← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 173 OF 197

Sashe 173

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

you tace I will missed you more darling yace kinsan ina sonki?tagyada mai kai tace nasani sosai ma yace tau take care of yourself and my twins tace I will in sha Allah yayana kai ma take care of yourself for me yace banda zama da yunwa banda rashin shan magani please dourarh tace I promised yace yanzu kina ji muje kiyi breakfast sai nayi dropping dinki airport din already suna can tagyada mai kaii “ hannunta yakama bayan ya tsaya tasaka wasu ubansu half cover hills wayyoni!! Black ne sai stone din sama kaman butterflies kanana kanana silver da mini handbag dinsa wanda atare suke kallon takalmin yayi tasan magana zayayi tawani hade rai yana kallon yanda tayi yajuya yayi murmushi box dinta yadauka tadauki wayanta suka fita sai dayasa taci Abincin sosai yayi mata transfer 1m yace tabawa hibbah shi yabude mata front sit din tashiga kafin ya zagaya shima yashiga yaja motar suka hau hanya a wani super market suka tsaya yasiyan mata fries sai few chocolate don baya son tana sha zagii kafin yayi hanyar airport din “Hajjaju ta kalli inna tace mudai daman bamu hada tafiya da matar mutumin can ba wallahi yanzu dai gashi kinga muna ji muna gani jirgi zai tafi kano bamu wannan abu dami yayi kama aysha tace ko fa lokacin bai karasa bai dan kukayi hakuri yanzu dai sun iso inna tace tau tunda mun zama yan iska duk anshiga jirgi mukuma gamu nan zaune kaman sayinbal shknn aie ko rufe baki basuyi ba saiga malik yaturo box din aydarh da package lader tana fries da chocolate itakuma daga wayanta sai hand bag dinta ahannunta sunyi kyau sosai atare gaishe dasu hajjaju sukayi inna tace wallahi Audu yanzu nagama cewa kodai baa gaya muku goma ne tashin jirgin ba ‘Karkuje ku makara don ma Allah yasa jirgin ba daya bane “malik yace ku tafi lokacin yayi “hajjaju tamike followed by inna sukayi gaba Aysha ma bayansu tabi aka bar daga malik sai aydarh yadinga kallonta itama shi ta kalla kafin tayi saurin yin kasa da kai tana wasa da yatsun hannunta kafin ahankali tace kallon fa yashe ki kula ta gyada masa kai yace bani hand bag dinki nagani batace masa komai ba tamika masa sabbin 1k 1k yake yafito dasu bundle 3 uku yasaka mata ta dinga kallonsa kafin tace I have enough money with me yallabai da baka saka bay ace nasani aie ki siya abunda kike so tace thank you sir Allah yakara girma yace Ameen tace sai ka iso “ yace in sha Allah waving hannun yayi mata itama tayi masa kafin tabi bayan su inna bai bar airport din ba har sai da flight dinsu yatashi wani ajiyan zuciya yasauke kafin yakoma yanufi wajan motarsa “ Yana cikin driving ibrahim yakira sa malik yace ko fa baka kirani ba da zankira ka dr ibrahim yace kaiii habaa miya faru ne? Malik yace sun taho tare da ita dr ibrahim yayi wani dariyan iskanci yace shine your voice turns like an orphan voice bawan Allah ai databari sai ran daran suna malik yace hmm nidai suna hanya dr ibrahim yayi murmushi yace tau ubangiji yakawo su lafiya malik yace Ameen kafin yace akwai wani abu naga ka kirani dr ibrahim yace no I called you just to say hi malik yace ohk bye ibrahim yace bye dan babyn aydarh “ malik yace bastard ‘ shidai Ibrahim dariya Kawai yayi kafin yayi ending call din “ ko a flight har sukayi landing kano bacci take sau daya ta farka shima fries kawai tac isai ruwa da aysha ta mika mata dr ibrahim dakanshi yadauko su daga airport already su hibba sun koma gida so gida yanufa dasu aydarh duk tayi wani kala da alaman cikin nata sam ba mai son wahala bane “ baiwar Allah hibba naganinta tabata wani irin hug ko tunawa data wani haihu batayi aysha ma haka duk aka dinga gaisawa ga hajjaju da inna masu da “ barakallah yaron yafi ma kyau a fili mai kyau dashi sak babansa “ dr ibrahim bayan ya ajiye su komawa yayi asibiti ,dr hafsa tayi shiru tana kallon aydarh ganin tayi lamo a kujera daga ita sai ita kawai a parlor part din inna wanda dr hafsa kawai ke zama “ dr hafsa tace sannu aydarh ‘aydarh tayi Dan murmushi dr hafsat ace kinga tashi kije daki sai kiyi wanka kiyi sallarh nasan bazaki iya cin Abincin yanzu ba ko da ruwan tea ne sai ki sha kunyi waya kau da yallabai?aydarh girgiza kai dr hafsa tace muje kiyi wanka tau sukayi aydarh nagaba hafsa na baya har bedroom din already daman anka kawo box dinta aysha kam na wajan rabiah. Malik yace kince Abinci tagyada masa kai yace kinfada fa tace lahh yayah ni har kunyan fita nake cikin gidan sai dunga cewa wai cikin yashiga boobs da hips fa malik yace ki dinga saka hijab bana son wannan sa idon haka aydarh tagyada masa kai tace gobe zaku zo bayace yeah tace dasu oum zaku taho?yace no daga oum sai ummi da baba zasu taho n isai flight din dare tace Allah yakaimu lapia yace Ameen Ameen “dr hafsa ta turo kofan tashigo tace kungama vedio call din kenan? Aydarh tace erh tace tau maganin fa aydarh ta langwabar da kai tace auntie zan sha fa dr hafsa tace sai yaushe zaki sha idan bazaki sha yanzu ba? Aydarh tace ah’ah auntie aie daman yanzu din nake maganar nasha dr hafsa oya tashi ki sha yanzu kullun dakika zo sai naji miki warning kan rashin shan maganin nan aydarh dai batace komai ta tashi tana daukan bottle water maganin tasha dakyar kafin tamike tace bara tayi sallama dasu hibba dawuri zata kwanta fever take ji fita tayi daga dakin dr hafsa ta dauki wayanta don waya zasuyi da faisal ‘ahanya suka hadu da rabiah tayi murmushi tace sannu auntie ai nayi tunanin har kin kwanta aydarh tayi dan murmushi tace ah’ah yanzu zan kwanta rabiah tace wajan auntie hibba zaki shiga aydarh tagyada kai rabiah tace aikam yan adamawa sun iso har kwa gaisa aydarh tajinjina mata kai juyawa tayi tashiga part din itakuma rabiah tabi nasu hanya “ sai suka gaisa kam dasu kwata kwata su biyar ne suka zo kafin tashiga dakin hibba daga ita sai baby ga uban dinki kala kala na sunan da aka kawo mata hibba nagani aydarh tace wallahi nayi tunanin kin kwanta fa saboda nasan gobe yallabai zai iso aydarh tayi kasa dakai tace kai na n eke dan ciwo nazauna a daki hibba tace subhanallah kin sha magani ba aydarh tace erh nasha takarasa kusa hibba tasa hannu hibba tamiko mata babyn bawani sosai ta iya daukar shi amma tana gwadawa har dariya sukeyi mata gani take bazata iya kalan na auntie hibba ba tadinga ba yaro nono agaban kowa ita gani take ko gaban malik bazata iya feeding ba balle kowa da kowa ma hibba tamike tace bara kiga tunda yayi bacci rike sa na gwada dinkin nan duk nazama wata kala kiji fa cikina yanda yayi aydarh tace anyi measuring dinki kafin ayi right? Hibba tace anyi manah amma wannan tumbin ji yanda yayi aydarh tace zaya koma aie in sha Allah hibba tace tau Allah dai yasa “ aydarh tace Ameen gwada kayan tashiga closet tayi a mamakin ta kam sunyi mata daidai babu wani abu dasuka mata kayan sun mata kyau sosai laces ne biyu sai atampha sequence mai kyau black and peach ta dinga fitowa aydarh na murmushi tace oh wow yummy mommy Allahumma bareek kinyi kyau sosai inyee hibba tayi dariya tace Allah yasa shima dr yafadi haka don dariya yake mun wai na tsufa shikam har yanzu yarone ina da mutumin nan bai kamani yamun ciki ba aie da ban tsufa ba “ aydarh tayi dariya tace bara naje na kwanta auntie sai dasafe hibba tace tau Allah yabamu alkhairi Hibba ta karbi babyn aydarh tafita daga dakin “ kusan lokaci daya su oum suka iso airport tareda su rufaidarh duk dr Ibrahim ne yadauko su daga airport su oum nada 30mins a gidan sai ga su rufaidarh da dr usama dawani kalan speed aydarh da oum suka tasu sukayi hugging juna da rufaidarh their looks more than happy masha Allah aka dinga ma su sannu da zuwa iya tarasa inda zata saka kanta tsaban murna sai dadi kowa ke ji ko hutawa baiyi ba halime takirasa tace suna airport bai ma fadawa kowa ba yatafi suma tadauko su dasuka shigo wallahi ita ummi mamaki ma suka bata ahh watau daman zasu zo kenan ?basu fada ba halime tayi hugging hibba tace congratulations big sis Allah yaraya manah shi oum tace girls ashe zaku zo? Maryam tayi murmushi tace ehh oum daman cewa nayi suprising dinku zamuyi “ummi tace aie sai surprise din tau sannunku wallahi duk yaran sai wani ji suke da rufaidarh da aydarh kaman su kadaine a wurin yanzu ma aydarh kanta a shoulder ummi duk ana parlor anata fira hibba kuma nacan dayan part din ana musu lalle da halime aydarh data kira malik tana tambayansa ko zaayi mata baki a bayan hannu tunda still red dinsu ita da oum da rufaidarh har yanzu yace kar ta Sake tayi batada lafiya ta hakura kawai suje salon tace Alright your majesty “ oum da rufaidarh daki daya aka ware musu ummi kuma a dakin iya tasauka halime da maryam “ kuma a dayan dakin dake cikin part din su dr hafsa suka sauka “dr usama babu yanda baiyi ba rufaidarh suje can gidansa na nan kano tasa masa rigima ala dole tare da yan uwanta zata zauna “ babu yanda ya iya yayi tafiyansa “ oum tadinga kallon rufaidarh kafin tace Allah uktie rufaidarh tace hmm nidai wallahi uktie ban sani ba shima yafadi hakan amma one month kaman dai ana jira oum tace ah lallai shi ala babu ruwanshi aie idan hakan yafaru babu wanda zai kaini farin ciki rufaidarh tayi kasa da kai tace hmm Allah ya amince su oum shagali “ oum tace Allah dai yaraba lafiya amma tabbas tabbas ciki neke gareki mrs usama gobe kiyi using strip ki auna mu gani
Chapter 173 · 0% Book details