Sashe 15
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
har sai da ya bude su tarr a kanta wani irin cute smile tayi mashi shima ya mayar mata,batace mashi komai ba tayi hanyar toilet shima toilet din yashiga,tare sukayi wanka tareda dauro alwalla,sharp sharp oum tashirya shi cikin light blue jallabi zubin kasar sudan turare ta fesa mashi tareda da daukar pray mat ta bashi murmushi yayi yace Allah yasaka maki da alhamdulilah zarah , 3mins yakaishi mosque din dake cikin gidan “Bayan fitar abba cikin sauri oum ta gyara gadon dakin tareda daidai hasken dakin ,fita tayi zuwa dakinta na Part din abban towel din jikinta ta zare ta shafa cream din da take amfani dashi duk san da abba ke kasar few minutes ta dauka kafin ta saka hijabi ta kalle alkibila, tunda ta hau abun sallarh tunanin aydarh ya hanata sakat takasa sukuni tunanin halin da aydarh ta ke ciki kawai takeyi tasan babu abunda zai faru da ita ta hango tsananin sonta a idon ummi taga tsananin kaunarta a idon ummi da abby baki daya iya zaman da sukayi da ummi tana mutuniyar kirki ce tasan in sha Allah zata samu abunda take so daga wurin ummi da malik in sha Allah wannan shine silar kawo karshan komai bata san iyakar adadin kwanakin ba batasan iyakar adadin watannin ba batasan iyakar adadin shekarun ba amma tasan in sha Allah komai zai daidaitu in sha Allah.Hajajju ta matse kwala tace”yanzu ibrahin dama dai dagaske kake sai ka kada yaran nan sun bar garin? Abby dai na tsaye shigowar shi kenan daga masallaci yace ma ummi tasa aydarh ta shirya yanzu zasu tafi malik dai na tsaye kanshi a kasa he is out of control, he is out of mine bai san abunyi ba zuciyarshi ta dake ganin komai yake tamkar a mafarki bai san tunanin dazaiyi bai idan ma yace zaiyi tunanin wani abun zuciyarshi na iya fashewa.ummi ta kalli aydarh da ta fito wanka yanzu tace “ya kike jin jikin yanzu? Cikin sanyi murya tace Da sauki amma kaina na ciwo ta karasa muryarta na karyewa alamar kuka take son yi, ummi ta mike tsaye tafita daga dakin, tana fitowa hajajju ta bita da kallo ganin ta shiga kitchen yasa ta shiga kitchen din itama,har kasa ummi ta durkusa ta gaisheta, hajajju tace niba wannan ba yarinya nan haka zaa kadasu babu kaya babu ko tabarma kwanciya ke baki ga abun yayi Kamar ba kan gado ba? Ummi tace aaa ai naga idan yaje can aiki zaiyi sai ya siyan masu, ta maida hankalin ta kan tea din da take hadawa aydarh, hajajju dai ta juya ta fita tana magana kasa kasa, ummi tace sha sai ki sha maganin ,Kusan rabin cup tasha ummi ta kalli tace har ya isheki kuma naga baki ci bread din ba,”goge kwallarta tayi tace na koshi,maganin ummi ta ballar mata taba ta tasha.bude wardrobe ummi tayi tafido wata sabuwar hijab baby pink da sabon tirmin atampha tasaka cikin wata jikka tareda dayan pant din da malik ya siyo mata sai sauran pads dinta daya rage ta maida bag din ta rufe. Aysha tace ummi anya batayi mata kadan ba ummi dai batace komai tacigaba da daga atamphar chiganvy ce sabowa dal dinki yayi masifar kyau free straight ce atamphar red anyi mata leafs da grey dinki aysha ne da akayi mata na saukar su da zaayi, grey din hijabi ta hada shima sabuwa na saukar taso,Maryam tace ummi wannan kayan pa sunyi mata kadan tafi adda jiki fita ummi tayi ta koma daki duk kansu suka bita da ido,halime tace ni wllh yah malik tausayi yake bani duk yazama wani kala,aysha ta sauki ajiyar zuciya tace ni kaina tausayin shi nake sosai yama kasa ko cin abinci pa ,Maryam na tsaye dai bata ce komai bas ai can tace adda wai ita wannan din nan bata magana ne komai? Aysha tace wai ke miye ruwanki da ita ne haba duk kin dame mu da ita zan bata maki rai fa maryam haba kibar mu,muji da abunda ke damun mu haba,halime tayi kasa da murya tace adda nima da haka zan ci maki wallahi ni so nake nafita muyi bankwana da ita tana birgeni sosai,aysha dai baki bude take kallonsu.Allahumma bareek shine kalmar da yafito daga bakin ummi lokacin da aydarh ta saka rigar tayi kyau sosai rigan yayi mugun karban ta cuteness body ta yafida shape cikin rigan, babu breast’s cuff a rigar amma boobs dinta sun cure wuri daya masha Allah,”tadan fada kadan sai wani haske datayi sosai mai milky milky “karba hijabin tayi tasaka har yanzu jikinta babu kwari sam, Maryam tashigo ta kalli aydarh tace good morning auntie “ aydarh kanta nakasa ta dago kadan tace morning “ ummi ta kalli maryam tace linke wannan rigan ga kallabinta nan a gado rigar da tazo da ita ummi tasa maryam din linkewa tasaka a cikin bag din da ummi ta zubawa aydarh kayan. Babu yabo babu fallasa ummi ta amsawa malik gaisuwar da yake mata ya risina kasa yace ummi nasa ko zan dafa Qurani taba yarda da babu abunda na aikata ba Amma ummi ina roqanki wannan alfarma ummi kar ki bari natafi batare da kin yafe man ummi babban musifa ce fushi gareni, tau nan dakikayi shiru kina kallonshi bazaki ce mashi komai ba? Abby da tuni domin yasan bazai iya jurar bankwana tsakanin su ba komai yake cikin karfin hali yakeyin shi kudi yadauka 20k yace hajajju ta ba malik din. “” ummi tace babu yafe tsakanina da kai abunda kayi! ABDOOLMALIK ga ASEEYA nan duniya da lahira batada kowa bayan kai a yanzu kai ne komai na rayuwarta duk ranar da ka zalince ta Allah ya isa ban yafe duk ranar dakayi tunanin rabuwa da ita kasa ma ranka baka da wata mahaifiya a duniyar nan girman amanar nan ,dana baka shine ticket din yafiyar da zanyi maka, ummi tajawo aydarh tace Allah yayi maki albarka ASEEYA , batasan dalili ba batasan ya akayi ba kawai tasamu kanta da fashewa da kukan da tarike na awa 24 har cikin ranshi yaji kuka yasa shi dago ido yazuba mata ganin yarda take kuka jikin ummi itama ummin hawaye ke bin kuncinta yasa shi shagala yana kallon su sosai aydarh ke kuka kamar zata shide dakyar ummi ta lallashe ta,hajajju dai na gefe da katuwar jikkarta sai raba ido take tana kallonsu can tace Aaa gaskia asiya baki kaunar Allah ahtau bacin haka miye wani abun kama yarinya kuna ta wasu koke koke kamar wani ya mutu miye wani abun kama sirika kuna kuka kamar dai wasu marar sa alkibila nipah bana son wannan abun yaran kar su rasa mota a tasha ina jiya ibrahin yace duk abunda ake karfe bakwai su tarkata su tafi inda zasu , shine kika wani tsaya akansu kina wani zuba mashi umarni kamar dai wani yaro ita kuma bazakiyi mata nasihar ba tayi biyayyar aure? Ummi tayi shiru tana kallon hajajju, hajajju ta bude jikkarta ta fido kudin da abby yabata da wayarta tace tau ga wannan inji ibrahin, wannan kuma waya tace zaka ga ansa isah magini ka kwafi number kuna sauka kano ka kirashi kace kun sauka zamuyi waya dashi nayi mashi bayanin komai karba malik yayi ,yayi yarda hajajju tace masa, Maryam ta mika masa jikkarta da ummi ta hadawa aydarh hannu yasa ya amsa ya juya ya fita daga dakin hajajju ma takama hannun aydarh tace tau asiya nima daga can gidan habibu zan koma kinsan nabaro kano har abada tun ina can watse ba dangin uwa ba na uba, tunda wanda ya kaini yabar duniar ma baki, ummi dai batace Komai ba domin wani zafi take ji a zuciyarta bazata iya jure ganin tafiyar tasu ba. Har suka shigo tashar babu wanda yayi ma wani magana cikin su yau ne karo na biyu data shiga keke a rayuwarta. Here is a piece of advice please 🙏🏼 For you to blackmail someone it will not take you a time? Idan ke kin zubar da mutuncinki or something like that dole sai kinyi ma wata sharri? Mi za ku samu ko mi zaku karo dashi a yi ma wani sharri dan girman Allah? Ai wance yar iska wance bin maza take! Baku da wani shaida ko hujja amma duk idan kika zauna sai kin kira sunan wata kince tayi kaza ai kaza take, and bara na dawo kan matan aure wasu daga cikin su kenan ba kowa ba 👌ke sarkin kishi ke masipapa ai mijina take bi ai mijina take dating to hell with you and your miji , wallahi billahi idan nice wata ke bi mun miji bazan ma bari asani ba tau that means nayi lacking wani abu da har zan bari a san mijina natare da wata awaje,Da wai har wannan darajar take da mutunci igiyar auranki zaki tari yarinya a titi ki nemeta da fada da hayagaga .Bara kiji yar uwa ke daraja da mutuncin auranki zai bare a titi wata kila mijin ma yaji haushi kin fito kamar karya kina hauka a titi da auranshi kanki kinga duk matakin da ya dauka kanki ke kika sani,Dan Allah muji tsoron Allah mu daina blackmailing mutane saboda wani dalili namu na daba,Allah ya shiryamu yashirya manah zuri’a Ameen❤ Yaune karo na biyu a rayuwarta da tashiga keke, har sai da mai keken ya juyo yace“malan ko ba nan tashar ba? Sai sannan malik yasauka tare da maida duban shi kanta, idonta lumshe yake bakinta yayi pink yarr ya tattare wuri daya kamar bata da lapia, girgiza kai yayi sannan cikin wannan muryar tashi kamar boss yace sauko, bata bude idonta ba kuma bata sauko ba kallonta yake ko kiftawa babu baya son raini kowa yasan shi da wannan halin amma ya lura ita kamar girman kai gareta da raini ,bai sake maimaita mata ba har yagama daukar jikkarta da ummi tahada mata da tashi back bag din daya zuba kayanshi basu fi kala shidda ba, sallamar mai keken yayi sannan ya zagayo side dinta yasa hannu ya rike soft hand dinta da sauri ta bude idonta ta watsa su tarr a kanshi shima ita yake kallo ko kiftawa babu kaifin idonshi da kwarjinin shi yasa ta dauke nata idon tare da kokarin janye