← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 177 OF 197

Sashe 177

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

so yake yatuna wurin da yasan muryan yarinyar nan “tace tau ina wuni yallabai ya aiki yakuma mantawa dani ina kawata? If he could he remember muryan yarinyar can ne tarana daurin auransu itama aydarh tundaga cikin toes har cikin brain muryan yakai mata this is salmarh! Dawani kalan sauri takarasa gabansa tana kallon wayar shima aydarh yake kallo kamata yayi suka zauna yana daukan wayan a hannu still a hands free take yace Alhamdulilah amma wake magana daga can salma tayi murmushi tace Salmarh ce aydarh”s malik yace oh Allah sarki how are doing salma ,salmarh tace alhamdulilah ya mantawa dani malik yayi shiru kafin dai yadaure yace no salma bamu manta ki ba saidai kene you have forget us “salma tace ayi mun afuwa kawai haka yakamata kuna bukatan spaces “amma dan Allah aydarh fa malik yace she is closed to me bara na bata gyadawa aydarh kai yayi alaman tayi magana yacire mata daga hands free karba tayi tayi shiru wallahi salma tunda taji anyi shiru tasan anba aydarh wayar sauke ajiyan zuciya tay isai ga hawaye tana murmushi wallahi da ita take kwana da ita take tashi she has no other sister neither a friend or a sister bayan aydarh friendship dinsu da aydarh bakaramin abu bane a rayuwanta duk wannan abun datayi duk da dan saboda rayuwan aydarh ne tayi salma tace kasa da murya takira ta da sunan datasan shine sunan dake saka aydarh murmushi ko da fada sukayi salman na neman shiri “cus salma tacika masifa ita “ita kuma aydarh jin kai miskilanci da halin I didn’t care kusan kalan mutanan sai su saka kayi hauka tsaban ban haushin su “salma ta dan aseenarh “rufe ido aydarh tayi tana sauraron yanda zuciyanta ke mata deep inside she badly missed her salma amma batasan what exactly take ji azuciya ba kan salma tasan dai tana jin haushinta ada baki daya salma ce number first wanda dazaa bata bindiga ita zata fara kashewa followed by dr khalil “ aydarh uhm salma tace har yanzu kina fushi dani dan assenarh? Aydarh tayi shiru salma tace you should re thinks about what happened ki fahimce ni ki fahimci dalilinmu “ idan kikayi tunani I will still called you right ina zaune gaban oum da mom ina jiranki ki zo Nigeria lets solve this please kibawa mijinki waya nayi magana dashi shi “aydarh takalli malik dake zuge zip din box dinta yagama hadawa “ voice dinta can kasa tace bayanan tana fadin hakan tayi ending call din” salma tasauke wayan duk sukayi murmushi itada rufaidarh da oum rufaidarh tace rabu da ita shi Abdool din will talks to her zata hakura kinsan this is first time dakukayi magana tunda abun nan yafaru “so allow her kinsan halin mutuniyar but I promise you cewa her husband will solve it all salmarh ta gyada kai tayi murmushi kafin tace Allah mom ina ganin story din mijin nata fa a ig “kiga yanda suka zama ita dash ini I just cannot to see dan asee da ciki a jiki fa oum tayi murmushi tace zaki gani ne kefa wai auran “salma ta turo baki tace tana kwantar da kanta a kafadan oum tace yaron minister of works yake sona oum but somehow somehow kaman baida nutsuwa he is too harsh oum tace ah subhanalla rufaidarh tace adai sake dubawa “ . Aydarh tace tau minene zai saka tace nasake baka wayan while bazata kira ta layina bas ai layin ka ‘malik yayi murmushi yace kiyi hakuri tau tahade rai yashafa kanta yace kinsan wani abu?ta girgiza kai yace shekara nawa na baki tadago suka hada ido ganin on a serious note yake maganan tayi kasa da kai tace 13 yace Alhamdulilah tace kinsan kuma yayanki ne ni ina da hankali morethan kuma am your husband kina ji ta gyada kai yace bayan oum da abba da mom babu wanda ke sonki a time din bayan kawanki can ummusalma “aydarh tayi shiru yace da bata taimaki rayuwan mu baduk da Allah yatsara nine mijinki kece matana “ amma salmarh takawo the most easier way da mukayi aure aydarh tasake kallon shi yagyada mata kaii yace salmarh loves you the most ta taimake ki ta taimaki rayuwanki babu wanda ta taimaka the most bayan ni!wallahi mamana da ban aureki ba da bake bane matana bansan yanda zanyi ba salmarh ta taimaki ne na aureki ban taba tunanin zan kawo this level ba in my whole life sai auranki danayi you are my priority ASSEIYERH sai nayi ma salmarh kyauta kalan na ban mamaki I most appreciate what she did to me Allah ne kawai zai sakawa salma da alkhairin sa “idan dai har kin daukeni matsayin mijin matsayin abunda kike so a rayuwan ki the father of this unborns the man that tooks your dignity I mean the man that disvirgin you the man who loved you from the bottom of his heart kiyi hakuri ki yafe wa salma ki gode mata dan Allah wife a wani irin hankali tashigo jikinsa ta kwanta “ tagyada masa kai tace nagode jaan thank you for all thank you for correcting me thank thank you for all yallabai “yashafa kanta yace thank you too darling “yace sannu kingama wankin tagyada masa yace badai dukawa kikayi ba koh?tace zama nayi yace uhmm wai dole sai kin dinga saka style din yara wannan nasu maryam ne wanda basu da aure kinga last time dakika saka eeeeee suit you but this time around ahh nidai babies dina tadago tana kallon sa baki a bude tace bangane ba yayah nib a yarinya bane komi?malik yajuya kai yana rike darinyan sa yace fisabillahi keda ba budurwa ba tamasa kullin wasa tace Allah ka karasa naga wanda zaka ma kuka yau dasauri yarike bakinsa yace nidai tuntuben harshe ne nayi hajiya bawani abu nake nufi ba kaf yan matan babu wacce zata iya magana in your present “wisely thinks babu mancan dake this full option well packaged kaman ki tawani rolling eyes dinta tace aha hap “ wait wait sir watau kana kallon mata ma kenan dasauri yayi surrender yace wallah ini bro to bro nake ganin su you are the only lady in my whole world ranki dade tawani jaa zip dinta kasa tayi kasa da riganta take perky white soft boobs dinta dake bouncing like sabon hurawa balloons suka fito cikin red foam lace bra suka bayana kasan ta daura a wurin tayi wani smile duk da tana jin kunya but she have do this for her husband she have to be baddie for him cikin wani voice dazai saka sa loosing control tace sisters hood respected you my doctor “lamo yayi a jikinta yana jin yanda take work a kansa. 11:30Am jirginsu yayi landing a adamawa driver company abby yazo yadauke su daga airport gida zasu sauka kafin anjima su tafi nasu gidan as usual ummi takasa ta tsare kan aydarh kowa sai yabon yanda ciki yamata kyau yake ita dai kunyar kowa ma takeji gashi duk mutane gidan biyun sai hidima ake su aysha amarya ansha kyau lallansu yayi kyau duk kitso aka musu kana ganinsu kaga wealthy brides suma angonnan sun sauka wallahi halime kaman kasace taka ruga yar karaman amarya daman tadan fi aysha kyau said ai aysha haske suma rabiah ma anyi kyau abunka ga fulani dr hafsa kam wannan charisma nata yasake taimaka mata wajan fitowa classy bride maryam sarkin rawan kai sister din amarya tana biye da aydarh da idan tahuta malik zai kai ta salon da henna tace black kawai take so saboda zama “yau ake sisters evening wanda iya sune kawa isai few friends din aysha da halime hafsa has no friends itama rabiah da bestyn ta bilki kawai akazo wanda duk sun waye yanzu sun shiga hankalinsu sun ga yanzu bah aka keyi ba “black material ne outfit dinsu sai silver head wannan baki daya four brides din silver ne fabric dinsu mai azaban kyau da tsada wanda tundaga dubai tayi order dinsu aydarh ce tace ita complete black zatayi both the material and the head da mariam itama tace itama yanda auntie aydarh zatayi haka zatayi “hibba ce sai bilki da friend din halime su four na aysha four sai bunky dinsu yarinya nan da malik da aydarh suka hadu da ita da last time dasukaje base uni din yarinyar nada masifan nutsuwa da kamun kaii wallahi halin ta daya dasu sai sun fita magana duk black and silver din sukayi baki daya sister evening din su sixteen ne anyi organizing dinsa sosai a gidan aydarh akayi decorating dakomai nan zaayi sa sunyi kyau bana wasa ba kafin a fara duk angonan dasu malik aka zo akayi pictures da dr faisal da malik da a tunanin zama zasuyi har agama don malik sai binbine yakewa matar da tasa kafa shima dayasa kwata kwata dinki ta na yau yaboye cikin hibba da baby junior dashi ma akamasa complete black sunyi kyau kyau sosai har zaa fara events ganin basu da alaman tafiya aydarh data gama fito dasauran snacks din takalli malik tace ku tafi koh? Yace mutafi ya”ya?tace erh zamu fara yace banda mune tace ina fa sister evening akace sir “yace yanzu tsakaninki ga Allah tafiya zamuyi tamasa wani kallo tace to ku zauna yace Allah yabada hakuri bro to bro let’s move dazzy yace a tashi lafiya nr umar yace yanzu duk all this babu mu aydarh tace kwarai yace tau mun tafi fita sukayi malik sai gunguni yake aydarh tabisa da kallo baki bude wallahi sun burge kowa kaman itace babba treating dinsa take kaman dan baby dayabata gefen bakinsa da milkshake jawosa tayi tasa tissue ta daukesa a gaban kowa ko five minutes su malik basuyi ba da tafiya sai ga salma cikin black GLK dinta tayi horn bude mata mai gadin yayi tashigo aydarh dai sai bin mota take da kallo don tasan ba malik bane maybe oum ce koh salma tafito tayi wani kalan kyau dakiba tasa ka kalan kayansu hadda head dinsu hibba wallahi Salma tsaye tayi kaman status tana kallon aydarh watau yarinyar takara wani extra ordinary kyau tasake zama wata irin ranki ya dade wayyo Allah heels ne kafanta ita salmarh
Chapter 177 · 0% Book details