← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 197

Sashe 2

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ADAMAWA YOLA Kamar yarda kowa yasan adamawa ta kasance babbar jaha a Nigeria inda mutane masu banbancin yare kabilu da addinai suke rayuwa tamkar abu guda a jahar haka zalika mutane masu kudi da akasin haka ke rayuwa. G.R.A Anguwa ci da ta hada mutane yan siyasa da kuma yan kasuwa inda mafi yawa daga ciki masu hannu da shuni sun fi rayuwa a anguwa kasancewar lokaci ne na sanya ko ina shuru yake babu kara ko sautin komai face precious air dake kadawa a ko wani road na anguwr wani babban mansion house ne wanda tsayawa fadin tsaruwar gidan kan iya zama wani babban aiki gareni but iyakar kudi an kashe zabarsu wajen kira ginin gidan tamkar ba a mutuwa mutunan dake tsaye sanyi da white iron uniform yayi hanzarin wangale babban mint green din gadin yah illahi warabul ka’abah zanyi yarda da cewa alummar dake cikin wannan gida basu taba sanin cewa da akawai wani bil adam dake kwana bai da kwayar hatsi ta sama cikin shi bah domin kuwa ko nayi rantsuwa babu batun kaffara cewa ginin gida zayi irin ginin White House na kasar UNITED STATE (America USA) hankali nake bin jerin motocin dake pake a parking lot din gidan sunyi 30 kowace aka baka zata isheka karasa rayuwar duniya da yarda Allah ( gamu talakawa kenan) Babban parlor ne wanda ke cike da abun duniya wanda za,a iya kira da aljannar duniya wata mashiyar mace ce zaune cikin daya daga cikin cushions din parlor kallo daya nayi take bakina ya furta kamalar tsarki ya kara tabbata ga Allah daya halice wannan halitar sanyi take cikin wata dakakiyar sequences atampha ash and maroon dinki kaftan sosai dinki ya karbi jikinta kasancewarta fara irin farin nan mai haske mai daukar ido wanda hutune kawai ke magana wurin duk dacewa shekarun ta zasuyi talatin da tara zuwa arba’in hakan bai hana zalar kyau da haibatar bayana bah yarda take sarafa waya zaka iya cewa her life depends on it wani irin sirin kamshi ke fita daga jikinta wanda ya haade da kamshin turaran wutar dake fita daga cikin burner hade da dumin da room heater tasa parlor ya dauka sosai ta shagala da kallon pictures din Kayan da tayi order daga Cyprus wanda aka turo ma ta su turo mail dinta tana kallo rising head dinta tayi so masha Allah manya white eyes dinta sun sha kajal a hankali take motsa bakinta tana karanto addua kafin ta mike tsaya nabi bayanta da kallo yarda take tafiya kace jinin saurata ce tsayawa tayi daidai kofar wani daki dake tsakiyar jerin dakunan har ta kai white fingers dinta kan handle din sai kuma tafasa ta nufi hanyar dakin ta toilet tashiga tayi tafito jikinta da lema alamar sallarh zatayi carpet ta shimfida ta kabara sallarh cikin natsuwa takeyi har ta kammala zuhur prayer tayi azkar ringing din da wayar tayi yasa ta maida hankali kan wayar lumshe ido tayi tareda murmushi wanda har saida beauty points dinta ya luma cikin sanyi murya tareda natsar da kanta ta dauka daga can ajiyar zuciya aka sauke wannan na daya daga cikin halayan da yasa yake son zarah saboda duk fadan ta indae kanshi ne maida kanta take wata irin kamila salaha amincin Allah ya tabbata a gareki tare dakai ta amsa tana mai fitar da sautin murmushinta Ina daughter na kira wayarta switch off while so nake na fada mata munyi waya da dr Sam yace resumption din su next week ajiyar zuciya ta sauke tare da kira sunanshi ABBAN BABY daga bangaran shima cewa yayi OUMMUN BABY cigaba da magana tayi abban baby ina bukatar ka dawo cikin gagawa please domin kullum AYDAH abunta gaba yakeyi please do it for my sake ta fada tare mayar da muryar ta zuwa harshen da tafi kwarewa wato Arab cus she is Arab woman while ABBAN ayda bafulatani ne na asali tafiye tafiyen kasuwancin shi ya hada shi da ita a kasar sudan kullum ayda kara salon take wurin tozarta rayuwar na kasa da ita wanda kasani nasani cewa ubangijin sammai da kassai ya karrama bil ADAM amma Sam ayda bata gani ko fahimtar haka lokaci yayi da ya kamata ta shiga hankalinta cikin fushi da gajiyar dayayi na complain din oummun aydah kanta yace enough zarah just be quite wae miyasa kike neman takurawa rayuwar baby she is still young habah har ynx bata san what’s wrong or what’s right bah habah cikin zallar mamaki oummun aydah ta waro ido tace man anya kasan abunda bakin ka ke furtawa aydah you just called her a kid kokuwa my eyes had that? Man kasan age din aydah ynx aydah is 22 pah and you are calling her a teen yarinya da ta isa aure ta isa daukar ciki har ka ke kiranta da young murmushi tayi mai ciwo tace it wouldn’t hurts me anymore cus duk abunda aydah tayi gaada tayi man aydah duk wasu halaya naka ta dauko cikin tsawa yace zarahhhhhhh ya isa haka let it be billahi don’t treat my gurl wrong if not kit ya kashe wayar ba karamin tashi hankalin hajiya zarah yayi bah yau Alhaji habib ne ke fada mata irin wannan hurts words din kan yarsu yar cikinsu yar dasu ka haifa with loads of love with much caring tsakanin su inalilahi wa’ina illahil raj’iun da wani yafada mata akwai ranar da habib zai daga mata murya har haka bazata taba yarda bah amma gashi yau da kunnan ta taji yarda yake mata mgn saboda soyayyar yarinya shi ganin tunani bazai haifar mata da komai bah kuma ko rantsuwa tayi bazata yi kaffara bah aydah batayi sallarh bah tashi tayi ta nufi hanyar dakin aydah anan ta hadu maids nata jiran fitowar ta cus sun gama lunch kuma su fada mata still aydah bata fito bah dakatar dasu tayi tare da basu umarnin an gama komai zasu iya komawa part dinsu su huta godiya sukayi mata tareda juyawa suka fita direct dakin ayda tashiga. Babban bedroom ne mai dauke da closet da toilet aciki mai na bedroom din sky blue ne da baby pink bakaramin kyau dakin yayi bah komai na daki killace yake a wurin daya dace dashi ga kamshin wasu mayun oud na tashi a dakin babu abunda ke tashi dakin sai sounds din girgiza anklet da mamalakiyar dakin keyi zaune ta a kan sofa ta tayi crossing white legs dinta masu matukar kyau da daukar ido sanye right leg dinta take da wasu hadadun gold chain anklets masu stone mai masifar haske sai shining yake duba na nakai zuwa fuskarta OMG this lady fine finish Allahuma this innocent gurl ake faman magana kan halinta she is that much beauty tafi kyawu kyau sanyi take da red long sleeve shirt da milk palazzo dasauri ta mike ganin yarda oum ke jifarta dawani kallo she is well shaped lady yah illahi mace wadda ko a cikin thousandths of ladies babu irinta sosai ta tsorata da ganin Oum haka cikin nuna umarni oum tace aydah ki tashi kiyi sallarh kuma ina jiranki down stairs hope u get gyada kai ayda tayi har Oum ta juya tace words aydah nasha fada maki kar ina maki magana kina man body language jikin ki zai gaya maki dasauri tace toh tana turo baki tayi hanyar toilet zame hular kanta tayi nan take long black silk hair dinta ya bayana tsawon shi har gadon baya shafa shafa tayi ta fito cikin three minutes ta gama sallarh zuhur ( fake fake kenan lol) ko hijab din bata cire bah ta nufi hanyar dining Duniya na dauke abun so da abun ki lokacin da wasu ke cikin daula wasu kuwa kwana suke basu ci bah tunda kofar dan maidaidaicin gidan zaka gane cewa masu wannan gidan masu karamin karfe ne sautin wata irin zakakar muyar wanda sautin ta yayi amsa kuwa ya karade duk harabar karamin gidan dake shafe da cement amon muryar na bin iskan da ke kadawa hakan ya taimaka wurin saurin isar da sakon sautin karatun littafi mai girma da mamalakin muryar ke rerawa sosai yake ba kowani harafi hakkin shi cikin dakuna uku da ke jera a cikin gidan muryar nan ke fito daga dakin dake karshe wanda duk yafi saura dakuna karanta share yake tass madaidaiciyar katifar na a gyare komai na dakin ya shirye yake kamar ba dakin matashi bah zaune yake saman prayer mat abun mamaki duk karatun nan da akeyi daka akeyin shi sosai na zuba saurayin ido farine tass saje ya zagaye kyakyawar fuskarshi yana cikin irin karfafan mazan nan masu kwar jini game da cikar kamala shekarun shi baza su fi 32 bah yayi nisa a cikin karatun shi duk yarda yake jiyu muryar ummin shi na fama yi ma kannanshi fada saboda makarar da sukayi na tafiya makaranta yasan cewa mudun yafita Allah. May Allah bless all the ladies My love for women’s is endless ♥ Yafita abun bazaiyi kyau bah domin Allah ya halice shi wani irin murdadan mutun miskilli ne na bugawa a jarida baya raina kowa cus bai son raini talakka ne amma mai wadatar zuciya wani sa’ilin har Abbyn su kan kira shi da mai girman kai tawani bangaran mutun ne shi mai matukar mutunci da son mutane ko da yaushe Faran faran yake most especially idan yana tare da abokananshi yauma kamar kullum bayan ya karasa karatunshi mikewa yayi tareda shirya kanshi cikin wani yadi mai saukin kudi kasancewar tsabta ta zauna jikinshi sosai yadin ya karbi shi sai kamshin oil perfume ( real xx ta’iba) bude wata karamar ghana yayi tareda fito da envelope yayi mai dauke da cv shi fita yayi ya tarar da ummi da abby zaune suna magana ganin shi yasa sukayi shiru domin magana ce da tashafi su asirinsu ne baza su so suyi involved yara ciki bah sallama yayi masu ya wuce fatan nasara sukayi mashi ya fice kasancewar gidan ya rage daga ummi sai abby yasa Abby cewa Asiya ba nayi wannan maganar bane da niyyar cewa na yanke wata alaqa dake tsakanina da dan uwana habib bah aaa Sam kawae dai ban san ta inda zan cigaba da rayuwa da mutunan da dan yayi kudi zaiyi watsi dani da
Chapter 2 · 0% Book details