← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 131 OF 197

Sashe 131

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

roke ni mu tafi can wafshintan din na hakura na bisa amma yanzu na chanza ra’ayina tunda dai ni ba yar banza bace tana agama fadin haka tayi hanyar dakinta dake nan gidan “ dr ibrahim yakalli malik yace kai kam baka kyauta ba yafada yana dariya malik yace ai bagashi yanzu ta tashi ba “dr hafsa tace gaskia kam “Aydarh tayi gaba yabita baya dasauri suna shiga corridor da zai kai ka kitchen ta tsaya tayi folding hannunta a kirji tace yanzu kuma miye na zaka bini?malik yace girki zamu taya ummi kikace ba?tawara ido tace when nafadi haka babu ruwana Allah kam “ yanzu sai kace ma ummi mi idan taganka a kitchen din with me?yace sai nace ke kikace muje tare “ta dan daga tsawonta duk da haka bata kawo sa ba tarike masa kunne duk da babu wani zafi amma sai daya saki kara kadan “tayi wani smile ganin kaman yaji zafi daman haka take so “ tace kasan daga yau if kasake mun maganan wata Allah babu ruwana da kai “idan kuma aure zakayi sai naji tafada tana rike waist dinta,murmushi yaso yayi amma ya daure saboda yasan yanzu Saiya tado wani sabon fadan yasan rigiman ta “ yace ni ai babu wani auran da zanyi na auro ‘tace kace wa mom zakuyi magana kuma kamanta ya girgiza kai yace yanzu ma zamuje tare sai muyi mata magana aydarh tabude hannu tace ban san abunda zaka fada ba fa “yace muje a hanya sai nafada miki “tace ohk bara nayi wa ummi sallama then sai mu wuce “ya girgiza kai yace noo muje kawai ai tare zamu dawo tayi shiru kafin tace ohk “dawowa sukayi parlor malik yakalli dr ibrahim yace masa yanzu zamu dawo dr ibrahim yace Allah ya tsare “ hibba tace sai kun dawo auntie aydarh ‘aydarh tayi mata waving hannu tace Alright auntie Allah yakara sauki hibba tace Ameen,bakin gate dinsu suka tsaya tayi wani kala da fuska tace masa muje ciki abeg bana son dust din nan “ko baka jin sanyi ne malik ya girgiza kai yace no kafin yarike veil dinta ta waiwaiya taga babu kowa a kofan gidan sai security’s dake gadin duk gates din anguwan tace masa miye haka a kofan gida ne fa “yacire sunglasses dinsa yace and so nidai I didn’t say I will hug or kiss you anan I just want to warn you gabanta taji yafadi tayi shiru saboda batasan abunda tayi ba zaayi warning dinta “yace daga yau bana son kina using wannan karamin veil din yayi karami “tagyada masa kai tanayi kasa da ido yace muje ciki “parlor babu kowa “ tace sit here am coming yace ina zakije? Tace zankira mom din ne yace muje can parlor ta sai kiyi magana da ita zan shigo tace ohk follows me “tashi yayi yabi bayanta har side din rufaidarh a parlor yazauna yana pictures din frame din da kallo ita da oum ne tun a sudan sunyi shiga kaman larabawa sunyi kyau bana wasa ba wani guri kuma ita da aydarh can dinma kaman ziyara suka kai a sudan din “bedroom din rufaidarh tayi knocking rufaidarh na zaune da waya hannunta tana zaban kaya aydarh takarasa ta zauna kusa da rufaidarh “tace ashe kundawo mom rufaidarh tagyada kai tace mun dawo ai naga bakya nan aydarh tace damuka dawo salon ne sai muka wuce gidansu “shine ma yace ki fito yana parlor zakuyi magana “rufaidarh takalli aydarh tace baby ni nakasa gane wani kalan magana zamuyi da malik kuma kema I asked you kince mun wai you dunno ahh “ Aydarh tace Allah auntie bansani ba kuma yaki fada mun “rufaidarh tace ai shknn tashi muje din rufaidarh tamike ta warware hijab dinta tasaka aydarh nagaba tana baya “da sallama rufaidarh tashigo parlor malik ya amsata ya zamo daga kan kujera ya gaishe ta ta amsa masa tana dan murmushi tace sannu da zuwa son malik yashafa kansa yace thank you mom tace when zaku tafi goben yace in sha Allah around 11 amma a FCT zamu sauka sai 4:am zamu bi flight din can rufaidarh ta gyada kai tace masha Allah Allah yakaimu lafiya yabada sa’a sai a cigaba da hakuri kuma shi aure dan hakuri ne kayi kokari Allah yasaka maka da alkhairi sai kuma a cigaba daga inda aka tsaya duba da yarinyar kuma sai akara kokari please malik tunda na lura har yanzu matan taka is still a baby aydarh ta turo baki tace kaiiiii auntie “rufaidarh tayi maza ta rufe baki tace noo bara nayi shiru Allah yabaki hakuri “tazama babba aie yanzu shidai malik sai dan murmushi yake, rufaidarh ta gyara zaman ta ahankali tace son ance kana son kayi magana dani ba?malik yagyada kansa yace erh mom “rufaidarh tace masha Allah ina sauraron ka ‘yace ayi hakuri auntie amma bansan yanda zaku dauki magana ba rufaidarh dai tayi shiru aydarh ma shirun tayi “tayi lamo jikin rufaidarh suna sauraron sa ‘yace ita tasan dr usama now dazanyi magana a kansa shine wanda yayi improving rayuwata to what am I a yanzu “rufaidarh tace Allah sarki malik yacigaba dacewa yayi aure a baya har yana da da babba amma Allah yayi wa matan rasuwa da dan nasa “tunda lokacin har yanzu bai sake aure ba he is just living his life alone babu kowa sai abokan aikinsa sai nida dr ibrahim daya dauka kaman yaransa a yanzu “rufaidarh da har tafara jin tausan mutumin duk da in brief malik yake labarin kuma tagane sa tunda sun san shi yayi silan samun aikin Malik din “malik yace mom shine yace yana sonki da aure “Wallahi wara ido aydarh tayi “tayi wani irin hugging rufaidarh tace is this serious sir Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah auntie am so happy for you mom “ Alhamdulilah bara nafada wa oum ai dasauri tabar jikin rufaidarh da rufaidarh ma tazama wani kala tayi shiru tazama speechless batasan ma yanayin datake ciki ba tana zuwa wajan malik ta tsaya tabashi wani warm hug da batasan tanayi ba babu ko kunyar rufaidarh tsaban farincikin da malik yasata what she even forgets when last dataji kalan wannan dadin shidai malik kasa komai yayi bayan tayi hugging dinsa murmushi kawai yake seeing his wife very happy da maganan bakaramin dadi yaji ba ga itama rufaidarh da alaman taji dad isai dai tashiga irin yanayin nan wanda mutun ke shiga when happiest moments or sadness moments “dagudu aydarh ke sauka stairs din tana hawa can na parts din oum har tamanta dawani cewa recovery take daga stiches duk da Wallahi har yanzu wurin yakasa mata daidai bakaramin taimakon ta drugs din da rufaidarh ke bata ba sukayi mata saidai kullun da fever take kwana she is just managing her condition “ tana isa bakin main parlor oum Ko knocking batayi ba tabude tashiga maids din ma dake gaisheta she didn’t answer them tambayar su take ina oum suka ce tana part din yallabai “juyawa tayi tafita she is very happy duk muryanta tabude tana kiran “oum wanda idan zata mutu tana kiran nata baji zatayi domin ko doors da windows din da buildings din su hana “bene tahau zuwa karamin part din abba inda daga shi sai oum ke zama sai ita ko yan aiki basa shiga oum ke gyarawa “oum na bedroom din tareda abba tana masa massage a kai “ bayan tagama shafa masa balm a both legs dinsa daya fita gym da sneakers suka sa kafan fushi “ knocking abba yace yarike hannun oum yace who again kuma mai kyau?oum tace said ai ko baby gaskia kasan babu mai zuwa nan abba yatashi zaune yace baby kuma bakince tana gidan yayah ba? Oum tace ai maybe tadawo ko?yace ai munyi waya da yayan yace mun baya son ayi wani zama komai yawuce oum tayi murmushi tace Allah sarki yayah ibrahim nima hakan yayi mun abba ya jinjina kai yace both of us zamuje umrah hadda su baba ma can zamu hadu da baby and her husband oum tayi murmushi tace your carbon copy kenan kasan kuna kama bana wasa ba abba yayi murmushi yace I know kuma we are practicing same role nida shi in love da zan baki labarin yanda yayi dazanyi deciding whether su zauna tare or they should divorce “oum tagirgiza kai tace Allah sarki abba yayi murmushi yace yana son baby “finest oum tace na”am abba yasaukan da ajiyan zuciya yace ina sonki shiyasa naji tausan yaron nan I regret my actions against my family kinyi kokari wajan dawo mun da abunda na bata I appreciate your efforts I appreciate your cares ubangiji yasaka miki da aljanna oum tabude masa hannu ya shige jikinta “jin aydarh bazata daina buga musu kofa ba yasa abba mike yace hoo!baby bazata barm uba maybe tayi tunanin am not around oum tace bara naje kasan halinta aie “abba yayi murmushi kawai yayi shiru don tears ne a idonsa “oum tamike tabude kofan bedroom din taje tabude na parlor aydarh tayi wani kara tayi hugging oum tana juyata “oum da mamaki ya ishe tace what is wrong with you girl kin manta da ciwo a jikin ehe??? Mike damunki haka murnar na miye?aydarh ta tsakaita da murnarta tace oum “zo muje ai ko sauraron oum aydarh bata tsaya yi ba takama hannunta har suka isa parlor rufaidarh “still malik yana zaune yanata bawa rufaidarh labarin dr usama oum da baki daya tarasa gane murnar da aydarh keyi takarasa kusa da rufaidarh tace uktiee wai miya faru har yanzu baby bata girma sai na jikinta fa “ malik yayi murmushi yace ina wuni oum oum tayi kasa dakai tace Alhamdulilah son yasu ummi malik yace Alhamdulilah oum tace har yanzu matar nan taka bazata girma bahaka nan “malik yayi murmushi yana kasa da kansa yace murna take oum shiyasa “ rufaidarh tace ai wannan yarinyar halinta sai ita fa “oum tace tunda su bazasu fadamun fada mun son kaji “malik yayi murmushi Yayi ma ummi narrating exactly abunda yafadawa rufaidarh da aydarh kaiiii what ai Wallahi oum mancewa tayi dama wani abu wai shi surukunta “saidai malik din yayi hankali yafita fadan irin farincikin da aydarh da oum sukayi wani aiki ne amma Wallahi idan akwai abunda
Chapter 131 · 0% Book details