garesu bana wasa ba kamar ma adam yaji labari duk yafi su kuka sai cin socks din hannunsa yake da alama yunwa yakeji dashi a shoulder malik ya kwana a zaune naff da sulty sun fi sa sauki sake basu ruwan zamzam din yayi da ajwa bayan anyi musu wanka an shirya su “ yaran sunyi kyauu ahhh kaman yaran arabs pictures yayi musu dr nairobi taba da shawaran yasiyo musu formular kafin maman tasu taji sauki ko kuma akai su su sha nono kaii bazai iya ba mugun tausayinta yake dakuma su kansu yaran yana tausan su basu ci komai ba tunda suka zo duniya dakin datake yashiga yaga she is still sleeping tsayawa yayi akanta yana kallonta she looks very pale and sick duk tayi wani kala idon yayi kumburi duk da arufe yake ga bakinta ya bushe “yagirgiza kai yasa yatsan right hand dinsa yashafa lips din nata kafin yagyara mata duvet yafita “taxi yasamu takai shi babies foodie “ yasiyan musu formular kala da kala masu kyau na new born babies yadawo asibitin tareda dr nairobi suka zo gida ita tahada musu ta cika musu three feeders suka koma “da naff da sulty kaman sun san madara dasauri dasauri suka karba bayin Allah har subaka tausayi wani kala malik yaji daya ga suna haka kaman bai kyauta bas ai dayabari suka ji yunwa har haka “ babu yanda baayi