← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 197

Sashe 66

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

so ,Aydarh tace kama fa daina wahalan da ita nidai Allah bazaka aureta ba,yace nikuma sai na aureta tace zamu gani to”yace let’s eat babu wanda yasake magana cikinsu ,tana koshi ta fidda hannunta ta mike bai ce komai ta fice takawo masa ruwa kafin ta shiga toilet tayi brush ta fito,yasan brush tai tazo can karshan katifan ta zauna shima gamawa yayi ya kwashe kayan yayi kitchen dasu sai dayayi brush shima kafin yadawo bedroom din ta dinga kallonsa ganin hadda kayan shimfidan sa a hannu “can dai tace bedsheet din zan sake maka? Ya girgiza kai tace to a ina zaka kwanta yanuna matakan carpet din bedroom din yace anan, tabude ido tace anan kuma can miya faru?yace sanyi “batace komai yayi shimfidansa ya kwanta duk taji ta a takure karshan katifan ta kwanta tajuya masa baya, shima kwanciya yayi ya lumshe ido cikin few minutes bacci yayi gaba dasu biyun dukka. A cikin bacci ta dinga jin alaman maran ta nadan daman tun kafin ta kwanta taji kafanta da wrist sun rike sai taji tunanin maybe stress ne,daman tun ranan daya ce mata ko ta manta yau saura kwana biyar cramps dinta take lissafi dan tuna mata yayi duk bata mance azaban datake sha ,yau ne cikon na biyar din daidai,tun tana daurewa dan tayi lamo kan katifan tana sauraron ikon Allah har takasa ta tashi zaune “domin ciwon yafara gigita ta, hawaye ke bin kuncinta kadan kadan, kafin kuma bala’In ciwon yasa ta gangaro kasa sai juye juye ta kasancewan sunyi nisa da juna ko motsin ta bai jiba, ahankali tarike maran ta rarrafo inda yake “tana kaiwa nan ta fadi kusa dashi ,ji yayi kaman kukanta yayi tunanin ko mafarkin ta dayake yi ne amma ina ita din dai ce azahiri ahankali yabude idonsa ya mike zaune ganinta kwance sai juya kai take a gefensa dawani irin sauri yasa hannu ya kamo ta ya runguma a chest dinsa hankalinsa a mugun tashe yake tambayar ta miya faru dakyar tace “wayyo Allah zan mutu sir nidai kasiyo alluran marana wayyo Allah,malik daya gama fahimtar miya sameta wayar sa ya lalluba yaji ta gefensa time ya duba yaga 3:10 na dare yasan yanzu babu pharmacy dake a bude,hankalin ya tashi, ga yarda take kuka tana juye juye kasan she is in pain, daf yadauke ta ya zauna kan katifan Still tana jikinsa sai wata irin kyamar take ga zufa, addua kawai yake tofa mata domin maganin ma nata yakare, kusan ten minutes suna ahaka kafin yamike ya ajiye ta aikam tarike sa gam bata masan abunda takeyi ba ahankali yasa hannunsa ya cire hannunta yace bara naje magani zan kawo maki,kitchen yashiga ya daura ruwan zafi sai Lipton daya saka tsayawa yayi har yatafasa kafin ya juye a cup ya sa sugar kadan,addua ya tofa a cikin shayin,kafin yakoma bedroom din yarda yabata haka yasameta sai juye juye take,cup din hannunsa ya ajiye kafin yazauna kusa da ita ya dago ta yasa a jikinsa, kafin ya dauko cup din cike da lallashi yace “sorry cuddle bug you will be fine kinji kiyi hakuri kisha shayin yanzu,koina na jikinta rawa yake, bata ma iya ko daga hannunta, yasa hannunsa yakara gyara mata zama a kirjinsa yarda zai iya bata shayin kafin yakai cup din bakin ta yace ki sha zaki ji sauki kinji darl zaki ji sauki in sha Allah yawwa good girl bude bakin yarinya kirki ahaka har yasamu ta bude bakin yafara bata shayin kadan kadan take sha har tasa kusan rabin cup kafin ya ajiye yasake gyara mata zama kwanciya Still tana jikinsa ai kaman jira take ta dinga kwara musu amai,kaman zata amayo kayan jikinta “ai kam hankalinsa yasake tashi gashi dare ne saboda ya lura nata cramps din yayi worst din ba allura b abaya jin magani,har sai da ta gama kafin ya dauke ta daf yawuce toilet ya zaunan da ita kan white plastic chair din dake toilet din kafin yasa hannu yabude zip din bubu gown din, yacire mata ita tass daga ita sai bra ya barta da pant sai undie,kafin yasa rigan a bucket towel yasa ya goge mata jikinta har kan boobs din bai taba jin rahama a rayuwarsa ba irin yau da bama hannu yasaka baa aaaa towel yasaka kuma duk da haka akwai bra sai dai kusan boobs din duk half a waje suke shidai bai taba ganin abu mai kyau ba irin boobs dinta,kyaun su na kashesa “duk abunda yake sam bata ma sani ba abunda yadameta ya dameta sai da goge mata jikin tass ya wanke mata bakinta kafin shima ya cire shirt din jikinsa yasaka a bucket din domin duk ta amayar da ita hannunsa yawanke kafin ya dauketa daf skin dinsu ya hadu wuri saboda shima babu singlet a jikinsa, kan shimfidarsa ya kwantar da ita ahankali yana rufa mata duvet ganin yarda take shivering alaman tana jin sanyi,bedsheet din katifan ya kwashe yaje yasaka a wani bucket kafin ya rufe bayin yadawo cikin wardrobe ya dauko dayan ya shimfida , dauko ta yayi Still babu riga a jikinta, ya kwantar da it akan katifan shima ya kwanta ya rufa musu bargo,yarda take hakan daga ita sai bra yasa kata a jikinsa shikam babu riga a jikinsa fatansu da tahadu jikinsu very warm daman can aydarh warm skin ne da ta, hakan bakaramin taimaka mata yayi ba yarda tashige jikinsa sai kayi tunanin ance zai gudu yabarta ita daya a kano,yarda yakeji wani irin precious abu na bin jikinsa kaman kar su tashi su dawama anan,tamanna mata kirjinta a chest dinsa da gashi mai wani irin kyau ke a kwance tasa hannunta ta rike sa sosai,sai sauke ajiyan zuciya yake ita dai aydarh bawai tasan duniyan da ake bane, hannu yasa bayanta yana shafawa alaman lallashi sai zagaye bra din nata yake da hannunsa a bayanta, wata irin mika tayi tana sake rike sa saboda murdawa da maran tayi mata shima sake rungumuta yayi “yana tofa mata addua ,addua ma da kyar yakeyi saboda bakaramin kokari yayi ba, Ahankali ta daura fuskan ta a neck dinsa tarasa inda zata s kanta azaban ciwo ya isheta, yah hayyu yah qayyum yafurta jin yarinyar nan zata hallaka shi, dagota yayi yakwantar da kanta a pillow ,sai kallonta yake ko kiftawa babu, ji tayi kaman ana kara mata ciwon tasa hannu kawai tasake jawosa ya kifu kanta don bata masan mi take bai ta dai kawai tasan tanaji relief daya daga kuma masifan ciwon kaman kara price tayi, inalilahi waina illahil rajiun kawai yake maimaita da addua saboda ai shima kar ta jawo masa nasa ciwon baya fata domin ciwonta bakomai bane kan nasa,daga ta yayi saboda yasan yayi mata nauyi ya kwanta kafin yasata a jiki, shafa gashinta yake yana karanto mata addua dahaka yafara jin saukan ajiyan zuciyanta amman tafara bacci hamdala yayi kafin. Daga masallaci bai dawo gida ba kasa ya dinga takawa har anguwan dake kusa dasu nan ya tambaya aka gaya masa ana bude pharmacies dawuri yayi saa kam lokacin dayaje ya tarar dawani a bude, yana shiga yafadi kalan alluran da maganin aka dauko masa,duk da tana pads amma sai dayakara siyan mata babba gudu, yakalli inda aka jera pants hadda pants suke siyarwa”baya da isason kudi ga yana son siyan mata fruits duk da haka sai yasaka aka bashi pants din masu kyau guda biyu yana adduan Allah yasa zasuyi mata bill aka masa yayi payment yawuce har yanzu garin bai karasa waye ba shiyasa bai samu keke ba,sai kasan yasake takowa har gida,yarda yabarta haka yadawo ya tarar da ita “bacci datake daka ganshi kasan baccin wahala ne da ciwo, sai sauke ajiyan zuciya take,yadinga kallonta ko dauke ido babu daman ance kowane bawa da kaddarar shi shidai itace tashi idan yana ganinta ji yake duk duniya babu abunda yafiye masa haka baya son ranan taza guje masa duk yasan da zaran komai ya daidai ta dakyar ne a cigaba da barin sa da ita mahaifinta bazai taba masa wannan alfarmar ba hannunsa yatura cikin suma kafin ya ajiye kayan hannunsa ya wuce kitchen ruwan ya daura yasaka lipton tsayawa yayi yatafasa kafin yajuye a flask yakoma,lokacin daya shiga sai mutsu mutsu take alaman ta farka azaban ciwon na damunta,karasawa yayi kusa da ita ahankali yabude fuskanta yaga idonta bude tana kukan marar kara, ita kawai tasan azaban da take sha,kallonsa tayi sai taji wani irin masifan rauni, kawai tafashe masa da kuka, kafin tasa hannu tarike hannunsa bakaramin tausai tabasa ba,Ahankali ya daura kansa anata,hannunsa yasa yana murza nata hannu, yace shshsh ya isa muje kiyi wanka sai nayi miki alluran kinji cuddle bug” ta gyada masa kai yaye duvet din yayi yasa hannunsa a wrist dinta yakama ta wani irin abu yaji a jikinsa jin fatar ta very soft and warm kaman kar yasaketa “sai yanzu ta lura da jikinta, babu kaya daga ita sai brassiere da undie “ kasa tayi da kanta bata da karfin cewa zata saka kai kawai ta boye fuskan ta a kirjinsa, yalura da abunda take nufi baice komai ba har suka shiga toilet din ta zauna a kujera, tayi stain undie da pant ruwan zafi yahada mata ita dai kanta nakasa shima yayi avoiding kallon nata saboda shagala yake shidai Wallahi, yana gama hadda mata yafita yakoma bedroom din , inners din takarasa cirewa kaifin tafara wankan.shima katifan ya gyara babu stain akan bedsheet din kawai yabarsa ya gyara katifan kafin ya kintsa da dakin ya dauko broom yayi sweaping bai yi mopping bas ai freshner daya saka, ya daidaita gudun fankar,bedroom din kitchen yashiga yahada mata tea yadawo dashi lokacin tafito ahankali take tafiya tea din ya ajiye yakarasa inda take yakamo ta,ya zaunan da ita kan katifa yamika mata shayin “ girgiza masa kai tayi ahankali tace nakoshi “yace ki daure ki sha sai nayi miki alluran ko bakya son ciwon ya warke? Tayi shiru kafin ya dinga bata shayin tana karba kusa half cup tasha kafin tace masa “amai “ shayin ya ajiye yabude ledan daya dawo da ita yahada alluran ya kwantar da ita duk da ciwon sai da tace kar kayi mun mai zafi “ yayi murmushi yace Alright ma’am towel din yadaga, yayi mata
Chapter 66 · 0% Book details