← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 118 OF 197

Sashe 118

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

aranta babu abunda ke mata kai kawo akai irin maganar data gaya masa a dazu ji take kaman wani abu na damunta “sam kuma sai taji sunan linda datakira masa a dazu wani irin kishi nadawo mata yanda yatashi yafita daga dakin dazu idonsa yayi ja sosai kaman wanda zaiyi kuka da alama maganan ta yayi masa ciwo sosai rufe idonta tayi trying hard to sleep. Oum ta durkusa har kasa tahade hannunta both two din tayi wani irin kyau cikin grand super datasaka ash anyi mata riga da zani ga bangles na gwal da zobe sai earrings da necklace shima duk dai set ne da da bangles din dayan hannunta da apple watch mai tsada abba dake kallonta ko kiftawa babu yace what is all this wife saboda mi eh?miyasa kike son nayi abunda bana so eh?nagaya miki yaron nan sai yasakar mun yarinyar miye na damun kanki koma miye yawuce aie kuma kusantar mun yarinya dayayi da kansa my only problem will be if he impregnates her kuma shima sai an zubar don baby bazata zauna dashi ba anymore sai yasakarmun ya am I cleared yafada yajuya kawai zai fita oum ta mike tabi bayansa kafin yafita tayi saurin shan gabansa ta rufe kofan dakin tasaka key ta kamosa da karfi tawani kalan fashe da kuka tana hade bakinsu Wallah isai da zuciyansa tayi wani kalan harbawa zarah know his weak point miyasa zata dinga zubar da hawayen ta bayan tasan is the most worst abun dayayi hating in his whole life miyasa zatayi masa abunda tasan zai hakuri duk girman laifin da akayi masa cire bakinta tayi daga nasa ta cigaba da masa kuka while placing her head on his board chest “har yana jin damshin hawayenta kasancewan babu riga a jikinsa kasa daurewa yayi kawai yaja ta yazaunar da ita kan gado taki yin shiru sai faman jan kukan take ransa na baci da this kukanta “rungumeta yayi so tight a jikinta muryan shi can ciki yace shshsh u know I hate your tears kinsan bana son kukanki kiyi shiru and tell me abunda kike so “sai dakara kukan na almost 4mins kafin tayi shiru tana jan majina tana faman saukan da ajiyan zuciya ya cigaba da patting bayanta “ahankali tace nikawai karka raba su they love each other habeeby how will you feel idan sheik yace sai kasakeni (babanta)eh habeeby?how will you feel dasauri abba yarufe mata baki yace bazai taba cewa ba and karki sake cewa haka zaki saka zuciyana ta buga “oum tace shima Abdoolmalik haka yake ji yah umri haka yaji shima yaron!abba yayi shiru baice komai ba amma maganar da tayi dinnan duk sai yaji zuciyan sa tayi weak tayi sanyi “ganin tafara samun kansa yasa tamike rike dashi suka shiga bathroom din ta tayi masa wanka kaman wani yaron ta shiryasa yau abinci ma ita tayi feeding dinsu shidai abba sai wani kamewa yake ala dole bai son yabada wani fuska “wunin ranar haka sukayi sa duk da taga akwai alaman nasara amma bai ce mata eh ko aa ba tadai cigaba da lallashinsa “,yau baki daya malik keeping kansa busy yay isai da yatabbatar angama komai na gidan daya siyawa abba harta da security’s an zuba a gidan already yasiya cars a ajiye a gidan ko daya nunawa abby tasa kasa magana yayi yace yabari idan an sallamo su ummi daga asibiti zasuyi komai a tare nagani gidan damotocin banki yaje tun safe sai yanzu yasamu daman ma abby upgrading acct dinsa 2B yasaka masa kafin yawuce can campany steels din wanda tun yana Washington suke contacting juna damasu campany a ranar yagama komai campany baki daya ya koma na abby bai gayawa abbyn ba don ko takardar dasai saka hannun bai basa bay ace sai ana gobe zai koma su maryam ma duk yafara musu processing school halime dake son base itama ta online yafara nema mata admission throughout yau yayi keeping kansa busy ko tunanin maganganunta baya son yayi sam yayi avoiding asibitin yau “duk dahaka tunaninta yana nan makale aransa “Abby yace sannu malik “malik yace yauwa abby nayu tunanin kafita yace aaa yanzu nadawo daga kai ma yan asibiti sako maryam nacan asibiti malik yace su aysha fa? Abby yace sunje gaisuwa maman kawarsu ta rasu “malik yace eyyerh abby yace kaje kayi wanka sai kaci abinci kafin ayi magrib idan kaje asibitin sai kadawo mun da maryam malik yace tau abby yafada yana wucewa dakinsa na gidan.Sai daya tsaya yasiyan musu fruits da few favorite abunda take ci “yayi gaba wani babban eatery yamata takeaway na grilled chicken yawuce asibitin yana shiga asibitin sai ga kiran dr ibrahim bayan sun gaisa yake tambayar su flight din karfe nawa ne dr ibrahim yafada masa malik yace Allah yakaimu ya kashe wayan yana maidawa cikin aljihun wandon jeans dinsa yashiga dakin da sallama ya zare shade din idonsa tare da cire p-cap dinsa maryam na zaune kusa da aydarh dayau ta chanza gown din asibiti tasaka abaya purple plain mai touches white mai kyau sai purple inner cap tadan zame daga gaban goshinta gashi luf luf tayi kyau bana wasa ba ga rahamar ciwo “daurewa yayi yadauke ido daga kallonta yakaraso yana gaishe dasu oum da rufaidarh da ummi sai hajajju dake zaune tana shan tea da bread da daran nan fa “hajajju tace duk ahankalinmu ya tashi da kyar nasamu ina dan shan wannan ruwan shayin da guntun biredi munyi tunanin guduwa kayi kabar manah da ita da lura nasa cutar kayi niyyar yi ta maza shidai bai ce mata komai ba yakarasa yana ajiye kayan hannunsa hajajju ta washe baki tace dan albarka kenan malan audul daftan turawa “maryam tace ina wuni yayah kadawo malik yace lafiya autah ya jikin auntie dinki?maryam na murmushi tace Alhamdulilah yayah gata nan yanzu ma muka dawo daga exercise “kafan yayi sauki aydarh na jinsu ta juyar dakai ahankali tace good evening malik najinta bai amsa ba yayi mata shiru yana daga tsaye yabude ledan sabbin drugs din da aka bata yau ya duba oum tamike takalli rufaidarh kafin rufaidarh tace yayah muje waje mu danyi magana ummi tace tau shknn muje rufaidarh “ fita sukayi hajajju ta bisu da ido tana cigaba da bude ledan fruits din daya kawo malik yaja plastic chair gaban gadon ya zauna yana kallon maryam kafin yace autah nr din nan datace nayi mata hotspot sai kirana take kuma gaskia nima tayimun maryam tayi shiru don bata gane ba amma sai tabi shi. Tabi sa da ido can dai tagane abunda yake nufi daman ko da can they can pretend ita dashi shiyasa she is his favorite sister “tawani wara ido kai kace gaske tace kai haba yayah daman nasan da biyu tace kayi mata hotspot kuma daga hotspot shine hadda karban digits dinka ita kam a gaishe ta malik irin da gasken nan anyi haka yayi da fuska yace maybe ta lura banda mata kinga before 5 days din yacika sai a fara processing nema mun auranta mu wuce kawai Maryam ta jinjina kai tace tau yayah kai kana sonta ne?malik yayi yar dariya yace why not?baki ganta bane?ai the lady is hotter billahi aydarh har ji tayi kwalla na neman zubo mata har ta mance rabon datayi kalan wannan tashin mikewa tayi dasauri don ita tama wani mance dawani stitches a jikinta duk suka bita da ido hajajju tana shan kankana itama dai aydarh take kallo baki bude “data wuce tagabanshi saura kadan ya shide whattttttt wani kalan kamshi daya daki hancinsa mai tafiya da imani ga kalan abayan yahau jikinta her well shaped kaman ansake fidda shi ko miye ma zai ce hajajju tace “kodai fitsari ya matse ta yarinyar da ko tafiyar kirki bata iyawa amma kaga kalan tashin da tayi “gaban ummi ne take zuba lanbo son ranta kadai audul an cuce ka anbaka maka jabu yarinya sai dan banza kyau da shagwaba ta dinga sukunyan dakai kaman tsohuwar munafuka ahtau nidai ba ruwana bara nayi shiru naga bani hajara aka cuta ba bakina alaikum babu ruwana aydarh ko tsayawa jin maganar hajajju batayi ba tashige toilet tayi banging door din garam sai sannan malik yadauke idonsa yarufewa maryam ido guda itama tayi masa sukayi shaking hannu sai kuma maryam tayi wani kala da fuska tace Allah yayah nidai ba ruwana kawai karka jamun ma auntie aydarh taji haushina kaga fa kaman tayi fushi duk da ciwon kafan ta daure ta tashi fa “malik yayi murmushi yace no lily ai taimako kikayi babu abunda zatace allow her I will handle the rest case in sha Allah maryam tasake kasa da murya duk yanda hajajju ta iya amma takasa jin abunda suke fada sai faman shan fruits dinta take duk zatayi lokacin su daga uwayan har yaran dasuka dauke ta kamar wata yar iska ana ta magana bata “tace kai yanzu yayah is there any lady in this dunia data rage kuma kasota after auntie aydarh? Malik yayi shiru baya magana suchs da sisters dinsa ita kanta maryam din kasa rikewa tayi har sai datayi maganar saboda yana son ko da firanta ne a dinga yi masa yayi dan jim kadan kafin yace why do you say suchs Lily?maryam tasake matsowa da kujeranta kusa dashi tace yayah see how beaurie she is “ga ta Wallahi yar gayu yayah and she is very nice babu ruwanta Allah yayah kaji fa yanda take kunya da respecting din ummi and abby “yayah kai kam ka taba jin mai magana kalan nata yah rabbi yayah do you see how prettier she is when she smile “malik dake kallon maryam ko dauke ido babu don mamakin maryam din ma yake yace tau ko dai matarki ce ba matata ba da duk bazan ga wannan abun ba ya mike yace dana samu wata zanyi aure maryam ta tabe fuska tace dan Allah yayah aaa Wallahi babu wacce zaka samu kaman ta nidai kaje kabata hakuri kace wasa ma fa kake Malik yace Alright jirani yanzu ki shirya mu wuce gida yafada yana nufar hanyar bathroom din “hajajju tabisa da ido kafin ta juyo tana kallon maryam tace tau ko dai bai lura wannan yarinyar tashiga ba maryam tayi kasa da murya tace kedai ki
Chapter 118 · 0% Book details