Sashe 194
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tace wayyo Allahna Cigaba da kukan tayi malik har yajiyu duk da yarinyar bata kuka da karfi “yashigo dakin yasamu adam yayi shiru yaga Aydarh tahade kanta da wardrobe dinsu tana kallon sulty dake kwance a gadonta “malik yace ahah cuddle bug inace baki dakin baki ga damsel na kuka ba”Aydarh tace nagani mi suke so dani fisabillahi yayah?yazanyi? Malik yace yanda zakiyi kenan tunda kin haife su shiru tayi tagoge hawayenta taciro yarinyar daga cikin gadon tazo tagabansa ta wuce dakin su tashiga tazauna a sofa ahankali take shafa kan yarinyar itama wani kalan bacci ne a idonta ga ciwon kai tanayi na side daya shafa kan bazai mata sai databata nono “rainon yara uku is not easy tana mugun kokari shayar dasu kawai ya isa “.Malik bai samu nannie da ta dace ba kowa yadauko sai ga kaman bazata iya ba shidai wallahi don yazama dole wani lokaci ko suna hannun Aydarh sukayi kuka sai yatambayi dalili “balle ace nannie ke kula dasu “ tana zaune a parlor yashigo aikin yan uku baima barta kwata kwata tafara shirin school ba gashi har week yazagayo “ baiwar Allah “ zama yayi yaja long pointed nose dinta yace ina wuni hajiya tace lapia baban adam sannu da dawowa yace su adam fa tadafe kai tace ansamu sunyi bacci after all the rigima tace congratulations tace thank you shaa “ yace maganar school tayi shiru tace kaga baa samu nanny ba kuma rainon yaran nan ga school bazan iya hadawa ba kawai abarshi koi dan sun kara girma sun isa sakawa school nakarasa yayi shiru gani yake kaman bai mata aldaci ba babu yanda ya iya haka yace tau shknnn mamana Allah yayi miki albarka Allah yasa sulty tabiyo masu sunan ku tama murmushi tace Ameen yakashe mata ido yace are you ready for today?tadan dago sai tsoke kanta tajinjina masa kai “yayi murmushi yace you didn’t have to cooks anything tonight we are going for a family dinner tace da this rigimanmun yaranka?yace yes naah tace ummm yace you should get them ready bara nashiga wanka idan kikayi musu wanka sa ini na shirya su kema sai kishiga wanka yes?tace to “tashi yayi wuce bedroom dinsu itama dakin yaran tashiga baccinsu suke hankali kwance lallabawa tayi daya bayan daya tashiyar su don kar ma su farka baki daya suma ta rigima har tagama basu tashi ba tamayar dasu ta kwantar tana shiga dakin yagama shiri yana daura Rolex watch black tahau tsintsiyar hannun dake cike dam yayi wani kalan official kyau mai daukan hankali cotton yard yasaka blue black dinki jamper yayi matukar karban sa yayi combing hair dinsa looking very decent and rich yana gama saka agogon yasa shade yace kin shirya su tagyada mai kai yace tau ten mins muka baki kiyi sauri ki shirya nasan halinki pina cola tace bazan jima bayace tau har yakai kofa tace baka jiba yajiyu tayi kasa da kai ahankali tace you looks damn hot and sexy my Abdool yayi wani murmushi that melt her heart yayi crossing two fingers yace you are the reason behind my hot and sexy mamana “impact you are the reason behind my survived “ tayi murmushi tace I love you jellybean!yace I love you too cuddle bug “yace we will be waiting for you “tace I promised not to keep my four pikins waiting “yayi dariya yace really tace sure yace list your four babies am all ears tayi wani smile tasake kasa da kanta the adam,naff ,sulty and the smallest little Abdoolmalik “kasa fita yayisai dayakarasa yabata wani warmest hug yace we love you momma Allah yasaka miki da alkhairi for always being the reason behinds our smiles our joy our survival and all!tace Don’t mention doctor it’s my dutie to do suchs tacire shi daga jikinta tace kaje ina zuwa har yafita kofan yana tafiya da bay abaya yana kallonta itama bata shiga toilet din bas ai daya fita tana murmushi jama ta kofan yay isai daya zauna kan sofa yayi shiru yana sauraron bugun zuciyar shi “daba a basa Aydarh ba dayana tunanin yanzu bashi da rai da bata zama matarsa ba da bazaiyi aure ba “hakanan yake zama ya dinga tuna zamansu tare zamansu a kano shine best moment a rayuwan shi his colorful season his worthy victory shine a Washington dinnan bazai taba iya mance wannan gidan ba this house means a lot to him ashe SO BA KAMA BANE “DA SO KAMANE bazai taba jin zaya so wata a rayuwarsa ba “ gashi yanzu yayi masa mugun kamun son Aydarh circulating yake masa a jiki “ a jini dama kuma jijiya “ sonta kaman yana tafiya da fita da shigan numfashinsa ‘gently yasa hannu ya wargaza suman kansa “ kafin yamike yanufi dakin triplet they are still asleep basu farka ba zama yayi yana lila gadon da sulty take yarinyar kaman tasan yazo tabude ido suna hada ido ta wangale masa baki har beautie point dinta da ko kuka take sai yafito yabayana “wani kalan dadi malik yaji shima yamata murmushi yaciro ta daga gadon yamata adduan tashi bacci yana kallonta Aydarh ta iya musu kwalliya ta iya musu gayu suma yaran suna taimaka ma gayun saboda kyan uwa da uba duk sun dauko tabarakallah daga tayi yayi tadinga dariya ta wangale masa dadashi “ yace hey damsel kin farka “do you know what?we are going out for a dinner “bana son rikice one “secondly banda kuka “saboda kar momma tafito booby tabayar a waje kinji sultana? Yarinyar sai binsa take da kallo tana kallonsa yayi murmushi yace kinyi kyau the purple suit you mamana “ camera tashiga yafara musu hoto shi da sulty din “ sunyi kyau bana wasa bamasha Allah “fitowa yayi rike da ita ahannu yakashe wutan kitchen dakuma corridor yakashe t.v parlor yakoma dakin su naff yana shiga shima naff ya farka sai daga kafa yake cikin gadon amma ba kuka yake ba lekasa malik yayi yamasa addua yana ganin baban ya dinga kallonsa da dayan hannu yaciro sa daga gadon yace tau taho sarkin kishi nadauki damsel shine zakamun kuka baa “ yaduba watch din hannunsa yace nasan momma sai tawuce ten minuets this girl “yace dayi kwalliya da kar tayi she always looks good yana shigan haka tabude kofan kamshinta yafara karasowa kafin ita “kallonta yayi har kashe masa ido tayi tasaka sabo dal din abaya blue black kaman exact yard din jikinsa plain abaya ne yadin mai wani irin kyau gashinta yawani kwanta gashi baki tayi parking din kasa ga hand bag da wayanta a hannunta “wasu kalan siraran bangles black tayi ma both hands dinta using ko’ina kwara two as usually rings dinta masu masifan kyau a yatsun ta “ ga veil din abayan tarike bata yafa ba daga daki daya kalleta sai dayace tabarakallah watau Allah yayi halitta shi fa a duniya dai ansallameshi saura lahira wanda in sha Allah shida ita till infinity till jannah bi izinillah “karasowa tayi cikin dakin ta ajiye hand bag din tayafa veil din kaman kasace su ka gudu da adam da naff tasaka musu sky blue kaya sai sultana purple “malik yace ko zakisaka musu extra sweater akwai sanyi sosai yau dinnan tace ciki nasaka vest dakuma overroll yace adai saka masu bude drawer dinsu tayi taciro sweater sabone ma baa fasa ba acikin kwali yake kwara uku biyu sky blue din sai purple wanda zata sakawa sultana saka musu tayi yataya ta sama naff “bayan motar yasaka su yasama su sit belt murmushi Aydarh tayi ganin yanda yake ta faman jera su kaman wasu manya kwanan su 46 yau a duniya gaban motan tashiga shima yashiga yatayar suka hau hanya wani classy restaurant mai skyscraper building mai dan balain kyau “ shi yadauki biyu tadauki sultana suka shiga “vip suka shiga saidai malik ya tabbatar sun zauna kan baby sitter yataho musu dashi “kafin ya zauna tabude baby bag dinsu tafito da feeder don ta lura adam yafara tabe fuska tau kuka zaiyi bazaiji komai ba yaruda su a wurin nan da kuka “duk da vip ne babu kowa a wurin daga shisai ita sai yaran amma bataji zata iya fito da nono a waje tayi feeding dinsa feeder tamikawa malik yasa masa a baki kafin tasama naff da sulty baby sucker suma “ waiter yashigo da menu list a hannu Aydarh ce ta karba tamasu ordering abinci aka kawo musu yau da kanta tamusu vedio yanda malik din ke tafaman sama adam dake kan baby sit wurin yakarbi feeder “dakyar yasamu yagama yakarba “yadawo kan table din “ Aydarh tayi saving vedio kafin tamatsa kusa da malik ta kwantar da kanta a board chest dinsa tamusu hoto murmushi malik yayi yace ni bansan when kika kara this kyau ba tawara masa ido tace ko rai bai so ba yayi dariya yace rai yaso manah tace kaci abinci daii “ shi yayi feeding dinsu ita dashi “yau triplet sai sun burgeku kaman sunji fadan da baban yayi musu ko kadan har adam sarkin kuka yau baiyi ba “ko da suka tafi kafin suje gida sai da suka tsaya mall yasiyan musu abubuwa kala kaya yasiyan musu ita dai Aydarh sai binsa da ido take kayan wallahi yayi yawa kulun da abunda yake siyan musu “Ajiye suka koma gida zata sake musu wanka yace akwai sanyi tarabu dasu kaya kawai ta chanza musu suma duk sunyi bacci lallabawa tayi tazare naff daga nono “ ta kwantar dashi cikin nashi gadon “ malik yakalleta yace sultana fa?tace nabata idan kuma tafarka cikin dare sai ta sha ya gyada kai “ Aydarh tazare ribbon dinta ta tako gently har gabansa kan gadon bayan takashe hasken tabar hasken bedside lamp kallonta yake har idonsa na ruwa her nightie is very sexy yamata kyau wallah isai ka rantse yarinyar budurwa ce danya sharr her structure is well packaged matansa tayi oh wow “ baza gashin tayi gawani mugun turare da mom tabata “ita kanta she cannot control her urge in this night saboda yanda matar nan mai lalle ta sudan “ tazo mata dawani uban magani “kullun sai tayi amfani dashi “ zama tayi gently gefen sa tayi kasa da kanta hannu yasa yajawo ta tafada jikinsa “yace