← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 197

Sashe 18

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ne karewa! Wait miye hadinki da shi? Girgiza kai tayi ta mike tace ni natafi sai ka taso “:bata jira amsar shi ba ta phecee daga office din yaraka bayanta da harara, bayan sun dawo sallarh malik ya kalli dr yace dan Allah a ina ake samun gidajan haya? Shiru Doctor yayi sai can yace idan ba damuwa akwai wani gida can kasan anguwar nan babu nisa gidan mai clinic din ne da a ciki yake zaune kafin a mayar dashi kaduna aiki compound ne sauran parts din akwai mutane wannan ne kawai babu idan ya tashi da yace nashiga na zauna baya son barin shi hakanan tau yanzu tunda ga ka sai muje ka gani idan yayi maka, malik was speechless he is out of words tun haduwar shi da dr ibrahim yake masa kirki kala kala…….. Dr ibrahim yace zuwa gobe dasafe kafin a sallameta sai muje tare ka ga gidan daga nan din zuwa can 200 ake zuwa a keke, malik yace tau shknn Doctor Allah yakaimu nagode “ dr ibrahim yace babu komai yanzu lokacin tashi na yayi daman bama kwana a nan din mu uku ne kawai ke aiki a nan din sai shi mai clinic din da ai chemist ne sai kuma mayarda wurin clinic ,malik ya danyi murmushi zuwa yanzu har yasaba da surutun Doctor ibrahim din. Sai da yafara shiga dakin da aydarh ke kwance ya sake gwada bp ta kafin suyi sallama da malik nurse saratu da 8 tayi take tafi sai dayar ita Doctor ce ita kawai ke kwana itama ba kullun saidai in har akwai patient din da aka kwantar basu ma cika kwantar da mutane ba a clinic din, Akwai wadatacan haske a clinic din, da sallama mai gadin clinic din yashigo hannu shi rike da tabarma dakuma prayer mat sai bargo da pillow mikawa malik yayi dake zaune a reception ,” da mamaki malik ke bin mai gadi da kallo shima mai gadin kallon malik yake kamar yasamu t.v bai taba ganin mai irin Kamar shi a zahiri ba saidai a indian flim “ ganin yarda yake kallonshi ko kiftawa babu yasaki baki yasa malik mikewa tsaye, yace lafiya dai? Sai sannan mai gadin ya washe baki yace aaaa lafiya lau yallabai dakta ibrahim ne yace a kawo maku wannan hannu malik yasa yakarba yana jinjina kirki irin na Doctor ibrahim, mai gadin yace ina waje ranka ya dade idan akwai abunda ake bukata ayi man magana “ko rufe baki bai yi su kaji takon tafiya a bayansu mai gadin ne ya waiwaya yace ahh barka da zuwa dakta yanzu nake zancan ki a raina nace ko dai dakta ibrahim bai gaya maki da marar sa lafiya bam asu kwana “dan murmushi wacce yakira Doctor din tayi tace aaa ya fadamun ina hanya bana jin dadin jikina ne sam ,cikin jimami yace Asha kam Allah yabada lafiya,Ameen kawai tace tayi gaba ko kallonta malik baiyi ba ya kwashe kayan da Doctor ibrahim ya aiko masa yashige dakin. Ahankali ya tura dakin ta takure kanta waje daya bacci take amma a wahale da alama ma sanyin damuna da akeyi garin na damun ta domin ta kudundene kanta cikin hijabi kallonta yayi for few seconds yadauke kanshi ya ajiye kayan, bargon yasha jiki amma duk da haka fess yake a wanke sai kamshin klin yake “ warware shi yayi tass sannan ahankali ya matsa kusa da gadon karamin tsaki yasaki kafin yasa hannu gently ya kwashe hijabin, dasauri ya dauke kanshi ganin yarda zip din abayar jikinta ya dan bude har kana iya ganin whitest boobs dinta wanda skin din ke kamar madara har wani shining yake , tsaki yasaki a fili kafin ya yafa mata bargon “komawa yayi ya zauna kan rubber chair dake dakin yayi alkawarin mantawa da komai yayi alkawarin karbar kaddararshi shiyasa ko kadan baya son sake tuna komai. Without making any sound ya buda warm din yana kallon abinci bazai iya tuna when last yaci abinci ba irin mutanan ne shi wanda sam basa wasa da cikin su amma yau gashi baya son ko kallon abinci, white rice ce da stew sai kifi cikin jug din kuma zobo ne still akwai ice a ciki batayi melting ba kadan yaci abincin ,yana tuna yarda take cin Abinci dazo kamar magani batayi three spoon ba ta aje, girgiza kanshi a ranshi yana tunanin ita din amanace a wajanshi ita din ticket ce ta yafiyar da mahaifiyarshi zatayi masa kan laifin da bai aikata ba “cike da kwarin gwiwa yayi ma kanshi alkawarin fuskantar sabuwar rayuwar shi da kuma gogaya tsakanin shi da kaddararshi.Tabarmar ya shimfida yasaka pillow ya kwanta sam baya jin bacci amma wata irin gajiya ke tattare dashi, Almost thirty minutes yana ahaka idonshi rufe amma ba bacci yake ba,knocking kofar akayi ahankali yamike yace who’s that? Daga waje Doctor hafsa tace Doctor ce zan duba ko drip din yakare, “bude kofar yayi tareda bata hanya tashigo zata kai saar shi koma tafishi, ahankali tace ina wuni ya mai jikin? Lapia, da sauki kawai yace ya koma kan kujerar ya zauna ,duba drip din tayi taga still da saura, sannan ta dan yaye bargon kadan tashafa goshin aydarh taji temperature din jikinta normal normal kafin ta mayarda da bargon ta rufe ta, tunda Doctor hafsa tayi knocking ta farka taki buda idonta tana sauraron duk abunda ke faruwa, Doctor hafsa ta kalli malik tayi murmushi ahankali ta saukar da muryar kamar mai tsoron yin magana tace is she your sister or your wife sir? Malik yayi shiru har ta fidda ran zai amsata can yace “both” Dr hafsa tace Allah sarki Allah yabata lapia ,anan anguwar kuke ne? Malik ya girgiza kai yace aaaa , dr hafsa tace alright idan drip din yakare please let me know am in the office, Alright yace “daga haka Doctor hafsa ta juya ta fita. Har wajan 12 na dare malik ya nemi bacci yarasa itama aydarh sam ba bacci take kasancewar kadan kadan drip din ke sauka shiyasa har yanzu bai kare ba, har yanzu idonta rufe yake and bata fito da fuskar ta waje ba,ganin ya kasa bacci hakan yasa shi shiga toilet ya daura alwalla ya fito ya shimfida prayer mat din ya kabara sallarh, sai wajan one kafin drip din yakare lokacin malik ya sallame sallarh, sai sannan ya tuna da zancan kiran dr hafsa idan drip din yakare mikewa yayi tsaye ya matsa kusa da gadon yaga drip din yakare,without making any sound ya buda kofar yafita zuwa office din dr hafsa sai da yayi knocking sau uku sannan cikin muryar bacci dr hafsa tace am coming, bai sake cewa komai ba ya juya ya koma dakin, Dr hafsa ta kalli aydarh tace ko zaki shiga toilet din? ahankali ta gyada mata kai sai kuma tayi kasa da murya kamar zatayi kuka tace I need to change kuma ina son warm water,ita dai Doctor hafsa kallonta take ko kiftawa babu ganin yarda take magana cike da shegen shagwaba da tsananin izza da kuma aji gauraye a muryan ta kar ma aje batun kyau wannan zata ce tunda Allah ya hallice ta she never meet a beautiful persons irin aydarh da malik duk da bata da lapia amma asalin gayu ya bayyana a jikinta asalin hutu yanuna ajikinta babu abun da take kallo a sai diamond rings din dake hannun aydarh masu masifar kyau da daukar ido, murmushi dr hafsa tayi tace alright am coming, bayan fitar ta shima malik ya tashi ya kasake kabara sallarh ita dai aydarh har yanzu bata yarda ta sake hada ido dashi ba . Dr hafsa tadawo dauke da flask a hannunta ta wuce toilet ta hada ruwan toilet din is very neat daman bawani amfani ake dashi ba, fitowa tayi tace muje na hada, bata ce mata komai ba ta tashi ahankali tana wannan tafiyan nata mai daukar hankali,dr hafsa dai sai kallonta take yah rabbi duk shape din nata ne ko na ciko ne this girl fine finish Allahumma bareek, fitsari tayi dr hafsa ta mika mata pad da pant duk malik na kallon su bayan ya sallame sallarh har su kagama sannan dr hafsa ta kalli malik tace yallabai sai dasafe,sannan ta juya ta kalli aydarh itama tayi mata murmushi tace sai dasafe madam Allah yakara sauki aydarh bata ce komai ba, sai malik ne yace angode kwarai Allah yasaka , babu komai dr hafsa tace sannan ta fita ta ja musu kofa, Malik ya kalleta bai san sunan da ya dace ya kirata ba, Ahankali yace how was your body? Shiru tayi kanta na kasa tace fine, babu wanda yasake magana cikin su.Hajajju ta kalli oum tace to pah, wanene abba? Oum ta gyara tsayuwar ta tace habib, hajajju tace shi habibun yace zaku tafi can kasar din? Oum tace ehh ba jimawa zamuyi ba , hajajju tayi kasa da murya tace tau nidai ina nan bazan koma wannan kuturun gidan na yaya ba gaskia,oum tayi murmushi tace tau shknn nima na fi son ki zauna nan din tunda rufaidarh na nan itama hajajju dai tayi shiru bata ce komai ba oum tace tau idan gari ya waye ma karasa maganar tau Allah yakaimu hajajju tace,oum ta fita. Wajan karfe 10 flight dinsu ya tashi zuwa kasar spain hajajju dai hada kukanta,tace Allah sarki rayuwa famelin Habibu duk sun yaye sun barmu daga mu sai halin ko awani hali yaran can ke ciki Allah kawai yasani andai cuce su an cuce rayuwar su ita yarinya an banka mata aure da wannan basamudan mutumin, shikuma an lika mashi yarinya ga ba isassar lafiya Allah dai yasaka masu, rufaidarh dai sai kallon hajajju take inda sabo har tasaba da halin hajajjun. Hajajju tashiga kitchen ta iske daya daga cikin maids din gidan tsaye tana goge kitchen cabinet. Hajajju tayi mitsi mitsi da ido tace hup dai an gaya maku matsayina a gidan tau idan baku sani ba daga yau kusani daga yanzu har su habibu su dawo nice zan dinga bada umarnin duk abunda zaayi a gidan nan , ita dai mai aikin na tsaye da dan karamin towel a hannunta tana kallon hajajju, ko kiftawa babu “can hajajju tayi kasa da murya tace wai ita
Chapter 18 · 0% Book details