← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 197 OF 197

Sashe 197

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

yayi yajera su a gado sun iya zama sunyi saurin koyo yazauna a tsakiyar sa yasaka favorite music dinta in a slow tone wakan ke tashi can kasa “dakin zata shiga tana budewa tagansu zaune a gadon kasa juyawa tayi takoma kuma batashigo dakin bas ai binsu da kallo take tana karanta abunda ke jikin rigan “malik yataso gently yakaraso gabanta yakamo hannunta yashigo da ita dakin ahankali yafara mata wanka kwalla yacika idonsa yafara-listening in it your favorite song when I saw you in that dress looking so beautiful I didn’t deserves this darling are perfect tonight! Zuciyanta taji yawani karye sharr hawaye suka zubo mata tawani kalan shiga jikinsa tafashe da kuka yayi murmushi shima kwallan yayi yana son Aydarh baisan ko zaku fahimce kalan son yarinyar dayake ba amma tana da wasu qualitys dayake tunanin bayan ita babu mace mai su in this duniya her tausayi Allahu ‘ yace shhshh tace am sorry Abdool am badly sorry abbu adam am sorry for giving you attitude I cannot control my heart I cannot hold myself yace ya isa mamana you are right I now what you are going through out Allah shi ke son muda rahamar shi karki damu kinji in sha Allah bazaki wahala kaman waccan ba tagyada masa kaii aranar komai yawuce “a nigeria suka bar triplet wajan su oum da ummi suna komawa takoma school Alhamdulilah this time har mancewa take tana da ciki saboda babu wani laulayi school dinta takeyi wanni 10000000000 xxxx trillion so da malik ke mata Alhamdulilah ,anyi auran mariam anan adamawa aka ajiye su aysha duk sun haihu aysha da dr hafsa mace sai halime tahaifi hassan da ussaini aka saka musu sunan abba da abby “rabiah keda tsohon ciki duk Aydarh tazo suna yan uku gani tayi sun zama manya barakallah sai ba gaban kowa ba tasamu tadaukesu “wajan aikin su malik yatashi daga MD da taimakon CEO shima yayi asibiti anan Washington duk da akwai wahala dakuma sai anbi hanyoyi amma CEO da dr usama sun tsaya masa “nine months daidai Aydarh tasauka tasamu yan biyu duk mata wannan karon time din yayi daidai da hutun school dasuka samu a nigeria ta haihu this time akayi sunan “ayreen da ayraah “yaran babu abunda suka mance na Aydarh “ Alhamdulilah rayuwa tazamu ma malik wani babban shafin darasi “ ga Aydarh kuma wani babban aji ne rayuwa tamata takoyar da ita kuma tadauke ta matsayin maaikaciya tafahimce abubuwa da dama a rayuwan nan tayi rayuwa a farkon tasowar ta cikin wani kalan yanayi narashin sanin daidai shigowar Abdoolmalik cikin rayuwarta yayi silar gyaruwa dakuma tarbiyanta da ita “ a yanzu yazamana cewa babu wanda ka iya rayuwa daga malik har Aydarh idan ba da juna ba sun zama kaman wani magnet ga juna sunfi chewing gum mannewa juna a nuna soyayya fili malik yafi amma kowa na tunanin a zuciya Aydarh tafi idan akwai wanda malik ya sallamawa ransa rohinsa da ma rayuwarsa Aydarh ce yamata so na halak yamata so na asali yamata so nagaskiya yamata so irin so mai matukar wahalan baruwa saidai mutuwa a duk hajji da umran sh isai yayi adduar Allah yadauki ransu atare baya fatar yamutu yabarta kota mutu tabarsa a yanzu kaf yaran su biyar na hannunsu yan ukku sun shiga school naff ne sak malik harta jin kan da rashin son maganar da ustazancin sulty kau Aydarh ce irin copy and paste dinnan boss adam kam wayyo Allah sojan abby kenan “shekara daya Aydarh takarasa karatun ta tazama cikakkan PHARH ASSEIYERH da first class results tafito masha Allah the whole family gathered in Washington and celebrate “babban pharmacy da technician dep malik yabude mata yayi branch a nigeria dama kuma niger sai nan Washington inda suke zaune tako ta ina Alhamdulilah yanzu top ten young richest in the world idan malik bai zo biyu ba tau yazo na uku yayi kudi kudi sun so shi har yazo yafi abba kansa ma shida matarsa sai ka rantse basa jin hausa dama kuma yaran su “hibba ma ciki gareta a yanzu dr ibrahim ma Alhamdulilah a nigeria dai a matasa wajan importing da exporting kaya yayi suna biyu yahada ga likitanci ga kasuwanci “ran da mariam tasan tanada ciki Aydarh tafara kira duk tarude tana fada mata Aydarh was like minene yah mariam just celebrate kaii amma am very happy for you Allahumma yainganta yaraba lafiya (su aydarh anyi hankalin😂) cikin kasa kasa babu wacce Aydarh da malik dayaransu basuje ba kullun kuma sai yace honeymoon suke tafiya “ Yau Aydarh shekaranta 25 daidai wanda yayi daidai da ranar anniversary dinsu na 3yrs da aure a cikin USA suka tafi sukayi celebrating daga hibba sai dr Ibrahim da junior suka samu zuwa cikin hibba yagirma “ atare sukayi celebrating da malik yakashe kudi over 500m dollars iya tsadan wurin mane haka sai abincin daaka ci “babu wanda yafi jin dadin auran nan kaman oum da ummi a cikinsu sai karasa wanda yafi jin dadin auran nan followed by mom shirye shirye tafiya umrah suke kaff familyn can zasuyi azumi da sallarh “ acan zasu hadu dasu Aydarh da malik dasu adam “sai rufaidarh da dr usama da shuraim “ Alhamdulilah takalli malik tace rufe idonka yace what ?tace bazaka rufe na yace narufe mamana yarufe idonsa “ ahankali tace yau zan cika alkawari ya jinjina kai ya alkawarin mi ?tace kaidai karka bude yace tohm ahankali tafara “ Da kaunarka nake kwana nake tashi ina so kaji tausai na!jiki da jini zafin ciwon so ya daara kunar garwashi ka auna zan so ka tuna jiki da jini wani irin cute smile yayi ya jinjina kansa yabude idonsa yayi murmushi bai taba jin muryan da waka suit ba kaman na Aydarh yana jin yaune farko a rayuwan sa data cika masa wannan alkawari datayi na zatayi masa waka “murmushi yayi yagyara zamashi holdings her hands yace nagode da kulawarki garan mai sona yanda kikai mun yasa naji sanyi har raina zamanmu dake yasaka fahimtar ki a raina ni zannnnnn rayu dake!Itama tace ni zannn rayu dakai!! Yayi murmushi yace sannan in mutu dake!!! Tace ni zana mutu dakai!!!! Bude mata hannu yayi tafada jikinsa yabata wani warm hug yace Allah yasaka miki da gidan aljanna cuddle bug ✍ PEN OFF ALHAMDULILAH!! If I to start I didn’t know where to stop ✋ Amma abunda nasani shine banida baki gode muku ubangiji Allah yasaka muku da mafificin alkhairi Allah yashirya zuri’a Allah yahadamu da aljanna billahi naga so naga kauna bansan da bakin da zance na gode ba! ko da DA SO KAMANE na kudine sai na mayar dashi kyauta kun soni kun so rubutuna you support me ! Sometimes you dua’s towards me break my hearts I always feel like crying, Rabinarh damsel Allah yasaka miki da alkhairi uwargida kuma amarya gidan mai yar chivita Ummaima nah awwww kawar arziki colorful result my jellybean Expensive Allahu Akbar Allah ne kawai zai biyaki Feeridorh my auntie Allah yaraya aseem Auntie hapsy matar lifeline ina kaunarki matan yayana Uwar anbiyu ❤duk nagodee My fatieeeeeee thanks for your support adam’s favorite❤and owner to be in sha Allah

Thank you fatikanam and the rest Allah yasaka da alkhairi my Asmeey umma dama sauran baki daya thank you all
Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah dayabani daman karasa wannan littafin na DA SO KAMANE duk wani korakoran dake ciki Allah ka yafe manah duk wani darasin dake ciki Allah kabamun ikon dauka Alhamdulilah ❤!
Up up I’am ready am set to refresh your brain and cool your heart with FADIMARH can your sacrifice your happiness your ambitions for someone else that you didn’t even like or love???
In your age of seventeen’to 18?
Tau ku biyoni kuji yanda FADIMARH tama ADAM babban sadaukarwa a rayuwanta ❤
Nanah maryama ✍
Chapter 197 · 0% Book details