Sashe 171
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da kai tace ina wuni auntie ya auntie hibba ina ya babyn hafsa tayi murmushi tace duk lafiya Alhamdulilah hibba tawuce wurin saura ku aydarh tasake kasa dakai tace Allah yaraya “dr hafsa tace Ameen yah Allah yaushe zaku taho aydarh tayi dan shiru kafin tayi raurau da ido tace nima ban sani ba amma auntie ko zaki tayani yimasa magana mu zo gobe “hafsa tayi dariya tace wallahi ni har mamaki kike bani you will always be childish kin fa san halin mijin ki banda ranki ma yabace miye nadamuwa kiyi hakuri kinji lilly idan lokacin dayayi niyyar kuzo yayi nasan zaku taho din yanzu natura miki picture yaron a Whatsapp check it now sai yanzu aydarh tayi murmushi tace really Auntie nagode bara naduba bye ki gaishe mun da auntie kishafa mun kan babyn please dr hafsa tayi murmushi tace I will in sha Allah my love “kashe wayan aydarh tayi tashiga Whatsapp din aikam masha Allah yaron mai kyau babba dashi tabarakallah babu abunda yabaro na dr Ibrahim komai nasa na dr ne malik tama sharing “kafin tayi updating story wanda is hardly tadaura tayi amfani da imoji tarufe fuskan babyn kafin tasa Allahumma bareek it’s baby boy from our favorites “tana sawa ta turawa rufaidarh “rufaidarh ma na online tana ganin baby tace tabarakallah masha Allah yaushe tasauka aydarh tafada mata itama rufaidarh posting tayi ta nunawa dr usama daidai kiran dr ibrahim din nashigowa dauka yayi yace lemme congratulated the newest parents Alhamdulilah Allah yaraya sa yamasa albarka “ dr ibrahim yayi murmushi yana shafa kai yace thank you uncle dr usama yace what about the mother? Dr ibrahim yace she is sleeping uncle tasamu bacci yanzu dr usama yace Allah yabada lafiyan shayarwa kafin yace ga mom dinku karba rufaidarh tay isai da ta tsokane sa kafin tayi masa barka tayi ma babyn addua da mamansa “dr usama ya kashe wayan yace suna next week Thursday kenan saura one kenan muyi tafiya right? Rufaidarh tagyada kai yace sai muje naming din in sha Allah rufaidarh tawara ido don she didn’t expect zayaji zasu je tabasa wani warmest hug tace ahan my baby thank you love am very happy yashafa kanta yace enjoy dewy tace hun ‘ .Abby yace masha Allah Allah yaraya sa yamasa albarka yaba maman lafiya baba da hajjaju suka hada baki wajan cewa Ameen inna kam tana can anata preparation din tafiya ita da aysha take aysha takira su halime tayi masu spreading news din kaiii wallahi halime kaman tayi tsuntsuwa take ji tsaban farinciki aie ko concluding basu tsaya sunyi ba suka kashe wayan sai dialing number hibba lokacin tafarka har an mata wanka iya tahada mata shayi dayaji kayan tea yayi kauri sosai ga zafi sai satan kallon babyn take tadai ki daukansa yana hannun dr Ibrahim dayakasa ya tsaya ko ruwan zamzam da ajwa shi yabasa yayi masa huduba da sunan his late father “ Muhammadu sani “ wayan ta dake kan drugs drawer yayi kara ganin my halima yafito tayi murmushi tadauki kiran halime tace knock knock lets prepared let’s celebrate for the coming our little prince to the world congratulations dearest sisy Allah yaraya yamasa albarka maryam tafizge tace sannu auntie hibba mungode sosai Sannu Allah yaraya manah shi ya jikinki hibba na murmushi tace Tace yakuke?halime tace we are all fine auntienmu in sha Allah daran suna zamu iso washe garan suna sai mujuyo we are not on holiday auntie hibba tace tohm sisters maryam tace ina yayana hibba takalli dr ibrahim tace he is here Maryam tace bara mukira sa hibba tayi yar dariya tace Alright “kashe wayan sukayi maryam takira “ dr ibrahim dauka yayi suka hada baki wajan cewa ina wuni yayah yace lafiya lau girlies ya school din?sukace Alhamdulilah congratulations yayah Allah yaraya manah baby dr ibrahim yace Ameen yah Allah tace yayah sai munzo in sha Allah dr ibrahim yace no sisters ba huta bane aie kuyi zamanku please Maryam tace dan Allah yayah aaa zamu zo allow us pleaseeeeeeeeee dr ibrahim yace ohk ohk zan saka dr umar sai yayi muku booking flight “ din in sha Allah Maryam tace thank you yayah agaishe manah da baby please dr ibrahim yace in sha Allah ‘ Hajjaju tace tau mudai tun gobe zamu tafi in sha Allah ke yayah da asiya da fatima sai ku bari ranan daran suna ku taho shi kuma wannan mutumin lokacin daya gama gadaran sai ya kwashe matar tasa suje mudai ba gantalallu bane da zamu jirasu kaman dai wasu yan iska billahi inna tace ahtau “zama mai kama mu ba mudai in sha Allah gobe iy warhaka muna can kano indai bamu sami afirikan tam ba a can wajan tashin jirgin baba tace adinga cewa in sha Allah dai abby dai yayi murmushi yamike oum ma haka tace bara taje gida zata kira ibrahim din tamasa barka malik ma sallama yayi musu yatashi rike da ledan phamarch yasiyo mata allura da drugs har yakai bakin kofan fita aysha tafito dasauri tace yauwa yayah auntie aydarh fa ?gobe zamu tafi tare da ita ne bai juyo ba gently cikin wannan voice din nashi mai nuna isa yace suna “duk hada ido akayi a parlor yakarasa ficewa inna tasaki baki tace ahh wallahi lamarin audu yana neman fin karfin hankali da tunanin mu ko bahaka ba hajjaju,hajjaju tace ni fa tuni nayiwa abdul wuri na ajiye don tuni nafahimce sam a lamarinsa babu kara balle kuma kirki babban amininsa fane ina fada muku itama yarinyar data haihu bakaramin taimako tayiwa wannan matar tasa ba “ amma yanzu tsaban rashin kunya wai cewa yay isai suna zasuje abun sam bat sari wallahi ummi dai tayi shiru oum kau daukan belongings dinta tayi tasamu tabar gidan abby ma tashi yayi yabar parlor suka kau ki yin shiru suka cigaba, Oum dakanta takirawa abba ibrahim yamasa barka yama iya hadda ita kanta hibba, sosai dr ibrahim ke jin dadin irin yanda familyn malik ke nuna tsananin jin dadinsu ga haihuwan although duk anzama daya yanzu they all agreed that sun zama bloodlines amma duk da haka he appreciate abunda sam yakasa samu daga familyn sa don ma ance idan naka yaki ka zaka samu nawani yaso ka tau haka yafaru familyn hibba ma na can adamawa anfada musu shi dr ibrahim cewa yayi duk wanda zayazo ayi magana sai yasa ayi musu booking flight babanta yace aaaa sai anyi selecting baza adaura masa nauyi ba babu yanda dr Ibrahim din ya iya don yasan halin abu din sam idan yayi magana baya taba chanzawa shiyasa yahakura fadan irin gatan da dr ibrahim yanunawa hibba yau har sai kayi mamaki godiya yayi mata bana wasa ba tareda saka mata albarka. Aysha na tabbatar da malik yaja motan sa “kafin tayi dialing digits din aydarh sai datayi mata two miss calls bata daga ba wayan na parlor ita kuma tana kitchen nan sama duk taji ranta yabace daurewa kawai take tana making masa this coffee tasan halin yan kayanta har rigima yafita “ wayan a silent yake bata son karan ringing tone sam shiyasa take saka sa silence yanzu ma fitowa tayi zata dauki abu a dining idonta yakai kan wayan karasawa tayi ahankali tadauki wayan tazauna gently ta amsa kiran “aysha tace Assalam alaikum auntie aydarh tace wa’alaiki salam addarh ina wuni ya ummi?aysha tace Alhamdulilah kafin tace wai naji yayah yace sai suna zakije nayi tunanin tun gobe fa zamu tafi atare ‘aydarh tayi shiru muryanta very slow don wallahi shirin fashewa da kuka take tace bansan haka yafada ba aysha tace tau wallahi haka yace yanzu dayaxo gidan nan na tambayesa a gaban kowa “aydarh tagyada kai kaman tana gaban aysha sai ga hawaye suna saukowa aysha tace hello hello jin aydarh tayi shiru tace auntie are you with me?aydarh tace uhm “aysha tace billahi karki yarda idan yadawo ki tayar da burauba don’t allow him to rest lallai shima yayan nan yaso kansa dayawa salon ki yarda wallahi ‘aydarh tafashe da kuka tace nidai addarh dan Allah ko zakiyi masa magana dakanki Allah fada zaimun kinsa halin sa fa aysha tace ya isa daina masa kuka haba bawani lafiya gareki ba kidaina kuka kawai dai kin san yarda zakiyi yabarki ko kuma kiyi reporting dinsa ma ummi Allah aydarh tayi shiru kafin tagirgiza kai tace no zai ga nakai karansa zanyi hakurin kawaisai lokacin dayace sai naje din aysha duk taji babu dadi wani lokaci wallahi yayah yafiye son kanshi kuka fa take itakuma yal banza auntie aydarh sarkin biyayya sai wani tolerating shits dinsa take “ da itace take da miji daya mutu kanta har haka wallahi yanda tajika haka zaa sha chap don dai tana yarinya mane aysha tace tau sai anjima dakyar dai aydarh tadaure tace agaishe da ummi dawani sabon kuka dataji yazo mata bata san miyasa ba yanzu abu kadan ke bata mata rai taji kaman zata kama da wuta kuma faa wallahi taso taje tun yanzu amma yace bazaa je ba hmm! Horn yayi security gidan yabude masa gate barka dazuwa yayi masa malik yafito yabashi hannu suka gaisa yana ma yaransa biyu mace da namiji wasa dake nan zauna bisa bench tare dashi da alaman matar na cikin BQ din security sai washe baki yake wallahi Alhaji is very kind kudi yafito dashi 500h kwara goma 5k kenan yaba yaran yace su siya sweet yaran nada tarbiyya hannu biyu babban dashi ke namiji yasa yakarba yace mungode dadyy malik yamusu murmushi yawuce door bell din yataba shiru yaji yasan ba bacci take ba tau ko tana sama ne?sake dannawa yayi for the third time still baa bude ba “dan ji yayi yadamu kotana bayi ne “kasa hakuri yayi kawai yashiga kiranta tana gani har yakusa katsewa sam kuma wallahi bataji karan door bell din ba “ saida yasake kiran kafin tadauka har wani sauke ajiyan zuciya yayi dayaji tadauka shiru tayi masa daman yasan bazata yi magana ba ya girgiza kai yace nadawo ranki ya dade batace komai ba yayi murmushi yakatse kiran “hijab dinta ta warware tasaka saman vest da short din dake jikinta “she looks very matured and damn cute barakallah “ wayanta tadauka tasaka kafanta cikin black