Sashe 70
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ce komai ba ya tashi yafita,flask din ruwan zafi ya dauka sai dayayi wanka kafin yayi alwalla yadawo bedroom din tana a kwance kan katifa duk tayi yaushi shi da ba wani abu yayi mata ba inga yayi mata din kila sai ta kwanta asibiti jallabiya kawai yasaka ya fesa perfume kadan yafita,kasancewan bata sallarh yasata yin lamo cikin pillow har yanzu tana jin zugin da breast dinta ke mata,da bakinta ahankali takai hannunta kan lips dinta ta shafa gently tana tuno moment dinsu na jiya kunya abun ke sata kawai tarufe idonta daman bacci takeji jiya bai barsu sunyi bacci ba,bacci takoma “bedroom din yatura without making sound yashiga bacci yaga tana yi ya girgiza kai kawai kafin shima ya koma kan shimfidarsa ya kwanta har ya mance rabonsa da irin wannan baccin sai yau,sai suka farka ba har sai da gari yayi haske kafin ta bude ido ,idonta yasauka kan kyakyawar face dinsa dake nan kaman an zana bacci yakeyi bai farka ba ahankali tamike yau sun makara gashi zataje islamiya bathroom tashiga ta sirka ruwa tayi wanka har bata son sponge din yashafi boobs dinta wani kalan zafi takeji ahaka ta daure tayi wanka ta wanke inners dinta ta daura towel ta saka hijab dinta tafito dakin pads da panta ta dauka takoma bathroom din ta saka kafin ta fito duk abunda take ahankali take yinsa don kar ya farka, abunda bata sani ba shine tunda ta tashi shima ya farka duk wani motsi nata yana sane dashi kawai lamo yayi cream ta dauka ta koma can dayan side din tashafa kafin ta dauko bra sai undie da perfume sai rigan islamiyan ta,kaman kart asa bra din Amma bazata iya fita ahankali tasaka Still wurin dazafi perfume tasaka da undie sai rigan, kafin ta cire hijab din ta linke, tana gyara parking dinta har zata fita taga yatashi ta kunyar da kanta kasa kaman munafuka, tace ina kwana? Bai amsa bay ace yadaina zafin ta gyada masa kai tanayin kasa da kai yace sannu tayi shiru kafin ta juya ta fita bayanta ya dinga bi da kallo kafin ya fita parlor yashiga bedroom dinshi sai dayasake wanka kafin yafito tana kitchen ta daura ruwan zafin tea. Suna fitowa bakin kofan gida zasu samu keke yakaita islamiya suka hadu da dr hafsa itama zata wuce clinic gaisawa sukayi da Malik ,kafin aydarh dake bayansa tana wani sunne kai ita fa ganin take kaman ansan abunda yafaru tsakaninsu jiya shiyasa taji wani kala,dr hafsa tayi murmushi tace mun tashi lafiya aydarh?aydarh tace Alhamdulilah atare suka dinga treaking har suka samu keke dr hafsa ma ta samu,Ko cikin keke duk a takure take ta matsa can karshe tayi kasa da kanta bai keke ya sallama suka fita tashi islamiyan yana mata addua kafin tayi masa waving hannu ahankali, tana shiga aji har anfara karatu sit dinta ta zauna “malamin ya cigaba da karatun dayake,da koya abubuwa exactly yarda malik yayi mata jiya haka yau ma malamin ya maimaita tsakanin mata da miji kasa tayi da kanta jin kaman ma da ita ake ,hankalin kowa nakasan duk suna sauraron abunda yake cewa ita dai kanta kasa bakaramin kunya takeji bai dan ana wannan karatun anan taji irin hukunci daake wa matar da duk tahana mijinta jikinta “ da kuma irin ladan daake badawa “ ita dai abun nakasheta da mamaki,su maman noor daman abun nema yasamu, ta dinga kora bayani tana taya malamin, kafin period dinsa takare yafita,free period ne Malaman tayi tafiya,su maman noor aka mike ana cigaba da kora lectures aydarh dai kanta nakasa tayi kaman tana kallon littafin ta while hankalinta baki daya yana wajan maman noor domin ita tafi malamin bude komai sai examples take bayarwa,ai kaman jira suke kowa ta dinga tofa albarkacin bakinta,bakaramin haushi suka bata bag ani take ai kaman sirrinsu ne suke fadi,can maman baffa ta kalleta tace ohhni Aydarh kaman bata matan aure ba ke bakya sakin jiki ayi labari kowa na zayana irin kaunar dasu sha da mai gida,amma ke kinyi shiru”Aydarh tayi murmushi Still bata dage nikkab dinta ba batace komai, nan suka dinga labarib da ba kai ba kugu har malan yashigo kafin kowa ya nutsu aka fiddo Qurani yafara karban hadda . Kamar kullun yau ma anan bakin bishiyar ya jirata tana fitowa ta hangosa ,kallonta yake ko dauke ido babu da ya tuna ita matarsa ce sai yaji wani irin sanyi na bin ruhinsa “cike da kulawa yace sannu,ahankali tace thank you yace gidan Doctor zamu wuce ki zauna can akwai inda zamuje ni dashi,murmushi tayi kadan har cikin ranta taji sanyi ahankali tace “to” keke suka shiga suka wuce yana sallaman mai keken tayi gaba “ganin sai murna take kawai yayi dariya,a cikin zauran ya tarar da ita, ya rike hannunta, yace tau fidda nikkab din nagani tace “to idan naje cike zan cire yace no cire anan tace to ahankali tasa hannu tana kwancewa, yamatsa kusa da ita yasa hannu yakarasa warware mata har suna gogan juna ko ya wani abu yashafi boobs dinta sai taji zafi yanzu ma yar kara tasaki yayi saurin yin baya yakama hannunta yace sorry nine ko yi hakuri kinji,ta gyada masa kai yace akwai ciwo ne naji miki ciwo ne? Ta girgiza kai tace ah’ah , hannunta cikin nashi suka shiga gidan suna shiga daidai rabiah zata fito daga bangaran su dr ibrahim din suka ci karo!wani irin harbawa zuciyarta tayi amma tayi controlling kanta kaman irin sun saba dinnan tace “yayah malik kenan sai yau? Aydarh tawani hade rai tana kallonta rabiah na lura da ita,tace ina wuni? Fuska ba yabo ba fallasa yace lafiya yakuke? Tace lafiya lau Wallahi ganin bata da alaman tafiya kawai yasa aydarh kallonsa tawani shagwabe fuska tace sirrrrrrr yarda taja sunan har sai da rabiah tawani juyo shi kanshi malik din kaman zaiyi loosing ,ta kwantar da kanta kan cinya hannunsa tace ai nagaji fa,rabiah dai kaman idonta zai fado ta dinga kallonsu,Wallahi kaman wani yaro,haka yazama taja hannunsa suka wuce, suka bar Rabiah nan tsaye kaman status “sallama sukayi dr ibrahim ya amsa musu yana welcoming dinsu, aydarh ta gaishe sa yana amsawa ko zama malik baiyi bay ace ma dr ibrahim su wuce dr ibrahim yace kadai bari ku gaisa da hibban ko? Malik ya girgiza kai yace idan mun dawo sai mu gaisa,yakalli aydarh kafin ya sukunya yace k ici abinci kinji ta gyada masa duk kunya dr ibrahim take ji Doctor yayi murmushi yace tau yanzu mu wuce yanzu zata fito ta sameta kaya take sakawa,fita sukayi,hibba tafito daga bedroom bayan tagama sa kayan murna ganin aydarh kawai take itama aydarh murmushi tayi ganin hibban,hibba takarasa tayi hugging aydarh tana cewa oyoyo duk da ta dauree amma sai datayi kwalla saboda taji zafi duk dabawani hadda jiki sukayi ba,hibba takalleta har tama gane abunda take ma kwallan,zama tayi ta kama hannun Aydarh tace sorry ai ban sani ba auntie aydarh kiyi hakuri kinji,aydarh ta gyada kai kafin tacire hijab dinta hibba ta dinga bin gashin aydarh da kallo ganin yarda yake,takasa hakuri tace salon kika je? Aydarh ta girgiza kai,hibba tace masha Allah Aydarh tace ina wuni auntie ya gida ya Doctor? Hibba tayi murmushi tace lafiya lau alhamdulilah auntie aydarh ya islamiyan tace Alhamdulilah, kafin hibba ta wuce kitchen ta kawo mata abinci hadda drink,tace ko zakiyi sallah?aydarh ta girgiza kai tace am off, hibba tace eyyerh tau k ici abinci ahankali take cin white rice da stew din sai salad tana ci hibba na mata fira sama sama,aydarh dai sai dan murmushi kawai take, can hibba tace wai auntie aydarh laifi kikayi yayi miki hukunci ko daman haka kike fama,aydarh tayi kasa da kanta,tace ah’ah hibba tayi shiru kafin tace tau sannu tace thanks auntie,hibba tace wani lokacin fa fidda imani sukeyi sai kayi hakuri ,ba kaman ke din nan auntie Aydarh dole yallabai ya dinga mance duniya dayake,Aydarh tayi shiru tayi kasa da kanta kawai tana ture abincin dan ta koshi hibba tace ya dahaka kin koshi ne?aydarh ta gyada mata kai tace tau sha lemun “Aydarh tace ah’ah auntie bana shan gas drink hibba tace eyyerh bara nakoma maki ruwa,ruwan takawo mata tasha kafin ta kalli hibba da damuwa a fuskan ta tace auntie kinga rabiah nan ma tana kulasa. Hibba tace wai yanzu dazaku shigo din? Aydarh ta gyada kai tace erh fa,hibba tace tashin hankali Wallahi yaran nan basu da kunya watau gabanki ma zatayi masa magana kenan? Tau sai yace mata mi auntie aydarh? Aydarh tace kinsan sa baya dariya kawai ya amsa gaisuwan and he even asked ya take “kuma ta tare manah hanya taki bari mu wuce, nikuma najawo sa kawai “hibba tace da kyau Wallahi da kyau auntie Aydarh kin mun daidai “su fa ke haukan banzar su shi yallabai bata su yake ba Aydarh tajuyo tana kallon hibba tace hmm auntie hibba kinsan me? Hibba ta girgiza kai tace cewa fa yakeyi zai aure Ramlah kuma Wallahi bazan yarda ba daya aureta kwara ya aure wata “hibba ta gyara zama tana kallon aydarh baki bude tace aaaaa gaskia kina da bukatan addua yanzu bama wai bazaki bari yayi auran baki daya ba aaaa wai har gara ya aure wata,wata wa?rabiah kowa? Aydarh tace Ni banda ita itama ni kar ma yayi auran Allah auntie, hibba tace kawata na rasa yarintar dake damunki yanzu fa ke ba yarinya bace yi hakuri amma kaman bakya kishin yallabai Allah,aydarh tayi shiru tana kallon hibba “hibba tacigaba da cewa ni danice Wallahi sai nadauke ta da mari, shashashar yarinyar marar hankali ma banda rashin kan gado kiga mutun da matarsa ki tari gabansa ki mai magana “bacin suna yan raini,Aydarh tace to auntie ni ya zanyi? Nidai fa bana son yayi auran ma baki daya,hibba tace kema dai auntie aydarh Wallahi Allah na tuba yarda kike nan ai Wallahi idan nice bai isa ma yakalli wata ba balle yaji shaawar auran wata ki dube ki fa auntie aydarh billahi ko su larabawan karyar su a samu irinki balle a nan Nigeria,Nigeria ma wai wata Ramlah Allah natuba ,aydarh tayi shiru tana kallon hibba ko kiftawa babu tace Allah auntie kullun sai nace masa ma kar ya aure ta amma bayaji,hibba tasaki