← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 138 OF 197

Sashe 138

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

socket din yace Alright yayi kaman yanda tafadi “ yace sai nayi mi?tamike ahankali tasauko daga kan gadon ta dinga bin bango she is just trying to be okay while she’s not!yadinga kallonta kaman yahadiye tazauna kan stool din ke gefen mirror fever ke akwai sosai a jikinta tadai daure saboda shi ‘idan yana hakan nan tausayi yake bata “ kuma fa haushin sa take ji kaman mi gani take duk da gangan yake mata wannan cutar shidai kaman dan maraya sai bin tayake da kallo tahada dryer kafin tarufe ido tace gashi dasauri yakaraso yasa hannu yakarba yace nayi miki ta gyada kai kaman wanda ke tsoron busar mata da kan haka ya dinga mata drying cike da so a mamakinta ganin fa ya iya har haka tsab ya gyara mata gashin ita dai she is eager yagama taje ta kwanta “ yabude hair spray din data jera da yamman nan a kan mirror “ya dinga massaging gashin kafin yagama yace kar na daure? Ta gyada masa kai ‘yace tau nagama tace ohk “yakama Hannunta yamikar da ita tsaye “kan gadon ya kwantar da ita kafin yabude first aid box dinsa ya ciro paracetamol kafin yadauko bottle water yazaunar da ita yabata kafin ta koma ta kwanta. He looks more than perfect yanda yayi dressing din yayi kyau kaman wani balaraban likita Tabarakallah ‘ yadinga kallonta tayi lamo cikin kujeran tasaka ash abaya tadaura veil din tayi kyau barakallah duk tayi wani sukuku kaman wacce bata da lapia kuma yasan tun abun jiya ne “dan murmushi yayi yace sannu mamana tagyada masa kai yazauna kusa da ita har suna gogan juna yace tunda dadare baki sake mun magana bas ai dai sign language fa ‘batace komai ba yakama hannunta yace ko zaki bini can asibitin?tagirgiza masa kaii yace linda fa na nan a wajan kwara dai mutafi tare ai kaman yayi mata allura haka tamike duk da sai data cije lips haka tasaka crocks shoe din dake gabanta Expensive one’s din ash tawarware veil din tamike tana kallonsa tace muje Wallahi kasa rike dariyansa yayi ‘sai dayayi shiru tayi tana kallonsa kaman wani status kafin ya tsaya da dariyan aikam tafashe masa dawani shagwababan kuka yace kingaa yayi yayi wait miye kuma ‘takai masa duka a chest dinsa tace oh kana sane kenan kake mun duk wannan muguntan don ka dinga mun dariya yayi saurin kama kunnan yace noooo darl mi nayi miki kuma yanzu “?tace ban sani bay ace kiyi hakuri tashi muje ko kin fasa tayi masa wani kallo tace noooo tafiya zamuyi fa kafana kafan ka “. AFTER A MONTH Wani mad building ne na mall ginin yayi kyau bana wasa ba kana gani kasan wurin ko can Washington din ba wurin kananun mutane bane “zaune yake kan wani show chair mai kyau ga bottle waya a gabansa “gefensa wasu turawa ne da alama ma a wurin suka hadu yasaka black jeans and T-shirt sai p-cap da sun glasses dukka baki yayi kyau sosai masha Allah waya ne kare a kunnansa yana waya “daga can dr usama yace ai kasan halin mutuniyar fa son “malik yayi murmushi yace uncle kai zaka cigaba da lallashinta mom din ce halinsu daya da yarta yafada yana gumtse dariyar sa’ dr usama yayi murmushi yace babu ruwana wannan kuma so I thinks you should talk with your wife sai muga yanda zaayi kaman yanda kake sirukunta da maman matanka haka nakeyi da ita so I cant confront her with this malik yashafa kansa yace Alright sir in sha Allah hakan zaayi ita ASSEYERH sai suyi magana dr usama yace kafin namanta yaushe zaku wuce Nigeria? Malik yace am nan da kwana biyu in sha Allah dr usama yace Allahu yasha muma sai nan da kwana 6 in sha Allah tunda babu any event “ dazaayi malik yace ohk uncle nima naso ko nan da five days amma tak’I fa ‘ dr usama yayi murmushi yace ai yan rigima ne fa na lura har in law din tamu “malik dai murmushi kawai yayi dr usama yace Alright son sai munyi magana akwai wani general hospital dazaayi lunch a cairo I will attend it sure ‘malik yace Allah yatsare yabada sa,a yace Ameen yah rabbil alameen kuyi magana da ibrahim please kuyi signing contracts din idan kukayi ya isa kawai Allah yayi muku albarka kaman yana gabansa haka malik yayi kasa da kai “yace Ameen dad sai anjima baice komai ba ya kashe wayan “ dr usama yayi dialing number rufaidarh har yakusa tsinkewa kafin tadauka murya can kasa tayi sallama tace ina wuni ranka dade yayi murmushi yace ina wuni hajiyan ranka dade tayi wani prostitued smile tace ya aikin?yace Alhamdulilah saura kwana nawa bikinki?tayi murmushi tace tambayan dazanyi maka kenan nima yace ni saura kwana bakwai aurena tawara ido kam gaske tace ohh wow nima fa hakane rana dayane kenan yadauke fresh apple din gabansa yasake wanke sa bakin tap kafin yadauki toothpick yasa yasake dauraye sa yakai baki “kafin yayi kasa da murya yace nifa balarabiya ce zan aura tace eyyerh nikuma bafulatani ne buh yazauna yaxama bature “dr usama yayi dariya yace you are funny princess tayi murmushi tace you are funny king “yace well tunda bazaki yarda da offer na ba ai nayi karanki wajan yaranki “rufaidarh tasa hannu tana rufe fuskanta tace kaiii oldie miye nafadawa yara wannan maganan?yace oh badole nafada musu ba tunda kina neman mun ciwon kaiii “tace nidai yanzu ina dilki zamuyi magana anjima yanzu bazanyi magana dakai ba bye my heart is always beating for your love “dr usama yayi murmushi yace same dear!ta kashe wayan..malik yayi shiru bayan yagama jin complain dinta “yace miya sa baki fadamun ba tun safe tashare hawayenta tace ai sai nayi niyya kuma namanta ya dinga kallonta ko kiftawa babu tadan fada sai wani uban haske datayi har yanzu bata saba dashi ba kwata kwata tafi jin dadin lokacin dasuke a kano saboda babu abunda ke shiga tsakanin su a lokacin yanzu kam ya matsa mata “Daurewa kawai take amma Wallahi tagaji da this sex gashi kwana biyun nan duk bata jin dadi ma “ahankali yamike yace tashi tau mutafi tadago tace ina yace asibiti sai nayi miki proper checkup a can “ta girgiza kai tace nidai kawai ka siyo mun magana kaji “yace tau hajiya “yazauna gefenta ya dan karya wuya kafin yayi kasa da murya yace eyyerh mamana mi zan samu ta maka masa wani harara tace Allah sir babu ni am tired ma yau din nan “yayi shiru kafin yace tau yallabiya “tamike tabar masa parlor baki daya ma “ tana shiga bedroom din tahau kan gado ta kwanta bai ma dauke ta ko 5 mins ba kaman yar yarinyar “yana shigowa bedroom din yayi tsaye yana kallonta ya lura cikin week din nan tacika yawan bacci ga masifa kaman tana jiransa “girgiza kaii yayi yamatso gently yasa duvet yarufe ta kafin yashafa mata addua yafita daga dakin kitchen yashiga yakwashe few plates din dasuka bata ya wanke ya goge kitchen din kafin yadawo parlor nan ma tagyara sa yasake arranging pillows kafin yasaka fresher yana daidaita room heater parlor kwanan sanyi yakaro sosai shiyasa yake tunanin ko hakan ke saka ta bacci ko kuma gajiya ne don shi kansa yasan yana takura wa yarinyar nan a rana zaya nemi sex wurin sau uku fa kuma baya yi kadan yazama satisfied sai yadau lokaci shiyasa duk tafada shikam ya isa isa yayi wani kiba ga skin dinsa data goga masa kyau a fata “lumshe ido yayi yana murmushi Wallahi yana son aydarh “ bedroom din yadawo daman yasan bata farka ba without making any sound yabude wardrobe yafito dawani blue yard mai kyau yasaka ‘ preparations din tafiya Nigeria suke shiyasa duk tayi musu parking kayansu a box,wajanta yazo ya daukar dakai yayi kissing lips dinta da forehead ya shaki kamshinta na kusan five minutes kafin yamike yadauki wayansa yayi mata sending message “Am out girlie and promise you will feed me if am back “yatura mata yafice ‘ Rufaidarh tace ina jinki fa baby aydarh ta fashe da kuka rufaidarh tace inalilahi waina illahil rajiun ke lafiya miya faru wani abun akayi miki komai?duk ta gigice tana jiran jin abunda aydarh zata fada gwanin ban tausai tace Allah mom nidai am tired Nigeria zan dawo ina kokari amma abun yawuce tunanina nidai nagaji “rufaidarh tace wai ke kam dan ubanki yakike so nayi ne kin ki kimun bayani kina kuka kince zaki dawo Nigeria tau wai bazakiyi bayani bane eh? Aydarh ta tsaya da kukanta tace babu komai indai ya kasheni ai zaya dawo kuma da death body na “rufaidarh tayi wani shekeke tana sauraron aydarh “rufaidarh tace kina jina mun fi son haka ma kinji ko idan yakashe ki ma ko bakomai ance a gidan mijinki kika mutu mutuniyar banza kawai marar kirki “Aydarh dai tayi shiru duk da maganar tayi mata ciwo saboda sam batasan wanda zatayi wa karar malik yadaina ba tayi tunanin rufaidarh zata bi bayanta sai taji itama bata bi ba gashi bata son masa musu yayi mata ta karfi amma ita kam jarabar sa tayi mata yawa “har fargaba take ji idan ta tuna zaya dawo ko kuma taji shigowansa “ ga tausayin dayake bata son dayake yi mata yayi yawa idan tace zata barsa batayi masa adalci ba don Allah kawai yasan irin hali dazaya shiga don irin son kashe kan dayake mata har yayi yawa “ ga tsoron sa datake ko tayi niyyan tayi masa masifa bazata iya ba “har yanzu gata nan dai batasan tana son sa ko bata son sa ba kullun abun nayi mata yawo a rai gawani bakin kishinsa datake ji ko ranar daakayi wani conference a wajan aikinsu baki daya hana sa tayi tashi ko nan da can suna tare saboda da mata ‘ “karan motan mr joe taji tasan shine yadawo tamike ahankali tawuce bedroom tashiga toilet tawanke fuskanta tass ta karamin towel ta tsane fuskan “ tafito gaban mirror ta tsaya tabude face cream dinta tashafa a fuskan kafin tasa kajal a ido kaman batayi kuka ba idonta haka yayi “ ya danna door bell tazo tabude masa yayi murmushi yace Assalam alaikum “ta amsa masa
Chapter 138 · 0% Book details