← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 197

Sashe 64

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

harbawa take yarda take maganan sai yaji duk wani lissafinsa ya kwance wannan yarinyan bai ma san yarda zaiyi da ita ba daurewa kawai yake amma da tuni ya barar da shawaran dr ibrahim saboda baya son wannan rigiman da koke koken,sa shi suke yana loosing, daurewa yayi yace idan kingama kibani key din bana shirme fa jiranki nake cike da masifa tayi masa tsiwa tace to Allah baran baka ba , bai ce komai bay asa hannu zai kwace key din ai dasauri ta jefasa cikin riga ganin abunda datayi ne yasa shi yin kasa da kasa yana wani killer smile kafin ya dago yace kibani key din tace ai nace baran baka kuma bazai ka fita ba yayi shiru kafin yasa hannu yamaida hannunta baya yarike su da hannu daya yasaka ta cikin jikinsa, gabanta yafadi ganin abunda yayi hankalinta ya tashi tace miye haka miye haka kakeyi sir kasake ni manah ka rabu dani,ni Malik bai ce komai yakarasa matsawa jin bango sosai, kafin yasaka hannu. Yarda ta firgita har sai da numfashin ta ya dauke na wucin gadin she never except this bata taba tunanin zaiyi kokarin cewa zai dauka ba yarda yake zage zip din kaman yana hadawa da fizgan numfashin ta, rufe idonta tayi gam ta riga tagama sallamawa,shi kansa malik bai san abunda yahau kansa ba , sai da yabude zip din tass white soft boobs dinta suka bayana cikin red lace foam bra tayi tighting dinta sosai dan tayi mata kadan daga sama, iyakar ta rabi bata rufe rabi ba hannunsa na kyamar idonsa na kan wurin ko kiftawa babu yasa hannu kawai ya dauke key din kafin ya janye ta daga gabansa ai kaman jira take dawani irin gudu ya ruga bedroom wani irin kuka na kwace mata dayasa shi jin har kansa ya sara,key din yasaka jikin kofan ya bude, anan ventilation din ya tsaya yafidda p-cap dinsa yadafe kansa yana sauke wani irin ajiyan zuciya yakai 10mins nan tsaye idonan a jajir ga can dai yayi kokarin sai saita kansa kafin ahankali yabude kofan parlor yashiga yadinga bin parlor da kallo kaman irin yau yafara shigowa din nan, zama yayi nan kan carpet kafin ya maida idonsa kan kofan bedroom din sound din yarda tafashe da kuka nasake playing a kunnansa, tashi kawai yayi yanufi bedroom din yana Allah Allah bata rufe ba, aikam yana burdawa yayi saa a bude, yarda tade kanta da gwiwa kawai sai yaji hankalinsa ya tashi walking majestically ya karasa kusa da ita har yanzu kukan take, ahankali ya hau kan katifan yasa hannu zai dago kanta taki dagowa daman yasan bazata dago ba,sai kawai yasa hannun ya dauko ta kaman wata yar yarinya ya daura ta saman kafansa,yayi placing kanta a chest dinsa,cike da lallashi yake shafa bayanta, kafin voice dinsa very slow and calm yace ya isa haka,bana son yawwan kuka shiit, kiyi shiru “bayan ma banje can din ba nafasa zuwa nace mata “sai sannan ta dago kanta fuskanta har yayi zufa tsaban kuka,tace ni bashi ya dameni ba tafada tana sake rushewa da wani kukan kaman irin daya dago ai ya falla mata marin nan “kallonta yake ko dauke ido babu yace tau miya dameki? Sai sannan ta zame jikinta daga kanshi tadawo kasa ta sukunyan da kanta “tace bayan kullun sai ka dinga ganina tafada wani kukan sakarci nasake kwace mata,malik yayi shiru duk da ya fahimce abunda take nufi,can yace tau hajia ba dole na dinga ganinki ba kullun har wani irin zabura tayi tadago idonta da duk kukan datayi babu wani alaman ja sai da hancinta da fuskanta duk tayi zufa ganin yarda tayi dinne yasa shi daga kafada yace eh mana ai dole na dinga ganinki tunda a gida daya muke rayuwa ke bakya ganina kullun? Aydarh dai kanta nakasa ganin shi bai ma fahimce ta ba da farko tayi tunanin ya fahimta,bata sake cewa komai ba ta cigaba da kukanta yace ohh bazakiyi shirun ba wai? Still kukanta,take hade rai yayi fuskanshi ba alaman wasa yace wai ba magana nake da ke yafada cikin fada fada aikam kamar ance tasake fashewa da kuka haka takara volume din daya fi na dazu subhanallah wannan yarinyar zata zautasa, ya dinga kallonta kafin yace idan baki rufe ma mutane baki ba sai na taka ki a dakin nan ai kaman andauke ruwa haka tayi shiru sai saukan ajiyan zuciya kawai, Still idonsa a kanta yace Allah yasa naji kin sake kukan tunda ke bakya tausayin kanki, bayan kinsan idan kina kukan rashin lafiya kike, kamar ba babba ba wai wasu yaran ma basa abunda kikeyi, Allah yasa na kara jin bakinki kiga yarda zanyi dake, yarda yake mata fadan kamar irin yana yiwa dan yaro “mikewa yayi sai kuma yayi kasa da murya yace kije toilet ki wanke fuskan ki sameni a parlor kina ji? Kanta a kasa ta gyada mashi kai, yafita sai data kara kusan 5mins kafin ta shiga toilet din ta wanke fuskanta hadda soap tasa towel ta goge kafin ta fito riga ta chanza da kaman kar tafita parlor sai kuma ta mike ta dau hijab dinta ahankali take tafiya kaman bata son taka tiles din har ta karaso parlor yana zaune kan carpet itama bisa ta zauna amma can nesa dashi ta sukunyan dakanta, yakasa cire ido kanta a jikinta taji yana kallonta sukunyan da kan tasake yi tana sauraron jin abunda zai ce mata shiru shiru bai ce komai ba har aka kira magrib tashi yayi ya nufi hanyar toilet bayansa ta bi da kallo har yashige kafin ta mike itama tashiga bedroom tana shiga ta wuce toilet tayi alwalla tafito time din har an fara sallarh hijab tasaka ta kabbara . Kitchen ya ajiye kafin ya shiga bedroom din bayan ta gama sallan isha’I ta dauko books dinta zatayi assignment wanda yanzu sai tayi take nuna masa idan inada ba daidai bane sai ya gyara mata ,kallon books din yake ko dauke ido babu can dai yakasa hakuri yace “who writes this for you? Ta dago kai taware ido tace ba kowa “yayi shiru kafin yace ke kika rubuta? Ta gyada masa kai yayi murmushi yace your handwriting is the best “tayi wani cute smile tace kaima sir naka yanada kyau sosai yashafa kansa yace really? Tace sure yace tau idan kingama ki fito muyi dinner tace dinner kuma girki kayi ne? Ya girgiza kai yace taya zanyi girki matan gida batasani ba it’s something special kawai ki fito zaki gani tace to “ ten minutes later sai gata ta fito ta cire hijab din tasaka hula a kai ,ahankali tazauna kafin ya tura mata plate din awara a gabanta ta dinga bin awaran da sauce a gefe sai cabbage da carrots suma anyi slicing din su in a very attractive way, ta kalli plate din ta kallesa kafin tace wa yayi? Cike da tsokana yace Ramlah,ta dinga kallonsa kafin ta mike tace to babu wanda zai ci abun nan kam, yayi kasa da murya yana ware ido yace why? Tace ai nace ta daina kawo abu nan gidan wani ma yace muna son abincin dazata girka ta kawo ne? Malik yace aaaaa ita fa kawai don nine tayi nikuma naga ba zan iya ci baki ci bane that is why nace kifito muci,Still idonta kansa tace to wai miye very special anan ina irin abunda ake siyarwa a kofan gidan nan ne shine special? Kafin cike tsiwa tace maybe ita shi take siyarwa yasa takawo maka “malik yayi murmushi yace bai burgeki ba kiji fa yanda komai ke very neat a nan, aydarh tace hala ni girkin nawa is very untidy? Ya girgiza kai yace haram ban fada ba tace to ka mayar gobe zanyi maka yace kai haba kin iya ne ?ta hade rai ta girgiza kai tace ah’ah zaka koyamun ne yace tau ni waya ce na iya?tace to sai auntie ta koya manah amma dai babu wanda zai ci wannan ka bayar ko ka mayar mata bama so “yayi dariya yace aaaaa gaskia ni zan ci kema dole kice tace To Allah babu wanda zai ci a cikinmu, ganin dai dagaske ta yarda Ramlah ta bayar kuma yaga reacting dinta,yana murmushi yace kinga relax zauna Doctor yakawo yace hibba tayi tace akawo manah “tabata fuska kaman zatayi kuka tace shine kuma zaka ce ita tabada? Yace sorry zauna dai let’s chop ta zauna kafin ta hade rai tana turo baki tace ni to kadaina jana gaskia,yace nadaina muci, tace to ina naka naga nan plate dayane “yace fork biyu kuma ba ,batace komai bay ace tare zamuci ai ,kafin yayi shiru yasa hannu suka fara ci yayi dadi sosai kusan five taci kafin ta mike ya bi ta da kallo yace what? Tace nakoshi ruwa zan kawo yace ni zan cinye duk wannan c’mon dawo nan hajiya ‘kananan kwalla tafara tace Allah nakoshi ganin zatayi masa kuka yasa shi yin shiru yaciba da cin awaransa,kitchen din ta shiga ta dauko masa ruwa,ta ajiye ta koma gefe tana shan nata” kafin ta ajiye ta jawo roban candies din dake nan ajiye nasa yana ganinta yayi shiru bai ce komai ba budewa tayi tana sha,ina ma yanda take son zaki haka take son abinci ‘sturbborn bea kawai “ganin takai kusan na five duk da girman abun yasa shi dago kai yace ‘ko kin manta bai fi five days ba,taware ido tace miye bai fi five days bay ace shi cramps din dakike dagawa mutane hankali kaman zaki mutu, dasauri tayi kasa da kai tana ajiye roban kaman zata ruga,yace ohh ashe ke ke jama kanki kina shan zaki baki san shi ke saki wahala ba?tayi shiru batace komai bad ai tana sauraron sa amma da akwai space da sai ta nutse anan din, tsaban kunyan dataji, yayi shiru ya cigaba da abunda yake a waya, kaman bashi yayi maganan ba, ta turo baki kafin a ranta tace “ko ma ina ruwansa ya akaiyi yasan saura kwana nawa tayi mp? Bata da mai bata amsa kuma bazata iya tambayar sa ba kawai sai taja bakinta tayi shiru.Tayi shiru kafin tace ai baka gogeshi bay ace kai haba ai mantawa ma nayi,anjima zan goge ai sai jibi school din ko?ta gyada
Chapter 64 · 0% Book details