← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 147 OF 197

Sashe 147

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gadon ta rike kanta tunani na neman zauta ta salama ta samar ma kanta tacire tunanin a zuciyanta idan ma bata son sa ya zatayi?tunda ko zata mutu tasan babu wanda zai ce yarabu da ita bama zancan rabuwa Ai a yanzu “kawaii dan shine kaddaranta shikenan ta karba Allah ya cigaba dabasu zaman lapia that’s it,tunda a da ne tayi tunanin yasaketa amma a yanzu kwata kwata bata ma son kalman ko tunawa ne tayi “ita wa zata tambaya akan abunda take ji kansa ko dai shine son? Ko ta tambayesa tunda duk duniya bayan shi babu wanda zata iya sakin jiki suyi labari ko magana sosai a daa dai sai salma!sai yanzu ma zuciyanta yatuna mata da salma ta ina ne ta daina zuwa gidan ne ko dawasa daga oum har mom babu wanda yamata maganar salma yau kam taji tana son taji labarin salman “a da ko bindiga aka bata akace wa take son ta kashe zata iya cewa salman amma yanzu kiyayyar datake mata ragu sosai batasan miyasa ba “wayanta tadauka ganin inda ya shiga yana kallo kai kawai ta girgiza tana murmushi wayan ta ajiye tamike tashiga toilet bata jima dayin wanka ba amma wani zata kara saboda ji take jikin duk babu dadi (nikam nace su cuddle bug ai hakuri ake) . Driver ne ya dauko halime da Maryam daga airport sun isa isa sun zama classy yan gayun abuja cikin abunda bai fi one month ba sunyi kyau “kyansu yasake fitowa ankara zama yan mata duk suna zaune parlor lokacin dasuka shigo ai maryam bata tsaya wata wata ba da gudu tafada jikin ummi tafara kukan shagwaba ummi ta ture ta tana murmushi tace ohh bazaki chanza bake koh? Maryam tace ai missing dinki fa nayi ummi tabude hannu suka shiga jikinta both halimen da maryam din tace I missed you to yaran kirki “dr hafsa tasaki baki tana binsu da kallo ta ajiye mug din hannunta tace wai wa nake gani haka kunga yanda kuka zama irin yan gayun Twitter din nan yah Allahu tau oyoyo tafada tana bude musu hannu hugging juna sukayi tana tambayar su ya school suk ace Alhamdulilah aysha dai sai kallon su take batasan haka tayi missing Lil sisters dinta bas ai yanzu data gansu “ihu sukayi suna nufar ta halime tace oyoyo addarhnmu “aysha tawashe baki tace oyoyo freshers ya school din halime tace not fine my aysha we missed tace I missed you more than words yaran ummi “ halime takalli hibba tarike baki tace shine bara kiyi manah magana ba saidai kiyi murmushi Ko auntie hibba ? Hibba dai tasake murmushin tace tau kuzo halime tafada jikin hibba tace ina wuni aunty ya jikinki hibba tace Alhamdulilah “ girlies ya school din? Maryam tace ina yayanmu ina auntie aydarh ummi tace sun fita shida ibrahim “ baby kuma na gida “ halime tace ina my loves ina hajajju da inna ina babata kuma?aysha tace inna sun fita da hajajju baba kuma na ciki tayi baki ku shiga kuyi wanka ku ci abinci sai ku duba baby da jiki “maryam tace eyyerh ummi dan Allah nidai zanfara ganin auntie kafin nan ummi tayi shiru kafin aysha tace aaaa fa Maryam yayah nadawowa fita zamuyi gaba daya fa Wallahi “ dr hafsa tace nooo kibarta taje Ai mu duk mun shirya basai a jirata ba halime tace tau kije ke daya kawai ni idan zamu fita zan mata ya jiki “maryam ta dau wayanta tafice duk suka bita da kallo kowa na murmushi halime takalli hibba tace auntie bangane wannan ba ta nuna rabiah dasuka gaisa wacce tafito yanzu hibba tayi murmushi tace she is my sister “halime tace kai haba Masha Allah kuma Wallahi sunyi kama da yayah ibrahim aysha tace idiot tau ai kanwar sa ce she is his only sister dayake dashi “ halime tace wow barakallah mai kyau da ita itama tana murmushi tasake ma rabiah waving hannu tace hey sis sannunki miye sunanta ayshat ace she is rabiah halime tace nice to meets you rabi “ rabiah tayi murmushi tace nice to meets you too sissy “halime da daman sun fi shiri da hibba maryam kuma dr hafsa “halime tace aunty hibba bara nayi wanka nafito ke kawai nayowa tsaraba sai yayah ibrahim aysha tace ohh wow daman ansaba nuna manah wariya itama aunty hibba ko yayah ibrahim din yasiyo abu saidai ta bawa halime babu komai ummi na murmushi tace tau ina ruwanku dr hafsa tace nima dai shi nagani ummi aysha ce da bata gajiya aie “rabiah Wallahi abun birgeta yake ashe rayuwar rashin kunya da rashin bin nagaba ba wayewa bane ba birgewa bane “rayuwar wayewa shine jan mutane a jiki bawa babba girmansa dakuma kunya shiyasa har yanzu dr hafsa bata wani sakin jiki da ita sosai duk saboda halinta nada “,Lokacin da maryam tashigo gidan su oum sun dawo duk suna zaune a parlor da oum da rufaidarh sai aydarh dake zaune da MacBook din wedding planner a hannu tana duba deco daaka chanza. Maryam tace Assalam alaikum “Aydarh tadago ido suka hada ido da maryam tayi cute smile tace ahhh ga yan base oyoyo “maryam na murmushi tace oyoyo auntie ‘takara so parlor zata zauna kan carpet oum tace no tazauna a kujera gaishe su tayi ita da rufaidarh suna tambayanta ya school din tace Alhamdulilah oum tace yan mata duk antaho biki Ko maryam tagyada kai tana murmushi rufaidarh tace masha Allah uktiee kiga kuma maryam yacce takara zama Allahumma bareek oum tace Ameen “Aydarh dai sai murmushi take taji dadin ganin maryam din gently ta tashi tana mikawa matar MacBook din tagama hannun maryam suka wuce sama can dakinta “zaunar da ita aydarh tayi a sofa itama tazauna kusa da ita tace welcome back my yah mariam ya school ya flight? Amma baku jima da landing ba right?maryam tace Alhamdulilah auntie ina wuni?ya karfin jiki?aydarh tace Alhamdulilah “ maryam tayi wani kala da fuska tace masha Allah auntie kinyi kyau aydarh tayi dan murmushi kawai batace komai ba, kafin maryam tace kuma aie sai nan da two weeks zaku koma right aydarh tace erh fa in sha Allah “ tace banga yayah ba auntie ko ya fita? Aydarh tace Erh yace zasu fita “maryam tace eyyerh Allah sarki “ kafin tace ni auntie sai naga kin kara yin kyau amma kin fada ma aydarh tace kai yah mariam kinci Abinci kam maryam tagirgiza kai tace kingani nan babu abunda nayi isowan mu kenan nace wajan ki zanzo aydarh tace Hun nagode sosai bara nahada miki ruwa sai kiyi wanka kafin nan sai akawo miki lunch maryam tace lah aaaa auntie zan mayi a gida yazaayi nayi miki wanka a bayi ahh ba ruwana aydarh tawara ido tace shine miye yah mariam ai toilet dina ne kuma nin ace ki shiga babu komai fa “ maryam tace idan yayah yashigo fa yayi fada nazo natakura ki aydarh tayi kasa dakai tace bazaya ce komai fa yah mariam nidai kawai kiyi don Allah kinga bayace fita zaayi ba and you know baya son jira yazo yadinga manah masifa yanda aydarh tayi magana yasa maryam takwashe da dariya tace nidai babu ruwana kun fi kusa amma kibarshi basai kin hadamun ruwan wanka ba auntie naga yanayin ki sai ahankali I will do it by myself Allah aydarh tace to shknn kije “ mikewa maryam tayi tashiga toilet din sai bin toilet din take da kallo “ganin set set na shower gels kala kala ga set din baths perfumes da liquid dollber kala kala “bin hanger towels din dakeyi da kallo kafin taciro daya tadaura tafara wanka “ kaiiiii dole ma ne Wallahi auntie aydarh tayi kamshi don Allah ji ta yanzu yanda take kamshi balle ita auntie aydarh dake amfani dasu ko yaushe wow! Fitowa tayi taga aydarh bata dakin sai wata silver abaya mai mugun kyau sabowa dal da sabon pant da bra hadda undie duk sabbi ne “ murmushi kawai tayi Wallahi tana son auntie aydarh tana da mugun kirki ‘ tana tsaye bakin mirror tana bin kayan sama da kallo tarasa wanda ma zatayi amfani dashi itakam so take ma taje Washington taga dakin auntie aydarh yanzu fa nan ba gidanta bane gidansu ne kuma zuwa take a yanzu “ amma ji wannan uban kayan “bude dakin akayi aydarh tashigo da waya kare a hannu da alama waya take kuma kaman da yayansu ne sai ga maids a bayanta da tray anjera abincin a kai “ aydarh tanuna wa matar idan zata ajiye abincin akai tana ajiyewa kanta kasa ta gaishe da maryam maryam ta amsa mata matar tajuya tafita “Aydarh ta zauna gefen gadon tayi shiru kafin tace kayi hakuri to “daga can yace shknn ku shirya din yanzu zamu taho tace ohk “takashe wayan maryam tace auntie wane zan shafa aydarh takalli mirror tace kowane yah mariam akwai wanda kike amfani dashi anan? Maryam tabude baki tana girgiza kai tace ni banma taba ganinsu basai dazamu tafi base kika siyan manah shigen su aydarh ta mike tadauki wani strawberry fields lotion tamikawa maryam tace use this maryam takarba tana budewa taji zallan kamshin strawberry fara shafawa tayi aydarh dai sai juya abunda malik yafada mata arai anya uncle din dr usama baiyi wa auntie hafsa tsufa ba taya ma zaayi ace bama friend dinsa ba uncle dinsa ita dai saidai sir yayi fushin amma sai tasake masa maganar ai kwara dr faisal din “maryam nagama wa tashafa perfumes the scent is different ouuuuu “maryam tace auntie Allah perfumes dinki akwai abunda kike karawa “ Aydarh tayi smile tace nope babu fa komai Allah idan kina so ma zaki iya dauka ma maryam tagirgiza kai tace aaaaa auntie aydarh tace ba wasa ba fa “maryam tace zan dai dauka amma wannan “tanuna wani dan karamin oil perfume designer “Aydarh tadauki abayan dake kan gadon tamikawa maryam din tace gasshi sai ki shiga closet din ki saka maryam takarba tana murmushi tace thank you my auntie Allah yasaka da alkhairi yakawo manah pikin’s masu albarka “aydarh tayi kasa da kai batace komai ba “maryam tashiga tasaka abayan yayi kyau sosai masha Allah “ fitowa tayi aydarh tace ga abinci nan maryam tace tau
Chapter 147 · 0% Book details