Sashe 46
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da fruit salad din kafin itama ta saka half cup,daidai da yanayin cin abinci ta abun sha’awa ne dr hafsa ta fada a ranta , can dr hafsa takalleta tace ke bazaki cin abincin ba naga fruit salad kawai kika sha,aydarh tayi murmushi kafin tace zan ci “ dr hafsa tace tau shknn “ tass ta cinye abinci da fruit din tasha ruwa kafin ta kalli aydarh tace yayi dadi sosai “aydarh batace komai ba amma har cikin ranta taji dadi yabon da dr hafsa din tayi ma abinci, bata karasa shanye fruit salad din ba ta ajiye cup din ta dauke plate ta zuba macaroni kadan dr hafsa dai na binta da ido ganin dan abincin data zuba, duk tana lura da ita almost 15mins yadauke ta cin abincin time din dr hafsa har ta manta ma data ci hankalinta na kan waya tana kallo a ig, can dr hafsa ta dinga kallon hoton tana kallon aydarh har wani zooming take tana kara haske kusan five minutes tana haka, aydarh sam bata lura da abunda takeyi ba saboda hankalinta na kan abinci datake ci ahankali ahankali,can dr hafsa ta kira sunanta ido ta dago dr hafsa tace Wallahi ke ce anan aydarh,aydarh tawara ido kafin tace a ina auntie? Dr hafsa ta mikawa aydarh wayar ko karba batayi gabanta yayi wani irin faduwa tasan ita din ce da kanta kuma a Cyprus wurin wani hadaddan beach take tsaye,tasha wata mad turkey abaya tayi rolling veil din gawani hadaddan Expensive dark shade a idonta zaune tsaye take ta hada rai abba ma ne ya dauke ta photo tayi wani irin kyau marar misali kaman wata jewel, ta dai san bata posting a Instagram page dinta ma private ne, likewise oum bata posting pics dinta abba ma haka daga kai tayi taga sunan mai page din taga an rubuta “salmerh malami” daman tasan salman ce kawai ke posting din pictures dinta a ig duk , shiru tayi kafin ta dauke kai ta mikawa dr hafsa wayar, dr hafsa tace Wallahi ke ce Ko aydarh nayi kwana biyu ban shiga page dinta ba ,shiyasa ganin farko danayi muku sai narasa ina nasanki nan ma aydarh tayi shiru dr hafsa ta cigaba da kallon posts din duk da anyi kusan 6 months dayin post din, wasu a Cyprus wasu a umra wasu kuma tareda abba a nan gidansu adamawa, dr hafsa dai tsoron Allah yakamata batasan kaddarar data kawo su nan din ba daman zuciyanta yajima dabata su wasu ne a kasar nan dr hafsa takasa hakuri ta nuna ma Aydarh wani photon ta ita da oum sai abba a new York cikin wani hadaddan restaurant duk san sha black jacket kana ganin su kasan uwa da diya da baba ne,wani extraordinarie kyau da gayu da kudi kawai magana a photo, dr hafsa da tambayoyi dayawa suka isa a rai tace your parents? Aydarh ta gyada kai sai tasake zooming abba kafin tace wannan amma baban yallabai ne? Aydarh ta girgiza kai kanta kasa tace babana ne, dr hafsa tayi shiru tace amma babanki da babansa gidansu daya ko ? Aydarh ta gyada kai kafin tace erh, dr hafsa ta cigaba da kallon pictures din aydarh wani wuri hadda salmerh duk basu kama amma hakan bai hana tacewa aydarh is she your sister?aydarh tace no she is my only friend, dr hafsa tayi shiru bata sake cewa komai ba ta cigaba da kallon pictures din aydarh ta mike tsaye ta kwashe plates din takai kitchen kafin ta jingina jikin kofan kitchen tasa hannunta duk biyun a bakinta tafashe dawani irin kuka,kuka take sosai har idonta sai dayayi ja fuskan ta ma haka,babu abunda take tunawa irin ranan da abba yayi chasing dinta out duk yarda abba ke sonta amma haka yayi mata haka kan abunda bata sani ba kuka take har tana buga kanta,jin shiru yayi yawa yasa dr hafsa tashi tanufi hanyar kitchen din har yanzu tunani aydarh da malik fal a ranta ,knocking kofan tayi dasauri aydarh ta goge idonta kafin ta matsa kusa da sink ta bude tap ta wanke fuskanta tass kafin tasa veil dinta ta goge ruwan fuskan ta tabude, murmushi tayi wanda iyakar sa kan lips dinta dr hafsa dai tayi shiru ta dinga binta da kallo batace mata komai ba amma kallo daya tayi mata tagane kuka tayi,girgiza kai dr hafsa tayi wani irin tausayinta taji ahankali ta kama hannunta suka zauna kan carpet kan aydarh nakasa kafin dr hafsa tace bansan su waye ku ba amma lokaci daya naji kun kwanta mun a rai tun kafin nasanki aydarh naji ina wani irin kaunanki duk da a rai nayi tunanin har na koma ga Allah bazan taba ganinki a fili ba domin sama tayiwa yaro nisa aydarh sai gashi yau gani gaki,dr hafsa tayi murmushi tace kinga ikon Allah ba? Still aydarh kanta nakasa batace komai ba saboda tasan datayi magana kuka zai biyo baya bata son kuma tayi kuka gaban dr hafsa din,dr hafsa tasake rike hannun aydarh tace kiyi hakuri aydarh ki mance da komai ki dubi rayuwar auranki kawai da mijinki har lokacin da komai zai wuce ku koma wajan familyn ku sai sannan aydarh taji wani irin kuka, dr hafsa tajawo ta jikin tana patting bayanta har kukan ya lafa.Duk gajiyan dasukayi na mota basu zauna ba har sai dasuka gama da duk wani abu a ranan, garin fulani ne sosai can cikin lafiya, Sosai aka karama su,dr ibrahim kau yasha tsiya wajan malik shidai bai biye masa ba, saboda yau gashi ga hibba,bazata wuce shekarun aydarh ba,fara ce marar jiki mai kyau da ita masha Allah, sai da suka gaisa da malik tana tambayar sa ya aydarh ai tayi tunani tare zasu taho dr ibrahim yakalle su yayi kasa da murya yace kema dai kingani dakyar fa nasamu yabiyo ni fa yace garin yayi nisa bazai taho da ita bs kar ta wahala, kuma gashi yakasa barin tunaninta shidai malik bai ce masu komai ba saboda ya lura duk halinsu guda, tashi yayi yace dare yayi fa ka rabu da ita, tawuce ciki muma muje mu kwanta nagaji,dr ibrahim yakalli malik yace naga dai babu wanda ya tsayar da kai anan “malik yace au haka kace tau shknn kafin ya kalli hibba dake dariya kasa kasa yace Amarya sai dasafe hibba tayi murmushi tace tau yah Malik Allah ya huta gajiya idan kunyi waya kace mata bayi fushi malik yayi murmushi yashafa kansa kafin yace in sha Allah. Daki daya aka basu shida dr ibrahim kan katifan ya kwanta bayan ya dauro alwalla yasaka jallabiyan sa ya kwanta, hakan nan yaji ransa na bashi kamar dr hafsa bata zo,duk da yasan kawai maybe tunaninta ne dayayi masa yawa amma sai yaji hankalinsa bai kwanta ba, wayar sa ya fiddo yashiga contacts yayi dialing number dr hafsa anan parlor ta kwanta bayan aydarh tayi tayi da ita su shiga bedroom tace bazata shiga ta kwanta a inda suke kwanciya da malik din ba sai dai tabata bedsheets da pillow ta kwanta anan kan carpet babu yarda aydarh ta iya haka ta dauko mata din, suna nan zaune parlor suna fira sama sama wayar dr hafsa din tafara ringing tana dubawa taga sunan yallabai murmushi tayi kafin ta turawa aydarh wayar tac eke ake nema “aydarh ta dinga bin wayar da kallo kafin tayi tayi accept, Assalam alaikum aydarh murya can kasa ta amsa ma yanajin itace yakoma yayi resting kanshi a pillow, bai sake cewa komai ba itama bata sake magana ba tayi shiru can yace hala baki iya gaisuwa ba?kaman yana gabanta ta wani bude ido kafin ta hade rai murya can cikin throat tace ina wuni “bai amsa ba sai cewa yayi have you eaten? Ta gyada masa kai kaman yana gabanta kafin ahankali tace yes “yace mi kika ci ,tayi shiru sai can tace fruit salad,yace only fruit salad? Yafada kaman irin tayi laifin nan,ta girgiza kai tace ah’ah fa naci abinci bai ce komai bayace sai dasafe ya kashe wayar ta dinga bin wayar da kallo kafin ta ajiye gefen dr hafsa da har tafara bacci, aydarh tamike tace auntie sai dasafe dr hafsa Allah yabamu alkhairi aydarh. Tunda dugu dugu dr hafsa tawuce bayan tashare parlor tayi mopping tass ko da aydarh ta tashi tagama gyara parlor,aydarh tayi mata sannu dr hafsa ta amsa ta,kafin tace bara taje ta gyara gida tayi shirin wucewa clinic,sharp sharp aydarh tagama dafa musu indomie kafin tayi frying egg dr hafsa tashigo yimata sallama zata wuce clinic “aydarh tace nagama breakfast ai bara na kawo kamar ko yaushe kadan taci dr hafsa tayi break dinta kafin ta wuce clinic din, sai da tagyara bedroom ta wanke two toilets din ta gyara kitchen ta wanke plates da warmer din dasuka bata already tana tashi tayi wanka kafin ta dauko books dinta tana dubawa.sai yamma dr hafsa tadawo aydarh na zaune parlor bayan tagama girki, bude mata kofan tayi kafin dr hafsa tayi murmushi tace mrs malik aydarh ta saukan da kanta kasa kafin tace sannu da dawowa dr hafsa tace yauwa y gida? Aydarh tace Alhamdulilah, abinci takawo mata suka ci tare dr hafsa tace aydarh baki son abinci ke kam aydarh ta girgiza kai tace ai nashs fruit,dr hafsa tace fruits ai ba abinci bane, aydarh dai tayi shiru kafin dr hafsa tace wata friend dina ta bude babban salon hadda su spa da lalle baki daya Aydarh tace masha Allah “dr hafsa tace kinga tunda su yallabai ranan Saturday zasu dawo sai muje ranan Friday ayi manah lalle,aydarh tayi shiru kafin tace lalle henna? Dr hafsa tace eh sai muje ayi manah kinga yallabai idan yadawo yaga kafan nan masha Allah yasha lalle ai bazai ganeki ba “aydarh tayi murmushi,dr hafsa ta kalli wayar ta dake ringing kafin tace gashi mai gidan ne bara naje gida na dauko abu sai nadawo. Malik yayi shiru bayan ya amsa gaisuwan datayi masa,kafin yace ina dr hafsa din aydarh tace taje gida yanzu, yace wake yin girki,Kaman tana jiran tambayar tace ni fa “malik yayi murmushi yace dagaske ta gyada kai kaman yana gabanta tace erh. Yace tau yau din mikaka girka? Tace fruits salad nayi sai nayi jallof din shape pasta (macaroni)