← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 197

Sashe 16

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hannunta daga nashi ,duk da ba rokon kirki yayi mata ba amma tasaka kwarta hannun nata shima bai saki bah, har sai da suka zo gaban motar kano sannan ya rabu da hannun nata, wanda ke lodin motar malik yayi ma magana ya gaya masu garin dazasu ,washe baki yayi yace tau masha Allahu daman wajan mutun biyu kawai ya rage ku shiga sai a dau hanya, kallonta malik yayi sai bin tashar da dakallo take she never come across suchs place ko commercial market bata taba zuwa ba ,in taje super market ma tau wani karamin abu taje purchasing yawanci komai nata na order ne daga wani kasa, Bai ce mata komai ba still hannunta yakama suka shiga motar.Hajajju na kallon rufaidarh tace tau daman wannan kuturun gida na ibrahin ai bazan iya zama ba Allah na tuba, rufaidarh tayi murmushi tace hajajju ai gaki nan yanzu a nan din ko, hajajju tace niba wannan ba cikina babu komai kawo man kalaci nayi, fita rufaidarh tayi ta shiga kitchen oum na tsaye tana slicing fruits da murmushi rufaidarh tayi takalli oum tace,”yan mata ba zama miji nagari yau sai wani jin kanki kike oum tace shin ba dole ba sai kuma ta marairaice fuska tace har yanzu fa abun na damunshi wallahi ban san yarda zanyi ba rufaidarh ta dafa kafadar oum tace ki kwantar da hankalinki uktiee kiyi kokarin sa shi manta komai mu ma kanmu uktiee mu daina tunanin abun a ranmu, in sha Allah uktiee zanyi duk yanda kikace in sha Allah, few minutes suka dauke ta shirya komai a kan wani hadaddan tray komai na abba oum tsaye take kanshi. Cup din shayi rufaidarh tahadawa hajajju ga irish plate guda tayi mata fraying 5 eggs da uban bread hajajju dai sai zufa take hadawa can ta kalli rufaidarh tace yaran nan fa ko waya wannan babu ahannunsu bamu ma san idan zasu sauka a kano ba nikaina lambar wanda na bashi bansan ko mutumin na nan ba ko ya mutu daman dai ya jima yana jinya, tunda tafara magana rufaidarh ta zuba mata ido tana kallo, rufaidarh tace hajajju daman baki san mutunmin ba kika ce kin san sa? Hajajju tayi mitsi mitsi da ido tace tau nan dakika zuba man waennan idanun naki kina kallona Kamar wadda tayi ma sarki karya fa, daga taimako sai abu yazama jafa’I ina nan naga saboda hankalin yaron ya kwanta yasa nace mashi akwai wanda zai tarar a can kanon koh? Rufaidarh dai tayi shiru batace komai domin so take baki daya su yakice tunanin aransu su bar addua da rokon Allahn dasukayi yayi aiki. Wani irin numfashi ya shaka ya fesar sauyin yanayi sauyin rayuwa da rubutaciyar kaddarar dake kudin littafinsu komai ya fara daga yanzu , babu abunda ke mashi amsa kuwa a kunne irin maganar oum ta karshe, amanaci nabaka idan kaci ka manta dacewa kana da wata mahaifiya a duniyar nan. Nan take yaji wani irin kwarin gwiwa da karfin zuciya yayi tawakalli yayi imani da kaddararshi kuma yasa ma ranshi daukar wannan kaddarar,zuwa yanzu jikinta yayi weak da yawa ahankali take tafiya jiri taji yana kokarin debar ta kasan bishiyar dasu ke tsaye tayi luu zata fada cikin zafin nama ya taro ta,tafada jikinshi wuri ya nema yazauna Still tana jikin shi cikin wata irin raunannar murya tace sanyi nake ji , dasauri ya cire rigan sanyin jikinshi ya yafa mata,baisan ta inda zai fara ba baisan yarda zayi ba yana jin duk yanda take kankame jikinta saboda . Saboda tsananin sanyin da take ji , yarasa makama da abunyi, cigaba da zuba mata ido yayi yana kallonta har sannan idonta na rufe bata ma san a jikin da take ba, Assalam matar tace cikin dan yin kasa da murya amsa mata sallaman malik yayi cikin wannan muryar tashi, cike da barikanci matar tace am tun cikin mota nake lura daku kamar batada lapia koh? Tunda tafara magana malik bai dago balle tasa ran zai kalleta har ya amsa, kara gyara tsayuwar ta tayi tace naga kuma Kamar baqi ne ko? wace anguwar zaku, ganin maganar nata yayi yawa yasa malik ce mata “ina zan samu chemists? Indai kemis ne bakada matsala akwai wani babban kilinik nan baya dan anguwarmu ne mai kilinik din, “ kallon aydarh yayi yaga yarda fuskar ta tayi wani sharr kamar batada jini lashes dinta sun tattare waje daya he can’t express how he feels on her shidai yasan baya jin haushin ta kuma shi dai yasan bata burgeshi rainin yarinya yayi yawa and the worst part ma taje tayi abun kunya an laqa masa sharrin da ma yakasa fassara abun sam karamin tsaki yayi azuciyarshi ahankali ya furta I will put common sense into your head idiot(miye abun zagi kuma 🤭😂) gajiya tayi da tsayuwa can tace yallabai ko dai bakaji mi na fada ba? Sai sannan ya tuno da wanzuwar ta a gun, can yace ina ne clinic din? Washe baki tayi tace can babu nisa zata iya tafiya ko na kama ta, Ahankali yace bara na dauke jikkar sai ki taimaka ki kamatan mu je “ ahankali ta bude ido wani irin banzan kallo tayi masa shi da matar dayake cewa ta daga ta su tafi ai ko mutuwa zatayi sai dai ta mutu da dai wannan ta kama ta baisan iya adadin dauriyar da take kenan ba bai san iya adadin karfin zuciyar datakeyi ba wajan duk abubunwa dake faruwa ba tasan babu yarda zatayi ,tasan bata da wani sauran gata a duniya shiyasa ta yarda da ummi lokaci daya taji wani irin kaunar ummin aranta,,”dasauri ta dauke idonta ganin shima ya zuba mata ido yana mata more than kallon datake masu shi da matar dake tsaye a kansu “ this is the second time da tayi abun da ya mugun bata masa rai a tafiyarsu baya son raini bai raina kanshi and yatsani mutun mai irin wannan halin “ cikin isa izza dakuma kwarjini irin nashi da dakakiyar muryar sa yace mata stand up and follow her! Wani irin abun ya tsarga mata a rai kamar tsoro shakka ko mai kenan batasan ya akai ba batasan mi akai ba samun kanta tayi da kokarin mikewa tsaye amma takasa kwata kwata jikinta kamar ba nata ba still kokarin ganin ma ta saisaita numfashin ta take amma ta gaza yin hakan, kamar jira matar take tayi karaf ta kamata, shi kuma malik ya dauki jikkar shi data ta yayi gaba, kamshin jikinta kawai matar ke shaka duk da ba normal turaranta ta fesa ba kuma ba ma kayan ta bane amma pefume din da skin scent din ta nan a jikinta. Wani karamin building suka shiga babu hayaniyar komai sai wasu few mutane dake zaune kan wasu rubber chairs da alama dai wajan reception ne wata nurse ce zaune kan kujera tana attending wani patient, tunda suka shigo ake binsu da kallo duk da wurin bai wuce mutun biyar ba amma hakan ba karamin damun malik yayi basai karamin tsaki yake saki, kowa kallonsu yake da mamaki basu saba ganin mutane irin su ba tau ko daga wata kasar suke oho “malik ya kalli matar ya dauke ido yace ina zan ga doctor? Kallon nurse din da ta saki baki ta maida hankalinta wajan kallon aydarh matar tayi tace ina dr ibrahin din yake marar lapia ce dashi baqi ne naga matar bata da lapia nace masa yazo mu kawo ta nan, murmushi nurse din tayi tace Allah sarki yana ciki yana duba wasu amma ku jira shi kadan, kallonta malik yayi yace it’s emergency asthma ke kokarin tashi ga jikinta is very weak can you talk to him? Tashi nurse din tayi ta nufi office din Doctor,:shiga tayi office din da sallama a bakinta wani matashi ne da bazai wuce shekarun malik ba ya amsa mata dogo ne baki da ka ganshi kaga very decent mutun, kallonta yayi yace is there any problem saratu? Yes sir wani ne ya kawo matarshi and it’s emergency shiyasa nashigo, okay muje “” fita sukayi lokacin malik na zaune yasaukar da kanshi kasa, aydarh dake zaune kan daya daga cikinsu kujerun itama nata idon a lumshe yake,matar da tarako su mai su na’ima itama zaune take tana ta kallon malik shi bai masan tanayi ba, taba shi doctor yayi sannan ya dago kanshi ya mike tsaye gaisawa sukayi “Doctor yace kai ka kawo patient din? Malik yace eh “Doctor yace wacece a cikinsu malik yanuna aydarh, nurse din tashiga da aydarh dakin da Doctor yana nuna mata, kusan 30 minutes kafin doctor yafito da murmushi ya kalli malik yace bismillah muje office yallabai “Doctor ya kalli malik yace matar kace yallabai? Gyada kai malik yayi duk da yaji abun wani kala haka ya daure yace masa ehhh, Doctor yace bawani serious sickness bane kawai damuwa ce dakuma kamar akwai abunda yasa ta shock saboda yanayin ta ya nuna hakan ‘’shidai malik kallon Doctor yake yayi shiru Doctor yace nayi mata allurar bacci saboda mu samu tasamu nutsuwa tana bukatar hutu sosai ,malik yayi masa godiya kafin ya mike zai fita “har yakai bakin kofar Doctor yace yallabai idan badamuwa inda tambaya, malik yadawo ya zauna , Doctor yace amma yallabai ku baqi ne ko? AJiyar zuciya malik yayi ahankali cikin kamala yafara magana yace masa eh mu baki ne cus ban masan kowa a garin nan ba, Doctor yace Allah sarki , ina ne masaukin ku? Malik ya girgiza kai yace daga tasha sai nan kawai muka yo bamu kai da samun masauki ba, Doctor yace oh Allah ya bata lapia Ameen malik yace sannan ya mike yace ma Doctor zaiyi excusing kansa yayi sallarh akwain masallaci a kusa, tare da Doctor suka tafi har masallacin sai jan shi da fira Doctor yake shidai daga eh sai aa idan abun dariya ne yayi wannan miskilin murmushin nasa. Sannu ya jikin? Na’ima tace mata , bata kaunar kallo ta lura kuma tun bayan farkawar ta daga bacci na’ima ke zuba ido tana kallonta duk sai taji ta uncomfortable pad din dake jikinta duk yabace batasan kuma yarda zatayi bak o wanda zata tambaya ba, ga wanka tana son kawa isai ji tayi hawaye na bin kuncinta, har yanzu gani
Chapter 16 · 0% Book details