← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 145 OF 197

Sashe 145

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yanayi da mutane “ta turo baki tace ewwaaa dai kwara kayi musu magana bana son damuwa kuma anymore “kuma har kwara biyu ne?malik yace in sha Allah tace kuma duk a cikina zasu girma yace aie girma kawai zaiyi baza ma kigansa a jikinki ba “tayi shiru kafin tace ina ummi?yace tana gida bakinta suka zo daga waccan anguwan sun zo biki ne “Aydarh ta jinjina kai yabude warmer wani hadaddan yamballs ne yasha ingredients kaca kaca a ciki yayi kyau kaman ba hannu yayi sa ba kaman dai ansaka engine wajan yinsa “Wallahi tunda tafara ciwon nan bataji tana shaawar wani abu ba apart from fries sai wannan yamballs din yace ga abinci nan tayi tace nakawo miki tayi kasa da kai tana murmushi “kafin ta dago tace miye a flask din fa?yajuya ganin dawani clean cup da alama wani abu akayi niyyar tasha ciki taki karba dauka yayi yaje yabude kofan daki yakarasa wajan sink din corridor yabude tap din wurin ya dauraye sa tass kafin yadawo yasake saka key din yarufe dakin sai faman satar kallonsa take yayi kyau sosai “bude flasks din yayi yasaka kunun gyadar da kaman anyi barin youghurt a ciki tsaban yanda yayi far isai yayi kaman kunun madara yayi kyau bana wasa ba ido sai kamshi yake “ zuba kunun yayi a cup din yakarbi mug din tea din hannunta yamika mata karba tayi “tayi bismillah ahankali tafara sipping kunun yayi mata dadi sosai a baki har sai data lumshe ido bata san tana jin yunwa har haka bas ai data fara shan kunnun sai data kusa shanyewa tass “ kafin yadauki tissue dake bedside ya warware shi “yadauki yamballs daya da tissue din yakai mata baki dan kallonsa tayi yadage mata gira daya yana kashe his right ido “dauke kanta tayi kawai tasa baki ta balli kadan yanda take taunar yamball din nawani kalan fizgan shi kaman ya dinga kissing bakinta haka yake ji bakaramin dadi yaji ba kanin yanda take cin abinci hakika dole ya godewa ummi “ sai dataci yamballs six wanda koda da lafiyanta the girl is not use to food shi yasani sai yayi tsaye akanta take cin abinci mai yawa “ drugs dinta yadauko akwai ruwa cikin glass cup an rufe sa yabude yaciciro drugs dinta yafara bata da lallashi da lallaba da komai yasamu ta karba “yace sannu mamana tace yauwa har zata koma ta kwanta ya girgiza kai yace daure ki tashi sai ki zagaye dakin nan ko sau daya kinji tayi shiru kafin ta gyada masa kai ta yunkura ahankali ta tashi baki daya hankalinsa da idonsa na kan gaban karamin zip din abayarta “duk da ta lura amma ta kyalesa “ tayi kaman bata gani ba gently tafara tafiya a dakin tace kaci abinci yace ohk your majesty yamballs din yahau ci bakin daya hankalinsa na kanta sai kallonta yakeyi ta cikin abaya yake hango yanda waist dinta ke kadawa “ kunun yakara a cup din yafara sha “ lokacin data gama ta dawo ta zauna kan gadon yakusa cinye yamballs din ta dinga kallon warmer ganin wanda yayi saura bai fi three ba hannu tasa ta karba tadauki murfin kula tarufe tasa hannu ta ciro tissue ta goge masa gefen bakinsa da hannunsa kafin ta tashi tawuce takarasa bakin dustbin din dake corridor ta jefar tana dawowa yace closed the door ranki dade tayi shiru sai kuma tayi abunda yafada din “tadawo “yajuyo yana kallonta ahankali yace namiji ne wanda ke measuring clothes din? Ta gyada masa kai yayi shiru kafin yace su shagon dinki babu mata masu auna mata tabude hannu ahankali tace gaskia dai ban sani ba “yace tau idan mukaje sai su gwada mun yanda zanyi a jikin wata sai na auna ki lemme warn you ko batare da ni ba ban yarda namiji yayi measuring dinki bai dan bahaka ba ban yafe ba tayi kasa da kai tace in sha Allah “yace yauwa kafin yakasa hakuri yace shi wannan zip din lalacewa yayi cuddle bug da bazaa zage shi da kyau ba “ta girgiza kai tace lapian sa lau “yace tau nayi miki zipping dinsa ta gyada masa kai “yasa hannu yasake jan zip din kasa daman tasan ba zagewan bane wani abu yake son yayi “kuma Allah ya shirya mata shi “ ta dauke kanta yasa hannu yana yawo dashi ta cikin bra dinta yau zafin jikinta dasauki compared to yesterday ‘ yadinga mata wasa da hannu a boobs muryansa very soft and slow yace zan sha mamana “daman tasani aie amma duk masifan shi Wallahi bazata yarda yayi sexing dinta yanzu ba bata da wannan karfin ita ayanda tasani just 5 to 6 kai har 10 minutes ma shine ake sex shi kam bai ma iya yin ko 40mins sai 2 hrs “ yasake marairaice way ace please wife “tausai yabata kawai ta gyada masa kai yazame yana kwantar da kanshi a cinyar ta yasa hannu yayi kasa da bra din her prettiest balloons boobs suka fito ga bronze skin din wurin yana kara sheki “ ahankali yakai tongue dinsa ya lasa “kaman dan mayye “ idonsa har ruwa sukeyi “ kafin yayi wani irin chafka darufe ido dasauri saboda taji zafi tayi wani yar kara “yacigaba da mata dasauri dasauri “ duk da tanajin zafi yau bata sam miyasa ba tunda har yazamar mata jiki sha mata boobs dayakeyi amma sai taji zafi yau “ sai ta dauka ba don bata da lapia ne “ hannu tasaka tana rike kansa “sai yasake bashi proper assess wurin shan nonon “har wani biting dinta yake “daurewa kawai take “ya chanza dayan shima sai data rufe ido daya ja “haka yacigaba da sha ita kuma tana caressing head dinsa “ kaman dan yaro ahankali tace yayah yace uhm “tace idan angama biki kai kawai zaka koma “boobs dinta daya a bakinsa yace why?tace kaga banda lapia kuma can dagani sai kai kwara na zauna anan din idan yaso sai ka dinga zuwa kana ganina “sakin boobs din yayi yana daura kansa bisa su yana kallonta itama shi take kallo tana wasa da hannunta a suman kansa “yace waya ce ki fadamun haka tayi shiru kafin yasake cewa magana nake dake “gently tace Allah babu kowa kawai ni ne nace maka haka “ya girgiza kai yace ban yarda ba “idon yayi raurau ta gyada kawai tace to”murmushi yayi na gefen baki yana jin kaman yahade yarinyar nan wani lokacin kawai yahuta da masifan sonta daya dami zuciyan sa “ yace oya feed me yourself ta gyada masa kai tasa hannu tana kama kansa sosai kaman yanda yakoya mata tasaita boobs din sosai a bakinsa tasaka masa yaja ta cija lips yana wasa da daya yana shan daya kanta na mata ciwo kadan kadan dasauki bisa ga jiya datayi tunanin ma lokacin rasuwar ta ne yayi “ tashi yayi zaune yasa hannu ya mayar mata cikin bra kafin yaja zip din yakai lips dinsa kan nata yabata wani very light kiss “kafin yakwanta yasata jikinsa yaja musu duvet tashige jikinsa kaman yar mage wannan perfume din nasa yana sata jin peace of mind shima yaron kaman yasan ubansa ne yazo sai taji ciwon nata ma yayi mata sauki Wallahi “ duk datake shagwababiya “Wallahi tana daurewa tana kokari da jarabar malik duk uban girmansa haka take dauke sa tsaf “shi kansa yasan yarinyar na kokari tana hakuri kuma dashi saboda kwata kwata ita bata da jaraba “sai daya tuno maganar ummi lokacin da aka daura musu aure zasu tafi kano tace jikinta nabata yasamu matar rufin asiri hakika aydarh matar rufin asiri ce a wurinsa da wata maccan ce “bazata taba juri wannan jarabar tasa ba idan ita bahaka take ba amma ita tana hakuri dashi “bacci daman take ji tariga sa yin bacci kafin shima yayi. Karfe sha daya daidai jirginsu dr ibrahim ya sauka a adamawa tare suka taho da dr hafsa,inna hibba,aysha dasuka tafi tareda inna sai iya da rabiah “inna sai wannan abu take a airport ita ga wacce tasaba shiga flight malik ne yazo daukan su sai karin driver daya da atare zasu taho da aydarh kuma yace ta hakura tazauna gida kar gajiyan yayi mata yawa “dr ibrahim natayi masa tsiya dr hafsa na taya sa wai yazama wani Alhaji guda yakara kiba Washington ba karamin ansar sa tayi ba “dr hafsa tace ina kanwar tawa malik yace tana gida tana jiransu hibba dai zuwa yanzu ga ciki nan tar tayi nauyi sosai “lura yayi da yarda rabiah kew ani sinne kai yayi murmushi yace yau ga rabi a jirgi hope bakiyi kuka ba?rabiah ta bata fuska tana turo baki tace kaiii yayah malik kaman wata yar kauye dai iya taceke ja can yarinyar dakika kasa bacci jiya saura kadan nace anfasa zuwa bikin dake aie inna tace daya fi sauki Wallahi “yanzu haka aka bar wasu lami mai aiki gida suyi kaca kaca da kayan shayin duk sai sun gayyace famelinsu na babban layi anzo anci ansha Wallahi dana wulakanta mutun na koma bansan lalurin kazanta banda ibrahin dayace idan ma muka koma sai ya sa a chanza kayan gidan da bazan bari ba Wallahi abaro su malik yace idan ki kayi hakuri ma ranki dade kwata kwata yau saura sati biyu fa ki wuce umra miyayi ruwanki dasu inna tasake gyara yafi mayafinta tace Wallahi kuwa dan albarka “iya dai sai faman murmushi take daman akwai wannan surukuntar tsakanin su da inna innar ce dai ba ruwanta aysha tace yayah su halime fa?yace suma anjima kadan zaki gansu dr hafsa tayi murmushi tace yau zaayi kwanan drama kenan drama princesses are back “malik yadafe kai yace aie yaran nan ciwon kaine “hibba tace ba kaman my maryam “dr ibrahim yace ina ruwan auta ita dai rabiah babu wanda tasani cikin halime Ko maryam aysha cewa kawai da yanzu har sun saba dan satin dasukayi ita da inna a kano duk da aysha bata fiye magana ba amma tanada shegen kirki har tafi mata dr hafsa kirki ma “ suna isa mai gadi yabude musu security’s suka taimaka musu wajan shiga da boxes dinsu ummi farin ciki kaman zata taka kan babies saboda ganinsu “ zasu zo ages da iya “da taimakon
Chapter 145 · 0% Book details