← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 170 OF 197

Sashe 170

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yakwantar da kansa a shoulder dinta yayi shiru itama bata sake magana ba ‘ wayarsa ce tayi breaking silence din “ yana dubawa yaga aysha ce yace aysha ce maybe sun zo aydarh tace ohk “dauka yayi aysha tace suna bakin kofan parlor yace tau tashi yayi itama tasake gyara rolling dinta tabisa baya shi yabude musu aysha ce sai baba da hajjaju da inna yabasu hanya hajjaju tace gaskia kai dai kazama abun tsoro sam a ranka babu gudun magana yanzu saboda waccan yarinyar kuma bakomai yaja bas ai kada maka kugu datake tafe tana yi “malik yace yanzu kina bari su shigo ko kuwa?tasaki baki tana kallonsa tace inna kiji wani jafa”I kuma tau bara nayi shiru inna tace ahtau kema daii yaron nan yanata bakin kokarinsa kiyi hakuri kishafa kanki lahiya shima ki shafa mai baba tayi murmushi aysha ma haka watau yau ansamu bambamcin ra’ayi kenan tau aie shknn shiga sukayi suma maids din daaka zo dasu suka dinga yi da boxes din laifinta dakuma sauran kayanta na gida da duk wani abunda zata bukata oum tahada mata bayan sun gama shiga dasu suka fita compound din motar data kawosu yamaida su hadda 200k malik yabasu yace su raba drinks aydarh takawo masu da fruits inna ce yau ke jin surutu don ita hajjaju yau sawani baza capacity take ala dole irin iyayan masu cash dinnan suma bawani zama sukayi ba baba tasake musu nasiha sosai malik yayi godiya har bakin mota yaraka su kafin suka tafi su kuma suka dawo ciki “ dakin data zaba nan daman maids din sukayi mata arranging boxes din nan tashiga toilet tayi wanka closet tashiga boxes din sun cika wurin tadinga binsu da kallo sunyi kyau sosai kala biyu idan tace zata kalli kayan yanzu zai dauke ta lokaci box dinta na gida tagani tasan cream da perfumes dinta na ciki aikam suna ciki tafito dasu ta jera a madubi kafin taja stool tazauna tafara rubbing cream din a jiki ahankali ahankali towel din tagyara kafin tadaga ido tana kallon kanta a madubi baki taga tazama wata daban ita fa duk kyan nan daake fada bata gan isai yanzu datake da cikin nan dafe cikin tayi tana tunanin turowa fa zaiyi kowa yasan she is pregnant kuma kowa yasan abunda yayah ke mata ita dai har yanzu she cannot believe zata haihu wai itace keda ciki girgiza kai tayi tadauki perfume dinta da mom tabata tun kafin ta tafi tasan fa namiye amma kawai kamshin su yana mata dadi shafawa tayi aranta tace saidai yayi hakuri amma sai nasaka kuma yasan ance yadaina mun shafawa tayi duk wani corner na jikinta kafin tafito dawani cotton gown zata saka ganin yayi shara shara dayawa yasata dauko pant da bra cream color tasaka kafin ta daura rigan tasaka inner cap blue kalan rigan tadauki wayanta tana zira slippers takashe wutan dakin tajawo “duk yakashe hasken ko’ina yarufe bude dakinshi tayi taganshi tsaye yana moping ga kwalbar oil perfume akasa da alama faduwa yayi ahannunsa yafashe “ karasowa tayi tace eyyerh faduwa yayi malik yace kinga namanta nadauke sa da hannuna mai ciwo tau kuma ban lura ba nayi hitting wardrobe da hannun naji zafi ne sai nasake shi tace ohh sorry sir bara nayi bata kalli kasa ba ta taho aikam slippers din kafanta suka jata gashi mai ne kasa tayi luu zata fadi aikam tafasa kara dawani karan zafin nama yataru ta yace tariga tayi giving off faduwa zatayi idan hankalinta yayi dubu yatashi dasauri tarufe idonta tasaki ajiyan zuciya jinta a jikinsa wallahi ya tsorata kawai gani yake tafadi taji ciwo gakuma yarinyar da bata gama warwarewa daga bedrest ba daf yadauki kayansa yayi kan gado da ita zaunar da ita yayi yazauna shima cikin dan daga murya yace ke wai miyasa bakya ji Aydarh? Da yanzu kinfadi fa kice mi miyasa bakya tausan kanki balle kiji tausan abunda kike dauke dashi ahh? Jin ransa yabace yana fada idonta yakawo ruwa sai ga hawaye tayi saurin kasa da kai tace am critical sorry sir the place is very slippery ba kuma slippers ne akafana yace kinsa da akwai santsi shine zaki taka malama “gently tasauka daga gadon tadurkusa shidai sai kallonta yake tayi kasa da murya tace dan Allah kayi hakuri wallahi I will not repeat suchs yayah basan hakan zai faru ba kayi hakuri idan nabata ma raii please “ tafashe dawani kuka ji yayi duk bai kyauta ba bai kamata yayi mata fada ba fa hannu yasa yakamota yace ya isa ya isa mamana kiyi hakuri na ji tsoro ne karki fadi kiyi hakuri nayi miki fada hannun tasa tayi wiping tears din yana tayata yace sorry ohk?tagyada mai kai yasata jinsa tana sauraron bugun zuciyarsa shima haka lumshe ido yayi inhaling her scent Allahu akbar ji yayi wani erotic feelings na bijiro masa from noway ai idan ma yace zai iya hakura baiyi sexing dinta in this night ba yayi karya kam “ hannun yasa yacire hulanta yazare karamin ribbon dinta yadinga saka hannunsa cikin gashinta tana ji tayi masa lamo sai sauke ajiyan zuciya yake dasauri dasauri “ gently yakwantar da ita kan pillow shima yabita amma bai sakar mata nauyi ba “ kallonsa take shima same “idonsa nawani oily kaman zaiba “ kana kallon idonta zaka ga tsananin bukatar data dayake “ rufe nata idon tayi yakai lips dinsa a nata yana mata wani deep French kiss wayyo Allah “ ajiyan zuciya take saukewa numfashin ta nawani sama sama ‘ hannu yasaka ta cikin riganta yayi unhooking mata hook din bra yazare shi tasama dakyar yasamu yayi switching wutar dakin “yau kam mutuniyar ta shaida 3weeks don sam mancewa yayi dawani ciki ko wani bed rest yayi sexing matar shi well well duk yarda takai ga cooperating tana daurewa sai da yakureta tafasa mashi kuka tana cewa yaji tausanta maranta “wallah isai datakira mara kafin hankalinsa yafara dawowa jikinsa “ dasauri yakuna hasken yaduba yaga normal normal ‘tashi yayi yarufe ta yawuce toilet yayi wanka badon sanyi da yasan akwai ba kuma batada wani isashen lafiya da itama tayi wanka amma yabarta da asuba sai tayi jallabiya kawai yasaka itama yamayar mata da riganta yazo yakwanta tadinga masa raki yana lallabata “. Dr hafsa tace anya hibba kwara dai kawai nakira doctor muwuce asibiti gaskia wannan haihuwa ce hibba tagyada kai tace dan Allah auntie kirasa wallahi bayana cirewa zaiyi wallahi bakaramin tausayi hibba taba hafsa ba “ wayar hibba tadauka tayi dialing number shi yana dauka yace yes wife is everything alright? Ko nadawo? Dr hafsa tace nice Doctor kadawo yanzu dan Allah mutafi asibiti ina ganin haihu ce don labour take dr ibrahim yace dan Allah hafsa shiryata gani nan zuwa nan da five minutes dr hafsa tace yes please dawani kalan speed yabugu hanyar gidan kaman a flight haka ya iso “ gidan shi yakamata dr hafsa tahada duk wani kayan dazaa bukata dagana baby har nata suka tafi da iya akabar rabiah a gida saboda idan akwai bukatar wani abu security yabude musu gate dagudu dr ibrahim yahau titi suna zuwa asibitin ganin matar md ce duk wasu manyan nurses mata suka taso aka shiga da ita labour room kasa binsu dr ibrahim yayi dr hafsa ma tace yatsaya su tsayawa sukayi waje yakasa zaune yakasa tsaye iya takama sa ta zaunar dashi tadinga murza hannunsa tana basa baki duk da itama hankalin nata bawai kwance yake ba! Basuyi good 20 mins dashiga da ita ba “ sai ga dr hafsa tafito dawata nurse tareda ita dr hafsa sai faman smile take dr ibrahim yamike dasauri iya ma haka iya tace hafsa ya mai haihuwar ansauka kiyi manah magana dr hafsat ace Alhamdulilah iya ansauka dr Ibrahim ya washe baki yace Alhamdulilah dan Allah hafsa kiyi mun magana manah tace tasauka ansamu bouncing baby boy “your pure photocopy yaro dr Ibrahim cannot hold it but to smile iya tace masha Allah masha Allah kaii alhamdulilah ubangiji Allah yaraya yamai jegon kuma? Dr hafsa tace Alhamdulilah iya tace zan iya ganinsu dr ibrahim yace ehh dan Allah dr hafsa tace ana shirya su ne iya da ankai su dakin hutu zaku iya ganin su “ dr ibrahim fiddo wayarsa yayi yashiga dialing number malik yana dauka yace ehen ehen yaro yaro nace yaro ne kaii still yaro ne kaii still malik yace ehh naji babba yanzu da ka kirana a daran nan fa? Dr ibrahim yace tau kana magana da the latest father of the year!! Malik yace this is amazing my guy masha Allah tabarakallah Allahumma bareek “yaushe? Yace ko mins biyar baayi ba fa “malik yace barakallah kace nazama pa ubangiji Allah yaraya manah Allah yayi masa albarka yabawa maman lafiya shayarwa Dr ibrahim yace Ameen Ameen pa kafada wa masu ummi nidai kunya nake ko kuma iya takira su “malik yace yanzu kau nafito siyan ma yarinya fries bara na koma yanzu nafada mata. Aydarh tace ohh wow wowed yayah tabarakallah yaushe ta aihu?malik yace inaga fa ko good thirty minutes baayi ba aydarh tace ya take to what about the baby kace namiji neb a malik yagyada kaii yace ehh namiji ne aydarh tadauki wayanta tashiga contacts zatayi dialing number hibba wallahi she is very happy zaka gani a fuskanta ma malik yace wa zaki kira?tace auntie hibba oh maman baby yayi murmushi yace ki nutsu zaki kirata amma ba yanzu bas ai zuwa anjima idan ta dan huta kafin “bahaka taso ba amma ta ajiye wayan yamike yace bara naje na karbo alluran daga nan zanje sai nafada wa su oum dasu ummi hibban tasauka ta langwabar da kai tace ayya sir please zani bika ya girgiza kai yace you are not fine I will not stay long aie ma in sha Allah tayi shiru batace komai ba tana tura masa baki yakalleta yace oh fushi kikayi tayi saurin girgiza kai kaman yar yarinya tace no yace sai nadawo tayi kasa da murya tace Allah yadawo dakai lapia tace yes wife “car key dinsa yadauka yafita daga dakin tabishi da kallo yana fita takira dr hafsa bugu daya hafsa da gama wayansu da faisal kenan tadaga tace hello matar yallabai aydarh tayi dan murmushi tanayin kasa
Chapter 170 · 0% Book details