Sashe 65
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kai kafin tace exams zaa fara ma,yace yaushe tayi shiru sai kuma can tace wai nan da two weeks “yace au uba jarabawan zakuyi ba kenan tace miyasa?yace ai naji kince wai tace to nan da two weeks zamu fara yace Allah yakaimu,tayi shiru kafin yace bara na fita na amsa waya,tabi sa da kallo tace to yace da Ramlah zanyi waya tace vedio call ko audio tambayar tabasa mamaki yace miya kika tambaya ?tace ah’ah kawaii na so nasani idan vedio call ne sai nace ka rufe camera cus ban san yarda zata fito a vc ba takarasa tana tabe baki,malik was very speechless yarda take zaro magana Wallahi bakaramin mamakinta yake ci ba , idan tayi maganan bazaka taba tunanin ita tafada ba,malik yashafa kansa yace waya gaya maki?tajuyu tana kallonsa tace ka san dai ai she is more than ugly right? Malik yahade rai yace gurl din ce ugly kodai baki gane wacce nake nufi ba? Aydarh tace indai wannan abun ce a bazata taba kyau a camera vc ba,matar da afili ma she no fine inaga a vc, ita din kaman ba mace ba,yace ya isa haka ki daina kusheta amma duk container Africa ban taba ganin mai kyau ta ba har a Europe’s countries din ma “ai dasauri aydarh tadago tace ai kam taje can kasan cage zasuyi mata,anemi central zoom a hadda ta da giraffes dan there even resembles each other, duk yarda yaso kar yayi dariya sai dayayi,ta dinga kallonsa ko kiftawa babu ganin yarda yake dariya kafin ya tsaya da dariyan ya riko hannunta yace matan da zan auran kike gayawa haka ta turo baki tana turesa tace erh en ai I didn’t lie komai nata nafada yace tau ai babu kyau haka tace to bazan sake ba kaima karka sake mata magana yace ,miyasa tau tace kawai bana so yace minene bakya “so? Tayi shiru batace komai ba ya sake matsawa towards her har suna gogan juna, kafin yasa hannu ya jawota ta hau jikinsa,yace idan baki fada mun ba,bazan daina mata magana ba,tace nidai kawai yace ke dai kawai mi? Tace bana sonta yayi murmushi ganin yarda ta tura kanta a kirjinsa ,Yace tau miyasa bakya sonta dan bata da kyau? Tace nidai ah’ah yace tau ni ki fito kina damuna,tayi saurin dagowa sai lokacin ma ta kalli abunda tayi din ta juyan da kai ya dinga kallonta ko kiftawa babu kafin yayi murmushi yace tau anjima mu shirya muje gaishe da inna, tace to “. Inna tace waye kuma haka? Malik da ya zauna gefen inna yace shi ibrahim din ne baki sani ba? Inna tace tau dole aka ce kowane kwashe kwashe sai na san shi? Dr hafsa na jinta tayi shiru batace komai basai danna wayanta take, Aydarh dai abun inna mamaki yake bata da dariya ma,Malik yace kuma fa har auransa kika je kwana biyu ma kikayi a can, inna tayi mitsi mitsi da ido tace tau gaskia namanta sa,malik yayi murmushi yace tunda kin manta sa ai shknn sai na mayar masa da sakon,inna tace sako yabaka daman? Malik ya jinjina kai yace eh tace shi ibrahin din nidai daman nasan Wallahi iya ce tahana sa zuwa waje na tunda yayi aure bai zo ba balle yakawo mun matar nagani daman ai ba tsoron Allah gareta ba,dayake ba lami bace, uwarta Allah yajiqanta, Malik yace kingane sa yanzu kenan?tace nagane sa miya baka ka kawo man?malik yace ai sakon magana ne, inna ta bude baki tana kallansa yace cewa yayi kiyi hakuri karki ga bai zo ba aiki ne yayi masa yawa amma zai zo kawo maki amaryan ki gani,inna ta tsuke baki tace daman zuwa yake gidana idan ma zuwan yake ai bana arziki bane,malik dai yayi shiru yana sauraron inna tace tau nidai ba ruwana ka tashi muje ciki ka karbi kwadonka, ka dau matarka kuyi gaba dare yayi kar ace man tsohuwar banza ina ganin abun magana bana yi malik yace tau,ta mike yabita har dakin,aydarh takalli dr hafsa tayi murmushi tace inna drama queen,dr hafsa tace ai shi yafita dayake biyeta kinji wai batasan Doctor ibrahim ba ,Aydarh tayi murmushi tace bata gane sa bane dr hafsa tace baki san matar nan ba,fitowa yayi da samiira a hannunsa wacce inna ta zuba masa kwadon yakalli dr hafsa yace dr sai dasafe,mungode sosai dr hafsa tace tau yallabai Allah yabamu alkhairi aydarh ta mike tace bye auntie,dr hafsa tace sai dasafe aydarh ku gaida gida,har bakin kofa ta rakasu. Ya dinga kallonta kafin Yace ayi nayi tunani bige ta zakiyi ,Aydarh ta kallesa kafin ta tabe baki tace to ni miye ruwana da ita?ai we are not mates malik yayi murmushi yace kuma gaskia ne,tayi gaba bata ce masa komai bay ace to shi zogalan fa?tace ni nakoshi,yace dawo nan sai kinci kaman zatayi kuka tace Allah na koshi fa, yayi shiru bai sake magana ba kawai yawuce kitchen spoons biyu ya dauko sai bowl lokacin daya dawo parlor, bata nan tana bedroom,bedroom din ya shiga yasameta zaune a katifa ta cire hulan ta tana kokarin sausata ribbon dinta, yayi sallama ta amsa yace yaushe zaki kara kitson? Tace ai auntie kullun tanada aiki yace ita matan Doctor fa? Tace wa wai auntie hibba maybe bata iya ba yayi shiru bai ce komai ba ya bude samiiraa ya zuba zogalan a bowl ta kallesa ta langabar da kai tace eyyerh nakoshi fa sir ,yace u must it idan kuma bahaka ba kinsan sauran tace miye sauran to? Yace sai na kalli nan yafada yana nuna mata direction din boobs dinta dasauri tasa kanta tsakanin laps dinta kafin, tace Allah ni dai ka dainaaaaa babu kyau faaaaaa yarda take jan maganan Allah saura kadan yayi loosing amma yayi controlling kansa,yace miye babu kyau din tace abunda kace din still bata dago kanta ba, yace mina ce din ?tace maganan fa dakayi yanzu yace ai ni babu maganan danayi “tace ka fa sani sir “yace auu haba ashe babu kyau ni ai bansani ba, tace Allah kasani yace ohh idan miji yaga matarsa shine babu kyau?tace ai babu kyau namiji na kallon mace nidai dan Allah ka fita maganan nasani kunya yace babu idan zanje sai kin gayamun wanda ya gaya miki,har yanzu kanta na a cinya tace Allah oum ta gaya man auntie rufaidanmu ma haka ta fada abba ma baya san ina magana da maza ko a can daman ai ni bana magana da mutane ,yarda take maganan in a very childish way “yasa shi fahimtan abunda take fadin hakan bakaramin burgesa yayi bas hi dai Allah yakashe yabasa kawai Wallahi daace zai ga hajajju da sai yarasa abunda zai mata kyauta dashi yah rabbil alameen,yafada kasa kasa,yace dago kiji tau tace ina ji ahaka yace sai fa kin dago,kunyan hada ido take dashi shiyasa taki dagowa ahankali ta dago kanta amma takasa hadda ido da shi ta sukunyan da kanta,yace oum da abba suna da gaskia amma ai banda mata miji ke babu duk kallo daya da zan ma wurin lada zaa baki dasauri tadago kai suka hada ido tayi saurin yin kasa da kan kuma murmushi yayi yace kina gani ba da gaske bane?ta girgiza kai tace ah’ah fa ranan a school su maman noor duk suna fada nidai Allah babu ruwana kunya nake,yake ohh really tace kaga ai shi aure sai idan kana son mutun ba?ya gyada kai amma sai yaji duk wani kala da tayi magana “tace to kuma ai baka son anima bana sonka,kaga ai ba aure bane “Wallahi ji yayi har zuciyansa na neman chanza direction gabansa yadinga buguwa, bai san dalili ba amma bai ji dadin last statement dinta ba “yama kasa ce mata komai saboda ya lura babu komai a ranta batasan komai ba an cuce rayuwanta domin wani yaron ma yafita sanin rayuwa sai yanzu yake tunanin akwai hikiman hadin auran nasu,tambayoyi fal a ransa wanda sai ya nutsu zai yi tunanin amsan su, daurewa yayi ya jinjina kai yace hakane “shiyasa ma zan aure Ramlah ita tunda tana sona,aydarh tadago kai ta zuba masa waennan idonta nata wanda kyawun su ke neman zautasa,tace Allah bazaka aure ta ba yawara ido yace why ?she is my type ai,tace Wallahi she is not,yace whatever hajia tunda tana sona zan aureta nidai tace to Allah ni bazaka aureta ba yace tau ke miye ruwanki da wacce zan aura ne? Tace ai am your only family anan kuma tunda su abba basa son mu sunyi disowning namu kaga u have nobody except me and me too I have nobody except you, yace ki daina cewa haka sona son mu sosai manah Sosai fa kawai dai ko nine a shoe dinsu haka zanyi ai kinsa girman laifin dasuke tunanin munyi kinga ba kaman abbanki it’s a disgrace to him idan akai finding out maganan kinga kowa yasan sa shiyasa yayi using right way, har tafara hawayen sarkin kuka kenan,tace no ai they have to investigate before doing suchs amma babu wanda ya tambayeni kawa….kawai suka yi mun aure tafada tana sakin wani kuka bakaramin tausayi tabasa ba hakanan yaji shima kaman zaiyi kuka,kansa kawai yamaida wani direction yana sauraron yarda take kukan baya son hanata domin bai san girman nauyin abunda ke a zuciyanta ba,can ta saurara tana sauke ajiyan zuciya yajuyu yace stop crying like you will hurt your self sturbborn bea ta turo baki tace nidai am not sturbborn,yace nagaya miki bansan ma sunan da zan kiraki ba amma ai kinfi sturbborn, ta turo baki tace ai kaine sturbborn tunda bazaka ji magana na ba, malik yashafa kai yace nagaya miki auranta zanyi muci kar yayi sanyi yafada yana kai spoon daya na zogalan baki kwata kwata yanemi nutsuwan sa ya rasa maganan dayayi ce yasata daga kai tace to ga auntie ka aureta itama manah malik ya dinga kallonta ko kiftawa babu baiyi tunanin zata fadi hakan ba, ganin yana kallonta yasa tace “kaga auntie she is beautiful and decent kuma she is wise enough, kuma she is well educated,amma wannan babu dayan dake da take dashi,malik was very speechless yama rasa ta ina zai fara magana yayi shiru dai,tace sir”kayi shiru ko ba ka son auntie?yace eh bana sonta ita dai Ramlah nake