← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 197

Sashe 38

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gidan nan compound din zaune in banda mazajen su, yarda suke kallon su kamar zasu cinye su yasa aydarh saukan da kanta kasa ranta a mugun bace bata son kallo ko dan shi kau malik har yasaba ma ko a jikinsa kallonsu bai dame su ba, yau ma tana nan tsaye bakin kofan tunda suka fito take kallonsu kamar mayya, malik ko sau daya bai daga kai ya kalleta ba daman ko mutuwa zatayi. Dr hafsa dake kallon aydarh ko dauke ido babu tace tau ke kuma sai kika ce mi?aydarh ta girgiza kai tace say no word I just kept shut lokacin,dr hafsa tayi murmushi tace kamar da baki da kishi aydarh ai idan nice wallahi sai na wanke wannan karamar fuskan nata da mari,aydarh ta kalle dr hafsa bata ce komai ba tayi shiru, kafin dr hafsa ta cigaba da cewa kinsan mi kin birgeni ma da baki yi mata maganan ba tunda dai ke bat saran yin ta bace,waennan dasuka saba da hau a titi kingani babu ruwanki da ita, nan ma dai aydarh tayi shiru, kafin tace he is said wai gurl dinsa ce, nikuma nace there’s none of my business koma wace even if she is his wife I don’t bother care kawai tafita harkana ta daina kallona bana son raini, dr hafsa ta dinga bin aydarh da kallo baki bude, tace anya kau Aydarh kanki daya kuwa? You didn’t care fa kai mace na shiga sabgar mijinki kice baki damu ba,mijinki fa yanmata fa inalilahi, aydarh dai ta dinga kallon dr hafsa ganin ta dauki lamarin babba tau ina ruwanta dan yana magana dawasu,dr hafsa takalli aydarh tace kinsan mi?aydarh ta girgiza kai kafin ahankali tace ah’ah dr hafsa ta cigaba dacewa na lura har yanzu kina fama da yarinta kuma dai aydarh kin kusan 22ko kin mayi kinga ba auran wuri akayi maki ba right? Aydarh ta gyada mata kai,dr hafsa tace tau miyasa kike abu kamar baki kishin yallabai ne? Wait aydarh ko dai kawai auran hadi ne irin wanda akeyi na zumunci? Aydarh tayi shiru gabanta na faduwa don batayi tunanin dr hafsa zata mata wannan tambayar ba,dr hafsa tayi saurin cewa sorry for my questions aydarh kawai dai yarda ke kiyi din ne ke bani mamaki assuming that you love malik baza ki dinga behaving this childish way ba kan shi, feel free aydarh kaman yarda nagaya maki abaya ki daukeni matsayin babbar yayar Am 34 aydarh kinga akwai kusan tazaran 12 years tsakanin mu kinga sai dai nazo daya da malik , Aydarh tayi shiru tana sauraron dr hafsa,bata gaji ba tasake cewa aydarh sai kin maido fa da hankalin ki jikinki, you are not longer a child da idan kina ganinki gaban su mama kina tunanin har yanzu ke yar yarinya yace noo yanzu komai ya chanza yanzu ke matar aure ce kinada aure nan dawasu months ma idan Allah ya amince sai ki ganki da baby, kinga kau dolene ki chanza wannan halin naki na I didn’t care, namiji bai da tabbas haka sharrin yan matan yanzu ba kamar yarda suke ganin yallaban dayawan su sunyi tunanin balaraben qatar ne yarda suke crushing kansa sai yabaki mamaki dan ma mijin naki neb a wasa kallon sa kawai sai yasa matsoraci fitsari,sai yanzu aydarh tayi murmushi ta sunkuyar da kanta kasa saboda dariya dr hafsa din tabata wai fitsari, dr hafsa tace Aydarh kinga duk yarda kike nan kamar ke kikayi kanki komai naki sai an kusa zagaye Nigeria kafin asamu mace haka ko tau wallahi rawar kan yaran nan na iya dauke maki hankalinta miji, yanzu jira daya rako ki komawa gida yayi Ko wajan aiki yatafi? Aydarh ta girgiza kai tace ah’ah yanada bako a gida, dr ibraheem ne yazo,dr hafsa tace ohh Allah sarki, dr hafsa tace kinga Ko lokacin daya kwanta asibiti naso nayi maki fada amma kawai naga kamar baki son maganar yasa na rabu dake, Aydarh malik yana bala’In kaunarki duk baya nunawa,ko ba a fada ba nasan malik ba wai yanada karfi bane yanzu saboda aikin gini fa kawai yakeyi amma aydarh dube ki dubi kayan dakike sakawa ko wata matan minister haka har yanzu ina mamakin kaddaran daya dawo daku rayuwa cikin mu duk iya lokacin da zaku dauka kuna boye reality ku,alama dakuma kamanin sun nuna ku yaran wasu ne a kasar nan, aydarh dai tayi shiru abba da kullun ke cikin ranta tunanin sa yasake fadu mata arai tana yawan tuna sa, dr hafsa tace tunda bakya son maganar bara na kawo maki abinci nasan inna ma tana hanyar dawowa yanzu, aydarh ta girgiza kai tace ah’ah fa kawai dai bansan abunda zan fada ba ne, dr hafsa tayi murmushi tace na fahimta Allah yakara muku zaman lafiya, kafin tace ehen aydarh natuna miyasa baku dawo aka sake p-test din ba aydarh ta dago kai ta kalli dr hafsa kafin tace babu komai, dr hafsa tace yakamata dai ku dawo saboda wannan kyaun dakike karawa kullun baki da giba amma ko’ina na jikinki na acike gaskia ciki ne,aydarh tayi murmushi tace ai na rame kuma nayi duhu a da bahaka nake ba ,dr hafsa taware ido tace kai haba,aydarh tayi murmushi bata ce komai ba nan dr hafsa ta cigaba da jan ta da fira yawancin firan abunda yashafi zaman aure ne bakaramin catching abubuwa take ba a firan nasu, sosai dr hafsa ta saki baki suna fira da aydarh duk a tunanin aydarh tasan abunda take nufi,wanda a wurin aydarh daga erh ko ah’ah sai idan abun dariya ne tayi murmushi,sosai takaro a firan nasu yamma tayi lis har yanzu inna shiru bata dawo ba,dr hafsa tace yau kinji ni sakat wannan tsohuwar bata nan ba,aydarh tace hajiya inna sarkin labari,bata gaji ma ita,dr hafsa tace wai ahaka fa cewa take bata son mutun yacika surutu ita bata son cutan dimi,aydarh tayi dariya dr hafsa tace yau dai kin wunar manah, Aydarh tace ai daman ina so nazo kawai Allah ne baiyi ba,dr hafsa tace ko kuma yallabai ke baya son kina fita aydarh tace ah’ah fa babu ruwansa shi dr aah idan ba haka ba ai da kin zo, aydarh tayi shiru, dr hafsat ace bara kiga natashi ko wainan flour sai nayi manah tunda dai kin ki cin tuwo aydarh ta girgiza kai tace ah’ah nagode bana jin yunwa ne, dr hafsa tace no sai fa nayi sharp sharp dr hafsa ta hada komai kafin ta kunna murhun gawaye tafara suyan wainan flour anan tsakar gidan suka zauna tsaf Aydarh ke kallon yarda dr hafsa ke komai na wainan flour sai data mayarda hankalinta kaf ta na kallonta suna yi suna fira kadan kadan duk da dr hafsa ce mai firan, sallama suka ji abakin kofa dr hafsa ta amsa masa yashigo gaisawa sukayi da dr hafsa kafin cikin zolaya dr hafsa tace ai na sha kwana tazo yi manah yayi murmushi yashafa kansa yace sai ki bamu dakinki nida ita din,dr hafsa tayi dariya ta nuna masa kusa da aydarh inda take zaune tace ka zauna sai kayi joining dinmu wainan flour muke, malik ya gyara tsayuwar kafin yace ke keyi dai ita wannan da bata son aiki haka fa take kullun,Aydarh ta kallesa batace komai ba ta dauke kai yayi kasa da murya ya zauna kusa da ita,yace ki tashi mutafi kallonsa tayi kafin tace ina nan kasame ni? Malik yace ehhh shiyasa nace ki tashi mu tafi din duk maganar nan dasuke dr hafsa bata jinsu, Mike wa yayi gently ya kamata hannunta ta kwace tana tura masa baki , baice mata komai ba ya kalli dr hafsa yace tau dr zamu tafi sai Anjima ki gaishe mun da inna idan ta dawo please, dr hafsa tace aaa yallabai kabari na karasa idan yaso sai na zuba muku a warmer please saboda ita fa nayi malik yayi shiru kafin can kuma yace ko da kin bata baci fa zatayi ba nasani, Aydarh tace zan ci “kallonta yayi baki bude dr hafsa dai tayi murmushi kafin tashiga kitchen ta dauko warmer ta juye masu duk wanda ta suya kafin ta samu wani clean rubber ta zuba masu yajin a ciki tamikawa Malik har zai karba aydarh tayi saurin sa hannu ta karbi kulan ya dinga bin ta da kallo kafin tace karki basa abuna ai bana sa bane, dr hafsa tayi murmushi tace yau yallabai ka ja fada fa yashafa kansa yace ba fa ni nasa yarinya ta harareta ba kuma tabani sako and nagaya wa yarinya fisabillahi hafsa miye laifina yafada yana murmushi dr hafsa ta girgiza kai itama dariyan take ta kalli aydarh tace tau kinji har sakonki yabata ma, Aydarh tayi shiru kafin tace tau ta daina yi masa magana bana so,malik yayi shiru yana ta kallonta har cikin ranshi yaji maganar datayin, ahankali yayi kasa da murya yarda ita kawai zata iya jinsa yace tunda ke bakya kulani kuma kar kowa ya kulani right? Batace masa komai ba sai kallonsa datayi da sauri, ta kuma kawan da kanta gefe, dr hafsa dai ta cigaba da suyan wainan flour ta, Aydarh takalli dr hafsa kafin tace thank you auntie sai anjima, dr hafsat ace don’t mention aydarh ki gaida gida, gaba tayi yana binta baya har suka isa cikin gidan babu wanda yayi ma wani magana cikin su key yasa ya bude kofan part din nasu ta riga sa shiga ya tsaya nan ya kulle kofan kafin shima ya shiga,da warmer wainan flour ta tashige bedroom din ta ajiye kafin ta shiga toilet ta zuba ruwan zafin flask dinta a bucket dan wanka take son yi ga magrib ta kusa, towel ta daura kafin ta cire kayan ta, sharp sharp tayi wankan tafito Vaseline kawai tashafa sama sama sai perfume still bata cire towel din jikinta ba inners kawai tasaka tabar towel din daure a jikinta, black inner cap dinta kawai tasaka ta zauna kan katifan ta bude warmer kamshin wainan flour yayi mata ta dinga bin wainan flour da kallo kafin ta ware kwara 4 a gefe hakan taji bazata iya hanasa ba kwara 4 din tace tayi dadi sosai Amma ka koshi rufe warmer din tayi tashiga toilet din ta wanke hannunta,ahankali ya tura kofan dakin yashigo da
Chapter 38 · 0% Book details