Sashe 144
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
parlor dasuke zaune souvenirs ne kaca kaca a parlor na wunin biki maids nata packaging dinsu su ummi da oum kuma suna duba boxes din daaka kawo tundaga sudan a flight wanda suka sauka da yamman nan sai datace masa yabari kawai zai bata idan taje yace no sai anyi mata itama kaman yanda akayi wa kowa ita dai har mamakin wannan kalan son dayake mata take shiyasa itama har cikin zuciyar ta takejinsa “ malik yasamu wuri yazauna rufaidarh ta dago tace ya jikin nata? Yace Alhamdulilah mom ummi tace tayi bacci ne?yace ehh rufaidarh tace Allah yasawwake kata shi kaje dining kasamu wani abu ka ci yace tau mikewa yayi yanufi dining ummi ta bisa da kallo bakaramin dadi takeji ba ganin yanda yake kula da matarsa “hakan yayi mata “ummi tace wannan kaya haka auntinsu ban ga lokacin dazamu gama kallo ba aie oum tayi murmushi tace Wallahi fa yayah ummi tace ubangiji Allah yasa albarka Allah yabaku zaman lafiya rufaidarh dai tayi shiru sai oum ce ta amsa tana murmushi ummi tace bara naje gida tunda dare yayi dasafe in sha Allah zan dawo naduba jikinta su inna ma duk a goben zasu dawo da su maryam ma “rufaidarh tace k ice gobe dai gida zai cika tau Allah yakaimu lafiya oum tace Ameen Ameen daman kinga maryam da halimatu su basuje akayi measured dinsu ba na fabric dinsu na wunin biki itama waccan haka yanzu tailor bashi da awonta tunda naga takara jiki “ ummi tace gashi kuma lokacin nakara ja ai yau saura kwana biyar a saka shi bak o hudu ne ma oum tace hudu dai yayah gobe in sha Allah suna isowa sai driver yakaisu baki daya a auna su ummi tace haka zaayi kawai Allah yakaimu goben rufaidarh ce taraka ummi dakin aydarh datake bacci tasake dubata ta tofa mata addua kafin suk araka a har kofan main parlor suka dawo “malik kam bawani sosai yaci tuwon ba yama fi shan coffee kafin yamike yana daukan ruwa yadawo parlor “rufaidarh na kwashe dinkin ta da aka kawo domin abba cewa yayi bazata saka ko da kala daya na kayan lefenta ba wurin bikin shine yayi mata Expensive clothes har kala 20 gashi yau akwatin ta da aka kawo dozen biyu kwara 24 kowane yacika da kaya kaman zaa bude wani Babban shagon “ takalli malik tace son kaje sai dasafe ba in sha Allah zuwa safe zata warware sai naje na kwana a dakin nata saboda dare ko kadan bai so hakan ba amma bashi da yanda zaiyi ya hakura yamike yana bin abubuwan dasuka siyo da kallo cikin maids din yasaka wata ta kwashe su tabiyo bayansa dasu “ rufaidarh tabude ta dauki popsicle din sai ledan grilled chicken daya “oum tace bazata ci ba hanyar dakin aydarh yayi maids din tabisa a baya da kayan “ yana zuwa wajan corridor dinta inda suke zama dining dayake cin abinci idan tayi masa akwai fridge a wurin yakarba yajera mata komai a ciki yasaka naman cikin dayan deep freezer yarufe ya sallame yar aikin takoma suka cigaba da packaging dinsu “ shikuma yashiga dakin bacci take har yanzu ga drip din yakusa karewa wuri yanema ya zauna yana kallonta kaman t,v bari zaiyi sai drip din yakare ya cire mata Ko kafin ya tafi. Rufaidarh tace ki daure manah baby kinga yanzu bake daya bace ki daure kawai k ici abincin nan tunda kinga har drip din tsayan da aman duk ya miki “karki so kiga daran jiya dakyar nasamu na bashi hakuri ya amince ya tafi gida fa “ Aydarh tayi kasa da kai “kafin ahankali tace zan ci mom rufaidarh tace tau kici yanzu kinga kwata kwata yau saura kwana uku auran nan nikuma idan har jikinki baiyi sauki ba zance a daga ne tohm “Aydarh tawara ido jin abunda rufaidarh tace ‘kafin tace nooo mom zan ci fa rufaidarh tace tau kin ta faman fadan zaki ci will you dear start eating it now ah don’t be silly manah ana fada miki masu ciki basa zama da yunwa kina daukan mutane shashashai “ tunda ansamu aman ya tsaya tunda garin Allah yawaye yau bakiyi ba ai sai ki daure ki ci karfe tara ake magana yanzu kaf waenda zasu dawo yau duk flight din eleven ne daga su innar har su maryam din so kike kowa yadawo yaga yanda kika fice hayacin ki bara k ici abincin ba ki samu kuzarin hidima cikin jamaa kaf dinsu fa babu wanda zayayi wannan hidiman bayanke abun yama oum yawa ita daya and kinsan relatives dinmu na can ko su da nan sai gobe idan Allah yakaimu kuma kinsan bawani sakin jiki zasuyi ayi hidiman nan ba dayawan su tunda kikayi aure basu ganki ba “ Aydarh kanta nakasa Wallahi kwata kwata kaman tanada wani babban abun dake damunta she is not feeling herself wai daman haka cikin yake haka oum tayi wahala da ita “mi ma yasa yara kewa iyayansu rashin biyayya indai haka kowa yayi wahalan daukan ciki ita kam dole ta roki oum tayi mata hakurin all abubuwan datayi mata before duk wani fada datake mata tana kai karan ta wajan abba da duk wani abun datake saka tana ganin kaman takura ce “Wallahi jiya data na aman nan wani bakin haushi malik ta dinga ji “lokacin dayake mata fixing cannula data nada karfi ko kuma ba a presence din mamanshi bane sai ta watsa mishi harara kawai takyale shine gyara zamanta tayi duk tafada dan kwana biyun nan yoo wuya “sai wani haske datayi fau skin dinta ya isa isa yazama shiner milky Allahu “ black abayan data saka ne yasake kara mata hasken ma tayi kyau bana wasa ba “boobs dinta duk da suna cikin bra kuma abaya ce ba kamata tayi ba zip din gaban ne kawai bata zage sa da kyau ba kana hango su kaman zasu barkaa brassiere tsaban yanda suka cika “hannu tasa ahankali takarbi tea din hannu rufaidarh tafara sha rufaidarh ta zauna tamatso da grilled chicken din tana daura mata bowl din a cinya “tea din take sha ko sau daya bata dauki naman ba ahankali yaturo kofan without making any sound banda hadaddan kamshin sabon perfume din daya chanza don tace kasa bata son waccan bazaka san yashigo ba “Ash din shadda yasaka sabuwa dal wanda kana gani kai kasan dollar tayi aiki a jikin shadda dinki yayi kyau sosai kanshi ba hula yagyara suman kanshi kaman wani mawaki na suodiyya “black shade ne a idonsa sai yakara wa fuska annuri ga sajansa kaman yasha fa masa mai tsaban kyau “agogon sa rolex ce black kaman yanda stone din azurfan sa yake ahaka “hannunsa rike dawani karamin warmer golden mai kyau sai flasks shima karami golden da alama set ne da warmer ma don kala daya ne “kamshin sa ya cika dakin “ sallama yayi ganin rufaidarh zaune gefen gadon ta amsa masa itakam aydarh ko dagowa ma batayi ba “ajikinta take jin kallonta yakeyi tacigaba da sha shayin ta “rufaidarh kau ta rike baki tace wai son har kafito “ bazaka iya hakura haka nan ba ka kwanta ka huta throughout yesterday baka zauna ba fa kana ta faman kaiwa da dawowa shine yau ka huta you no feat koh? Malik yakaraso yana cire black half cover dake kafansa masu matukar masifan kyau sai black socks dinsa yabari yatako “kasa ya durkusa yace ina kwana mom antashi lapia ya kwana mai jikin?rufaidarh na murmushi tace lafiya Alhamdulilah son jiki dasauki Alhamdulilah duk yau ma batayi aman ba aie gashi nasamu ta karbi tea yanzu yace masha Allah sannu mom Allah yasaka da alkhairi Wallahi malik yanada tarbiyya da shiga rai yaron yayi bayin wasa ba fa “akwai nutsuwa da hankali ko sun girmesa ita da oum bai wuce da 8 years don ummi tafada mata shekaran shi 34 su kau cikin 41 suke “ rufaidarh tace Ameen Ameen yah rabbil alameen “ takalli aydarh ganin bata dago ba ta dallah mata harara kafin tace ko baki ji mijinki yashigo ba?murya can kasa datace ina kwana bai amsa ba sai faman kallonta kawai yake gently yadauke idonsa rufaidarh ta jinjina kai tace ai shknn bara kagani na mike ina ummi nayi tunanin ko tare kuke?yace aaaa tagama breakfast ne tace nakawo mata zata shigo anjima akwai bakin data kira daga can anguwan sun zo mata biki rufaidarh tayi kasa da kai tace eyyerh “malik yayi dan murmushi sarkan kunya kenan duk wayewan su da bin kasa kasa dasukayi har yanzu bai taba ganin mutane masu kunyar su ba maybe haka gadon familyn su yake “ yace nayi magana da uncle dasafen nan yace gobe zasu iso akwai ma wasu bakin anjima zanje na dauko su daga airport so ban son when abba zai iso bas hi yace zai fadi idan zaa sauke su rufaidarh tayi dan murmushi tace ah ba hotels ba kuma malik yace aaaa mom abba yace babu wanda zai sauka a hotel akwai enough wurin da zasu zauna tace Allah sarki bara naje tohm “nima zan fita ne ehen abdool idan tagama ka lura jikin dasauki zakuje ayi measuring dinta na dinki su na wuni tunda dai awonta na da dayanzu ba daya bane idan yanmatan duk sun karaso sai ka taimaka mun kasa driver yakai su malik yace in sha Allah auntie sai kindawo “sai lokacin aydarh ta dago tace bye mom rufaidarh tace okay dear amma dai ki ci abincin tagyada kai “rufaidarh nafita yatashi yasakawa dakin key yadawo tadago ido takalle sa kafin ta janye tace why do you close the door bai ce mata komai ba yakaraso kan gadon kaman zai shige cikinta yana mata wani kalan kallo kaman zai hadiyeta tsaban so da tausai “long point nose dinta yaja “kafin yasaki yace good morning wife kin tashi lafiya? Tace Alhamdulilah kafin yayi placing palm dinsa a flat tummy ta da kaman babu wasu kayan ciki balle kayi tunanin akwai da a ciki yace hey twins Good morning Daddy’s favorite mommies angel “kun tashi lafiya? Yau dai allows mom to rest dan Allah kuna jina bana son damuwa ku rabu da ita let’s her eat kunji yan albarka “yanda yake maganan kaman