← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 148 OF 197

Sashe 148

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

auntie nagode aydarh tayi murmushi kawai “ fried rice ne da chicken sai chivita da bottle water ga glass cup a gefe maryam tace yanzu haka fa baki ci ba ke? Aydarh tagirgiza kai tace naci fa “ maryam tace Allah yasa abincin take ci sai faman surutu take wa aydarh duk labarin school ne dawani HOD din department dinsu dayace yana son halime amma tana masa fizge fizge “ Aydarh tayi murmushi tace zatayi wa halime magana “maryam nagama wa tamike da tray din ahannu tace bara takai kitchen aydarh tace no bara mayi magana da auntie hibba sai tayi mata magana naga aie they’re friends “maryam tayi dariya tace nasan sai tace ni nayi gulman aydarh tace bafa gulma bane “suna cikin haka wayan aydarh tayi ringing tana dubawa taga malik ne dauka tayi tayi shiru yace ki iskeni gidan ummi suma sun shirya sai mutafi ahankali tace ohk sir “takalli maryam tace yace suna jiranmu maryam tamike tace muje tohm “ bude wardrobe tayi tadauko veil din abayan ta already akwai inner cap a kanta tayafa barakallah “ maryam tace kinyi kyau Aunty aydarh tace thank you “ fita sukayi atare suka wa su oum bankwana a Parking space suka tarar dasu a tsaye malik ya Chanza kaya zuwa wani black yard mai shegen kyau “dinki ma yayi masa kyau ga black shade a idonsa duk su Hibba da dr hafsa suna nan tsaye ana jiran su maryam da aydarh din “ ayshat ace muje ko? Aydarh tayi kasa da kai tace bara na gaishe da ummi malik dai yabita da kallo ganin tayi kaman batasan dashi ba “a parlor ta rar da ummi din mai aikinta nayi mata tsifa ummi kaman shekaru basu ja ba har yanzu long hair dinta na nan “ babu furfura ko kadan a ciki “ durkusawa tayi dan nisa kadan da ummi ummi naganinta tayi murmushi tace sannu baby “tayi kasa da kai tace ina wuni ummi ummi tace lafiya lau Alhamdulilah baby ya karfin jiki?aydarh tasake kasa da kai tace Alhamdulilah “tace tashi ku tafi kinsan mai gidan naki halinsa sai shi “ kar yayi fada, aydarh tamike tace sai mun dawo ummi addua ummi tayi musu aydarh tafita suna dai tsaye wurin databar su “malik yakira driver “ dr hafsa tashiga gaba sai aysha da halime da maryam da rabiah suka shiga back sit dr ibrahim dayan motar yashiga da hibba malik kuma yadauki wacce yasiya da sunan ummi suka shiga da aydarh (abun yar son kai ce 😂) ya dinga kallonta kafin tajuyo tace kana ji karfa kaja a daki motar ummi Allah “ yace saboda mi tace to hala baka ga titi bane sai kallona kake yace kinci abinci kam?tayi shiru tasan halinsa yana ganewa idan anyi masa karya ta girgiza kai tace zanci if we are back yace no said ai suyi gaba mu tsaya a siya wani abu “ tagirgiza kai ta kamo soft clean hannunsa ta kama tace no sir please kabari sai idan muna dawowa yace Alright amma you promise?tagyada masa kai tace I promise to eat “yayi murmushi wani hadaddan plaza ne kaman irin a abujan nan wurin har yagaji da kyau baki daya plaza shagunan dinki ne kuma duk suna daya alaman na mutun dayane “ fitowa sukayi daga motan dr ibrahim yana kallon hibba yace nadai fada miki aie boubou gown nakeso ayi miki kar ayi miki style din dake kama jiki ahtau idan bahaka ba bazaki fita wurin wunin ba ta marairaice fuska tace ohk yah roohi tau smile ayi baa bun fada bane bayace ai naga kina shirin fara masifa saboda dinki “ yace Alright fita muje kafin hafsa tace wani abu kinsanta aie hibba tayi murmushi tace Wallahi kuwa “ fita sukayi suma su dr hafsa sun fito “ana jiran malik da aydarh bafa magana suke ba amma yaki unlocking motor balle tafito kusan five minutes kafin tace sir,yace uhm tace kaga fa suna jiranmu yace ai nayi tunanin hutawa kike tayi masa wani kallo ta juyan dakai kawai batace masa komai ba “yayi wani murmushin gefen baki “yabude motar itama tabude tafito dr ibrahim yace aie nayi tunanin kasa bude motar kayi har nafara tunanin nakira jamaa a taimaka manah aydarh tayi murmushi malik yace sai sa ido kawai dr hafsa tace yanzu dai mushiga ko nan zamu cigaba da tsayuwa kaman yan assembly “ hibba tace aikam shiga sukayi shagon ‘wanda yafi duk sauran girma shi kansa kofan shagon abun kallo ne kaman kana kasan turai yah Allahu “ suna shiga aka fara welcoming dinsu wata classy mama ce irin manya masu kudin nan dasuka saba zaman turai “ tana ganin aydarh tayi murmushi tayi hugging dinta tace oyoyo dota Masha Allah ina sirikina anan dr hafsa ta nuna mata malik yazare glass dinsa yace good evening “ matar tace evening dear ya aiki masha Allah ya made a beautiful couples Allah yasa albarka aydarh tayi kasa da kai tace ina wuni mom ya aiki matan tace Alhamdulilah dear ya kwana biyu tace Alhamdulilah “tace dota kinsake zama kaman balarabiya Masha Allah ko ma you are pregnant yanda kika sake zama dinnan aydarh dai tayi shiru don mugun kunya ma taji Wallahi gani take kaman kowa yana ganewa “kan wasu Expensive chairs suka zauna aydarh na zama malik yazo yazauna a gefenta tayi masa wani kallo kafin tadauke kai ko kunya baya ji shi “dr ibrahim yaga abunda yafaru murmushi kawai yayi “duk suka zauna aka kawo musu ruwa da drinks hadda milky donut “matan takira tailor din dake measurement “ yana zuwa ya gaishe su malik yace hold on mr man yafada baya ma ko kallon direction din da mutun din yake mata tayi tsaye tana kallonsa kowa ma cikin su hankalinsa yamaida kan malik din “Aydarh kam kasa kawai tayi dakai cus tasan abunda mijin nata zai fada “ yace babu macen da zatayi musu “matan tayi murmushi tace sure sir da akwai yace Alright a kira ta “kiranta tasa first tailor din dayaxo yayi tazao duk tayi measuring dinsu ana zuwa kan hibba wacce itace last dr ibrahim yace ba kalan nasu ba ayi mata free boubou gown kawai dr hafsa tayi murmushi tace Allahu akbar “ matan tace in sha Allah son ita kam zaayi mata kaman maternity gown kenan zamuyi mata shi in a unique design amma kaman mutun daya ya karu right?tafada tana kallon aydarh aydarh tace erh mom tanuna rabiah tace she is the one “matan tace oh oh tau we will talk with hajiya rufaidarh about her own fabric akwai exactly kalan naku amma price dinsa yakara gaskiya aydarh tace ohk nawane yanzu tafada tana unlocking wayanta matan tace yan yakai two hundred and 20 thousand kinga yakara ten thousand kenan aydarh tace Alright kafin tamika mata wayan tace your digits mom matan tawara ido tace lahh lafiya lau fa zanyi magana da ita aydarh tace no I will pay badamuwa “ malik yace aaaa bara zai biya kawai “Aydarh tayi kasa da murya tace yanda daga shi sai ita zasuji “tace idan kuma kace zaka biya bani ba Allah I will not ittt tafada tana tura baki yace sorry tau nasan zaki iya aie biya tau “matan tasaka acct number aydarh tayi payment din har sun mike “ taga malik bai tashi bad uk sunyi gaba sai ita takallesa tace bara mutafi ba kana nan kenan Sai mutafi mu barka “yace abu zanyi kafin ta tambayesa taji yama matan magana yace nawane bill din dinki matan tayi shiru tace kowa kala uku ne so munyi magana da ita Hajiya rufaidarh tace zata saka anjima malik yace aaa zan biya nawane?tace 500k ne yasa hannu a aljihun rigansa yafito da bundle na 1k 1k kwara six yamika mata tace ai kayi adding daya yayi murmushi yace mom matana zaayi ma special one dr hafsa tarike baki tace inyeee nagode dai abun yar son kai ce kenan maryam tace kai yayah ya harare ta tayi shiru “Aydarh dai kanta nakasa she is still smiling tana wasa da yatsun hannunta sallama sukayi har bakin motar matar tayi musu rakiya tana godiya kafin ta juya takoma ciki “malik ya daga murya yace oya kuje gida zamu je anguwa mu dr hafsa na shigewa mota tace bye bye my couples “ dr ibrahim yace mu ma fita zamuyi ahtau baku ne kawai masu fitan ba “ malik yace tau lafiya lau hey ku fadawa ummi mun fita aysha tace bye sir “ maryam tace auntie karki manta ni aydarh tace to dear “halime ta balla mata harara maryam kafin tajuya tana kallon hibba tace my mom unborn don Allah tsaraba hibba tace sure my sister maryam tayiwa aydarh gwalo driver yatayar da mota suka wuce “kowa hanyarsa yayi cikin su dr ibrahim dai yawo kawai suka hau titi sunayi sai can tace masa zata ci cake suka wuce Cakestries “ ….babu inda yayi branching sai bakin wani hadaddan restaurants kaman irin Bosporus Turkish cusine din nan na dubai “ wayyo Allah suna zuwa taga yakashe mota ta tura baki “yace tau ranki dade what again?tace to nina ce yanzu zan ci yayi shiru yana kallonta kafin yafita yazagayo side dinta yace idan bazaki sauko ba tajuyan dakai sai faman turo baki take hannu yasa yaciro ta daga cikin mota tawara ido tana kokarin sauka Allah yataimake ta ma babu kowa a wurin “har cikin restaurant din yashiga da ita ahaka kafin. Kafin tarasa mima zatayi ya ajiye ta saboda cikin restaurant din da jamaa ba kaman wajan “cikin wani dan iskan voice kaiiiii yarinyar nan ta iya bariki “ hannu tasa daidai maranta tace wayyo sir cikinaaaaaaaa tana fashewa dawani kalan kuka na zallan shagwaba “ai a rude ya ajiyeta yajawo kujera yana daurata still takama ciki tadafe dayake hawaye ba wahalar zuwa suke mata ba hadda hawaye kaman dagaske she is in pain dinnan yace minene mamana is everything alright mikike ji acikin tashi mutafi asibiti dan Allah sorry darl “ so take tayi dariya ganin kaman zai mata kuka duk yarude ita bata taba ganin wanda ke nuna mata tausayi idan bata da lapia ba bayan Abba sai shi “kawai yana mugun tausanta buh banda when it cames to
Chapter 148 · 0% Book details