← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 190 OF 197

Sashe 190

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba adam ko yafara karba sai yasaki ya tsala kuka “duk hankalin malik yatashi sake fita yayi yaje da kanshi ya hada dayan flavour”yadawo so sau biyu bai karba yasa kuka malik yarasa yanda zaiyi yadaukesa yace dr nairobi ta zauna bara yaje yakai sa wajan dr jaz ko baida lafiya babu irin dubawar da dr jaz bai masa ba lafiyarsa lau ana haka sai ga kiran wayan rufaidarh ya duba yaga number tane na kasar ta zo kenan ‘dagawa yayi tace yafada mata wurin dasuke har tashiga taxi fada mata yayi takashe wayan sake komawa yayi ya gwada basa madara ko zai karba amma ina bai karba ba kiransa tayi tace yafito tazo dr Nairobi ta karbi adam daga hannunsa su naff da sulty kam bacci suke abinsu sun sha wankan su da abinci sai bacci yana fita yahango mom tsaye tasha jacket black tayi rolling black tissue veil ga uban black shade sai trolley kwara daya da handbag dinta gefenta tayi kyau mom ga cikinta yafito sosai da alama girman ciki gareta karasowa yayi da fara’a suka gaisa yadauki trolley tarike handbag din tana masa congrates shiga sukayi tace ni narasa ma wanda na kagara nagani matanka dai tayi hakuri kishiyuyina na kagara nagani malik yayi murmushi yashafa kansa yace babu komai mom da dai tsohuwan zuma ake magani mom tayi dariya tace tau am eager to see them all muje ina ned akin malik yace dayake ba wuri daya suke bai ta tana can vip postnatal har yanzu she is on rest suma suna nan babies bar mom tace ashaa kam haihuwan yazo mata da damuwane?malik yace Alhamdulilah dasauki rufaidarh tayi shiru tace muje naganta malik yace no mom tasamu bacci kuma basu cika barin ana zuwa wurin ba kindai san halin su nan rufaidarh tagyada kai tace Allah yaraya man su Allah yabata da lafiya muje nagansu shi yayi gaba tana binsa abaya har yanzu adam a hannu dr nairobi sai kukanshi yake sauran kauu na bacci dasauri rufaidarh ta ajiye handbag dinta tasa hannu takarbesa tahau jijiga sa “ ko yayi shiru sai ma sake tsala ihu yake yana kuka cike dawani kalan kauna rufaidarh ke jijigashi dakyar aka samu yayi shiru tasauke ajiyan zuciya dr nairobi tamata sannu rufaidarh tayi murmushi tamata godiya “daya bayan daya tabi tana kallon yaran bakinta yaki rufuwa tsaban yanda suke da mugun sha’awa da adam da naff duk abunka bazaka iya bambamta su ba “ lil ummi kuma lips dinta kaman an musu jam baki gashi kau har kusan gira masha Allah cigaba da jijiga adam tayi har aka samu shima yayi bacci yunwa yakeji banda ruwan zamzam da ajwa babu abunda yakarba “rufaidarh tace ahh son mi zai saka bazaa basa nono ba?ko bata da ruwan non oita uwar? Malik yayi shiru sai kuma can yace baa gwada ba “rufaidarh tawara ido tace yau ga shirmen banza ban gane baa gwada ba baa gwada ba kamar? Shine daman aka fara bawa yara madara har shi wannan bazai karba ba bayan ga abincin su can jikin mahaifiyar su “malik yayi tsaye yana sauraronta yace mom bata da lafiya ne rufaidarh tace malan baby bacci take ko idonta biyu?yace dazu dana fita bacci take tace tau yanzu nasan tafarka muje ka rakani na kai shi yasha nono “malik yagyada kai. Su ummi da hibba sun riga su aysha isowa malik yasaka dr joe yaje airport yadauko su lokacin dasuka shigo asibiti yana can dakin aydarh jikinta yayi sauki har tazauna ma amma rabi da rabi tazauna a jikinsa yana bata oat “dasukaje da mom hanasu shigowa akayi shiyasa baa bama adam nonon ba kuma anyi saa yayi shiru itama ummi babu yarda baayi da ita ba tazauna bat ace afara kaita wajan aydarh dr mac ce tamata iso aydarh naganin ummi taji wani kuka yataho mata. Ummi tayi murmushi ganin yanda aydarh tayi dasauri takaraso wajan gadon’’ aydarh tamiko mata hannu rike hannun aydarh tayi kaman tana jira tafashe da kuka “ummi na murmushi tace ya isa ya isa haka baby sannu sannu “ malik yashafa Kansa yasaki aydarh yatashi ummi tazauna wurin daya tashi aydarh tashige jikin ummin taboye kanta sai kuka take ahankali ahankali don bawani karfin kirki bane da ita “ummi tacigaba da shafa bayanta tace sannu sannu baby Allah yaraya Allah yabaki lafiya kinyi kokari baby “ aydarh tayi shiru sai sauke ajiyan zuciya take ummi taciro ta daga jikinta “ta daura kanta a kafanta tace Allah yaraya manah triplet “triplet kuma “kallon malik aydarh tayi ahankali suka hada ido yayi saurin janyen idonsa itama haka ita fa bata ma tambayi abunda tahaifa ba baki daya kwata kwata bata kaii 2 hours dafara gane abubuwa ba “ cikin ranta ta maimaita kalman triplet yaran har kwara uku ne or? Ummi tace kukan ya isa haka ki karasa shan shanyin ahankali aydarh tagyada kai muryan ta can kasa irin na masu ciwo dinnan “tace nakoshi ummi tace aaaaa “ baby sai fa kin daure hakuri zakiyi ki sha ko bakinki babu dadi kinga bazakiyi saurin warwarewa ba bakya cin abinci shan magani da cin abinci yazama dole yanzu saboda ruwan nono ki kuma samu karfin jikinki kinji baby aydarh tayi kasa da kaii akwai saura kenan nono kuma yanzu fa sai taba yaron nono ba chap aikam daman sunyi da shi yayan formular zaa dinga bawa babyn ita dai ba nononta ba kwara ma yafada musu “dakyar ummi tasamu aydarh takarasa karban shayin “malik na zaune kan kujera yana kallonsa banda murmushi babu abunda malik keyi son da ummi take ma aydarh na daban ne wani kalan so take mata irin na uwa da diya “kwantar da ita tayi ta kalli malik tace ruwan zafi fa? Malik yace akwai a heater cikin toilet din ummi tace jeka can inda su hibba suke kace nace tabude karamin akwatina akwai kayan wankan dana zo dasu sai ka kawo mun “ malik yace tau fita yayi yaja dakin ummi tashiga bayin ruwan masu zafi daidai ayi wanka jego toilet din kaman baa taba amfani dashi ba da alama sabon building ne wurin babu wanda yataba shiga aydarh is the first person daaka fara kwantar da a dakin cikin bathtub ummi ta tara ruwan tafito daidai yashigo dakin rike dawani leda daakayi well packaging yamika ma ummi da hannu biyu “karba tayi tacire veil dinta ta ajiye tashiga toilet din kayan wankan tasaka ciki “dan jim tafito tace kayanta faa?malik yace duk suna can babies bar ummi tajuya tace naga da sabon towel nan jeka ka dauko kayan nata da pads yace tau ummi “tashi yayi yatafi ummi tamatsa kusa da gadon tace yi ahankali ki daure baby ki gwada tashi zaune mu gani aydarh ta lumshe ido ta gyada kaii kokarin tashi tafara ta cije baki ta dai daure din ta tashi zaune ummi tayi murmushi tace masha Allah yauwaa sannu baby ummi tace ko har tashi ma zaki iya?aydarh tagyada kai ummi tace Alhamdulilah tashi tau “kokarin tashin tafari y isai gashi tashi tsaye but kafanta nadan rawa narashin karfin jiki da taimakon ummi suka karasa toilet din “ummi taware sai data tabbatar tama aydarh pure wanka jego tazauna cikin ruwa ta gasa ta kafin tadaura mata towel suka fito duk da this is not the first time da ummi tamata wanka amma takasa hada ido da ummin tsaban kunya yana daya daga cikin abunda kesaka ummi jin kara son aydarh kunyar yarinyar nutsuwan ta dakuma kawaici sun taimaka sosai wajan daura ma ummi son aydarh fiye da yanda take son iyayan ta data haifa da cikinta kan gadon tazauna har malik yakawo kayan nata da uban pads kusan five bags ga pants kusan six sai inner cap hadda socks da sweater da perfume da cream dinta “ ummi taimaka mata tashafa cream din kafin tahada mata pad kwara biyu tasaka mata tabata pant din tasaka rigan dayakawo mata tasaka tasa hulan da sweater ummi ta duka tasaka mata socks din zata kwanta ummi tace tadaure tayi exercise ko dakin ta zagaya”so take tace ina babien tagansa amma kunya take ji hakan nan taji tana son ta gansa “ yayah yace mata kama yake dashi har yagama duk labaran sa dazun nan jin sa kawai take bata da bakin mayar masa “ shigowa dakin yayi hannunsa rike da leda har kwara biyu friuts ne kala da kala sai dayan ledan kuma abincin wani restaurants ne yasiyo suna dishes na all country yasamu mata pepper meat sai grilled meat sabon gashi “ ajiyewa yayi yakalli ummi yace sannun ummi ummi tace yauwa mom dinku fa? Malik yace suna can babies bar din yace aie ko ita da hibban ne sun tafi gida junior fa mura yake dasunyi wanka sun huta “ malik yace kwarai dagaske suma yaran zaa iya tafiya dasu gida tunda they are all fine ummi tace tau Alhamdulilah ita baby fa? Malik yace zuwa dare in sha Allah zamu iya tafi sai nakarasa mata sauran medications din a gida ummi tagyada kai tace tau ba damuwa maganar suna fa kun yanke shawaran suna ne yayi kasa dakai yana shafa suman sa yace eh ummi ansa musu suna ummi nakallonsa tace waya samu su?yayi murmushi yace nine ummi “ummi tayi smile tace inyee ita maman yaran fa?tare kukayi shawaran ko gaban kanka kayi Abdool? Aydarh najin abunda ummi tafada tanemi wuri tazauna kan kujeran dake kusa da ita tayi kasa dakai tana wasa da yatsun hannunta “ wai wasu yara itafa wannan kiran yaran yaran daake nasa ta jin wani kala wai yara har nawa kodai kwara ukun ne? Malik ya girgiza kai yace aie bata da damuwa ummi “ummi tayi shiru kafin ta gyada kai tace mika aka saka musu “malik yarage murya yace babban Muhamad adam sai tabiyun sunanku ne ummi sultana sai karamin shine abba naff ummi tayi wani kalan murmushi tace Allahu akbar ubangiji Allah yama su albarka Allah yaraya su Allah yasa su biyo masu halin Allah yasa duniya tayi alfahari dasu Allah yamuku albarka Allah yaba mamansu lafiyan shayarwa da kuma ikon tarbiyantar dasu Allahumma bareek malik na murmushi yace Ameen Ameen mamaarh Allah yasaka muku da alkhairi Aydarh tasakeyin kasa da kai tace Ameen “ amma lissafin yayi yanzu duk
Chapter 190 · 0% Book details