← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 197

Sashe 56

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

likes how she behaves he likes every bits of her manners,yarda take magana is killing him deeper, yana son yar muryan nan nata,kadan kadan take magana kuma cikin ruwan sanyi, tace tsaya miyasa kayi mun allura ma?sai yanzu ta tuna kenan yasamu kansa da tambayar kansa,kafin yace sa’a kawai na gwada aydarh tawara ido tana sake gyara zamanta kan katifan tace, this is really bad sir ‘malik ohh haba ni ai bansani ba,aydarh ta marairaici fuska,tace what did you study please malik yadauke idonsa daga kallonta yace computer science, tace kuma shine kayi mun? Yace ayi nayi tunanin kowa fa zai iya yin allura shiyasa am sorry yafada yana kama kunnan sa ita dai aydarh bata ce komai ba tayi shiru,amma sam bataji dadin alluran bad uk da babu zafi Ko kadan har ta mance ma sai yau ta tuno kuma batasan yafita waje yau din a tunaninta zai iya haduwa da Ramlah, kuma bata son haka mikewa yayi ya bude wardrobe dinsa yafito da credential dinsa ya daura mata kan laps dinta bude envelope din tayi kafin ta dinga takadan da kallo ko dauke ido babu kusan ten minutes tashiga shock kafin ta bude ido tana kallonsa tace this result belongs to who? Malik yace hala baki da ido ? Sake kallo paper tayi hoton sa ne da kuma sunansa,batasan time din tace first class a wannan uni din?kuma medicine fa?tafada duk mamaki ya cika ta,ya kwashe credential dinsa ya mayar kafin yadawo yace yanzu kinga sai ki kira yan world health organization din ko ? Aydarh dai har yanzu mamaki yaki barinta first class fa a wannan university,can tace tau miyasa baka aiki while gashi nan you are a qualified doctor fa sir yace no am not tace you are practitioner a legally licensed physician surgeon,duly registered and practsing within the scope of your license pursuant to the laws of the country fa sir right now you deserves to be working in a medical field kasan a Nigeria baku dayawa masu irin wannan qualifications din,kallonta yake ko kiftawa babu kafin yace sure ASSEIYARH amma ai ban samu aikin ba,mamaki take tana kallonsa tace why,ya girgiza kai yace nothing tace this unavailable I could remember a school dinmu akwai wani mai irin haka lecturer ne amma right yana working a babban asibiti a can USA malik yayi murmushi yana shafa kansa yace, ai shi yanada hanya ne aydarh tayi shiru tana kallonsa ganin duk tashiga mamaki yasa malik cewa ehen ke fa? Ko can world health organization din kike aiki,yarda yayi maganan kawai taji dariya wani cute dariya take daya sa shi kasa dauke ido kanta kafin tace ai ni ban gama ba yace kai haba why dandanan idonta ya kawo tears tace kai kaja ai,malik yace nikuma ASSEIYARH? Tace erh,yace how tace saura two days na koma hutu shine kazo akayi manah aure tafada kukan na kwace mata kallonta yake ko dauke ido babu , tace and this is my final year,malik yace stop crying tells talk ina ne school din?tace Cyprus university of technology,malik ya jinjina kai yace mi kike studying?tace pharmacy and technicials Malik yayi shiru bai ce komai ba amma yarasa ma wani tunani zaiyi kukanta take yayi shiru bai ce mata komai ba amma bakaramin tausayi ta bashi ba can yace am sorry lil sis I didn’t wished things to come this way but I promise you will be come a qualified technicians aydarh da hawaye still a idonta take kallonsa hannunsa yasa yayi wiping mata hawayen kafin yamikar da ita yabude toilet kafin ya kunna tap yafito yace wash your face and pray let’s prepared lunch yafada yana nufar hanyar fita masallaci yawuce kasancewan lokacin azahar ne.wajan mai cefane ya tsaya yasiya nama da kayan miya tunanin conversation dinsu yakasa barin kansa bai taba jin tausayin kansa ba irin yau a yau ne yayi mata kallon su aysha a yau ne yasan akwai babban nauyin ta akansa a yau ne yasan zuciyansa tayi karya a baya amma mi DA SO KAMANE da ba zai. Da babu shi tsakanin nida ke ! Wani iri yaji dasauri yayi hanyar gida domin baya ma son maganan sam, lokacin daya shiga Ramlah na nan bakin kofan tana jiran dawowan sa yana shigo tayi maza ta tashi tace barka da dawo yallabai “babu yabo ba fallasa yace yawwa yafada yana wuce ta bin sa tayi da kallo har yashige ciki kafin ta dauke idonta heart dinta nawani masifan melting, knocking yayi tazo ta bude masa “ ledan hannunsa ya mika mata ta karba kafin yace muje sai muyi white rice da stew ga salad nan batace komai tayi gaba ya bit abaya kitchen din kayan miyan yafara gyarawa ita kuma ta daura ruwan farin shinkafan, can yace ko asaka wake ne? Ta girgiza kai tace ah’ah basai ansa ba zan yanka green pepper a ciki kuma yakare ma aie,malik yace eh namanta dashi kikayi ma dr hafsa girki jiya “tabude ido tace kai baka ci ba ko? Yarda tayi magana yasa shi yin smile yace tau ai nasan ita kikayi wa bani ba,tace da banda kai ai bazan baka ba ‘yayi murmushi yace abunda girkin ma sai ahankali daurewa kawai fa nake ruwan dake hannunta a cikin cup zata kara cikin tukunya ta sa left hand dinta tadeba ta watsa masa kadan a kai da fuska,dasauri ya mike baki bude yake kallonta kafin tawani hade rai tace kasan I can cooks more than you “yayi kasa da murya yace naki wasa ne yarinya wanda jiya ma dakyar na iya cin wannan abinci dakika girka, kuma dakika watsa mun ruwa zan rama ne ai! Batace masa komai ba ta juya salad din tafito daga leda mai kyau green shar da tomotoes din manya a robber ta juye kafin ta kuna pampoo tana wankewa duk wani motsi datake yana lura da ita ta gefen ido he didn’t know why idan suna tare baya son dauke ido kanta har yau yakasa gani abu daya wanda tayi lacking tanada komai idan akace komai ana nufi komai da komai kasan yashafa kafin ya mike yace am done with this wash it, karba tayi ta wanke zufa kadan a kan goshinta da hancinta, kallonta yakeyi yanda takeyi da fuska irin aiki yasha maka kan nan yace she is more than cute and she is more than finest,she is an angel tana gamawa ta mika masa robber kaman wani yaronta tace blende it,hannu yasa kafin yace right now ma’am , cikin few seconds yayi blending din sama-sama yana gama wa ya kashe ya dauraye blender, ta mika masa salad din tace ka yanka wannan shima kallonta yake ganin yanzu tazama kaman ita ke koya masa girkin ma da kau sai abunda yace a kitchen din, hannu yasa ya karba itakuma tacigaba da bare cubes, kaman daga sama yaji tace “ita wannan bata schooling or? Malik yace wacece,aydarh tawani bude shoulder tace I can’t even remember name,yace tau idan kin tuna you can ask daga haka yayi shiru kusan five minutes babu wanda yasake magana cikinsu, tace wadda apartment dinsu ke farkon shigowa farh,tun dazu yagane wace take nufin he just pretend kafin yace oh oh babe? Tace wace haka? Yace ita wace kika manta sunan nata, tace Ramlah ne babe? Ta fada cike da mamaki “malik yace eh ita fa, tace miye ma sunan state din nan? Malik yace kano tace ehen Kano duk fadin kanon nan karasa waye babe dinka ko what did you even use to called her before ewwa gurl , sai ita are you for real? Wannan tayi kama da mace ma first? Duk dayaji dariya tazo masa amma ya daure yace “yes” Aydarh tace “this is serious “ yace kinga danayi kudi sai muje can adamawa a daura manah aure da ita, aydarh ta dinga binsa da kallo kafin tace to Wallahi ummi bazata yarda ba, yayi kasa da murya yace saboda ina auranki ke bazata yarda bako ? Aydarh tawani bude shoulder tace babu ruwanta da wannan can’t you see how local and disrespectful she is?she is mannerless she didn’t deserves to be a ladie at all,malik yayi shiru bai ce komai ba yacigaba da yanka salad dinshi,can even your sisters will not allowed you to do suchs, malik yayi dariya kafin yace tau so ina ruwansu?ai nin e yayansu duk abunda nayi wajan su daidai ne,Aydarh tace komai fa kace?ya gyada kai yace sure tace sunyi kokarin kam,can tace what is their names? Yace aysha,halime sannan yace maryama autarh “yana fadin autarh ya girgiza kai yayi tare yace she is very sturbborn but you are sturbborn more than her,Aydarh tace nine sturbborn? Yace aaaa ai ke you are more than sturbborn I didn’t even know what to call you ma,Aydarh ta hade rai tace kaima ai daka ke daga mana shoulder,kai din ma ai you are more than sturbborn tunda nace kaidaina kula wannan matan,ka ki “ yayi murmushi kafin yace how olds are you now? Tace nima bansani ba yashafa kansa yace gayamun kaman bazata ce komai ba tace 22 yace ohh kinga maryam autarh ma ta fiki , tace ni din yace eh kinga autan gidanmu ma ta girmeki, tace kai shekaranka nawa?yace 35 aydarh ta ware ido tace 15 years ke tsakanin mu? Malik yace ehhh time din da aka haifeki,I finished my junior secondary school, kuma duk da haka sai da na zama babba kafin, nashiga school, Aydarh batace komai ba ta cigaba da abunda takeyi,dandanan suk agama hadaddan white rice da stew din da salad din malik yayi gwanin sha’awa sai da suka gyara kitchen din, kafin yawuce parlor ta fito da abinci tayi serving din sa,itama ta zuba kadan sai salad din da ta zuba sosai kallon abinci yayi bai ce komai bay asa serving spoon yabude warmer farin shinkafan ya kara mata, ta dinga binsa da kallo kafin tace nin ace zan ci dayawa ‘yahade rai yace ni nace kuma dole sai kin cinye, kaman zatayi kuka tayi kasa da murya tace amma sir ka duba yayi yawwa fa, malik yace I know just it you can finished it all bana son rashin cin abincin nan, tace so kake nima nazama katuwa kaman kai yabude ido yace daman ni kato ne
Chapter 56 · 0% Book details