← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 169 OF 197

Sashe 169

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kice wa oum zamu fita tace ohk veil din hijab dinta ta yafa ta tasake shafa body splash kafin tadauki wasu soft slippers tasaka kanta akasa takarasa parlor taje daidai kunnan oum tafada mata oum tace Alright Allah yatsare batace komai ba tayi hanyar fita baba tace adawo lafiya haka ma aysha fita tayi har kofan gida kafin tagansa a mota yacika rigima wallahi bafa warkewa yayi can can ba amma ala dole sai yayi driving ‘knocking tayi yafito dakanshi tabude mata mota kallonsa take ko dauke ido babu yayi mata kyau tissue yard ne jikinsa black mai babu hula kansa yagyara suman as usual kaman na india mad Rolex watch ce hannunsa black mai kyau na manya yara yakaraso yabude mata tashiga kafin shima ya zagaya ya shiga “tace kayi kyau baban twins kaiii wallahi yau aydarh tabiyasa watau baban twins fa tafada ahankali ahankali yafahimce halin yarinyar nan sai yanzu yagane ta watau dabayi hakuri ba dayayi asara haka ta iya zaro soyayya haka ta iya saka yaji kaman zai zauce wallahi sonta halitta ne a rayuwarsa “ ganin kalan yanda yake binta da ido tafahimce yanda magana yayi masa dadi murmushi tayi tace let’s go sir ‘ motar ya tayar ahanya ya dinga mata labari itama labarin take masa “ har suka karasa gidan ita dai sai kallon inda suka tsaya take bata tambayesa ba yayi horn aka bude gidan tace oh wow sir gidan yayi kyau ina ne nan din? Malik yace nima dai ban sani ba shiga zamuyi mugani tagyada kai da sauri sauri “ tafita a motan sai bin gidan take da kyau komai choice dinta ne anan din tau gidansu waye gidan wanene ita dai batasani ba bashi dawani girma can can kaman sauron mansions din wani dan veil ne yasa mu yarufe mata idonta tace ah what’s all this kakeyi yace surpise !!!! Tace surprise kuma yace quiet hadiye maganar tayi suka shiga parlor still her eyes are closed sai dasuka shiga ‘ kafin ya bude mata fuska da frames masu kyau da akayi mashi da hoton su na wajan bikin rufaidarh wasu kuma a kasar waje ne frames ne masu kyau kusan kwara biyar yace welcomes to your palace your royal highness welcome to your janna wife “. Jim tayi tama rasa what exactly is going through on her head ‘tayi tsaye daii kaman status tayi shiru tana kallon frames din kawai malik yagane yanayin data shiga yayi murmushi kawai gently ya kwanta ta bayanta yana sanyo kansa ta neck dinta “ hannu tasaka tadafa cheeks dinsa tasauke wani ajiyan zuciya ahankali tace Alhamdulilah shima yace Masha Allah yazagayo ta gabanta yana kallonta shima take kallo kafin tayi kasa da kai yace kema ga gidanki ga gidan yaranki ga gidan auranki tasa hannu tana rufe fuska “dariya tayi tace nima I own a house am a whole wifey yace ahan ahh inyee ammatan ummi tau congratulations mrs Abdoolmalik Allah yacigaba da bamu zaman lafiya da kwanciyar hankali tasinnar dakai tace Ameen my Abdool hannunta yaja yasa ta acikinsa suka cigaba da zagaye parlor sai murmushi take tasan all this choice din oum ne da mom komai yayi kyau wallahi kaman sun shiga zuciyanta ko don daman wajan su ta koyi all this fashion and unique lifestyle masha Allahu dinga shiga sukayi ko’ina na gida duk wani parlor da corridor da bedroom dakuma kitchens na gidan are well furnished Komai yayi kyau na gidan sam kaman can turkish din ne tsaban yanda kayan sukayi suiting gidan “ last kitchen din dasuka shiga mai dauke dawani katon store an zuba provision babu kalan foodstuff din da babu wallahi daidai da su frozen chicken fish beef babu nau’in kalan abinci da babu a gidan “main parlor suka dawo kan kujera tazauna shima yazauna kusa da ita kaman zai shige jikinta tajuyo ta kallesa yace yayi kyau tadaga masa kaii tace komai yayi kyau sosai yayah nagode yace Allah yasaka masu oum da alkhairi sune suka sake fitar da kyaun gidan taja long pointed nose dinsa tace daman can mijina yayi gida mai kyau yace while yanzu kin zo kenan yau anan zamu kwana tawara ido tace kwana fa sir yace sure suma su oum sun huta tayi kasa da kai tana wasa da yatsun hannunta tace uhm yace uhm dame tace babu komai yace kinga talk tace laah Allah yayah babu komai kayana fa?yace duk su baba zasu kawo komai anjima tace to what about yours? Yace aie nayi parking all my belongings tun jiya tayi murmushi tace tohm naji yanzu wait have you eaten?ya girgiza yana wani raurau da ido tace ayya sorry bara naje sai nadaura girki yayi saurin riketa daga yunkuri tashin datayi ya girgiza kai yace ah’ah cuddle bug you are still sick I know tace Allah naji sauki kuma ma kamanta nayi two weeks din tafada kanta a kasa yace duk nasani amma aie jikinki babu kwari anjima ma nake tunanin muje asibiti amiki medical checkups I. Thinks banda laulayi kinada malaria tayi shiru yace muje sai muyi takeaway tace noo sir here is my house so I will cook please yayi shiru kafin yagyada kai yace ohk I will help tace yay muje tohm “ takama hannun sa yace wait yanzu wani kitchen zaa dinga girki tarike hannunsa tace kaga kitchen din upstairs shine kitchen dinka wanda girkin ka kawai zan dinga yi acan na downstairs kuma shine for the visitors yayi murmushi yace watau am different yanzu kenan tagyada kai tace sosai ma yace ta Allah yayi miki albarka mai kyau tace Ameen finest kitchen din suka shiga tacire veil dinta tadaura akai tana nade hannun abayan sai kallonta yake ko kiftawa babu “ tajuyo suka hada ido tayi murmushi store tashiga ta debo plantain tadawo kitchen din wani container tadauka da sabon knife tafara gyara plantain din yanda take Komai cikin aji da nutsuwa yake kallo “ ajiyan zuciya yasauke kaiii idan akayi wasa he will swallow this duk kowa ma yahuta fizgarsa take kodai this girl witch him ne haba son yayi yawa aie “ eggs tadauko kwara four tafasa a bowl kafin tabude wani deep freezer tadauko onion da red chili dakuma green pepper sai carrot chopping board takawo ta ajiye kafin tajuya takallesa taga still yashagala yana kallonta ta turo baki tace idan kagama kallon come closer and cuts this for me yace ohk your majesty yamatso yace kanana zanyi?tace yeah Sosai ma yace in sha Allah sake komawa tayi store ga jar din mai nan kala kala na karamin jar din tadauko tafito tabude wani cabinet dake da jeren pots da frying pan daban daban yan Italia frying pan tadauko tasa sabon towel tagoge sa tass kafin takunna gas cooker “tadaura man tazuba kafin takoma tadauko plantain din tabar man for good three mins yayi zafi “ kafin tasaka plantain din “ yace kinga idan ma lokacin hutu bai kare ba idan matan ibrahim tasauka kafin muje umrah zaki iya zuwa suna tajuyo tace dan Allah mine yagyada kai yace sure yace just prayed hakan yafaru “ tace in sha Allah tace kuma maybe is possible fa ta aihu kafin mu koma can din ko jiya ma damukayi chart tace mun tana jin alaman tafara labour yace Eyah tau kila Allah yasauketa lafiya aydarh tace Ameen tarage murya tace daman doctor ana jin alama ne yayi shiru kafin yagyada kai yace ehh ana ji mana tace to wahala zakaji ko kuma ciwo yace ko daya fa kawai zaki ji babyn na motsi a ciki tadinga kallonsa ko kiftawa babu tayi raurau da ido tace amma fa naji muryanta kaman sick person yace lahh saidai idan bacci take amma idan mutun yakusa haihuwa said uk wani ciwo yatafi ita dai tadinga kallonsa kaman bata yarda ba tadaiyi shiru batace komai ba “ahankali tajuya ganin plantain din yanuna ta kwashe sa tasaka second pan din “sai fira yake mata tana jinsa dakanshi yayi mata greating fresh attarugun wanda zatayi sauce yanda yayi shaping su carrot din yayi mata daidai tadauko curry da seasoning tasaka egg din tahada sauce din cikin few minutes suka gama tayanka watermelon da piya tayi blending dinsu atare cikin wani medium glass cup tajuyo kafin ta tace tasaka lemon karami daya sai sugar cikin fridge tasamu ice cube tazuba ciki kafin ta mayar a wani expensive glass cup mai azaban kyau lokacin da takarasa girkin yafita ankirasa waya anan dining din sama tajera warms din da jug din tasauka kasa tana kiransa shiru shiru bai amsa ta ba tabayanta taji sa “tace nayi tunanin kana kasa aie yace noo ina daki kallonsa tayi ganin har yayi wanka ya chanza kai yayi kyau sosai yawani cika mata ido “wallahi malik din yasake zama wani babba gani take yamata girma duk yarda take da zati wata yar baby take komawa idan tana kusa dashi yace ko zakiyi wanka?still kanta akasa ta girgiza kai tace ah’ah aie banda kayan da zan sauya anan kuma ban jima dayin wanka ba am feeling cold shima haka nan yafada saboda idan akace yanzu nan tagama shiryawa bazakayi gardama ba har yanzu kajal din idonta yana daram a white big round din eyes dinta ga pink balm din datayi using ma lips dinta is still showing barakallah yace muje nidai cikina kuka yake dariya yabata aikam sai datayi dariya nayi mata kyau wallahi dining din suka karasa taja masa kujera yayi bismillah ya zauna “a plate daya tayi serving dinsu Abincin ita tayi feeding dinsu dasuka kusa gamawa “ tadaina ci don ji tayi yana dawo mata shi tacigaba da ba “ kafin tasaka mishi juice din a cup itama tazuba half cup tasha “. Ita ta ninke mashi prayer mat din bayan yagama sallarh magrib dabai samu ba a masallaci tace kace mun su baba zasu kawo mun kaya kuma har yanzu basu zo bay ace zasu nasani “ tace to Allah yasa yace Ameen mamana “tazauna gefen gadon shima zama yayi yasa hannu yana kamu nata hannun takallesa ya langwabar dakai yace yau kusan 3weeks tace 3weeks?yace ehh tace miya faru yace cikina kemun ciwo tadauke kaii tace eyyerh sannu kasha magani yace no tace kasha manah idan babu mu fita sai ka siya koh?
Chapter 169 · 0% Book details