← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 127 OF 197

Sashe 127

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ai shine kwara kawai kinsan abunda ke miki ciwo mijine daya tamkar da trillion Abdoolmalik Wallahi “kafin tasake cewa komai sai ga sallaman sa “rufaidarh ta amsa masa aydarh kam bata dago ba daga kwancan datake a jikin rufaidarh “ sai faman sinne kai takeyi “har yanzu ma kayan dazu ke jikinsa yard fari tass yayi balain masa kyau bana wasa ba har kasa ya durkusa wajan gaishe da rufaidarh tana murmushi tace bismillah ka zauna manah kansa kasa yana murmushi yahau sofa dakenan parlor ya zauna rufaidarh tajanye aydarh daga jikinta tace baki ga yashigo bane malik dai sai satar kallonta yake ta turo baki tace is not of to 40mins daya fita daga nan auntie rufaidarh tabude baki tana kallonta abunta ma duk ta lura iskanci ne aikam zatayi maganinta da hajajju zata hada ta idan tace oum “oum na iya kasheta don bugu baba kuma lallashinta zatayi,sun samu sun shawo kan abba dakyar har yana maganar atara meeting gobe yanemi yafiyar dan uwansa shine zata zo musu dawani salon iskancin ? Rufaidarh tamaida dubanta ga malik tace Abba na can parlors sa nasama kuje yanzu saboda uktiee tace kaman yana da meeting damasu contract na companies “malik yashafa kansa yace mungode auntie Allah yasaka da alkhairi “rufaidarh tayi murmushi tace babu komai “ yace am auntie taina zan bi kenan? Rufaidarh takalli aydarh tawatsa mata wani kallon tace ko dai kin chanza daga yanda nasanki kuma?bazaki tashi ku wuce ba kaji mun yarinya dabakin hali “Aydarh tamike tasake gyara yafin veil dinta itama dai bata chanza daga farin hijab din ba “tayi gaba yana binta baya Wallahi kaf hankalinsa na kan waist dinta dake cikin abayan suna juyawa “ he cannot take off his eyes saida suka haye wani stairs din bayan first one din sai ka rantse kasan waje ne saboda tsaruwan wajan kaman kafita daga gidan “saida ya duba jikin walls din corridor daza su shiga parlor yaduba yaga ko akwai wani cctv camera a wajan yaga babu “har tayi gaba yayi grabbing waist dinta tajuyo ta wara ido tana kallonsa yahada ta da wall din yabi ta it didn’t take him a second to grab her lips and started kissing her “ Wallahi batasan yanda akayi bako dan yanda jikinta ke vibrating ne ko kuma maganin da auntie rufaidarh ke bata akwai tsoron kar wani ya gansu a ranta duk da tasan bayan oum babu mai zuwa wajan shikuma abba bata wannan exists din yake fita ba akwai wani na can baya “gabanta na faduwa amma Wallahi takasa hanashi sai saukan da ajiyan zuciya take neck dinta yadawo ya dinga harba mata kisses ya Allah jikinta kaman wet cotton irin wanda yayi dumi dinnan skin ta warm haka nan gawani musulmin scent datake fitarwa yah rabbil alameen ji yayi maransa ta rike kaman yayi ihu yarinyar nan akwai wani magic a jikinta akwai kuma wani magnet din dake jansa to her body bai taba sanin akwai something sweet a this duniya ba kaman jikinta yah arrahamar rahimin yah rabbil alameen!! Hannunsa har rawa yake yakai shi gaban zip din abayanta “hannu tasaka tana kokarin rike nasa hannun amma karfin ba daya ba Wallahi sam ma “sai daya bude gaban zip din take white lace foam bra dinta yafito Wallahi sabowa ce kal boobs dinta kaman zasu fasa bra din su fito tayi bala’In kamata whatttttttttt sun kara wani haske har shining suke kaman wani bronze a wurin “ idonsa har ruwa yake yakai kansa ya tura baki daya a wajan ya dinga saukan da ajiyan zuciya kaman wani mai neman taimakonta Wallahi bakaramin tausayi yabata ba saboda yi yayi kaman wanda ke kokarin mutuwa idan tahana shi,he try very veryyyyyy hard kafin ya iya controlling kansa “yayi lamo da kansa bisa boobs dinta kusan na ten minutes har kafanta yafara gagaran daukanta “ahankali kaman mai tsoro “tasa hannu ta janye kasan daga bisa boobs dinta ta gyara masa sanyin hulansa kafin ta zaunar dashi kan wani cushion mai table mai kyau irin na study room “ta dinga avoiding hada ido dashi shikam sai kallonta yake kaman wani mayye “hannu tasa ta gyara bra dinta kafin ta rufe zip din tana gyara veil dinta “kama hannunsa tayi without saying a word ta ja sa zuwa cikin parlor wani karamin show room ne mai masifan kyau sai wani mata Italian door “hannu tasa tayi pressing bell din kusan 5 mins kafin abba yataso yasaka exactly kalan yard din jikin malik har dinkin kusan daya kaman sun hada baki Wallahi kaman anyi kaki an ajiye shi da malik dinki kaman su har ya baci tazaran shekaru kawai zai sa ka bambamce bay an biyu bane mug din hannunsa ya ajiye kafin yataso yabude kofan “shigowa sukayi bayan ta saki hannunsa kan carpet malik yazauna parlor kaman wani villa aydarh ma ta rakube can karshen carpet cike da girmamawa malik ya gaishe da abba Wallahi abba yakasa dauke idonsa kan malik din saboda tsananin masifan kaman dayaga sunayi kodan hadda don yasaka kaya kalan nashi harta da voice dinsu kusan daya Abba ya amsa shi “Aydarh ma ta gaishe shi gabanta sai faduwa yake wai yau itace ke tsoron zuwa wurin abba “!bata taba tunanin hakan zai faru a rayuwarta ba kaman daga sama taji yace yarinya!!har sai dataji tana neman rasa yawon bakinta sai hawaye ya tsinke mata har yanzu sunan nan bazai gogu ba Wallahi kaman ta tashi ta rungumesa take ji “sunan dayake kiranta dashi ne yarinya cike da soyayya yake kiranta dasunan “bata taba tunanin a yanzu zataji sunan daga bakinsa ba!! Muryanta na kuka tace na’am babana ‘abba har cikin zuciyansa yaji wani kalan sanyi kaman an yaye mashi wani cutar datayi mai nauyi na shekara dari “ shirune yabiyo baya shidai malik yamika lamarinsa ga Allah saboda yasan idan abba ya yanke waccan hukunci bazaa daukesa da rai ba a parlor nan Wallahi mutuwa zaiyi har lahira sai ya mutu! Abba yazare glasses din idonsa “yace Abdool !malik dasauri ya tashi daga zaunan dayake ya durkusa yabda yayi din billahi sai yabaka tausai irin mutun na jiran jin abunda zai sashi bugawar zuciya “ yace na’am Abbarh “yace duk wani abun dazaa fadi an fadesa a can baya yanzu karashin baayani nakeso kana son yarinya ko ka shirya rabu da ita “ko jiran abba yakarasa baiyi ba “dasauri yace Abba ina sonta Wallahi ina sonta kuma kowa yasani bazan iya rabuwa da ita ba Wallahi ina son matata yajuya kaman wani yaro yana kallonta yace ki fada masa kinsan ina sonki koo ???duk sai yabata tausai da kunya at the same point ji yanda yakeyi kaman bashi ba sarkin daure fuska isa dakuma tsare gida “amma sai gashi yana abu kaman wani baby boy “abba ya dinga kallonsa ko kiftawa babu is this how he loves yarinyar sh isai yadinga tuno lokacin dayayi exactly irin haka ma baban oum shima haka yayi Wallahi duk sai yaji abunda yayi niyya yafasa yasaukan da kanshi dan jim kadan yayi kafin yadago yace yarinya aydarh ta dago ta kallesa “yace come here tasowa tayi tana tafiya gabanta sai faduwa yake duk tako daya idan tayi daidai yake da faduwan da gabanta keyi “ kaman mai counting steps dinta haka takarasa gaban abban ta durkusa yasa hannu yakamo ya daurata kan kujerar dayake Still hannunsa a nata murya can kasa saboda tausan da malik yabasa yace kina sonshi? Zaki cigaba da auran kuma?? Ta rasa ma abunda zatace ga tausan malik din yakasa barin zuciyanta maganganun oum nadawo mata fresh akai ga maganar rufaidarh yataru a ranta “ kuma zancan da rufaidarh tafada mata cewa ummi dasu aysha will not longer loves her again indai tace ai auran sai taji she is ready to continue with the marriage!! Amma tuannin abun nan dakuma zafin dake ji idan tagansa da others girls namata ciwo “abba yasake cewa kinyi shiru yarinya ,ahankali tace erh Abba,Abba yace erh mi girl bazakiyi auran ba?ta girgiza kai alaman ah’ah yace zakiyi malik dai sai kallonta yakeyi gabansa na bugawa “Abba yace zakiyi???? Tace ERH ‘ ai malik baiji kunyar Abba ba ya durkusa yayi sujjud yana ta addua “Abba cannot take off his eyes on his brother’s son as well as his in law “yaga tsananin masifan son yariny a idonsa Allahu akbar bai taba tunanin akwai wanda zai ga yana this mad love kalan nasa bas ai yau yagani mikewa yayi tsaye ya juya batare da yakallesu bayace I wish you a very happy marriage Life “may yours be among the best make Allah bless your union! Wallahi malik ji yayi kaman yatashi sama dan dadi ita dai aydarh kanta na kasa yana ganin abba yashige bedroom dawani irin speed yakaraso kusa da ita Wallahi wani irin runguma yayi mata kaman zai maida ta ciki “ ita dai takasa dago kai balle ta kallesa ko tayi hugging dinsa back ‘tashi yayi ,mata wani dauka kaman yar baby tawara ido tana kokarin sauka ya riketa kam yasa hannu daya yabude kofan haka yasauka da ita har main parlor inda suka bar rufaidarh a zaune yanzu babu kowa a wurin sai ac da kuma t,v dake aiki gawani irin kamshin turaran wuta dan sudan ke tashi haka ya dinga juye da ita kunya take ji kaman ranta kaman zata yi kuka tace mashi sir kasauke ni kar wani fa yazo “malik yasaukan da ita sai murmushi yake “yajawo ta wani daki yagani anan parlor yabude yajata cikin dakin yazaunar da it akan gado “kafin ya duka kasa yakama “ kneels dinta yana kallonta taki yarda su hada ido dashi tasukunya da kanta “ahankali yafara mata waka “shiru tayi tana sauraronsa yace “sonki ya fatatake ni har na durkusa shi adabeni har yasa nafallasa nidake mu raini so gare mu kyankyasa nayi binciken kaman babu narasa! Wani irin cute smile tayi tana rufe ido “tace waya koya ma this hausa song ?yace saboda ke kawai na iya shi daman I promised myself zanyi miki indai baki raba auran ba “sai kuma yayi shiru yace thank you darl ki zabi duk abunda kike so in this duniya zanyi miki shi I promised myself indai har bai fi karfi na “you really makes me feels
Chapter 127 · 0% Book details