← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 197

Sashe 40

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a shoulder tawuce cikin bedroom din, wanka tashiga ta dauro alwalla kafin ta fito sai datafara yin sallarh kafin ta dauki vaseline tafara shafawa,har zata cire hijab din jikinta sai kuma ta tuno da abunda yafaru jiya yasata barin ta , yau hadda powder tashafa wanda tunda yasiyo ya ajiye ko taba ta batayi ba tayi using kajal da kuma masccara sai lips stick kadan tasa brush ta gyara giran ta, bude wardrobe tayi tafito da black lace foam bra sai wani black pant wanda suka siyo waccan ranan a shagon matannan, kafin tajawo fitted gown din da ummi tabata wanda kullun kayanta na a wanke goge har baya gajiya ma da mata wanki duk da kayan bawani yawa ned asu ba,saidai har yau taki barinsa ko da kallon bra dintayi yayi kar aje ga maganar wankewa ma,shiyasa jiyan nan taji kamar dakin ya tsage ta shige, ko’ina na jikinta sai da tabi sa da perfume as usual, kallabin atamphar ta daura all back irin nasa hijab ,gashin gaban kanta ya kwanta luff kamar na babies, bude kofan dakin tayi tafito tana fitowa ta samesa zaune kan carpet yana cin nasa abinci batace masa komai ba ta dauke kai tayi hanyar kitchen dole sai tabi ta gabansa kafin tashiga kitchen din kafa yasa mata kawai sai ji kayi yaraff, ta fado a cikinsa wani dan banza kara tasaki duk da bawani muguwan faduwa tayi ba ,da karfi tafadar da kirjinta akan laps dinsa saboda yanayin faduwan datayi,murmushi mugunta yayi jin yarda tayi karan, dasauri tafara kokarin mikewa ta kasa tadinga kallonsa kwalla cike a idonta kafin shi da kansa yasa hannu ya dago ta,ta zauna tasa hannu ta rufe idonta tabare masa baki zatayi kuka yasa karamin yatsa kan mini bakin nata kafin yace this should the first and last dazaki ganin zaune baki gaishe ni ba idan lokacin gaisuwan ne am I cleared yakarasa maganar da alaman tambaya? Tana jin sa Still kuma batayi shiru ba tacigaba da kukan ta wanda yafi kama dana shagwaba,yawani hade rai yace secondly wannan perfume din naki yayi yawa ki daina cikasa hakanan,sai yanzu ta saki hannunta daga kan fuskan ta kafin tace “perfume? Ya gyada mata kai yace kin ji ni aie batasake cewa komai ba kafin ta mike tsaye ta nufi ahanyar kitchen abinci ta zuba kadan kafin ta dauki ruwa ta fita still yana zaune parlor ko style din dayayi nazama bai chanza ba, ita dai tayi wucewan ta bedroom. Yana gani Ramlah yasace kallon aydarh kanta na kasa har yariga da yasaba ma tafiya da ita ahaka kullun kanta na kasa idan suna tafiya,Ramlah nagani malik dayake zuciyan kare gareta tawani gyara yafin mahayafin abayar ta tawani katon kwan chewing gum din datake chewing ta karasa fita zauran gidan tana jiran isowarsu, shidai malik ko kallon ta bayi ba balle ma ya ga abunda tayi aydarh kau da daman ko zata mutu ba ta ita takeyi ba, hannunshi rike da warmer inna dasuka zuba mata abinci suna zuwa zauran Kamar daga sama sukaji muryar Ramlah tace yallabai kawo a rike maka kulan cike da duniyan ci tayi magana malik ya girgiza kafin ya juya ya kalli aydarh yarda tawani hada rai ta tsuke fuska tana kallon Ramlah yace aaa kibarshi nagode aydarh dAi natsaye tana kallon su. Tana kallonsu kafin ahankali ta bi ta gefen Ramlah tafice a gidan,kofar gida ta tsaya tana hade fuska kamar wacce rana ke bugu “ tawani bata rai, malik yazo zai wuce ta gabantaa kamar bashi take ma magana yanzu ba,shidai yayi shiru baice mata komai tun dayake a duniya bai taba ganin raini irin haka ba,baisan kalan tsaurin ido kalan na Ramlah shi da ko namiji dan uwansa ke shakkar sa balle ita wannan abun yayi tunanin warning din daya yayi mata jiya ya isa, amma ina kamar ma bayi mata ba,yarda yau tafi shishige ma sa fiye ma da,daa ahankali yake fitowa daga cikin gidan,Still aydarh na nan tsaye, kallonta yakeyi ko kiftawa babu yarda tawani hada rai da ta gansa matsawa yayi kusa da ita kafin yace sorry I keep you waiting ,kinsan halin yarinyan nan bata so taga ina wahala baki ga tace na bata daukan warmer din ba?aydarh ta juyo sai da tafara zubawa kofan gidan harara kafin ta kalli malik ido ido cikin ido,cike da masifa tace “why baka bata warmer? Ai da ka bata,malik ya dinga bin ta da kallo ganin irin masifan datakeyi cike da yarinta shagwaba da tsiwa irin sturbborn girls din nan,malik yashafa kai kafin yayi kasa da murya yace,”yanzu dakike ta masifa sai kin ja an kallemu ace kina wa mijinki fada?tawani hade kafin tace “to bana ci ta daina kallona ba kuma bata daina din ba malik ya juya yaga babu komai kofan gidan kafin yasa hannu yaja long nose dinta yace ai dole ta kalleki tasan kishiyarta sosai aydarh ta bige masa hannu kafin tace Allah ya kiyayaye waye kishiyanta? Wannan shashashar kake hadawa dani wai kishiyar ta ko ma wacece ni dinta that’s not my business kawai nidai ta daina kallo if not hmm ,Malik yayi murmushi yace if not what? Ai da kin karasa malama, aydarh batace komai ba ta juya tayi gaba ya bi bayanta yace sturbborn bea, har sunyi nisa Ramlah ta sake biyo su baya da sassarfa ta isko malik wanda shine baya yana binta ita tana gaba, Malik dayake bin Ramlah da kallo fuskar nan babu yabo babu fallasa,Ramlah tayi wani tsayuwa irin na yaran nan masu rawan kai kafin tace naga fa gidan inna zakaje nima kuma zanje please ka bani na rike maka, aydarh tawani juya batace komai ko kallan su batayi ba kafin tace give me,kamar wanda aka ja da magnet haka ya mika mata wannan warmer kafin fuskan nan ba wasa ta kallesa murya cike da ba da umarni da isa tace masa let her to go back, wallahi malik kamar wani mai jiran umarnin ta shima ya juya kafin yace ma Ramlah “go back “yabi bayan aydarh suka cigaba da tafiya Ramlah kau ta na nan tsaye ji take da tanada bindiga yau sai ta harbe aydarh har suka shige gidan inna tana nan tsaye kamar an dasa ta.sai da suka gaisa da dr hafsa kafin su shiga dakin inna, sallama sukayi inna dake nan cikin wani katon bargo ta amsa masu Kamar irin wace ta shekara dari tana ciwo nan kwance, Malik yace asha kam sannun inna jikin new ai har yakai haka yafada yana kallon dr hafsa da ta shigo yanzu ko zama bata kai dayi ba, dr hafsa ta sauke ajiyar zuciya kafin ta gyada ma malik kai alaman aaaa ya fahimta bata son yin magana ne saboda tasan halin yan kayan ta, malik ya sake matsawa kusa da inna kafin murya can kasa yace sannu inna,tayi shiru yace yanzu mike maki ciwo nan ma tayi shiru daga aydarh har dr hafsa su dai suna nan zaune sun zubawa sarautan Allah ido ba kamar dr hafsa da taga innan cikin bargo mata da yanzu ta gama Kare mata tanadi har ta fita shine wai yanzu dan taji su malik din sun shigo dubiya ta kwanta,juyin duniya malik yayi inna tayi magana amma tayi shiru bata ce komai,can ya sake dan kasa da murya kafin yace tau inna tashi mutafi asibiti kwara ai allura asa karin ruwa tunda naga jikin yayi kasa kwarai bara mutashi yafada yana kokarin mikewa aikam inna ta riga malik tashi ta na ajiye bargon gefe,kafin tayi mitsi mitsi da ido tace ni fa bana son kiran masifa daga mutun ya kwanta sai a fara kiran wasu bambaman tijara wai karin ruwa wa zaa karawa ruwa banda neman jafa’I aaa tau lahiya ta lau naji sauki Alhamdulilah,aydarh ta dinga murmushi bakaramin dariya inna tabata ba, malik ma sai dayayi murmushi kafin ya koma inda yake zaune ya zauna, dr hafsa dai batace komai ta fice daga dakin,malik yace tau sannu ai yanzu jikin da sauki koh?inna tace ah dasauki Alhamdulilah ai naji sauki sosai kafin yace tau yanzu ga abinci nan sai ki tashi k ici inna tace tau shknn zuba man abinci daman idan ba kai ba wa zai bani shidai malik bai ce komai ba ya dauki wani clean plate daya gani da spoon nan gefe ya bude warmer ya zuba mata abincin daidai daidai yace tau gashi sai ki daure ki ci,inna ta karbi plate din sai da ta cinye tass kafin ta kalli malik tayi kasa da murya tace tau ita mai dakin naka taci abinci ko baza taci bane? Malik ya girgiza kai yace ehhh taci,inna tace tau madallah ita fa waccan matar fa? Malik yace bara tadawo ai nasan zata zuba, inna ta dinga zuba labari kamar ba ita bace ba marar lafiyan malik na biye mata ita dai aydarh bata cewa komai sai sauraron su take can ta mike,malik yabita da kallo inna bata ma lura ba,bai ce mata komai ba har tafice ta shiga dakin dr hafsa kafin ya dauke kanshi daga kallonta ya maida hankalin shi wajan inna da take ta zuba kamar kanyan da ba dadi, dr hafsa tace naji dadi ma dayake yallabai ne daidai ita baki ga ta mike ba, aydarh tayi murmushi , kafin tace aie yanzu har taci abinci ma dr hafsa tace kai haba,ah anci sa’a ko dayake ma aie inna bata wasa da cikinta, aydarh tace uhm dr hafsa tace kinga fa wata friend dina ce ta haihu kar jibi suna ban samu naje barka ba,aydarh tace oh Allah sarki, dr hafsa tace bari zanyi naje sunan ma baki daya, aydarh tace gaskia dai,kwara ki bari din kije baki daya, dr hafsa tace yallabai da zai barki da sai mu tafi tare ma Aydarh tayi kasa da kai batace komai dr hafsa tace naga kamar baya so kina fita ma ba? Aydarh ta girgiza kai tace ah’ah fa,dr hafsa tace kin fadi gaskia dai,yawwa har zan manta ina mutuniyar mu?aydarh tayi shiru alaman bata gane abunda dr hafsa ke fadi ba,dr hafsa tace Ramlah manah,nan shiru tayi kafin tace waye haka? Dr hafsa tayi dariya domin har tafara sabawa da halin aydarh itama ita dai komai nata unique ne,dr hafsa ta dinga dariya tace kinga kishiyarki nake
Chapter 40 · 0% Book details