← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 197

Sashe 58

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gabana yace mata tau shknn yanzu tashi kije kiyi wanka tace to”har tamike zata tashi daman she is not comfortable zaman datake a laps dinsa ,yayi sauri yadawo da ita bayanta ya dage chest dinsa tayi yar kara duk da shi yakamata yaji zafi,tana wani zaro ido take kallonsa hannunshi yasa yana kokarin sauke mata rigan ta sama gabanta ya yanke yafadi tana wani irin kyamar take hanashi ga magana malamin su da kuma auntie hafsa na mata yawo a brain da kums ears dinta, kyamar take kaman mai jin sanyi shikam yayi alkawarin sai yasake kallo yau din nan, gently yake sauke hannun camisole din dake nan kaman na vest, kaman mai tsoro yake saukewan har yagama ta kulle idonta gam tana sauraron ikon Allah, duk yabude yake kallo ko dauke ido babu,kaman zai hadiye ta saboda kallo, har yana iya jin yarda gabanta ke faduwa,dasauri dasauri,cike da dauriya da karfin hali ta tashi ta banka daki da gudu ko bag din da hijab bata tsaya dauka ba, tana shiga tasa key tasake fashewa da kuka kaman wace aka daka, kusan 10mins tana nan tana kuka,kafin can tayi gathering courage din ta mike tashiga toilet din sai datayi wanka fess kafin ta dauro alwalla kasancewan azahar tayi, saidai ta shirya kafin ta saka hijab ta tayarda sallarh time din data gama ta bude kofa ahankali tasan bai dawo daga masallaci ba dasauri ta wuce parlor ta dauko bag din da hijab ta gudu ta dawo bedroom ta rufe. Hibba ta dinga kallonta kafin tace shi yayah malik din bazaki yi masa magana ya baki ki rani ba?aydarh tace ah’ah fa ai daman yace mun Doctor yace zaku zo, hibba tace nima dayayi fixing ranar ji nayi kaman na jawo ta Wallahi ganin nayi Wednesday din nan taki zuwa, aydarh tayi murmushi tace sai gashi tazo, Aydarh tamike zata shiga kitchen hibba ta bita da kallo tace amarya amarya “Aydarh tawara ido kafin ta juyu tana kallon hibba tace ai ke ce amaryan bani ba ,hibba tace aaaa har yanzu fa naga kina wani glowing kalan na amare,kuma idan nace ciki ne kice bahaka ba, aydarh tayi murmushi tace ah’ah fa Allah ai muje ance bahaka bane,tafada tare da yin saurin shigewa kitchen,hibba ta girgiza kai ita har mamakin Aydarh ma take wannan wani irin kunya ne har haka,bakaramin kyau bubu gown din jikin Aydarh tayi ma hibba bad uk da ansaka mata itama sai colors din ba daya ba,hibba tace daman yazaayi ka dinga hadda kanka da ita Allah natuba,kafin kuma ta cigaba da bin parlor da kallo tana mamaki yarda akayi ba furnitures girgiza kai tayi wani zuciya nace mata ke ina ruwanki, aydarh ta fito hannunta rike da tray ta jera da abinci a sama,gaban hibba ta ajiye hibba ta dinga bin tray din da kallo fried rice sai coslow sai fruits da akayi slices kanana an zuba madaran ruwa kuma ba fruits salad bane, hibba tayi murmushi tace wannan irin lunch sannu da kokari aydarh ta koma kitchen ta fito da plate din ruwa ta ajiye kafin ta zauna tace auntie hibba kici manah,hibba na murmushi tace yanzu kuwa, hibba tafara cin abinci yayi dadi sosai tana ci kadan kadan suna labari, sai da ta kusa cinyewa kafin ta ture tafara shan fruits din,can hibba tace daga masallacin fa basu dawo ba, aydarh tace erh maybe ko sunje wani wuri ne hibba ta gyada kai tace ai kwara su barmu muyi fira wani class nashiga abun baa cewa komai Aydarh tace kai haba?mi ake koya a ciki? Hibba tace bara dai kigani tafada tana unlocking wayanta tashiga Whatsapp, aydarh ta dinga bin wayan da kallo normal iPhone X dashi auntie rufaidarh ke amfani har aydarh na mata dariya wai ai bawaya bane, rufaidarh nace mata Erh ba komai da ita dake iphone 15 din da ita dake iPhone X din duk dai ai sunansu iPhone, hibba ta dinga nuna ma aydarh lectures din group din duk kunya ma wani abun ke bata ita dai tama kasa kallo da kyau itakam hibba sai faman zuba sharhi take tace kinga wannan Allah yau ki ruda yayah malik dashi zaki gani,nifa jiya Doctor hadda su kukansa da kyar nasamu muka fito saboda yace yau ba fita Aydarh ta sukunyan da kanta, tana wasa da yatsun hannunta, hibba tace tau ai nan fa kullun sai an chanza salo kala kala kullun da style din daake koya manah Wallahi,Aydarh tace waii hibba tace wai kau kin tambayesa abunda ke tsakaninsu da yarinyar nan rabiah kau? Aydarh ta girgiza kai tace ah’ah “hibba taware ido tace dan Allah wai?aydarh ta gyada kai tace mantawa ma fa nayi amma zan tambayesa yau hibba tace kwara dai tun wuri mu sani saboda ba hankali ned asu ba kawatan ma miye sunanta bilki naga tana wani shigewa Doctor tau ni daga shi har ita baraga musu zanyi ba domin bazan iya sharing likitana da kowa ba “Aydarh tayi dariya tace ah’ah fa auntie hibba kishin yayi yawa, tau ita wacce kika fada din sonsa take ko miye? Hibba tace bandai sani ba tunda shi dai daga amsa gaisuwa baya kara ko kallonta kawai dai ita naga duk wani take taken ta ,Aydarh tace I didn’t know exactly what wrongs with others girls head,you should be a girl with mind a lady with class and a woman with attitude manah,hibba tace Wallahi kau kedae bari, ke dakika cika mace ke kika san wannan su ai basu sani ba,Aydarh tayi shiru kafin tace su suka sani aie,hibba tace Wallahi.dr ibrahim yayi shiru har malik yakara kafin yace kana nufin ita bata sonka komai? Malik ya girgiza kai yace I didn’t know what’s in her mind amma nidai san tunda akayi manah aure bata taba cewa tana sona ba kuma bata taba cewa bata sona kawa isai naga kaman soyayyyan yan uwanta take mun, kawai dr ibrahim yace tau ya akayi aka hada ku auran?auran hadi kenan komai? Malik ya girgiza kai baya son yafada wa wani sirrin su yace aaaaaa ni nasamu ummina da maganan ita kuma tagayawa abban mu shi kuma yace ayi manah aure kawai, dr ibrahim yace ita da aka gaya mata batace komai ba kuma? Malik ya bude hannu yace bata ce ba, dr ibrahim yace ko kuka ko wani abu irin alaman ta bata sonka,malik yace tayi kuka dai amma nafi tunanin na rabuwa da gidan e , dr ibrahim yace tau dakaje mata da bukatan mu’amulan aure ta yarda?malik ya gyada kai baya son ya nunawa dr ibrahim din ba abunda ya shiga tsakanin su, dr ibrahim yace kace idan taga kuna magana da Ramlah take ko wa tana fushi malik ya gyada kai yace eh dr ibrahim yayi murmushi yace tau ga sauki nan malik yace kaman ya?dr ibrahim yace kayi amfani da Ramlah wajan gano tana sonka malik yahade rai yace ban fa gane ba, dr ibrahim yace kayi kokari ko yayane kana nunawa ramla soyayyya ka nuna soyayya kuke kai da ita har waya ku dinga yi ko a gabanta ma ka dinga nuna zaka aure Ramlah ya dinga yabonta kana nuna irin yarda take sonka, cikin few weeks zaka fahimce abunda nake nufi and you will Appreciate my idea malik yayi shiru kafin can yace kana ganin wannan hanya zaiyi aiki kam? Dr ibrahim ya gyada kai yace in sha Allah just try and see malik yashafa kanshi yace tau shknn but I deep inside bana son naga fushinta fa dr ibrahim yace nasani kawai ka daure a na yan weeks ne kawai malik yace tau shknn mu wuce yanzu gidan mu ci abinci sai mu fita ai sai dare zaku koma ba? Dr ibrahim yace eh gidan suka wuce anan parlor suka zauna aydarh tayi serving dinsu abinci kafin aka cigaba da fira ita dai Aydarh batace komai sai dan smile datake sai kuma Erh ko ah’ah ko uhm can malik ya kalleta yace hajiya abinci fa? Tace naci hibba tace aaa fa auntie aydarh baki ci ba fa, malik bai ce komai ba ya zuba abinci a plate ya tura mata gabanta yace eat batace komai ba tayi kasa da kai ta dauki spoon din tafara ci kadan kadan rabi taci ta ajiye ya dago yana kallonta kafin yace finished it all kaman zatayi kuka tace na koshi basake magana ba yasaka mata fruits din ya mika mata yace wannan kam sai kin shanye shi tass, su dr ibrahim dai sai kallon ikon Allah suke. Suke abinci take ci duk a takure saboda bakaramin yawa yayi mata ba dr ibrahim yace wannan ma har kasa ta kware ai,malik yashafa kansa yayi shiru bai ce komai ba, hibba tace ohh Doctor,komai sai kayi magana fada tana dariya giransa ya dage mata yace ai dole yasa yarinya gaba da kallo ai sai ta kware ma wannan, aydarh tawani langaban da kai tana kallonsa kafin murya can ciki tace nakoshi fa bai ce komai ba yasa hannu ya dauki plate din yahade dana su wanda suk agama ya kai kitchen warmer ta dauka da bowl din ta bi bayansa,tana shiga ta ajiye kafin tace fita zakayi sir?yace Erh ko mu zauna ta girgiza kai tace ah’ah fa har kwara ku fita yace daman mu ma bamu ce zamu zauna ba ‘har yayi hanyan fita ta jawo sa yana kallonta ko kiftawa babu yace mi kuma? Tana hade rai tace to kaganta?yabude ido yace wa? Tace ita wannan din ya girgiza kai yace aaa ban ganta ba,munyi waya dai tace mun zataje lalle,Aydarh tace lalle fa kace ohh har digits dinka ma ne da ita yace eh mana yarinyar da zan aura yazaayi tarasa digits dina Aydarh ta tabe baki tace Allah ya kyauta kam,yace Ameen yafita ta kusan five minutes kafin ta bi bayansa dr ibrahim har yadawo kusa da hibbansa yana nuna mata abun a waya malik nafitowa ta dan bada distance tsakaninsu,malik dai yazauna inda ya tashi can aydarh tafito,malik yamike yana zuba hannunsa a pocket yace ma dr ibrahim ai sai kayi mata sallama love wins mu tafita koh,dr ibrahim yace ai sallaman nake mata ka fito, malik yakalli aydarh kafin yace anything before I go? Ta girgiza kai ba kallesa ba tana kallon wani
Chapter 58 · 0% Book details