Sashe 43
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
saidai ki tambayi mai gida amma da ganinta amarya ce, maman baffa tace haka fa,zaman sukayi kafin maman baffa tace amma anan anguwarku kuke ne?aydarh tace ah’ah maman noor tace Allah sarki ya sunanki ?aydarh tace ASEYARH maman baffa tace masha Allah auntie asiya nidai sunana farida yara na biyar amma anfi kirana da maman baffa a nan anguwar nake,aydarh tace Allah sarki still bata dauke nikkab din taba,maman noor tace sunana hadiza yarana biyu a malaysia muke nida mijina kafin mu dawo nan kano maman noor ake cemun,Aydarh tace Allah sarki labari suka dinga janta dashi duk bata amsa su,sai kadan kadan wasu daga cikin yan ajin suka taho inda su aydarh suke cike da girmamawa, cike da isa na yarda suke bata girma kanta na girma tace masu lafiya wata tace anty hadiza dan Allah wai turare muke so waccan ya kare nawa dayar ma tace haka maman noor tace tau badamuwa amma gaskia sai zuwa jibi saboda inda abun yi yau da gobe,suka ce tau Allah yakaimu lapia nan fa maman noor ta tsinke tacigaba basu labarin malaysia wanda babu ranar dabazata zaunar dasu tabasu labarin nan ba, bakaramin ganin girmanta sukeyi ba ganin duk tafisu wayewa daga ita sai maman baffa ,dayawan labarin karyane aydarh najinta yawwanci abunda tafada duk karyane kan labarin malaysia,ita kau duk dan ta birge aydarh takeyi duk dan itama tadawo wajanta, ringing bell akayi lokacin komawa break yayi kowa ya koma wajan zaman sa aka cigaba da karatu,yau ma kamar jiya tun kafin twelve yazo daukanta, suna fitowa already ya tsayar da keke suka shiga suka wuce gida, ko gidan bai shiga ba mai keken ya wuce dashi wajan aiki. Dr hafsa tace babu komai karki damu tunda bai bari ba shikenan wani lokaci idan yabari sai mu fita din aydarh tayi shiru bata ce komai ba amma sai taji duk bata ji dadi ba,dr hafsat ace karki damu fa aydarh babu komai kinji sai nadawo in sha Allah aydarh tace Allah ya tsare,dr hafsat ace Amin thank you aydarh kafin tawuce, tafita kofan ta rufe ta shiga kitchen jallof din pasta tayi masu already yayi cefane hadda cat fish tsab ta yi girkin kafin tayi slicing fruits a plate tashiga tayi wanka ta karasa gyara kitchen din,kadan kadan take jin ciwon maran datake tun dazu na kara karuwa,daurewa take amma ina ta kasa bedroom ta koma ta kwanta a dadafe, yana shigowa toilet yafara shiga yayi wanka jallabiyan sa daya wanke yazagaya ya dauko yasaka kafin yashiga kitchen yadinga bin abincin da kallo,yarinya nan komai nata nadaban ne abinci yayi dadin da shi kansa ya manta when last daya ci abinci mai dadi irin wannan ummi yatuno, dasu aysha sai yaji hawaye ya taru a idonsa dasauri yasa hannu ya goge he surely missed them words cannot express how he missed them, bayan yagama cin abinci yasha fruits din sosai yadawo parlor ya kwanta tun daya dawo bai ganta ba shiyasa yatashi ahankali ya mike yashiga bedroom din ya tarar da ita kasan carpet zufa yarda take juye juye kawai ya tabattar masa da she is sick hankalinsa tashe yakarasa kusa ita dasauri ya dago ta ya daura ta a jikinsa yace ASSEIYARH kimun magana what’s wrong with you tell me mike damunki dakyar ta iya nuna masa maranta dake masifafan ciwo kamar zata rasu gently yasa hannu. Gently yayi placing hannunshi kan maran wani irin ajiyan zuciya ta sauke,kafin tawani irin rike shi sosai kaman zata shiga jikin shi tsabar azaban datake ji, malik din ma yarasa abunda zaiyi bakaramin daga masa hankali tayi bad uk abunda take sam batasani ba, zufa keta keto ma duk iya kokarin sa na yagane abunda ke damunta yakasa addua kawai ya keta faman tofa mata kafin tayi wani irin yankuri sai data wanke masu jiki kaf da amai zuwa yanzu hankalin malik yakarasa tashi amai take kwara wa kamar zata fito da kayan cikinta, duk ya kara rungumeta a jiki du kaman datake a jikinshi takeyi ,sai da tayi kusan 10mins tana abu daya kafin ya lafa wani irin kuka take naban tausai da kaganta kasan she is in pain duk tabata musu jiki yasa shi tashi ahankali dauke da ita hannu kamar yar baby sam bayajin nauyinta idan ya dauketa kamar paper toilet yashiga da ita kafin ya zaunar da ita nan kan kujeran dake a toilet din bazata iya yin komai ba dan she is in serious pain, hannunsa yakai gaban zip din bubu gown din jikinta wace duk tabata da amai, kafin gently yaja zip din kasa yabude white soft boobs dinta dake cikin black lace foam bra suka bayana, dawani irin speed malik ya dauke idonshi yah rabbil alameen ya furta ahankali yasa hannu yakama shoulder dinta jikinta very warm and soft, yafara cire rigan gently kamar mai tsoron cire mata din har sai daya zo wajan wrist kafin yasa tsaya ganin yarda take wani rufe ido kaman zata suma yasa shi karasa cire mata gown din yasaka gown din a bucket kafin yadawo cikin dakin ya dauki flask din ruwan zafi ya koma karamin towel din datake tsane gashin yadauka ya goge mata jikin tass kafin ya cire nashi rigan shima yasaka a bucket yarda yashiga da ita rike ahaka yadawo da ita daga ita sai bra da undie still inner cap din kanta na akan wasu kayan ya chanza kafin yadawo ya bude duvet din daya rufe ta,ganin yarda take shaking,kafin ahankali dakyar ta iya bude bakinta tace “abdominal pain “jin haka yasa shi tuna farkon haduwar su da kalan drugs din daya siya mata dasauri yamike ya fita,pharmacy din nan bayan gidansu yashiga yasiya allura da magani sai sanitary babba kwara daya,yarda yabata haka yadawo ya iske ta alluran yahada idonta na a rufe kafin gently yayi bismillah yayi mata dan ya mutsa fuska tayi kafin tasake maida idonta ta rufe gyara mata kwanciyan ta yayi yacigaba da tofa mata addua kusan 5mins kafin yaji numfashin ta na sauka ahankali alaman bacci ya dauke ta sauke ajiyan zuciya yayi kafin yatashi ya shiga toilet din ya wanke rigan ta dana shi ,kafin ya wanke toilet din fess,yafito ya dinga bin ta dakallo yarda ta cure jikinta waje daya,fita yayi parlor kafin yashiga kitchen ya daura ruwan zafi a tukunya yafita oat yasiyo sai madara da sugar,lokacin daya shigo ruwan sun tafasa ya juyu su a flask kafin yafito yakoma dakin Still bacci take daman yasan zatayi baccin carpet din yagoge da detergent kafin yakoma kitchen din yasake daura wasu ruwan masu yawa a tukunya sai dasuka tafasa kafin ya juye a flask yadawo parlor ya zauna. Ahankali take bude idonta sunyi mata nauyi ,ya dinga bin ta da kallo ko kiftawa babu ahankali tafara kokarin mikewa zaune kafin tabi jikinta da kallo babu riga jikinta sai bra da undie wani irin fadi gabanta yayi,yana lura da ita so take ta tashi yasa shi mikewa tsaye yafita daga dakin, har sai da ya rufe kofan kafin tasamu ta tashi walking slowly ta dauki flask din wanka tayi kafin ta wanke pant dinta da undie dasukayi stain kadan ta daura towel wani pant din ta dauka da pad tashiga toilet din sai data shirya kafin ta fito wardrobe tabude ta dauki rigan atampha ta tasaka, ta koma ta zauna kan katifan looking so pale and weak,ga tunanin yarda yacire mata riga daya kasa barin ranta tunda ta farka taganta a haka,bude kofan dakin akayi yashigo tayi saurin sukunyan da kanta kasa, kwalla har ya cika mata ido,fita yayi yakoma kitchen ya hada mata oat,yadawo dakin ahankali yazauna kasan carpet kusa da kafanta kafin yace “take “gently tayi raising head dinta takasa hada ido dashi tasa hannu ta karbi cup din oat din dayake mika mata, hannu ta dinga rike cup din kanta a kasa shima zama yayi nan kan carpet bai sake ce mata komai ba,kusan 3mins yaga bata da niyyar sha kafin yakalleta yace “take it sai ki sha magani “kamar mai jiran umarnin sa haka ta mutsa spoon din dake cikin cup din kafin tasa spoon din ta debo oat din tafara sha ahankali sam bakin ta babu dadi amma ahaka ta daure tasha kusan cup daya ,bai tashi ba har sai datagama shan din kafin yawuce kitchen ya dauko mata ruwa yadawo drugs dinta yabude ya balla mata duk 2din kafin yace take this ta dinga bin maganin da kallo kamar yaune na farko data fara ganin magani,hannu ta miko gently ta karba kafin ta karbi ruwan sai data rufe ido da karfi kafin ta hadiye maganin, kafin ya kalleta yace how are you feeling now?tayi kasa da kai ahankali tace “better “yamike yace sorry yasa kai yafice daga dakin. Wajan nine yasake shigowa dakin yanzu ba bacci take ba ta farka,kallo daya tayi masa ta dauke kai shikuma kallon yake ko kiftawa babu ciwon datayi na wunin yasata fadawa sai wani milk glow da skin dinta tasake yi calaban kanta ya tsufa still da kyaun sa, sallama yayi ta amsa kafin yace yah jikin? “Tace dasauki “kitchen yashiga ya dauko mata abinci a plate sai apple daya siyo mata yanzu yayi slicing ya daura a plate yadawo ya ajiye mata kafin ya juya ya koma parlor kadan tace Abinci sai apple din data sha,ba laifi tasha dayawa har yanzu jikinta bai dawo nata ba , kwashe plates din tayi tafita zata kai su kitchen bai parlor sai kofan dake bude iska nata daga curtains din parlor kitchen din tashiga ta ajiye plates din kafin sama sama ta dinga jin maganar malik din duk da ba da karfi yake maganan ba amma yanayin voice dinsa irin na boss din nan ke shiga har brain din mutun, tayi shiru har zata koma bedroom sai ta dinga jin maganan wata can kasa kasa,kamar wace magnet ke ja ko kuma wani yace tafito haka ta sa kai ta lika kadan,Ramlah tagani tsaye sai malik dake tsaye ya zuba hannunsa a pocket din jeans dinsa fuskan nan babu yabo babu fallasa ,yarda take wani fari da ido yasa aydarh dauke kai daga duban datayi mata,bata yi magana ba dan shi bai ma lura da ta fito ba,Ramlah kau sarai ta ganta shiyasa tawani kara gyara tsayuwa tana turo