← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 197

Sashe 103

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hawayen ta fuskanshi babu yabo babu fallasa sai take ga kaman kallon tsana yake mata yakama hannunta ahankali ya cire mata canular hannunta gentle kaman mai sorry yasa cotton ya goge jinin yana jin yanda jikin ta yayi mugun zafi. Jikinta yayi mugun zafi sai kyarma take kallonta yake ko kiftawa babu ba dan karamin tausayi tabasa ba da kaganta kasan she is in serious pain “fita yayi yawuce kitchen yabude flasks din ruwan zafin daya zuba yasaka a cup “kafin yabude hadaddan kitchen cabinet din kitchen din dake da kayan tea dasu junk food kaca kaca a ciki kalan nakasan “ wani gari yadauko kaman oat haka yazuba a dan bowl kafin yazuba madara dayawa a ciki sai sugar kadan yazuba ruwan zafin yayi mixing fridge yabude yafito fresh apple green sharr babba yayi slices dinsa kanana ya zuba a ciki kafin yafido grapes shima yazuba a har yafito da strawberry ya tuna bata sha yamayar cikin fridge din “ahankali ya tura kofan dakin yashiga idon a rufe ruff yadinga kallon fuskanta ko dauke ido babu duk da idonta na a rufe but Wallahi zaka ga yanda idonta ya kumbara tsaban kuka sai sauke ajiyan zuciya take a dasauri dasauri “ko baka da imani dole sai tabaka tausai yanda tayi wani kala ya ajiye bowl din kan bedside drawer hannu yakai yataba ta dasauri ta bude idonta daya washe zuwa yanzu babu jan sosai “kamata yayi zai zaunar da ita tafashe dawani kalan kuka mai rauni sam babu kara ko kadan saboda tsaban azaba ma bata da energy yin kukan sosai babu yanda malik bai juya ba amma takasa zama Wallahi kwantar da ita yayi ahankali ya zauna gefenta yana iya jin yanda jikinta yayi mugun zafi a jikinsa yasaka ta nan ma ba karamin kokari aydarh tayi ba wajan zaman tayi kokari bana wasa ita kawai tasan azaban da kasanta da laps dinta keyi mata cikin 100%5% ne kawai yarage na zafin datake ji jikinta ko’ina masifan ciwo yake mata Wallahi ko wanda akayi raping tasan bai kai ta shan wannan zafin ba tana iya kwatanta abunda malik yayi mata da fyade da wannan zafin datake ji daman mutuwa kawai tayi baki daya zai fi mata sauki ala “yanda takeyi ke sa malik jin duk yayi hating kansa Wallahi bai san abunda yashiga kansa ba dadinta yaja yayi mata haka muryansa can kasa very soft and cool yace “open your mouth”sake rufe idonta tayi ruf babu gardama balle wani musu tabude bakin yashiga bata oat din sai daya ga tayi kusan rabi still idonta na rufe kafin yadaina bata ya dauko bottle water yabude kafin ya ciciro drugs din yabada da kyar tasamu ta hadiye “yahada alluran yayi mata ko kusa bata masan yayi ba domin zafin datake ji yaci uban zafin alluran kwantar da ita yayi kafin ya sa duvet ya rufe ta pain reliever yahade da alluran bacci yayi mata “yakai kusan five minutes yana kallonta kafin yashafa kanta ya kwashe abubuwan yafidda yadawo ya zare jallabiyan jikinsa ya kwanta yana sakata a jikinsa bacci yadauke ta “kaman irin yau yafara ganinta moments dinsu yake tunawa yanda ta dinga basa hakuri da duk wani dadin dayaji kaiiiiiiiii he cannot express the dadi yadai san yaji dadin da bai taba jiba a rayuwarsa yashiga paradise din duniya billahi yah rabbil alameen “ko ten minutes ba’ayi ba shima wani kalan bacci mai dadi yayi gaba dashi tunda oum takawo sa duniya bai taba din dadin bacci kaman wannan ba koda asuba alarm ya dinga ringing a wayansa amma ko da wasa bai jiba “kuka take ahankali ahankali tabude idonta dayayi mata wani kalan nauyi jikinta ko’ina yayi wani kalan dayi, kukanta yadinga ji kaman a mafarki sai kuma yabude idonsa dasauri yana tambayanta miya faru “cikin wani shegen shagwababban murya tace zafi”wani yarrrr yaji kafin yace a ‘ina??? Ta nuna kasanta idonsa yakarasa budewa ya diro dasauri yana sauka ya janye duvet dinta kafin yakama gown din jikinta gentle yadage dawani kalan speed yajanye idonsa kirjinsa nawani kala bugawa dasauri dasauri whatttttt ??is that what he did inalilahi waina illahil rajiun yarinyar nan fa tayi kokari sosai ma tears tasamu bana wasa ba wurin yaji mata ciwo sosai kaman irin anyi raping dinta “Wallahi baisan inda tunaninsa yayi ba har yayi mata wannan abun ya yarda shi mai laifi ne kowani kalan hukunci yayi daidai ayi masa yaji ma yarinyar nan ciwo fa rasa ma yarda zaiyi yayi “Wallahi duk hankalinsa bai tashi ba ma sai yanzu kenan kukan tacika dayi marar kara sai sauke wahalallan ajiyan zuciya take ahankali yamike baya jin kowani kalan abu a jinsa kaman anyayi masa wani masifa “Wallahi brain dinsa ma ta toshe kaman bai taba zama aji ba kan case din nan “baisan yazaiyi ba flight dinsu na 5:30Am ne gashi days din holiday dinsa yayi short dayawa baisan adadin days din dazai daukesa a adamawa ba baisan wahalan challenges din dazai daukesa ba a can bayason ya rasa this opportunity wayansa ya dauka yaduba time har 4:10 subhanallah dasauri yawuce toilet sai dayasakan ma kansa ruwa kafin yayi alwalla yafito “bude wardrobe yayi yafiddo wani mad emiratie jallabiya mai azaban kyau black yasaka ya fesa perfume kafin ya shimfida prayer mat ya kabbara sallarh “ kasancewan lokacin sallarh yaja Sosai kawai yahau yin sallan bayan yagama yamike ya nade prayer mat din yazo kusa da ita yanzu idonta bude yake tayi wani irin kyau saboda yanda fuskanta tayi jaaaa fatan ta har wani fizgan sa tsaban yanda jikinta yayi kaman madara sai yaga kaman ma kyaunta nayau an karashi wani irin kaunarta yaji har cikin rayuwarsa wayyo Allah yanda kimanta yakaro a idonsa na yau zai iya bata rayuwarsa saboda wannan kyautan datayi masa toilet yakoma yasake ta ruwan zafi cikin bathtub kafin yafito yadauko liquid drop din daya siyo mata a pharmacy yazuba cikin ruwan “duvet din yacire ahankali yasa hannu yadaga yasauke wani ajiyan zuciya wani kalan ni’ima yaji jinta a jikinsa shi har yama gaji dafadin yanda yake jinta a ransa “suna shiga toilet din yacire mata gown kafin yasaka ta cikin ruwan wani irin yunkuri tayi zata mike saboda zafin dataji yana ratsata har cikin kwakwalwa dasauri ya maida ta cikin ruwan cikin wani kalan tone kaman zaiyi kuka yace it’s okay shshsh zai daina kinji wudd “Aydarh banda kuka ba babu abunda takeyi sai daya Chanza mata ruwa sau uku kafin yacireta yayi mata wanka tsarki yamata alwalla ya naduta cikin towel kaman jaririya yashigo bedroom din da ita ya kwantar da ita kan gado,kafin yabude wardrobe yaciro mata wani gown da hijab yasaka mata yakama ta ya zaunar da itakan prayer mat ta ririke sa da karfi tana fashewa dawani kalan kuka cikin muryanta dabaya fita sosai tace bazan iya zama ba malik yace try and sit baby girl kinji?aydarh ta gyada kai kawai ahaka ta daure amma Wallahi takasa zaman ta gefe ta zauna ma ahaka tayi sallan tana gama ta kwanta nan kan carpet din malik ya buda first aid box dinsa yama rasa abunda zaiyi idan yace suje asibiti yanzu zasuyi missing flight dinsu wand abaya fata tunda dama da kyar yasamu wannan visa yanzu saboda changes din da suke a airports din kaf kasar”amma dole yasamu abunda zai mata tasamu relief kafin su sauka Nigeria yayi mata dinkin a can din “lokaci yaduba 5:00Am daidai rushing yayi yawuce kitchen yahada mata lafiyayan shayi kafin yadawo yasake tayar da ita kaman yanda yayi mata jiya yayi feeding dinta shayin,ko rabi batayi ba tafara wanke su dawani amai kai Wallahi ya tsorota yarinyar nan is sick wayyo Allah shi yaja mata fa duk wannan wahalan kuma duk abunda fa tayi masa shi yaja ta saboda da mace tagansa kuma a yanayi marar kyau “ bathroom yashiga da ita yacire mata rigan yayi mata wanka yasake fitowa da ita allura yayi mata sharp sharp yabude wardrobe yafito dawani sabon farin yard dinki yayi kyau sosai yasaka tabarakallah yafito angonsa tsaf yayi kyau kyau bana wasa kana ganinsa kaga matashi mai ji da kyau gayu illimi dakuma kudi malik yakai namiji Wallahi ko yaron wani babban mai kudin a larabawa ko indiyawa ma zance bazai nuna masa haduwa ba perfume yasa yah arrahamar rahimin yah rabbil alameen da ummi zata ga yaronta ba karamin alfahari zatayi da tazamo silan shi zuwa duniya bako baka kaunar Allah dole malik yashiga ranka “bai saka hula ba sumanshi tayi kaman na indiyawa ga yayi mata wani uban su gyara mai kyau har wani kiba yakara ga yayi fresh da dai kagansa kaga ango sak “wani mad dubai abaya yadauko mata ash sai black kadan a jiki abayan latest ne mai kyau sosai yafido mata ash bra da pant sai undie shima ash box din daya hada mata kaya yabude already yasaka perfumes dinta a ciki yabude yashshafa a jikin kayan kafin yawuce zai yanda yake saka mata kayan kaman yana rainon kwai yana zuwa zai saka mata pant din ta rike sa dasauri tana girgiza masa kai fasa saka mata yayi kawai yasaka mata yayi yasaka mata undie kafin yasaka mata rigan yana kallonta cike da so yace sorry batace masa komai ba domin Wallahi wani bakin haushin sa take ji gakuma tsoro yazaman mata kaman dodo Allah inner kafin dinta yasaka mata daga kwance ya yafa mata veil din kafin ya kwashe kayan da yacire ya ajiye komai daidai yana zuba mata drugs din dayasiyo mata cikin first aid box dinsa yayi switching duk wani electricity wiring na gida yarufe cushions din kafin ya fitar da boxes dinsu waje sai ga mr joe yayi parking wanda yazai kaisu airport dasauri mr joe yafito yazuba boxes din a booth kafin malik ya koma yafito da first aid box dinsa sai wani back bag da MacBook dinsa ke ciki da chargers sai few items dinsa na amfani da kuma luxury hand bag dinta ya ajiye a motan dasauri yashiga ahankali ya ajiye mata wani ubansu flat shoe ash mai kaman silver masu kyau da tsada ahankali yace daure ki gwada tashi aydarh datakasa kallonsa still tana hawaye tace I cannot,malik yayi shiru kafin cikin dubara yakama white legs dinta da suka ji lalle yasauko kasa tafasa masa wani
Chapter 103 · 0% Book details