Sashe 134
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wajan “ yanda fatan ta yake da laushi wayyo Allah nah!! Badawo cikin hayyacinta bas ai dataji yana kokarin cire mata wandon kayan baccin dake jikinta “dasauri ta sa hannu ta rike masa hannu tana girgiza masa kai kaman wanda bai san abunda take nufi ba ma haka yacire wandon tass yakai hannu kan pant din yana murzawa “ muryan ta na rawa kaman zatayi kuka tace masa noo no please ‘kar kamun dan Allah kayi hakuri dan Allah sir har yanzu akwai ciwo am critical sorry don Allah “ tafada tana fashewa da kuka shikam malik bai ma gane abunda take nufi ba yacigaba da abunda yakeyi pant din yacire mata wayyo Allah “kamshin daya gigita sa kaman wani vanilla cake haka yaji kamshin wurin dawani kalan speed ya tura kansa baki daya wajan tafashe masa dakuka Wallahi gaban faduwa yake tayi regretting sakan masa jiki datayi baki daya yau “hannunsa yakai wajan tasaki kara jin wurin yayi yasake tsuke yakoma yanda yake! Baki yakai yana wasa da wurin hankalinta idan yayi dubu ya tashi Wallahi kuka kawai take kirjinta na bugawa dasauri idan yace zai koma fa itakam ai mutuwa zatayi gashi cikin gidansu a dakinta shikam ko kunya baya ji ma “sai da malik yakai karshe wajan abunda yake so yayi kafin aydarh tasamu tahada sa da girman Allah yayi hakuri shima yaso hakan saboda idan yakoma mata yanzu zaa ga rashin hankalinsa “ sakin ta yayi yajawo duvet yana rufa musu yayi lamo a jikinta yana iya jin yanda kirjinta ke over racing ahankali ya dinga shafa kanta har yasamu tahakura “ wayansa ya duba ganin kusan 11:45 “yanzu yayi mamakin yanda lokaci ya ja har haka gently yazare jikin sa daga nata ya saka jallabiyansa back yamike yana rike kansa “ dake neman faduwa “ binsa tayi da kallo har yabude dakin yafice yana rufe mata ‘.Abba yayi murmushi yace yayah tunda tafi son anan ina we should allow her oum tace erh dan Allah abby yayi murmushi yace tau ai babu komai tayi zamanta anan ita dai dr hafsa hakan ma dadi yayi mata kwara innar ta zauna nan din “Abby yace kaga daman baba itama zata dawo nan din “Abba yace Allah sarki hakan ma yayi ‘ nima zan fi so a barmun uwa a nan ‘dr ibrahim yace yanzu kenan tana nan din yafada yana boye dariyar sa “inna tayi mitsi mitsi da ido tace ah gaskia kai kam kazama abun tsoro ina ganin a gaban kowa aka fadi zancan nan ko bahaka ba audu?malik yace hakane fa ranki dade hajiyan bana in sha Allah ‘Abba yace kusan Allah sons ku daina tsokanar mun iyaye abby yace talks to them dai Habib naga alaman don duk sunada mata ne shine basu auran da iyayana “dr ibrahim yashafa kasan yace afuwan Daddy’s “malik ma yafada same abu ummi tayi murmushi tace yanzu dai muyi break fast din naga har 7:30 yanzu kuma flight din 8 ne ba oum tace erh haka “ ummi tajuyo tana kallon rufaidarh tace namanta uktiee banyi congratulating dinki ba ubangiji Allah yasa albarka yakaimu lapia yanuna manah lafiya “rufaidarh dai batace komai basai oum da malik da dr ibrahim ne suka amsa kowa sai dayayi congratulating dinta dr hafsa nafadin cannot wait duk akayi dariya Abby yace banga daughter ba rufaidarh tace tana gida yayah suma flight din 11:30 zasu bi so tana karasa shiryawa abby yace masha Allah atare sukayi breakfast din idan kagansu bazaka taba cewa sun kwashi uban shekaru basa tare ba their looks more than happy atare “ ga inna dr ibrahim hibba dakuma dr hafsa dasuka karo a familyn har sun fito parking spaces zasuyi musu rakiya kusan mota biyu sai ga aydarh tashigo tasha wani black abaya mai matukar masifan kyau yah Allahu malik Wallahi ji yayi kaman kar tabi su ganin irin yanda tayi kyau ummi ta lumshe ido tace Allahu akbar “hajajju tasaki murfin mota tayi kasa da murya tace kai wannan yarinyar kaman dai ana kara mata kyau “baba tace Tabarakallah hajiya “hajajju takama bakinta tayi shiru ‘ganin kowa a parking space din tayi kasa da kai takaraso har gaban abby ta durkusa “tace ina kwana Abba,abby yayi murmushi yace lafiya lau mamana ya jikin ki tasake kasa dakai tace Alhamdulilah “yace tashi tashi abba na murmushi yace delay delay girl kinyi break fast? Tagyada kai ‘kafin takarasa wurin ummi har zata durkusa ummi takamata tace good morning ummi “ummi tace kin tashi lapia dota?aydarh tace Alhamdulilah duk gaishe dasu hajajju tayi da inna duk suka amsa ana ta mata ya jiki “da abby da abba sai ummi da oum da rufaidarh suka shiga motan abby “inna da baba sai hajajju driver yadauke su “malik kuma yayi driving da dr ibrahim da hibba sai aydarh da duk hafsa a mota daya Wallahi bini bin isai yajuyo ya kalleta ta cikin glass din gaban motan yanda take magana cike da aji kawai nakara masa sonta wayyo Allah! Dr hafsa tace kinsan Allah haske kika kara ma fa aydarh tayi murmushi tace ko don nasaka bakin kaya?hibba tace day before yesterday ma ai bakin kayan kika saka amma bai kai yau ba “ dr hafsa tayi kasa da murya yanda su malik bazasu jib a tace “ ko duk murna ce zaku tafi yau?hibba kau ta kwashe da dariya tace eh fa auntie kin gano ta daman jiya nakamata tana ta shan magani duk dan ta ruda mun waa kiji tsoron Allah Wallahi aydarh tarufe fuskan ta shidai malik bayajin abunda ake fada ganin tayi dariya ne yasa shi shima yin dariyan kaman wani shashasha “ dr ibrahim yadinga kallonsa ko kiftawa bayayi kafin yayi gyaran murya yace roohi hibba tace na’am zawjisalihi” Yace na kau fada miki yallabai zai kara aure December ending malik yajuyo dasauri yana kallon dr ibrahim da mamaki hibba kau da muryanta har sarkewa yake tace wanene kuma haka dr hafsa tace bafa nasan wannan wasan dr “Aydarh dai sai kallon su take kaman bata ganewa “malik yace kayi ma girman Allah kabari karka jamun ina lallabawa da rayuwana “yau kaja ace anfasa bina dan Allah kace wasa kake dr ibrahim ya dinga dariya yace oh haba tau ayi hakuri Wallahi wasa nake hada ido sukayi ta cikin glass tamaka masa harara yajanye idonsa yana shafa kai ‘babu bata lokacin jirginsu yatashi bayan uban tsaran da ummi da oum suka cika su dashi abba ma kudi yabada yace akai ma iya “hugging juna sukayi hibba da dr hafsa da aydarh hadda dan hawayan su itama aysha haka tayi ma dr hafsa alkawarin zata so malik yakalli dr ibrahim yace Allah yasaka da alkhairi buddy “dr ibrahim yabashi side hug yace sai wani lokacin malik yace maybe mu danan sai auran dr usama kuma which is in end of this December lokacin zai samu hutu buh yau friends dinsa dawani tsohon lecturer dinsa dake can sudan din zasuje neman masa auran in sha Allah dr ibrahim yace tau Alhamdulilah ehen nima zanyi magana da dr faisal din idan dagaske yake yazo ayi magana in sha Allah hafsa ba matsala bace zata amince malik yace da yarda Allah “sai da flight dinsu yatashi suka baro airport din this time around daga malik sa aydarh a motan ahankali yace kinga wani box?ta saukan dakai kasa tace “Erh”yace naki ne ta dan dago ta kallesa yagyada mata kai alaman erh,tace nagode sosai Allah yasaka da alkhairi yayi kyau malik yayi murmushi yakama hannunta yana murzawa. Ummi tace maganar makarantar ta fa? Malik yayi shiru kafin yace tace bazata karasa ba aydarh ta dago kai takallesa kafin tayi saurin dukewa “duk ummi na kallo haka ma oum “ummi takalli aydarh tace wai haka baby?aydarh tagyada kai ahankali tace erh ummi wani dadi malik yaji ganin tace hakane “ummi dai bata yarda ba tace kin tabbata oum tace c’mon yayah tunda kikaji yafadi hakan haka ma ne din ummi tace tau Allah yasa haka dinne daman ai gani nayi kaman kwara takarasa karatun “malik yace nidai ummi tunda tace ai shknn sai na bude mata boutique a can din ummi tace Allah ya amince oum takalli Expensive wrist watch din hannunta wanda tayi ma hannun bala’In kyau tace gashi suma lokacin flight din nasu yakusa ‘ummi tace Abdoolmalik ina so kaji tsoron Allah kana ji ka kara idan har ka cuce yarinyar nan ka tabbatar ni ka cuta idan har yarinyar nan tayi kuka da hawayen ta kan ka bata mata rai ni nayi wannan kukan kuma hakikanin gaskia zanyi fushin da ban tabayi dakai ba abaya ka rike amana yanzu ina son ka kara kazamar mata uwa uba miji na nuna wa duniya Allah yayi muku albarka Allah yabaku zaman lafiya da zurria ya dayyiba malik dai kanshi a kasa oum ce ke amsawa aydarh kau sai datayi kokari sosai wajan rike hawayanta “oum ta mike tsaye tace tau yayah bara muje takarasa shirin kafin lokacin yakarasa ummi tace tau badamuwa “dota ayi sauri dai kar arike hannu dan Allah aydarh kai kawai ta gyada don idan tace zatayi magana fashewa zatayi da kuka a wurin nan “ Wallahi oum kasa tsayawa tayi tama aydarh proper nasiha “don kuka ma tafara abba ma kasawa yayi rufaidarh tayi mata Komai takarasa hada mata kayan da duk sauran maganin ta “wanka tasake yi oum takawo mata wani irin Turkish abaya golden “ Wallahi tayi kyau ba irin kyaun wasa basai tafito kaman amarya “ abba dai cewa yayi bazai iya zuwa airport din ba addua yayi musu sosai kafin yasaka over 50m a acct din aydarh wanda yanzu tadauki wani abu nata na amfani hadda tsohon wayanta dasu MacBook da systems “ Abby ma kudi yasaka mata a account yayi musu nasiha sosai ummi takawo wani necklace wanda tajima tana boyewa aydarh shi tun tafiyan su na farko tafara saving kudi don ta siyan ma aydarh daman bata fidda rai ga sake dawowan su ba abby yayi driving dinsu again su airport tsoffin a gida aka bar su bayan sun sha kuke wai missing dinsu daza suyi “ baba ce kawai ke musu nasiha “ da oum sai ummi da rufaidarh aka tafi “a airport din da kyar aka samu aydarh tabar jikin