← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 154 OF 197

Sashe 154

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

slapping himself “karfa ya zauce ahtau kar yarinyar nan ta zauta shi idan ba ears dinsa sun masa karya ba jiyayi tace masa I love you wayyo Allah “ dakyar ya lallaba yafita daga wurin zuwa lokacin event din ankusa kareshi ma event din yayi kyau yayi kyau komai ya tsaru kudi kuma kaman baa so yanda aka zubar dasu daya shiga aydarh na tareda rufaidarh ana hoto karasawa yayi suka saka mom din da dr usama a tsakiya akayi musu picture kafin akayi ma oum da aydarh da malik da abba shima sun saka su tsakiya family picture akayi da baba,hajajju sai abby da ummi,abba,oum,rufaidarh,malik,aydarh,aysha,halime mariam ruwan kyau kenan sunyi kyau sosai masha Allah ummi har bata gaji da yin hoto da aydarh sai faman sannu take mata saboda ciki ummi babu wani kara gaba kowa take nuna son matar dan nata dakanta takarbo mata abinci ganin bataci komai ba ummi tace daure kici idan kuma bazaki iya ba da mun koma sai nashiga kitchen nasake miki yamballs din baby aydarh tayi kasa da kai ta girgiza kai tace ah’ah ummi zan ci wannan din dare yayi ai tace babu dare baby baa so masu ciki da zama da yunwa kina jina?ta dukar da kai oum na lura dasu sai faman murmushi take Wallahi kowaye dole yaji dadin yanda ake showing ma dansa so da kauna har haka “ ummi ta kalli takalmin aydarh tace kinga baby bazaki sake saka wannan takalmin bas ai kin sauka kiyi hakuri kinji a dinga saka flat dan Allah aydarh tayi kasa da murya tace to ummi in sha Allah “a gaba tasaka aydarh sai dataci mendi rice din data karbo mata bataci dayawa bako ba komai dai tasaka wani abu a cikinta bottle water kawai tasha saboda drinks nasata tashin zuciya sai ga maryam tazo tace ummi yanzu fa kowa yasan kin fi ji da auntie ummi tace ke kuma yanzu kowa yasan kin fi ji da gulma maryam ta tabe fuska kaman zatayi kuka aydarh tadauke kai tayi smile maryam ta kai bakinta daidai kunnan aydarh tace wai kinji auntie ankai masu yayah abinci amma yaki ci yace wai nakiraki ki karbo mai aydarh ta dafe kai tace yana ina yanzu yah mariam?maryam ta nuna mata inda suke zaune dasu dr ibrahim dr faisal da sauran doctors da nurses maza na asibitin dr usama dake Lagos dana su dr ibrahim dake kano “aydarh tace halinsa sai shi dan Allah yah mariam naga duk da maza a wurin kunya nakeji kuma ma yana iya yin fada idan naje ko ki taimaka ki kirashi bara natashi daga nan “maryam tace tau shknn auntie tafada tana juya ta nufi inda suke aydarh ta juya with due respect kanta kasa tace ummi zanje wajansu auntie ummi dake magana da wata hajiya wacce kawar oum da rufaidarh ce amma sunje mata barka tare hadda ummin tajuyo tace tau baby amma dai karki biyesu danma nasanki bakya son hayaniya “ Aydarh tace in sha Allah har aydarh tayi nisa ummi na murmushi hajiya aziza tace gaskia hajiya rabona dagani so irin wanda yaronki kema yarinyar nan bazan iya tunawa bay aran yanzu ba so suke ba rashin kunya suke komai na rayuwarsu sun maidashi saboda mutane saboda media ummi tayi murmushi tace Allah yashirya manah zurria suka cigaba da labarin su “, daga dan baya ta tsaya ya karaso tace minene kuma?yace abinci nake so tace amma ba ankai muku bayace kinsan bana cin abinci anyhow kuma naji zan ci amma ki bani mendi rice ce naga ummi tabaki komai?aydarh tarike baki tace ohh har kaga tabani abinci kenan sir jealous malik yayi murmushi yace c’mon nima samu mun please taja masa kujera tace wait here am coming yace tau hajiya tajuya wurin masu serving taje tasaka mendi rice din dayaji chicken ya amsa sunan sa mendi rice din da kanta ta daura snacks a gefe kafin taho ta ajiye masa tace gashi yace feed me Ko second baa kara ba ta cigaba da bashi abinci yunwa yake ji lokacin cin abincin ke bai sam uba yasa shi cinyewa tasss tabashi bottle water da chivita yasha tamike tace ka koma wajan su yace kunyi magana da hafsa tagirgiza masa kai yace tau gobe dasafe in sha Allah dr faisal zai mata introducing kansa nasan ma bazatayi rejecting bay ace bazai koma Lagos bas ai ansaka biki aydarh tace that’s nice Alhamdulilah am so happy for her “ amma da dakace wai uncle din uncle usama sai naji babu dadi yace ai dakika ce no kinga ban sake tayar da maganar bat ace better of you yace kinaji gobe kika saka kala wannan perfume din a daki zani rufe ki bazaki fito wunin ba tace kayi hakuri zan gyara yace shknn yanzu zan sa atashi dare yayi tace ohk yace and tonight din tayi saurin dauke kanta tana murmushi yace na yafe miki har agama hidima amma duk zaki biya tawara ido tace yes zaka sha mamaki yace ahan ahhhh yamike atare suka jera tanufi inda oum take suka gaisa da wasu baki shikuma yaje yasanar lokacin tashi yayi “kasancewan gobe wuni ne da budar kai dazzy da alijita har gobe su zasuyi performing yasa suka sauka a hotel Alhamdulilah kamu ya tashi lafiya kudi ned ai ankashe su har basan adadi ba. Rana bata karya saidai uwar diya taji kunya a yau aka shaida daurin auran Usama Ali kusa da Rufaidarh Abdulfatah bin arab “auran daya samu halatar manya manya masu kudi damasu mulkin sarauta da siyasa na kasa kasa ko da kanin babansu rufaidarh yazo yace yabawa abba wakilcin daurin auran shikuma abba yace yabawa abby abby yazama wakilin rufaidarh Alhamdulilah andaura aure kan sadaki naira million daya da sisin gold dari biyar wanda aladar familyn su ce ahaka fadin irin farincikin da oum tashiga a yau wani babban aiki ne kana ganinta kasan she is happy yauma kaman jiya sun shaa makeup dan dai yau fabric dinsu kala dayane dinkin ma kala dayane banda hibba kawai da akayi ma boubou saboda ciki “kaman jiya yau ma straight gown ce akayi ma aydarh fabric din yaci kudinsa yayi kyau irin sosai dinnan sukayi kyau masha Allah wasu mad low fast ne kafan aydarh black sunyi kyau sosai sunyi ma kafar kyau flat ne sosai daidai veil dinsu kala dayane bayan andawo daurin aure a parlor dr usama yashigo dasu malik akayi pictures din daurin aure kala lace daya oum da rufaidarh suka saka lace nakusa 1.something million sunyi kyau bana wasa ba rufaidarh daice duk tayi wani sukuku dr usama yakamata akayi pictures kafin gaban kowa yayi pricing dinta in dollars and ponds ya biya fuskan ta wanda ban masan adadin nawa bane “da oum tazo akayi musu hoto tare da rufaidarh da dr usama rufaidarh fashewa tayi da kuka tana rike oum Wallahi daurewa kawai take amma itama kukan take son yi amma bata son rufaidarh taga tana kuka ummi ta lallaba rufaidarh aka gyara mata kwalliya su Doctor usaman dasu abby da duk mazan aka wuce wajan reception wanda governor yahada reception din da kansa “ malik sai daya tsaya akayi musu couples picture da aydarh sunyi kyau Allahumma bareek flash vedio photographer yasaka su maryam suyi mashi yayi masu malik din hoto abayanta yasa yasa hannunsa daya a waist dinta itama ta daura nata a nasa “ yasa kansa a neck dinta din kafin tasa hannunta daya a cheeks dinsa Barakallah style din yayi kyau sosai su ummi da oum da rufaidarh duk wucewa sukayi aka bar yanmata kawai na photon wani kuma yasata a jikinsa kaman zaya maidata a jikinsa Wallahi kaman ango da amarya yanda sukayi kyau a hoton saida aka gama tass kafin malik yace dr hafsa tazo zaiyi magana da ita aydarh tabiyo sa in brief yayi mata bayanin komai batace komai tace duk abunda yayi daidai ne aydarh tace kinyarda auntie? Dr hafsa tagyada kai kawai malik yayi murmushi kafin yafita yakira dr faisal yace yasami hafsa din a parlor kasa “ nan babu kowa duk ana compound din gidan ana wuni,Aydarh tace jiya da kana son abincin ai magana kayi mun shine yau zaka yiwa rabiah magana tasamu muku abinci kai da nr yasir shine zaka cemun crush dinsa ce Allah sai ka fadamun abunda ke tsakanin ka da ita tafada tana fashe masa dawani shagwababan kuka yadafe kansa yana gyara babbar rigarsa “ yace Wallahi Allah cuddle bug shine kawai abunda yasa ki yarda manah “dazai shigo dakin yaga maryam kuma suna tare da rabiah lokacin dayayi mata maganar zaya ja ma kansa wajan gyarawa wani wasa shi zaya lalata nasa bai da wani solution bayan yakira maryam tabada shaida hanyar kofa yanufa takallesa tace ohh fita zakayi kenan? Yace wayyo Allah Wallahi yasan masu karamin ciki da rigima ga masifa da sai yace yaje yayi yanda take masifan nan fita yayi luckly yaga maryam a wajan halime namata hoto da waya har basu gajiya da hoto yace lilyy come here maryam tace ohk yayah bayansa ta bi suka shiga dakin aydarh na gefen gado inda yabarta fuskar nan dinki Ko murmushi babu maryam tace gani yayah malik yace kifadawa auntie maganar danayi da rabiah. Aydarh tayi masa wani kallo Wallahi apart from su maryam bata son taga yana magana da duk wata macce on this earth ‘maryam ta tsaya gefen malik dake nan tsaye kusa da sofa yayi kaman wani marar gaskia babban rigansa ma ya jirkiceta ‘maryam tace muna tare da ita ne dazu kace mata takawo muku abinci a can kofan gida nurse yasir naso zaiyi magana da ita Allah auntie ki yarda shine kawai abunda yafaru yanzu haka ma rabiah suna tare dashi nurse yasir din “Aydarh tayi kasa da kai don Wallahi kunya ma taji bata so yakira maryam din ba kar suga kaman ta raina musu dan uwa zaiyi magana taki yarda kawai dai she cannot control her heart saboda kishi “ aydarh tace erh yah mariam shima yayi niyyan kiranki ne amma ba ma maganan danayi ba kenan maryam tayi murmushi tace bara natafi malik yagyada kaii maryam tajuya ta fita yadawo kusa da aydarh yakamo hannunta tasa hannu tana kama kunnansa bawai zafi yaji ba amma sai dayayi
Chapter 154 · 0% Book details